Sashe 28
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wunin ranar nayishi a kwance a dole banda lfy.
Duk kuwa na jini a takure da ban fita ba .ga sabonda nayi kaina na shaye shaye duk sai naji ina sha,awar shan wani abu gashi banda komai a gida.
Haka dai ta kasance
Washe gari wartsakewa nayi na shirya tfy school .
Mama ta ce" na bari sai gobe in na kara jin sauki.
Nace mata na watke tass banajin komai yanzu
Maimakon inje mkrnta sai na tafi gun Ahmad duk da banda tabbacin yana gida tunda ba waya a hannuna.
Aikuwa naci sa,a yana shirin fita na iso juyowq yayi yana kallona fuskarsa a hade nima babu alamun wasa a fuskata .
Nace" kai kuma na gode da abinda ka min ka daukeni ka kaini gida a yanayin maye sannan babu sutura mai kyau a jikina.Ashe karya kk ba sona kk ba tunda kana son ka tona min asiri na gode.....
Wani irin kallo ya bini dashi sannan yace" bari kiji na sanar dake indai kina son asirinki ya rufu to ki daina kula wani saurayi ni na isheki me kika nema kika rasa? Kudi? Sutura ? Ko me?
Harararshi nayi nace " kudi da sutura ba sune a gabana ba.abinda nake bukata baza ka iya yi min ba don haka dole ne inje in sami mai biya min shi.
Ya girgiza kai yace " ai na Sani maganarki knn kullum .kin kuwa San masifa da balai da ke tattare da zina ?Allah ya fada mana a littafinsa mai tsarki yace kar mu kusanci ZINA.don haka mu gujeta don ta kasance.......
Daga mishi hannu nayi nace" sai ka fada min a wani littafi akace shaye shaye kuma halak ne sannan ka gaya min a wani littafi aka hatamtawa namiji ya kusanci matar sa har sai ya kai shekara arba,in.
Ya danyi shiru sannan yace " wannan kuma wani abu ne na daban.
Nace " to kaga kada ka kuskura idan muna magana ka kawo zancen addini a ciki domin daga ni har kai bai kamata aji batun Allah yace annabi yace a bakinmu ba don ba shi mukeyi ba.
Yace " eh kema kince wani abu.don ni dama ba wani Sani nake dashi ta bangaren addini ba nasan ke din ma hakane.
Ya fada yana murmushi .
Harara na sakar mishi nace " kai dai baka Sani ba ni kam Alhamdulillah har haddar Al-qur'ani nayi kuma nasan hadisai.....
Zaro ido yayi yace" what !! Shine kika zama haka? Rumaisa Allah ya shiryeki.
Tsaki naja nace " ya shiryemu baki daya.bani jakata ni zan tafi mkrnta.
Yace" yau bazaki min massage ba?
Bance komai ba na wuce gun drawer na dauki jakata sannan na kalleshi nace " daga yau in ka sake gsnina da wani karka kuma yarfani tunda baza ka iya biya min bukatata ba.
Har zan wuce ya rikoni yana kallona sannan yace "zauna na fada miki wata magana mai mahimmanci.
Ya zaunar dani sannan ya zauna yace " Queen duk lalacewarki kar ki dinga bin maza a wnn a zamanin namu cututtuka sunyi yawa idan kikaje kika bata rayuwarki wlh ba wani namiji da zai aureki da kima kingan ni nan wlh bana son mace 'yar'iska.jiya ba na fada miki yadda mukayi da salima ba? To wlh har mukaje club dake hankalina ya kasa kwanciya saboda halinda na barta a ciki tausayinta na rikaji ba kiga na kasa yin kome ba? Shisha kawai nasha.don haka duk iskancinki ki tsare budurcinki ba don komai ba sai don ki tsira da mutuncinki kinji?
Tabe baki nayi nace " hmm bazaka gane ba .ni kaga tfy zanyi in ka gama wa,azin naka.
Shiru yayi yana kallona sannan yace " hmm kije rayuwarki ne ai ba tawa ba .
Na mike har zan fita ya sake rikoni yace " Queen don Allah karki kula maza wlh in har kika min haka wlh na miki alkawarin in na cika 40yrs zan aureki !don wlh ina kishinki bana son wani ya rigani saninki don daga gani ke din special ce !
Tsaki naja nace " har yaushe knn shekarunka zasu kai 40 din ? Ka bi ka isheni da shekara 40 40 40 ! Nagaji da ji ni dai!
Yayi murmushi yace " Albishirinki!
Shiru na masa yace " saura min shekara biyu na cika 40yrs din kinga by then kin gama service sai muyi aurenmu kawai ki haifa min yara kyawawa masu kama dake.
Dariyar mugunta nayi nace " what a dream! To naji amma kasan akwai maganar aure tsakanina da yaya salman ko? Kuma iyayenmu sun Sani kuma ko yau in salman yaga dama zai iya cewa a daura mana aure yana bukatar matarsa......
Daga min hannu yayi cike da jin haushi yace " don Allah daina kawo min maganar salman.shi waye ne ? Ke bari na fada miki in kin auri salman wahala zaki sha kawai karkiga don Dan,uwanki ne.don haka ki rabu dashi kuzo gurina na miki babban tanadi na jin dadi har karshen rayuwarki.
Murmushi nayi nace " to ai shikenan.
Na fadi hakan ne don mu rabu lfy don ni ko kadan ba aure nake so ba a yanzu.
