← Book details Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 128

Sashe 24

Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya sake tsiyaya min wani a cup yace,yanzu dai gashi ki rufe ido kisha .

Na girgiza kai nace" wlh aa.

Ya mike yana dariya ya zo kusa dani ya rikoni aikuwa ji nayi kamar an jona min shocking na wuta lokaci guda naji tsigar jikina ya tashi yarrrrr!

Dada rikeshi nayi mai kyau na kwantar da kaina a jikinsa nace"wayyo my king don Allah ka taimakeni.

Cikin mamaki yake kallona sannan yasa hannu yana shafa kaina yace,my Queen na fahimci irin matsalarki.

Lumshe ido nayi bance komai ba.

Shima shirun yayi na Dan wani lokaci sannan ya sake dauko cup din yace" yanzu dai daure kisha wnn sai mu tafi.

Haka ya dinga bani inasha ina yatsuna fuska har na gama yace" good yanzu ba abinda zaki kuma ji sai nishadi.

Shima ya daga kwalban ya kwankwada.

Tun ina ganinsa mai kyau a take naji kaina na juyawa kallon kowa nake bibbiyu a hankali naji idona ya kasa budewa ban sake sanin inda kaina yake ba sai............

Hauly ce👍🏻😍
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹

👨🏻‍🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻‍🚒

*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻

*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚

Page ➡22

**********"Queen! Queen!! Queen!!!
Muryar Ahmad naji yana tashina a bacci.

Da kyar na iya bude idona na kalleshi.
Murmushi ya sakar min yace" are you ok?

Ban kulashi ba kawai na shiga bin dakin da kallo to nan din inane?

Nan na fara tuno komai da ya faru a daren jiya.

Dan ajiyar zuciya nayi na kalleshi shi ma ni yake kallo fuskarsa daukeda murmushi yace" tashi gari ya dade da wayewa.

Da sauri na tashi na zauna nace" karfe nawa?

Yace" karfe sha daya ya wuce da minti goma sha uku.

Na zaro ido nace wayyo Allah lectures biyu ya wuceni Ahmad me yasa baka tasheni da wuri ba?

Yace" my Queen nima tashina knn ko toilet banje ba.amma bana son ki damu kanki da yawa.lectures dinnan kamar kinje kin gama. Kawai zamu shiga school din tare in mun gama shiryawa.

Yana gama fadin haka ya janye bargon da muka rufu ya mike ya shiga toilet ina jinsa ya saki shower ba jimawa ya fito daga shi gajeren wando da towel yana goge jikinsa ido na zuba masa nan da nan naji wani iri a jikina ba shiri na mike na isa gabansa na karbi towel din muka zubama juna ido murmushi nayi nace meye amfanina anan to?

Na shiga goge masa jikin naja hannunshi muka zauna bakin gado na dauko mai ina shafa mishi lumshe ido yayi yace"my Queen karfa ki rikitani da irin wnn shafar man.

Murmushi kawai nayi na ci gaba da abinda nake masa .

Can ya riko hannuna yace kinga jeki yi wanka kizo.

Na tashi na dauki towel na shiga toilet wanka nayi anan naga sabon brush na dauka na goge bakina nayi alwala na fito daga ni sai towel gashina har gadon baya na zubo shi.

Gaba daya ya kasa dauke idonsa a kaina na karaso cikin takun jan hankali na isa wajensa na zauna nace" nima ka shafa min mai.

Yace" an gama gimbiyar mata .

Ya dauko karamin towel ya goge min jikina sannan ya fara shafa min mai

Lumshe ido nayi ni kadai nasan me nakeji a jikina ji nake kamar na cire towel din.

Bayan ya gama na bude ido nace" tnx my king

Yace " yanzu idan baccin bai isheki ba sai mu koma.ko sai munyi breakfast?

Na Dan zaro ido nace" ina fa tsoron kar Salima ta shigo ta samemu.

Tsaki yayi yace" waya gaya miki nan gidan Salima take?

Nace" ni ina na Sani to? Yanzu nan din inane?

Yace" nan ma gidana ne amma ba nan Salima take ba.

Nace " yanzu ka barta ita kadai kazo ka kwana anan? Wlh bai dace ba.

Daure fuska yayi yace " ita ta jawo.tana ganin na debo gajia nadawo nayi wanka har na kwanta amma da ke bata da kunya wai tazo ta dubi tsabar idona wai na bata hakkinta.kinji fa har da wani dagewa tana min kuka wai ina cutarta waya fadi waya tashi......shine kawai na tashi na bar mata gidan nayi ficewata club

Tunda ya fara maganar nake kallonsa har ya gama nace" amma king ya kamata kaje ka binciki kanka watakila bakada lfy ne.ya za,ayi a shekarunka kace baka bukatar mace? Kuma Salima matar ka ta sunna ? Har ta cire kunya irin na 'ya mace tazo tana nemanka amma kaki?

Yace" hmmm baza ku gane yadda na tsara rayuwata bane .amma dai ina mai baki tabbscin lfyta qalau ina jin abinda kowa keji sai dai ban shirya sa kaina a trouble bane.

Nace"trouble? Kamar ya knn?

Yace,ban shirya haihuwa yanzu ba sai na girma.

Nace,to sai kuyi family planning.

Yace"no bana so kar naje Na lalata mata mahaifa a banza.

Nace,to Ku dinga using condom.

Ya girgiza kai yace " wnn duk ba dabara bane ni ban shirya sex bane kawai .....

Na dan tabe baki ban kuma cewa komai ba Na maida kayana .

Muka fito tea kadai muka sha sannan muka tafi yana ajiyeni a mkrnta mukayi sallama.

