Sashe 96
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuma batayi sa,ar matar uba don bata kula da ita shiyasa gabadaya hankslin salmah ya tashi.
bamu wani jima da zuwa ba baban yarinyar yazo wato tsohon mijin salmah.hmm nan da nan ya salman ya murtuke fuska ko gaisuwar arziki bai yarda sunyi ba yace"ke mu tafi.
A hankali tace"don Allah suleyman ka barni anjima zan dawo hanan tana bukatana a kusa da ita.
Har zaiyi magana nace"aa yaya ka barta dan Allah in yaso anjima sai ta dawo .
Baiyi magana ba ya fita na kalli salmah snn nace"Allah ya bata lfy bari mu tafi.
shiru tayi bata ce min komai ba.
na fita na iske yaya a mota muka dawo gida mun tarar farida sai wasa take da saurri ya salman ya karaso ya dauketa yana dariya yace"innata gaskia kina da hkr .
Ya kalleni hade da fadin kizo ki bata nono tasha gaskia tana jin yunwa .
haka na zauna na baiwa farida nono har tayi bacci sa,adatu ta dauketa taje ta kwantar nima nabi bayanta ina kokari canza kayana in tafi kitchen ya salman ya kirani a waya ina dauka wai inzo dakinshi in sameshi.
Kai yaya baya gajia ni har yanzu jin jiki nake ina dai dauriya ne kawai.
Na kalli sa,a nace"sa,adatu kar ki jirani kuje ku fara girki kawai zanzo daga baya.
Tace"to aunty me za,a dafa?
Nace"ki duba time table na manna jiya.
Tayi dariya tace"gaskia aunty kina da kokari wurin tsara aikin gida ya tafi normal yadda ya kamata.
murmushi nayi nace"ai komai da tsari yafi sauki saadatu.
Tace"hakane .
tana fita saida na shiga toilet na sake wanka tukun na shirya snn na tafi dakinsa na sameshi kwance ya kure Ac dakin ya dauki sanyi sosai idonsa a rufe alamun bacci yake .
Hamdala nayi a zuciya ta na yi sanda a hankali na je na kwanta gefensa ina shirin jawo bargo na rufe kawai naji an rumgumeni ba shiri nace "wayyo Allah yaya dama ba bacci kk ba.
Kissing lips dina yayi hade da fadin" ina zan iya bacci dear ba tare da naji dumin jikinki ba snn kamshin turaranki mai sanyin kamshi.
Ya fada yayinda ya fara shafa kaina a hankali cikn wani irin murya mai cike da shauki yace "babyna.
Nima a hankali na amsa da "na,am yayanah.
Yaci gaba da shafa koina jikina yace "kinsan me nakeso dake?
Girgiza kai nayi don bazan iya magana ba saboda yadda yake ta shashshafani duk naji jikina wani iri na lumshe ido ina sakin ajiyar zuciya .
yace"ina son duk abinda na miki nima ki mun kinji?
kai na daga mishi.don haka nan da nan muka lula duniyar masoya mai cike da nishadi da annashuwa.nima na dage wurin ganin na rikitashi sosai saida muka gaji dan kanmu muka saki juna.sai faman ajiyar zuciya muke tsawon lokaci muka dauka ba tare munyima juna magana ba.
Karar wayarsa ce tasashi mika hannu ya daukota hade da yin receiving yace"ina jinka Solomon.
yayi shiru yana sauraran bayanansa snn yace"okey ba komai kuci gaba da aikinku .
Daga nan ya kashe wayar tashi yayi ya wuce toilet wanka yayi snn nima yazo ya dagani cak mukaje toilet ya min wanka.bayan mun fito ya taimaka min nasa kayana daganan yace na kwanta nayi bacci yana zuwa.
Ya shirya a gurguje ya fita
Nima yana fita na tashi ina fadin wani bacci zanyi na bar sa,a ita kadai ga farida ga kitchen duk da ma akwai masu aiki amma sam aikinsu bai cika burgeni ba .
Don haka na tashi na fita palo nima.
Ya Salman bai dawo ba har sai bayan sallar isha suka shigo tare da salmah nayi musu sannu da zuwa yaya ya karbi farida ita kam salmah ko kallo ban isheta ba ta wuce zata hau stairs nace"salmah dinner fa is ready ku muke jira dama ko se kin fito?
Kai tsaye tace "ni na koshi.
Daga nan ta haura sama ya salman ya bita da kallo snn ya kalleni yace"karki damu inaga taci a asibityn ne.
Nayi murmushi snn nace"babu komai ya jikin hanan dinne ?
Yace"da sauki an sallameta ma .
Nace"masha Allah Allah ya kara lfy.
Daga nan muka tafi dining mun fara cin abinci knn munir da hakim suka shigo don haka bayan mun gama hira muka shiga yi a palo bamu sani ba har ten ya salman ya tashi da farida suka tafi.
Anan muka watse nima naje na yi wankan tfy turaka lol! Duk da inajin jiki amma bana iya sassautawa kaina duk abubuwanda aunty samira ta bani wnn karon bana wasa amfani nake dasu sabanin da sai dai inta ajiyarsu.
Da safe kuwa misalin 10:30 muka gama shirinmu.
Yana tsaye a window yana hangen harabar gida nikuma ina shirya farida bayan na gama na kalleshi nace"yaya mun gama.
Jin da nayi shiru yasa ni tashi na tafi window din nima ina lekawa naga salmah ce da tsohon mijinta wanda ya kawo 'yarsu don an bude masa get be shigo ba saida ta fita taje ta dauko 'yar.
