Sashe 26
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace" yaya dama nazo in rokeka ne ka dan bani kudi in yiwa Abdul siyayya in ba damuwa.
Shiru ya danyi sannan yace" Allah ya kawo in baki.
Tace " ameen yaya na gode.
Ta mika hannu zata karbi Abdul nan da nan ya noke
Murmushi yayi yace"jeki kawai in yayi kuka zan kawo shi.
Ta fice ta na mai jin dadin yadda yaya ke son Abdul.
*****Ni dai tunda na shiga makaranta raina a bace sama sama nake sauraren lectures .
Har aka kare da yamma na wuce hostel na tattara duk wani kayana bama yawa da yake ban son tara tarkace.
Maryam ta shigo ganin na tattara kayana yasa tace " Queen lfy ina kuma zakije?
Harara na sakar mata nace" dama ke nake jira don ko bakizo ba zan nemeki.
Nan na kama sauke mata kwadon bala,i akan turarenda ta bani .ta inda na shiga ba ta nan nake fita ba .
Mamaki ne ya rufe har sai da na dasa aya .
Tace " Queen kiyi hakuri wlh an sami matsala ne wnn yayan naki inaga ba a zaune yake ba.me zai hana kizo muje wajen wani malamina aikinsa kaman yankan wuka nan da nan a shawo miki kansa.
Tsaki naja raina a bace nace" sai nayi tunani tukun.ni yanzu barin hostel zan yi Mamana tace in koma gida.
Cikin rashin jin dadi Maryam tace" Allah sarki Queen zamuyi kewarki.
Na harareta nace"zan ga mai muku gadin dakin yanzu tunda duk ficewa kuke yawon iskanci.
Dariya tayi anan ta tayani rike kaya muka fita.
Muna fita saiga doctor hakim a motarsa tsayawa yayi ya sauke glass ya kalleni yace"Hajia rumaisa sai ina haka da yamman nan ga kaya kuma?
Ba tareda na saki fuska ba nace" gida zan koma.
Nan da nan ya sauko ya bude bud ya sassaka kayan ni dai binsa nake da kallon mamaki .
Sannan ya kalleni yace"zo muje na kaiki dana ina da muhimmiyar magana da nake so muyi.
Na gyada masa kai sannan mukayi sallama da Maryam na zagaya na shiga motar.
Mun fara tfy ya kalleni sannan ya maida hankalinsa kan tukinsa yace" rumaisa tun bayanda kikaje guna akan matsalarki ban kuma ganinki ba me ya faru ba dai fushi kk ba?
Na tabe baki nayi nace" eh fushi nake saboda na lura kana min kallon 'yar iska ka dauka na kai maka jikina ne da wayo.
Murmushi yayi yace" No ba haka bane kiyi hakuri.
Shiru mukayi har muka fara nitsa sai naga yayi parking gefen hanya ya juyo muna fuskantar juna sosai ya zuban ido yace" to yanzu kuma yaya kikeji ?
Nace " yadda na fada maka kwanaki.
Ya danyi shiru snn yace " rumaisa bayan tfyrki banyi niyyan nemanki amma abubuwa da yawa na lura ya sauya.domin wlh bazan miki karya ba complains yayi yawa akanki gaba daya ki canza halayenki masu kyau kin biyewa rudin zuciya da zugin shaidan kina aikata abinda bai kamata ba gaskia hankalina ya tashi sosai me yasa kika zabi wnn mummunar hanya?
Shiru nayi kaina a sunkuye kusan minti biyu sannan na dago na kalleshi nace " ni kaina bansan meye dalilin da yasa na zamo haka ba.
Ya numfasa yace " idan bazaki damu ba ina son ki sake bani dama a karo na biyu na gabatar da kaina gun iyayenki ma,ana ina son ki amince ki aureni .ina son in tsamoki daga wnn rayuwa da kk ciki.
Na girgiza kai nace" bazaiyiwu ba doctor kasan ina tare da Ahmad kuma surayya matarka yayarsa ne ga kuma Salima a gefe akwai matsala gaskia.
Yace" hmmm banji kin kawo hujja daya kwakkwaraba na kin aurena.kasancewar surayya matata yayar Ahmad saurayinki shine me ? Haramun ne aure tsakaninmu?
Na girgiza kai nace " hmm doctor bazaka gane ba ne amma dai na fada maka akwai matsala........
Ya tari numfashina da fadin " kinga yanke hukunci cikin gaggawa ba naki bane don haka kina bukatar isasshen lokaci don ki nitsu kiyi tunani da kyau.
Nace" shikenan naji kuma zan yi hakan inshaa Allah.
Yace " shikenan sai najiki.
Daga nan ya tashi motar muka tafi.
Har kofar gida ya ajiyeni ya fito ya sauke min kayana mikayi sallama don magriba tayi.
Duk abin nan ya salman na tsaye a get din gidansu ya zuba hannunsa a aljihu yana kallonmu.
Har saida yaga tfyr doctor hakim sannan ya wuce masallaci .
Ko kallo bamu ishi juna ba na tattara kayana na wuce cikin gida.Na sami mama na sallah.nikam banyi tunanin yin sallar ba kawai na hau shirya kayana a wardrobe. Duk raina a bace yake .
Don haka ina gamawa nayi wanka nazo na bude jakata na dauko abin sha na a kwalba na bude na kwankwade.na boye kwalbar don kar mama ta gani.
Kafin kace meye na bugu tilis jina nake sama sama idona a lumshe .
Mama ta shigo ta sameni tace " rumaisa ya najiki shiru ?
A hankali nace" na gajine kawai bacci nakeji.
Tace" kinyi sallar isha ne?
Na daga mata kai.
Tace" to zokici abinci in yaso sai ki kwanta.