Da daddare muna hira a hostel nake gayawa maryam yadda mukayi da Ahmad.

Dariya tayi ta ce"abu mai sauki ai tunda yace lfyrsa lau komai yazo da sauki kawo kunnenki kiji.

Na matso ta rada min wasu maganganu masu zafin gaske har na zaro ido ina toshe baki.

Na kalleta nace kice wlh kawata

Tace " hmm ke dai zaki bani labari.

Ta fito da wani kwalba a jakarta tace " kinga wnn turaren hmm bala,insa Nada yawa dan kadan zaki sa a yatsa ki shafa a mararki wlh in ya shaka to fa ranar sai Allah ya kwaceki a hannunsa don sai ya miki raga raga tunda ke virgin ce shawara daya zan baki ki tanadi magungunanki na pain relief a jakarki.

Na danyi shiru sannan nace" Maryam ni kuwa kinsan Allah nafi son ya salman ne ya fara sanina kamin wasu.

Tace" to sai kije ki sameshi.

Na zaro ido nace" ke! Ba zai yarda ba wlh zai tsaneni ya fasa aurena.

Ta harareni tace" waya gaya miki? To sai dai in bai shaki kamshin nan ba gabdaya zai fita haytacinsa sai yadda kikayi dashi wlh har ya kusanceki to kin gama mallakarshi ko uwarsa ba zai ji maganarta ba sai ke .wlh da wnn sirrin muke rike mazan mutane amma fa ki iya style.....

Na katseta da fadin " Allah kawata yanzu kina ganin zan shawo kan ya salman da wnn maganin? Don bazan ce turareba.

Tayi dariya tace" sosai ma amma fa ina tausayinki idan kika shiga hannun soja wlh su fa daban ne.don bazan manta ba Na taba haduwa da wani soja nima saida Na yabawa aya zakinta a hannun......

Na tari numfashinta nace,bar wnn batun don Allah nifa jina nake wata iri.

Tace " ki kira Ahmad mana sai Ku dan rage zafi.

Tsaki naja .

******daga haka rayuwata ta zama shiririta kusan kullum Ahmad muna tare ko wani dare sai munje casu .

Shaye shaye kam ya zamo min jiki in ban sha ba bana jin dadi kwata kwata .

Yanzu ya salman kawai nake jiran zuwansa.

Randa ya kirani yace min yana Abuja zasu dawo kano da mama wacce tun bayan fitarta takaba ta tafi Abuja.

Gashi yanzu an kare gininta na cikin gidsnsu inna.daki biyu da Palo a tsakiya sai kitchen da store sai toilet a kowane daki
Tsarin ginin yayi wlh tuni aka shirya komai har kayanta Na ciki.

Ranar asabar Na tafi gida da wuri don ya salman yace " gobene zasu kamo hanya.

Na isa gida da yamma Na tarar da kowa a tsakar gida inna da Sadiya kamar basu ba sai fara,a suke min.

Na karbi Abdul yaron ya girma yayi wayo sosai naje gun Maman sakina karbo mukullin side din mama.

Ta kalleni cikin bacin rai tace"gaskia rumaisa irin wnn shiga da kkyi bai dace da yar musulma ba dubi don Allah tundaga jamiar bayero kika taho a haka da kayan da ke nuna siraicin ki hakama sati biyu da ya wuce kikazo ba Khan gani me yasa kk zama haka?

Kaina a sunkuye nace" in Allah ya yarda ba zan kuma sa irin wadan nan kayan ba kiyi hkr mama.

Tace " babu komai rumaisa Allah dai ya shirya.

Ta dauko makullin ta bani anan Na wuce side din mama.

Washe gari kuwa Na kintsa koina nayi musu girki mai rai da lfy sannan Na tafi naje Na gyarawa yaya salman dakinsa .

Bayan Na gama wanka nayi Na zauna Na tasara kwalliya kamar wacce zata gasar sarauniyar kyau ta duniya.

Har bayan azahar suka iso gaskia naji dadin ganin mama ta yi jiki ta kara haske gwanin sha,awa gaskia hutun abuja ya karbeta.

Ya salman kam duk inda nayi bina yake da kallo ni kuwa dagewa nayi wurin jan hankalinsa da yin wasu abubuwa da yawa.

Bayan sunci abincine ya koma gidansu.

Anan muka fara hira da mama cikin nishadi da kwanciyar hankali amma bangare guda Na zuciyata tunanin ya salman nake nasan yana can jikinsa ya gama mutuwa Na hada shi da damammiyar nono mai fura harda flavor din pineapple. Tunda ya fara sha yaketa santi .a raina nace zaka fadane.

Bayan sallar isha Na tafi daki wanka nayi ko sallar banyi ba don ba kullum nskeyi ba.Na saka rigar bacci iyacinta cinya da hannun vest Na fito da turaren da Maryam ta ban Na toshe hancina sannan Na shafa a marata Na dauki zani na da daura na dauko katon hijsbi har kasa ga nauyin tsiya na saka daga nan na fita don mama na dakinta.

Na shiga palon kai tsaye baya nan ga badaya a matse nake don haka ba tare da tunanin komai ba na wuce dakinsa kai tsaye nan ma baya nan a raina nace to yana toilet ne don baiyi nitsa ba tunda dakinsa a bude.

Na zauna gefen gadon ina jiranshi

Can ya shigo Ashe wanka yayi don naga yana goge kansa da towel jikinsa sanyeda jallabiya.

Yana ganina fuskarsa dauke da mamaki yace"baby ya akayine?

Murmushi nayi nace" yaya a wnn sanyin kayi wanka?
Chapter 24 · 0% Book details