Sashe 39
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amina tuni ta watsar da batun yayyunta da mkrntarta .
Bayan dawowar mai martaba daga umrah aka daura auren Amina da Ibrahim.
Jamila dai ta zama kamar mahaukaciya ganin bata samu nasara ba yasa ta koma tunanin wata hanyar don haka ba tare da tunanin komai ba ta tafi gidan galadima kai tsaye ta nufi sashin su Ummi ta sami Amina na karatun novel.
Ko kan ta ankare tuni Jamila ta yi kan ta da duka tana shegiya karuwa nice ajalinki..
Anan Amina ta fara kokarin kwatar kanta don bazata iya fada da Jamila.
Zuwan karima ne ya ceci amina nan da nan karima ta sanar da su hajiya.
Amina kam taga ta kanta ranar .
Jamila ta rufe ido ta zubawa su ummah rashin mutunci son ranta.
Aikuwa ib bai barta ba sai da taci na jaki sannan ya hankadata gidansu da saki daya.
Ita kuma ta zube masa yaransa biyun samir kam ma ko yayeshi ba,aiba haka ya tattara su ya kawo wa ummah.anan Amina kuma ta zage ta dauki dukkan dawainiyarsu ba tare da gajiyawa ba.
Anan Ib ya fara rokon ummah da don Allah ta bari Amina ta tare.
Ummah tace " karka damu Amina matarkace ai.so muke in mun dawo hajj lokacin bikin Ummi da karima sai a hada da naku kaga itama budurwace ya kamata muyi mata gata itama ko kuwa de?
Cikin gamsuwa ib yace " hakane ummah na gode da kika fahimci Amina.
Umma tana murmushi tace " amina tana da hankali sosai lamido na yaba da halayanta kaga kaima yanzu hankalinka zai kwanta.
Haka sukaci gaba da tattaunawa daga karshe daya ta shi dakin Amina ya tafi don tunda ta zama surukuwar gidan aka ware mata daki ita kadai.
Su Ummi ma suna tare da ita ga kuma yaran ib.in ka shigo dakin zakace amina ta dade a gidan don hira suke sosai suna dariya har da tafawa .
Ib ya danyi gyaran murya yace " me ake tattaunawa ne haka 'yan mata.
Amina ta juyo da sauri ta kalleshi shi ma ita yake kallo har ya shagala murmushi ta sakar mishi .shima ya maida mata.
Ummi ta kalli karima suka sa dariya hade da fadin soyayya.
Ib ya dauki awwal daya masa oyoyo ya karaso yana cewa " magulmata.
Ummi tace " yaya muna hiran yadda bikinmu zata kasance ne.
Karima tace bama wnn ba ya Ib duk dinmu anan zamuyi service .
Ib yace " hmm ba matsala sai a canza muku ai.ke Ummi a Abuja ke kuma karima a Maiduguri amma sai kunyi auren tukun.
Ummi tace " ya ib meenah ma ya kamata a zauna a tattauna maganar makarantarta.
Ib ya ce " to ai taki maganar ne tuntuni amma tunda kune kawayanta sai Ku bata shawara
Karima ta mike tace " kamin nan bari mu baku guri.
Ummi ma tabi bayan karima ta na"asha soyayya lfy.
Suka fita duk da yaran.
Anan ib ya zauna kusa da Amina ya kalleta yana murmushi yace " meenah kinga yadda Allah yake al,amarinsa ko?
Tana murmushi tace " Alhamdulillah.
Yace " yanzu kinga sauran miki ki tare.meenah nayi muku dukkan tanadi na jin dadi in kinzo gidana.
Amina ta lumshe ido cikin jin dadin maganarsa lokaci guda kuma yayyunta suka fado mata a rai.
Ganin sauyi a fuskarta yasa ib fadin lfy meenah?
Hawayene ya zubo mata tace" ib ina tunanin su yaya ne suna can suna ta nemana.
Ta fashe da kuka tana wayyo Allah Ibrahim wlh ban kyauta musu ba.
Rumgumeta yayi ya shiga bata hkr yana cewa idan ta tare in Allah ya yarda zai kaita.
Da haka ya shawo kanta nan fa labari yasha banban ib tuni ya canza salo ya fara kissing dinta ko ina.
Amina duk ta rikice ta lumshe ido tana karban sakonsa
Har sun kwanta kan gado sun dau tsawon lokaci a haka jin da Amina ta yi ib yana kokarin wuce gona da iri yasa ta yi maza ta ta shi tana kallonshi tace " don Allah ka bari .
Idonsa a lumshe yana maida numfashi yace " kefa matatace kuma kinga nama yi kokarin.....
Ta katseshi da fadin " don Allah ka ta shi kar su ummah suji ka dade kunya nakeji.
Yayi murmushi har lokacin jikinsa a mace yace " me kuma ya hada bahaushe da kunya?
Amina ta mike tace " au hakama zakace?
Ya ta shi ya ya kamota yana kokarin cire mata zip din rigarta suka shiga kokuwa tana Dan Allah ka bari kofan nan a bude kowa na iya shiga fa ya ganmu.
Shikam cewa yake " meenah bazan iya barinki ba sai na danji relief haba dear ba kya tausayina ne? Wlh ina cikin wani yanayi kuma kunga su ummah sun dage sai sun mana biki ni bazan iya jira ba kawai ki dinga zama cikin shiri zan zo in karbi hakkina.
Suna cikin haka Ummi ta shigo da sauri ib ya saki amina ya kalli Ummi fuska daure yace " ke ba kya sallama ?