Da sauri ya saki labulen bai biyo ta kanmu ba ya fita da sauri nikam haka kawai naji gabana na faduwa na bishi da sauri da nufin na mishi magana amma tuni ya fita.
A babban palo muka hadu da salmah ta shigo da yarinyar da kuma kayanta.
Bai mata magana ba ya fita.
Salmah kam tuni jikinta ya bata ya gansune don haka ta tsorata sosai .ina tambayarta jikin yarinyan ma bata jini ba.
Na kalli yarinyan nace"hanan ya jiki?
Tace"da sauki.
Har zan wuce dining se gashi ya shigo fuskar nan a murtuke kamar be taba sanin meye dariya ba ya kalli salmah yace"ke me ya kawo wancan dan iskan kofar gidana kuma waya baki iznin fita ki magana dashi?
Shiru tayi ta rasa me zatace.cikin daga murya yace"ko ba dake nake maganah.
Ya matsa kusa da ita da sauri taja baya hade da sauke yarinyar da ke hannunta tace"suleyman kayi hkr ba wani abu bane dama ya kawo hanan ne saboda ta matsa zata zo gurina shine ya min waya akan naxo na karbeta......
Bata gama rufe baki ba ya dauke fuskarta da mari sai da ta gigice yace"maganar banza ba nayi warning dinki akan wnn mutumin ba ko kin dauka dan iskane ni? Meyasa bazai turo a kawota ba sai yazo da kansa harda kiranki a waya kije ko? Shine kk je kin bude baki kina masa dariya kun maidani dan iska to bari kiji wlh idan makamancin hakan ta kuma faruwa zaki koma gidanku! Don bazan lamunci rainin hankali ba.......
Cikin muryar kuka tace"haba suleyman me yasa duk sanda ranka ya baci hankalinka ke barin jikinka? Na gane tuni zargina kake kuma wlh be kamata ba ni babu abinda ke tsakanina da wnn mutumin da ya wuce case din hanan.kuma nice uwarta dolene in tsaya akan komi nata laifine don nayi hakan .in kana tunanin har yanzu sonsa nake meyasa ban koma gidansa ba nazo na aureka.......
Ya katseta da fadin wnn kuma ke zaki baiwa kanki amsa ni dai na fada miki idan kika kuma sauraransa zaki bar min gidana!
A zuciye tace"yanzu kuwa zan bar maka gidanka don wlh bazan bari rayuwarta 'yata kwalli daya tak! Ya shiga cikin garari saboda son kanka ba.
Ta ja hannun hanan da sauri ta suka wuce sama .
Karasawa nayi gurinsa nace"a gaskia yaya baka kyauta ba kuma wlh salmah ta fika gaskia ba ka mata adalci ba.
Yace"Rumaisa bansan me yake damuna ba nima haka kawai zuciyata ta kasa yarda dasu!
Riko hannunsa nayi na zaunar dashi yayinda na tausasa muryana nace"ka daina zargi ba kyau yaya.kamar yadda salmah ta gaya maka inda tana sonshi me zaisa ta barshi tazo ta aureka?
Kuma yaya salmah uwace kasan uwa kuwa tana iya sadaukar da dukkan farin cikinta ......
Fitowar salmah ne ya katse mu tana rike da jakar kayanta alamun tfy zatayi.
Da sauri na tashi nace"haba salmah ina zakije?yanzu saboda wnn maganar zaki bar gidanki?kiyi hkr mana insha Allah komi ze wuce .....
Na karasa gabanta na rike hannun hanan na karbi jakar hannunta kuka ta shiga yi tace"dama kin barni na tafi dan zamana a gidan nan baida amfani kowa ya tsaneni.
Na girgiza kai nace"ba haka bane ki hkr .
Na kira sa,adatu nace tazo ta maidawa salmah kayanta ciki.ni kuma na daga ilham muka tafi dining.
Ta juya ta koma ciki tana kuka shikam yana zaune baiyi magna ba alamun jikinsa ya yi sanyi ya gane bai kyauta mata ba.
Tun ranar fa suka dinga samun matsala har ya janyo aljanunta suka motsa nikam gabadaya na tsorata ganin yadda salmah ta koma lokaci daya don wancan lokacin bana nan aljanun nata suka motsa.
Sai da tayi sati biyu anata yin magani kamin ta dawo dai dai don har iyayenta na shirin tfy da ita gida sai ta warke.amma sun tafi da ilham.
Ya salman dolensa ya sauko suka sasanta.yanzu kam an fara dasawa har yana cewa da ita zasu je umrah tunda ni ina shayarwa a raina nace ku sauka lfy.
Don haka salmah take wani jiji da kanta yanzu harda daddauke min fuska take ko na mata magana bata kulani se tayi kamar bataji ba.don haka na shafa ma kaina lfy na kama gabana.dagani har ita yanxu ba mai shiga harkar juna.
Har lokacin tfyrsu umrah yayi suka tafi.ya salman ya barmu da kewa ni da fareeda don yanxu tayi wayo sosai har kuka take in yaya zai tafi .
Tuni muka fara shirye shiryen auren sa,adatu domin ya salman na dawowa da sati daya za,ayi bikin an riga an kawo komai.
Nida innah sai shirinmu muke mu biyu don su adda A'i basa son maganar auren sa,adatu da hafiz sam donma ba yadda suka iya ne da tuni sun wargaza lamarin......
*Kuyi* *hkr* *fans* *jiya* *kunji* *shiru* *Nepa* *ne* *sukayi* *halinsu* 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Hauly ce🥰🙏🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡87
************"Don Allah karki kashe wayar nan ki tsaya kiji wata magana mai muhimmanci queen!