Sashe 55
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye yace " saboda bana son ka bata min lokaci zan fada maka .Ihsan ta zubar da mutuncinta da kimarta na 'ya mace a jamia ......
Anan ya tsunke da fada masa nikam hannu na dora akai ina rusar kuka kamar raina zai fita wnn wane irin balaine ?
Yana gama fada ya ficewarsa daddy kam jikinsa ya gama mutuwa da kyar ya iya karasawa ya zauna kan kujera ya dafe kansa da yake mugun sarawa.
Nikam durkushewa nayi a gabansa ina kuka na rasa me zance.
A cikin wnn yanayin aunty rukayya da aunty samira wacce bata Dade da dawowa ba suka shigo palon.
Ganin halinda muke ciki yasa hankalinsu ya tashi matuka suka shiga tambayar me ya faru.
Daddy ya daure yace " ba komai 'yar matsala aka samu Abdallah yace ya fasa auranta .
Aunty samira tace" innalillahi wai me ya samu yayane me yasa zai mana haka.
Aunty rukayya ma ta shiga damuwa.
Ni dai har lokacin kuka nake daddy ya riko hannuna yace " taso taso ko kadan ba zan yi fushi dake ba Mamana.
Ya dagani daga durkusawa da nayi a gabansa ya zaunar dani a kusa dashi snn yace " amma ina son ki min aljawarin zaki fada min gaskia dukkan abinda ya faru.
A tsorace na dagawa daddy kai duk da bansan ta yanda zan fara fada masa wnn mummunan labari mara dadi ba.
Yace " da kyau Mamana .
Snn ya mike ya kalli su aunty rukayya yace gata nan kune mata yan uwanta zata muku bayanin komai .
Daga nan ya shigewarsa ciki .
Anan su aunty suka dinga rarrashina hade da tambayata me ya faru?
Ban boye musu komai ba na kwashe duk abinda ya faru dani a baya na fada musu sai dai ban fada musu Inna ce tasa aka min wnn asirin ba na dai sanar dasu asirine.
Gabadaya saida suka zubar da hawaye.
Mun jima sosai a haka kamin daga bisani aunty rukayya ta ce " Amma duk Wanda ya miki wnn abun bai kyauta miki ba Ihsan Allah sai ya saka miki kuma mun gode Allah ma da kk tsira da budurcinki.
Aunty samira ta gyada kai tace " kwarai kuwa .amma ya Abdallah bai kyauta ba saboda wnn dalilin zaice zai fasa auran Ihsan ? Fisabilillah karuwai ma ana auransu su zauna kuma.
Ta kalleni tace " tashi muje mu kwanta karki daga hankalinki zanyi magana da manyan mu in Allah ya yarda gobe za,a daura auran nan.
Haka ta lallabani muka tafi dakinta muka bar aunty rukayya .
Haka kuwa akayi aunty samira cikin Daren ta dinga kiran bappanansu wayanda yarima ke jin maganarsu tana fada musu.
Amma har gari ya waye ba wani cikakken bayani .
Daddy dai bai kuma cewa komai ba su Abban Salman kawai yayiwa bayani sai kuma mamana.
Haka akaci gaba da hidimomi ba Wanda yasan me ake ciki kwata kwata.ni dai ina daki zuwa yanzu zazzabine ya rufeni.saboda kuka dana kwana inayi don bakin ciki da takaici nayiwa Inna Allah ya isa yafi a irga .duk da ba son auren yarima nake ba amma banso rabuwar mu ta kasance haka ba yanzu shikenan haka kowa zaici gaba da yi min kallon 'yar iska.
Aunty rukayya ce ta wuni dawainiya dani tana ta rarrashina don aunty samira kam sammako tayi ta tafi gidansu.
Bayan an sauko daga Sallar jumma,a kuwa goggo Ummi da goggo karima suka sakoni gaba sai inyi wanka in shirya.su basu San me ake ciki ba Sam sai walwalarsu sukeyi.
Haka suka taimaka min nashirya cikin wata swiss less mai shegen tsada kana gani kasan an kashe kudi sosai gashi dinkinma ya hadu riga da siket ne ya zauna das a jikina na zuba set din gwala gwalai na Wanda daddy ya saya min a Dubai gashi nasha bridal make up abun ba,a magana .
Ni dai daurewa kawai nakeyi kowa ya shigo sai yaba adona yayinda aka rinka daukan hotuna dani.
Goggo Ummi ta kalleni tana murmushi tace " masha Allah 'yata yanzu daddynki ya kirani yace a miki albishir an daura aurenki.
Ajiyar zuciya nayi sai dai kuma a take naji zuciyata ta shiga bugawa wayyo Allah shikenan wai yau ni rumaisa na rasa Salman.
Hawayene ya zubo min lokaci guda goggo Ummi tace " assha Ihsan kar ki bata kwalliyarki kinji ba kuka ya dace kiyi farin ciki zakiyi da hamdala kinsan meye dalili?
Shiru nayi ina kallon goggo Ummi ta yi murmushi tace"Mamana auranki da *SALMAN* aka daura ba yarima ba!!!!
Da sauri na kalli goggo Ummi ...........
Hauly ce
[9/25, 6:21 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page ➡50
***********Sake baki nayi ina kallon goggo Ummi dan jin maganar nake kamar a mafarki wai an daura aurena da *SALMAN*?
Goggo karima tayi murmushi tace" muma yanzu hankalinmu ya kwanata ihisan mun aurar dake ga Wanda kk so fatan mu dai Allah ya baku zaman lfy da zuria ta gari.