Da sauri Ummi ta juya tana dariya tace " wlh sai naje na gayawa ummah abinda kukeyi ba ta hanaku ba? Tace ka bari sai ta tare.
Da gudu ta fita shima ya bita da sauri.
Aikuwa ummah korinsa ta yi tace " karya kuskura ya kara yiwa amina komai sai ta tare.
Ib kam ya tafi yana ta jin haushi shida matarsa a hanasu soyewa.bari su tafi hajj yasan me zaiyi.
Hauly ce🥰👍🏻
[ 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡34
********A satin da su ummah suka tafi hajj Ib ya fara tunanin yanda zai sami ya shawo kan Amina ta amince dashi.
Kasancewar a sashin su aminan kawai suka rage sai 'yan aiki.don haka Ib ya tafi kai tsaye sai dai yayi rashin sa,a su Ummi suna gida ya samesu a Palo suna kallon film.
Bayan sun gaisa ya kalli Amina yace " meenah a kawo min abinci yunwa nikeji ko baku dafa ba?
Ta yi murmushi tace " mun dafa sai dai ya kare don bamuyi lissafi da kai ba.
Ummi ta ce yaya ai munga a gidan yaya nasir kake cin abinci shiyasa.
Yace " to yau dai an an zanci kuma girkin meenahta.
Amina ta saki murmushi tace" an gama lamidon Adamawa(Allah rene).
Sukayi dariya hade lokaci guda karima tace"yaya yanzu Amina tana jin fulatanci kuma har tana mayarwa kadan kadan
Yana murmushi yace" gaskia ta yi kokari.
Amina ta tashi hade da fadin " to lamido me za a dafa maka.
Ya kalli agogon hannunta sannan ya tashi ya matso kusa da ita ya na kallonta yace " akwai gasashiyar kaza?
Tace "aa Ummi ta cinye sai dai a gasa ma wata a oven.
Yace " no bana son ki wahala kawai ki hada min fruit salad .ni yanzu masallaci zan tafi magrib ta yi.kinje kiyi sallah tukun ko kina off ne?
Ta sunkuyar da kai hade da fadin aa .
Murmushi yayi na jin dadi a ransa yace " zaki fada ne yarinya.
A zahiri kuwa ce mata yayi sai na dawo zan mana adduar samun baby kina so ko?
Sunkuyar da kai tayi cikin jin kunya darya yayi ya fice.
Shiru shiru bai shigo ba har amina ta yi tunanin ko ya wuce gidansa ne.
Tana shirin kiransa sai gashi ya shigo da sallama hannunsa rike da ledoji
Suka amsa Ummi ce ta tashi ta karbeshi yace" nagode ina su awwal?
Ummi ta ce " sunyi bacci har na kaisu daki bayan meenah ta musu wanka.
Yace OK ya nuna mata ledojin yace " wnn nakune keda karima wnn kuma Ku ajiye ma yaran.wnn kuma ki bani namune
Karima tace " kai kai kai yaya ya naku yafi girma ne?
Ummi ta yi dariya tace " eh wlh yaya wnn ai selfishness ne.
Karima ta yi dariya tace " kuma yaya bai kamata babba da kai ka dinga sayarda kifi ba(selfish)
Yace" to Baku ga ni babba bane lamido faaa.
Ummi tace " eh to kana da gaskia kaima.
Amina kam tana zaune sai murmushi takeyi.
Ib ganin su karima zasu tsaidashi da surutu ya kalli Amina yace " meenah kawo min fruit salad dina da plet da cup da cokali
Yana fadin haka ya wuce ciki zuwa dakinta ba jimawa itama ta sameshi yace " yawwa Allah sa bakici komai ba don yau da kaina zan baki abinci wnn damammen ciki sai ya taso.
Ya fadi hakan yayinda ya cafa cikinta.
A shagwabe tace " wlh ib na koshi bai jimaba da mukaci indomie da kwai mun kuma sha fruit salad dinnan.
"Indomie abincine? Ya fada yayinda ya bude leda daya gasassun kajine har guda biyu manya gaskia sun gasu sunji hadi nan da nan kamshi ya gauraye wurin .
Dayar ledar kuma drinks ne kala kala masu sanyin gaske
Ya kalleta yana murmushi yace" wani juice kike so ? Ko soft drink zaki sha?
Tace" uhmm to inaga ni hollandia zansha.
Yayi dariya yace " ai na sanki yar madarace .
Ya zuba musu a cup yace,to oya ki dauki kaza daya ki fara ci har ki cinye
Zaro ido amina ta yi tace " ni zan cinye kaza daya sukutum?
Yace " kwarai ni kuma naci daya oya mu yi rige rige.
Ya yago cinya ya fara ci hade da fadin bismillah.
Amina kam ta gagara ci don kunyarsa takeji.
Ganin taki sa komai a bakinta yasa shi ya dinga bata a baki ba dan taso ba haka ya dinga dura mata
A karshe saida suka cinye kaza daya sannan ya tashi ya shiga toilet.
Ita kuma ta tattara wurin ta fitar zuwa kitchen ta wanko hannunta sannan ta fito har lokacin su karima sai hira suke suna cin kajinsu cike da nishadi.
Ta wuce daki suna zolayarta .
Tana shiga a bakin kofa ta tarar dashi tace " au har zaka tafi ne?
Murmushi yayi yace " dare baiyi ba ai.
Kawai ya tura kofa yasa key Amina ta juyo da sauri ta kalleshi da mamaki tace"ya zaka sa.....