Girgiza mata kai nayi nsce" ni na koshi.
Ita duk tunaninta baccin ne ya maidani haka.
Don haka tace " to kiyi addua kamin kiyi baccin?
Ban kulata ba ta fita yayinda taja min kofa.
Tabe baki nayi nace" kanki akeji.
Da haka bacci ya daukeni.
Gari na wayewa na tashi sumul na jini normal .
Tuni na shirya Na fito Palo na sami mama tana kallon news a TVC
Na zauna a one seater na kalleta nace" mama ina kwana?
Tace " lfy ya ciwon kan naki?
Nace" da sauki.
Tace" to yi maza ga breakfast dinki kiyi ki tafi kar kiyi letting.
Nace" yau sai ten muke da lectures .
Tace" shine kk shirya da wuri haka.
Murmushi nayi nace" eh kawai na......
Sallamar ya salman ya katseni ya shigo cikin shiri shima don sanye yake cikin kakinsa Wanda yayi balain yi masa kyau da kara masa kwarjini.
Mama tace" salman har ka fito ?
Yace"eh goggo ina kwana?
Tace" lfy ka shigo mana.
Yace" banson cire takalmi ne .kuma ina sauri na kusa late.
Tace " to ba komai Allah ya tsare hanya sai ka dawo.
Yace " na gode.
Har ya juya zai tafi nace" yaya ina kwana.
Juyowa yayi ya kalleni nima kallonsa nake gyda kai yayi yace " lfy.
Nayi murmushi nace" da kyau.a dawo lfy Allah bada sa,a.
Ba tare da ya juyo ba yace "ameen.
Ya fice.
Bayan na gama breakfast na shiga gida na gaida kawu sannan na shiga dakin inna muka gaisa tace " rumaisa yaushe ne kike da lokaci ?
Nace" wani abin kike so inna ?
Tace" zan aikeki gidan raihanane.
Nace" ai ba komai ki aikeni kawai.yanzu sai naje in yaso daga can sai na wuce makaranta.
Sadiya tace " bakida lectures da wuri kenan?
Nace" eh.
Inna tace" to kice mata ya najita shiru kuma ko wayarta ma na kira bata dauka .kice ina son ganinta gobe goben nan.
Nace " to inna.
Daga nan naje na gaida mmn sakina na fita .
Daga gidan raihana nayiwa Ahmad waya ya zo ya daukeni don banson shiga school.
Yace" bari dai na turo driver yazo ya daukeki ni bana son fita yanzu.
Nace"to.
Na gaya mishi anguwan da nike.
Bayan mun gama waya raihana ta kalleni tana murmushi tace yanzu rumaisa kunci shekara biyu a makarantar nan?
Na harareta nace" kar ki maida mu baya man yanzu muna shekararmu na uku.
Tace " kai amma yayi sauri.
Nace" a wajanki ba?
Ta yi dariya tace " ke albishirinki nima zan fara zuwa Malam ya gama min komai.
Nace " don Allah fa?
Tace" wlh kua
Na ce " to fa wnn tumbin naki ko yau ko gobe fa? Ko dashi zaki je makarantar?
Tace sosai ma aini ba full t.....
Shigar call a wayata ya katse mana hira na dauka driver dinne ma.sai naga yaya salman ne cike da mamaki na daga shiru na masa.
Shine yayi magana yace" ina kike?
Na dan yatsuna fuska nace ina gidan raihanane
Baice komai ba ya katse kiran.
Kusan awa daya sannan driver din Ahmad yazo ya daukeni.
A gidansa da muka saba haduwa driver ya kaini.
Ina shiga Palo na sameshi yana zaune sai shan shisha yake .
Raina a bace nace"wnn wane irin wulakancine kasan ina zuwa shine ka zage kk ta busa hayakin banza?
Na to she hancina na wuce daki na fada gado yayinda na cire hijabina na jefar.
Kusan minti biyar sannan ya shigo hannunsa dauke da kwalbar..... Da cup biyu ya karaso ya ajiye sannan ya kalleni yace " bismillah.
Na tashi na zauna a tsakiyar gadon nace" ni ban shirya buguwa yanzu ba.
Baice komai ba ya zuba ya fara sha a hankali.
Dafa kafadarsa nayi nace"king me ya faru ne naga ranka a bace tunda na shigo.
Ya danyi tsaki yace ke dai bari kawai.
Na ce"don Allah ka gaya min mene ne ? Kasan banson bacin ranka.pls tell me
Cikin bacin rai yace" ni da shegiyar matar nan ne ' yar iska ta zo har gida ta raina min wayo ta maidani sai kace karamin yaro.
Na gintse fuska nace"wace kenan?
Yace " doctor surayya mana
Na ce " kana nufin sister dinka?
Yace" eh.
Dan ajiyar zuciya nayi na rumgume shi ina shafar kansa a hankali nace " me tayi maka da zafi haka? Don ban taba ganin bacin ranka irin haka ba.
Ya danyi shiru yace " ba na fada miki Salima tana mata korafi akan zamanmu ba?
Na daga masa kai yace" kawai shine yau ta yi mana sammako wai na fada mata ko banida lfy ne nace mata lfyta lau amma bata yarda ba wai zata gayawa su mum. Shine da na shiga daki suka tasa Salima ta bini ta kama kofa ta rufenmu ta ciki wai dole sai na kula Salima in ba haka ba zata gayawa su dad akaini asibity a dubani ko bani da lfy.kiji fa matar nan zata disgracing dina a.......
Dariyar da nake dannewa ne ya gagara bansan lokacinda na dinga dariya ba .
Shikam haushi yaji ya tureni daga jikinsa ya daga kwalbar sa ya shiga sha.