Yace " yawwa my Queen .yanzu mu tafi na kaiki.
Mun fita harabar gida wurin jerin motocinsa har guda hudu.
Wata bakar mota na tsurawa ido ta matukar burgeni sai daukan ido yake.
Ya kalleni yana murmushi yace " yaya? Motar ta miki kyau ko?
Nace " eh yaushe ka siyeta?
Yace " kwanaki ai shine motarki da nace miki yana hanya amma kikace ke kina tsoro .kawai in baki so sai na baiwa Salima tukuicin budurcinta da ta kawo min( ' *yan* *mata* *Ku* *tsare* *budurcinku* *da* *kyau* *itace* *mutuncinku* *da* *kimarku*)
Nace" don me baza ka siya mata wani ba sai nawa ? Ina son abina kawai lokaci na ke jira ka bar min ka siya mata nata.
Yace " an gama sarauniyar mata daga ke an rufe kofa.
Haka ya dinga lallabani har ya kai ni mkrnta.
Ko da muka tashi gida na koma duk da ba dadin gidan nakeji ba na rasa me yake damuna guda daya wlh.
Karfe takwas nayi nace mama zan kwanta don bacci nakeji ina son in tashi da wuri .
Don haka na shiga na kulle kaina a daki .
Wanka nayi na saka kayan bacci na mai kyau da Jan hankali na kwanta lalubo wayata nayi na kira wnn gayen don na karbi num din sa yace min sunanshi fahad bautar kasa ne ya kawo shi kano amma shi dan Maiduguri ne.
Bayan mun gaisa nace " wlh bazan boye maka ba tunda muka hadu da kai jiya hankalina ya kasa kwanciya sai dai bansan ya zanyi mu hadu ba gidanmu akwai takura.
Cikin muryarsa me Jan hankali yace" baby kar ki damu zan shirya mana yadda zamu hadu very soon kuma ba Wanda zai Sani kinji?
Dadi naji sosai nace "da gaske?
Yace " sosai ma .
Nace "wow Allah ya nuna min ranar amma don Allah kamin nan me zaka min ne inji dan relief wlh ina cikin wani yanayi ne yanzu gashi ban tanadi komai nasha ba.
Murmushi ya yi hade da fadin " indai kin shirya shi yafi komai sauki don nima yau a hannu nake kuma banje koina ba daga aiki na dawo masaukina.
Nace " wlh na shirya tsaf ma kuwa.
Yace OK bari muyi vedio ne.
Nan ya kirani vedio call ina dauka saida gabana ya fadi don ganinsa da nayi haihuwar........
A hankali ya dinga bi dani yana gaya min abinda zanyi da yanda zanyei.......
Gaskia ranar naji dadi da nishadi mara misaltuwa wnn guy dole ne kawai mu hadu ko ta wani hali ma .
Da safe kam har na makara a gurguje na gama shiri na fita naci sa,a mama na kitchen don haka na fita da gudu don nasan zata min fadan rashin bude kofa da banyi ba don tun asuba take damuna da knocking in tashi inyi sallah naki tashi.
Ina fita sai ga ya salman ma ya na kokarin shiga motarsa don tfy wurin aiki.
Da sauri nace " yaya ina kwana ?
Ko kallo ban iheshi ba
Na dan Sosa kai nace am yaya don Allah kayi dropping dina mana nayi letting ne sosai.
Kamar ba da shi nake magana ba
A raina nace oho ni dai ka saukeni kawai.
Ina shirin zagaya in shiga kawai ya figi motarsa da gudu ya barni tsaye baki bude.
Abin ya matukar kona min rai sosai kuma in Allah ya yarda yau da motata zan dawo gida sai dai ayi wacca za,ayi!
Aikuwa muna fita lectures na kira Ahmad nace ina bukatar motata .
Dariya yayi yace " kin canza shawara ne ?
Nace " eh
Yace " da kyau bari insa a duba miki ita tukun sai insa driver ya kawo miki.
Nace " na gode my king.
Aikuwa Karfe hudu driver ya kawo min don haka muna gama lectures na hau Na dawo gida .
Nayi sa,a kuwa ya salman na waje da abokansa a gabansu nayi parking na sauka na kulle abina nayi cikin gida cikin takun kasaita.lol!
Ya Bini da kallo sannan ya kalli motar kawai ya girgiza kai ya hadiye abin a ransa yaci gaba da hira da aboksnsa.!!!
Tirkashi al,amarin rumaisa sai addua!!!!
Hauly ce👍🏻😍🤗
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡25
************Ana idar da sallar isha ya shigo side din mama yana " goggo Amina ina RUMAISA?
Tace " tana dakinta lfy naga kamar ranka a bace.
Yace" aa ba komai zata bani ajiyata ne.
Ya fada yayinda ya wuce kai tsaye zuwa dakina.
Binshi tayi da ido har ya shiga.
Ni kam ina zaune gaban madubi daure da tawul hannuna kuwa rike da hand dryer ina gyara gashina don na wanke ne.kawai naji an bankado kofa .ban juyo ba don na ganshi a mirror.
Share shi nayi na ci gaba da abinda nakeyi.
Haushi ya gama cikashi fam.
Don haka yace min ' ki tashi ki saka hujabinki zanyi magana dake.
Juyowa nayi a hankali na kalleshi sannan nayi murmushi Nace"dama idan mutum zaiyi magana da matarsa sai tasa hijabine?