Sashe 103
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A halin yanzu rayuwa na tfy normal sai dai dan matsala da muke samu da innah a dalilin madiha don ko yaushe sai ta min sharri a gun innah .innah ta kira ni a waya tayi ta gaya min maganganu marasa dadi don haka na zaunar da madiha nayi mata magana akan abinda takeyi nayi warning dinta sosai domin na gaya mata daga ita har sadiya ya isheni bazan kuma saurara musu ba .
Don haka taje ta gayawa su innah har da adda Ai wai na zagesu nace yanzu bana tsoron kowa a cikinsu kowa yayi min magana da banga dama ba zan maida masa da martani.
Don haka innah ta gaya wa ya salman wai na zageta yazo yana tambayata na fada masa komai ban boye ba.don haka ya samu abbansa yace shi gaskia madiha zata bar masa gida domin tana jawo matsala tsakanina da innah.don haka abba ya ce zai kira mahaifinta ya gaya masa madiha zata koma don tafi karfinsu dama shi yasa baki ya salman ya yarda ta zauna da tuni ta koma kamaru.
Haka akayita case din madiha a karshe dai dataga za,a maidata kamaru a mata auren dole sai kawai ta sami wani daga cikin samarin nata costom ne ta ce yazo gida ayi maganar aurensu .aikuwa ba bata lokaci akayi bikin ta tare a maiduguri ko ya zaman zata kasance oho.
Nidai duk shagalin bikin madiha da akeyi banyi gigin zuwa ba don nasan bazan taba samun kallon arziki a gurinsu innah ba domin yanxu gani suke na mallake ya salman ina zaune ni kadai a gidan ina juyasa son raina na rabashi da kowa don haka suke jin haushina sadiya da adda A'i ko gaisuwata basa amasawa.
Hmm ni dai ina fama da kaina domin cikina ya shiga wata tara ba,a gama watsewa bikin madiha ba na haifo yarona kato tubarkallah masha Allah sai kun ganshi ranar suna ya salman ya sanya masa sunan daddyna *IBRAHIM* muna ce masa *KHALILULLAH* daddy yayi farin ciki sosai kuma ya yi wa mai sunansa kyaututtuka na ban mamaki.
Alhamdulillah rayuwa na tfy normal yanxu ni da sojana kullum muna manne da juna cikin so da kulawa.domin yanzu nafi karfin su innah da karfin addua suka shafa min lfy nake rayuwata da mijina cikin farin ciki.
Sadiya kam aure yaki dadi sam kishiyoyi sun sakota a gaba sun hanata sukuni saboda yanda suka lura Alhajin yake ji da ita kuma har yana kokarin fifitata akansu gashi yana kashe mata kudi fiye da su da yayansu don haka kowacce ta tashi tsaye akan sadiya.don haka abin se ya mata yawa akwai kwanakinda har tayi wani rashin lfy kamar hauka sai da aka dawoda ita gida wai wasu irin halittu take gani in ta rufe idanta don haka ko bacci batayi dalilin rashin baccin ya jawo mata matsalar kwakwalwa innah ta shiga damuwa sosai musamman da likitoci kuma suka riketa a saikatiri don haka inna har jininta ya hau itama tayi rashin lfy sosai kasancewar sadiya a saikatiri ba karamin tada mata hankali yayi ba sai da salman yayi da gaske wurin nunan mata cewa sadiya ba haukacewa tayi na har abada ba domin likitoci sunce zata samu sauki su sallameta.
An dauki tsawon watanni kamin sadiya ta gane kanta domin shima Alhajin nata ya dage sosai wurin nemawa sadiya magani ya kashe kudi sosai har akayi dace ta dawo daidai .sai kunga yadda rayuwa ta maida sadiya ta rame tayi baki sosai domin tasha wahalar jinyan nan nata.
Saida ta warware tass snn ta koma gidan mijinta .amma ko shekara ba,ayiba ta sami ciki kuma da yake wahalar da ita watanta hudu a gida tana fama da laulayi cikin har ya kai wata bakwai amma daga baya shiru ciki ya kwanta ita bata haiihu ba bata yi bari ba kuma babu alamun ciki sunje sunyi scarning amma sunce basuga komai ba bayan kwanaki kuma sunyi scarning sunce tana da ciki lokacin wata biyar.don haka gabadaya hankalin innah ya tashi sosai sai neman maganin gida aketayi yanxu akan wnn kwantaccen cikin saidai muce Allah ya yaye.
Gashi dangin mijin kaf sun tsaneta saboda yanda danuwansu keta kashe kudi akanta .shima kanshi Alhajin yanxu hankalinsa baya kan sadiya ya daina kulata sam sam don koda aka masa magana ma cewa yayi kawai shi bazai maidata gidansa ba ta cika laulayi don haka a ci gaba da nemamata magani in anyi dace ta warke in ta sami miji tayi aure kawai ya sawwaka mata.
Tab aikuwa innah kadan ya rage tayi hauka don tsabar bakin ciki.gashi yanxu adda Ai gabadaya ta juyawa su inna baya tun akan maganar madiha a cewarta inna taki yarda a hada ya salman auren dangi da 'yanuwanta.don haka taketa fushi.