Sunkuyar da kai nayi sai kawai naji wani irin farinciki mara misaltuwa ya lullubeni hamdala na dinga yi a zuciyata tabbas da zasu barni ni kadai alwala zan yi yanzu nazo nayi nafila na godewa ubangijina kasancewata matar salman ayau.
Shigowar ruma ne yasani dagowa daga gani yanzu ne isowarta kan na ankara tayi jifa da Jakarta ta rumgumeni cike da farinciki tace" 'yar uwa nazo ne in tayaki murna yau na kasa hkr dole ne kawai nazo don nima ayi murnar dani.
Murmushi nayi bance komai ba goggo Ummi tace" kin daici sa,an samun jirgi .
Ruma tace" wlh kuwa Momy
Anan suka shiga gaisawa bayan sun gama goggo karima tace " to tunda kinzo se ki zauna da yaruwarki mu dai tunda an daura aure zamu wuce gidan mai martaba gabadayanmu
Ruma tace " to sai kun dawo.
Nidai Allah Allah nake su fita suna fita na riko hannun ruma nace" yar uwa ina yaya salman?
Tayi murmushi tace " nasan dole ki tambayeshi ai.baya nan tun last week yana porthacout.
Nace " can ya koma kuma ?
Tace " aa aikinsane ya kaishi amma zasu dawo nan da 2 weeks munyi waya dazu ya gaya min da kyar ma ake samunshi saboda aiki ya masa yawa wlh.
Na zubawa ruma ido snn nace" ruma ni ina mamakin yadda aka daura auren nan da ya salman ko gaya min ba,ayi ba.
Tayi dariya tace " ko shi ma Darling ba,a gaya masa ba ai Kawai da yarima ya ce ya fasa daddy ya kira goggo Amina ya fada mata snn ya gayawa su Abba shine Abba yace ba amfani a sake watsewa kamar wancan karon kawai a bari in jama,a sun taru a daura auren da ya salman .nan da nan daddyn Abuja yaje ya ciro kudin sadaki ya kawo saida aka hadu za,a daura auren snn daddy ya kira shi take sanar dashi dukkan abinda yake faruwa cewa yayi to Allah ya sanya alkhairi kinji yanda kk zama *MATAR* *SOJA*
murmushi nayi nace " ruma wlh bazan iya misalta miki irin farin cikin da nake ciki ba.to ina innah?
Tace " suna can suna fama da bakin ciki yau dinnan da kyar ne in innah batayi zazzabi ba amma naji salim na cewa bata nuna damuwa sosai ba kuma nace to Wa yasani ko na ciki na ciki ne?
Nace" aikuwa dai kam.ko don mai zugata bata nan?
Tace " Wa ? Sadiya kk fada? Aikullum Sadiya na gida sai dare take komawa gidanta kinsan sister dinsun nan tana nan ? da wata yarinya ma an kawo ta sa,ar su zainab
Cike da mamaki nace" kuma dai? Lallai inna bata daddara ba.
Na fadi hakan yayinda na wuce bandaki nayi alwala nazo na gabatar da nafila na godewa Allah na kara da adduar neman zaman lfy.
Bayan na gama ruma tazo tana gyara min kwalliyata anan naji wayata na ringing ta dauko tana dubawa tace " hmm faiza ce.
Murmushi nayi nayi receiving kan nace wani abu tace" amaryar yayanmu wayyo Allah dadi kamar zai kasheni yau danaji labarin nan mai dadi ji nake kamar nayi fika fiki nazo NIGERIA.
murmushi nayi nace " to kiyi mana.
Tace " Allah sarki rabo ashe duk abubuwan nan dake faruwa Allah ya riga da ya tsara abunsa congratulations sis
Lumshe ido nayi nace " thank you sisi na ya ra'is ya London?
Tace "Alhamdulillah wlh ina nan ina shan soyayya a wajansa sai shagwabani yake yana riritani ke bari kiji har nayi batan wata ki min barka....
Toshe baki nayi ina dariya nace " har kin kwaso kai faiza ba ko kunya to service dinfa?
Tace " ke dan Allah ni ina ruwana da wani service ? Ko kadan bazan iya rabuwa da mijina ko na seconds ba.
Nayi dariya nace " lallai faiza Ra,is ya baki giyar so kinsha .
Tace " tatil ma nayi bari kiji ehe.
Nace " to Allah ya shiryeki.
Tace " me abun Allah ya shiryeni ibada fa nake.kema kin shiga layi munafuka ai kin ma fini jarabar son miji tun ba,ayi auren kika ishemu da YAYANA YAYANA YAYANA to ai shikenan yanzu takurun kus! Abinda ya rage saura shine ......
Nayi saurin katseta da fadin " ni fa ya isheni in ba dai so kk in fadawa yayana ba.
Tace " ki fada mana kice injini nace saura yaye zani!
Toshe baki nayi nace " laaa ni dai bazan fada mishi ba sai dai ko ke din tunda bakida kunya..
Ta yi dariya tace to ai shikenan zan fada masa da kaina.don haka ke kuma in kina neman karin bayani akan first night karkiji kunya ki tambayeni ni faiza zan miki bayani dalla dalla!
Shiru kawai nayi na rasa me zance da ita.
Ta yi dariya tace " hmmm zaki fada yarinya sai na jiki ke dai bari in tafi gun mijina bye!
Kan nayi magana har ta katse nace " hmm faiza Allah ya shiryeki .kina jinmu ko ruma?
Ta yi dariya tace " ina junku.
Bayan ta gama dauran dankwali muka fito babban Palo.