Yanxu innah ita kadai take ji da matsalolin ta ga na sadiya.Raihana da sa,adatu sune masu kokarin kwantarwa innah hankali yanxu .se kuma yaya salman din .
Toh sai dai muce Allah ya kyauta..........
Hauly ce👍🏻🥰
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡90
***********Sanadin doguwar jinya da sadiya tayi ya sanya gabadaya tayi sanyi kamar ba ita ba har na kanji mamaki wasu lokutan in muka je gaida inna sam bata shiga tsabgar kowa.
Da kyar ta samu Allah ya rabata da wnn kwantaccen cikin wanda akayita faman neman magani kusan shekara hudu sai daga baya akayi dace ta samu magani ta warke tass har ta fara maida kamanninta nada.sai dai kuma babu abinda yake damun zuciyanta da ya wuce taga itama ta samu gidan aure inda zata nitsu ta sami miji mai sonta na gari amma ya gagara.Jafar ma taso komawa gidansa amma sam bai bata fuska ba.hankalin sadiya ya tashi sosai musamman ma da yanzu taga jafar din yayi kudi gashi yanzu ya shiryu sanadin kamilalliyar mata daya samo ya daina neme nemen mata ya zama kamili ga kudi yaran sa kuwa yana basu kulawa sosai ba kamar da ba haka nan yanxu yana barinsu suje su gaida su innah amma sam baya yarda su dade a cewarsa baya son su dauki mugun halin uwarsu.don haka gabadaya sadiya hankalinta a tashe yake babu abinda tafi maida hankalinta akai yanxu kamar taga ta koma gidan jafar tunda wani aure ya gagara amma ina abun ya gagara (sai dai fans ku taya sadiya da addua lol!)
Mu kam zuwa yanxu mun ci gaba sosai a rayuwa arziki yaci uban nada.ta kowanni fanni yaya salman samun ci gaba yake don yanxu yana daya daga cikin manyan sojoji da ake ji da su a *NIGERIA* wayanda sunansu sukayi fice wurin jarumta da jajircewa akan duk wani abinda ya shafi kasar nan.don haka nima ba,a barni a baya ba duk inda na fita ansan matar oga ce! girmamani ake sosai snn bana fita hakan nan ba security kamar da.kar kuso kuga yanda na sake yin kyau na dada haske fatata ta kara kyau da laushi gashi nayi sa,a sam banda kiba jikina daidai structure na kamar yanda kuka sanni da can lol! Don in ba wanda ya sanni bazaice nice na haifi yara biyu ba.sosai nake jin dadin rayuwata a yanxu ya salman riritani yake kamar zai karbe min numfashi ko kuda baiso ya taba jikina nima haka nake kokari sosai wurin tarairayarsa bana yarda in zama sanadin bata masa rai don ko wani ya bata mishi sai nasan yanda nayi nasahi ya huce nan da nan.Sai dai zakusha mamaki tun kan khalilullah haihuwa ta tsaya .yanzu khalil nada shekara goma farida sha uku . *HMMM* *RAYUWA* *KNN*
Zakusha mamaki in kunga yadda farida ta girma a shekara sha ukun nan duk wani alamomin budurci ya bayyana.
Gashi ya Salman ya dauki son duniya ya dora mata ko laifi farida tayi baya gani ya sakar mata kudi kuwa tayi yadda ta ga dama don ma ba a gabanmu take ba.don ma wani abin duk ya salim na taka masa birki hade da nunan masa ba haka ya dace a tarbiyantar da yaro ba.ni kam ko na fada masa baya yadda .
A wannan lokacin munir ya kuma ya gama secondary shima sai kunganshi ya zama saurayi ga nitsuwa ga kyau ga tsafta uwa uba ga gayu barema training din hakim ne ko ysushe tare suke tun bai kai koina ba ya iya driving da duk wani abu da samari suka iya shima fa ba,a barshi baya ba.don haka ma yacewa ya salman a London yake so yayi jamiarsa .ba bata lokaci kuwa ya salman yayiwa ra,is da faiza magana aka gama masa komai ya tafi.
Su innah kuwa aka rushe musu gidan nan aka sake yin gini irin na zamani sai wanda ya gani kyaunsa baya misaltuwa section uku kamar da gefensu inna da na mama duk da bata gidan da kuma na kawu kassim duk su ya salman sun sake musu sabon fasali mai kyau.
Gefensu innah itada maman sakina kowa sashinsa daban dakuna buyu kowanne da toile ga kuma kitchen ga dining side.
Snn a waje ma akwai kitchen da store na kowa da kowa don yanzu babu abinda su inna sukeyi na aikin gida an kawo musu mai girki shara da wanke wanke.Hmm yanzu in munje gidan sai dai mu sami inna harde kan 3seater hannunta rikeda remote don innah irin mutanen nan masu son kallon tv sosai musamman ga channel din *arewa24* mai tfy dai dai da zamani don haka wuni take yi tana kallo ga AC ta koina yana ratsata.