Sashe 83
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya salman yace"Madiha kuma kinsanta bata da mutunci ke kanki ba raga miki take ba snn tana nan da yawonta na iskanci don har yanzu suna tare da hassan abokina taki rabuwa dashi a halinda ake ciki ma zaman kanta take a lagos ko addan bata baki labari ba?
Inna ta danyi shiru snn daga bisani tace" to tunda dai ka daddage ba komai Allah ya baka mace ta gari amma fa ka sani bana son auren ya wuce nanda watanni biyu idan har ya wuce hakan dole ne ka dawo ka auri daya daga cikin yaran nan ko kuma ka gamu da fushina ka daiji na fada maka .
Yace "eh naji inna ki dai sani a addua .
Tace"babu komai Allah sa a dace .amma haka kurum kayita zama da mata daya ba haihuwa sai dai aci abinci a cika masai da kashi ina dalili?
Har cikin ransa yake jin zafin maganarta amma hkr ya zame masa dole don su rabu lfy tunda uwace.
Ni dai gani nan maganar auren ya salman ya fara shiga jikina har na dan fara ramewa.gashi haka kawai sai inji jiri na dibana.
Sa,a nace tazo ta gwadan bp don dama fannin aikin asibity take karantawa kuma ta mayi nitsa yanzu.
Bayan ta gwada ta dago ta kalleni tace"aunty gaskia ki rage yawan damuwa jininki ya dan hau dubi duk fuskarki ya dan soma dan kumburi ma fa .
Murmushin karfin hali nayi taci gaba da fadin "aunty kinga tunda yaya yace miki ki sake tunani to ki koma kice masa kawai kar ya kara aure.
Dariya nayi nace" hmm sa,a knn har yaushe ?ai gara yayi auren kona huta matsalata dayace bansan wacce zai kawo min gashi kinki ki bani goyon baya sa,a kuma kece na gamsu da hankakinki dari bisa dari.
Nan da nan yanayin fuskarta ya sauya tace"aunty ya salman nakine ke daya bana son ya miki wata kishiya bare ni wlh bazan iya ba.saboda duk garin nan banda kowa dama su inna ne kuma kingani tunda na fara goyon bayan gaskia suka tsaneni don kinga da suke cewa yaya ya aureni ma bafa don suna sona bane kawai suna so ne su kuntata miki.ni kuma abinda nake dubawa idan na auri yaya wani abu ya hadamu watarana wa zan kaiwa kukana?
Ta girgiza kai hade da fadin "kinga babu kowa.amma idan na auri wani can daban duk abinda ya faru zan zo gurinki keda yaya in fada muku saboda kune madadin iyayena a garin nan.don haka ni gaskia in ma kin dage yaya ya kara aure ki cireni a lissafi ni bana son jin maganar ma .
Nace"shikenan ai sa,a.
Muna cikin haka ya salman ya shigo tare da munir .
Cikin karfin hali na saki fara,a yayinda nake kallon munir nace oyoyo good boy zo ka gaya min ina kukaje da daddy.
Da sauri yazo ya rumgumeni yace"momy munje gurin aunty ne.
Dam!naji kirjina ya buga na dago da sauri na kalli ya salman murmushi ya min nima haka na daure na maida masa hade da fadin"yaya sannuku da dawowa.
Sa,a kam fita tayi ta barmu ya karaso kusa dani ya zauna hade da fadin "ya na ganki kamar mara lfy ne ?
Girgiza kai nayi nace"ni lfyta qalau dama hirarmu muke da sa,a .muje kuci abinci.
Ya kalli munir snn yace "good boy jeka gun aunty sa,a zanyi magana da momynka
Munir ya tashi da sauri hade da fadin to daddy.
Ya fita da sauri ya salman ya matso kusa dani ya riko hannayena yace"baby pls ki rage damuwan nan dama nasan abin nan is not easy amma kin dage sai anyi ni yanzu gashi kun takurani kuma kin takura kanki dole ne yanzu sai na nemo matar da zan aura wacce bazata takura maki ba.
Murmushi nayi nace "babu komai yaya Allah ya shige mana gaba kar kaji komai muje kaci abinci.
Haka na dinga daurewa ina nunan masa ba wata matsala.
Kasancewar yana yawan zama a S&S shopping mall dinsu yanzu don tunda ya salim ya koma Abuja komai a hannunsa yake shida hakim kaninsu ya salim wanda daga faiza sai shi don haka kowani dare yana can sai kusan 09:30 yake dawowa .
Don haka anan nefa Allah ya hadashi da wata wacce ya lura tana yawan zuwa sayayya a wurin har ta saba da kowa hakim kam har wasa sukeyi snn ta saba da munir ma tana son maganarshi shima haka in ya ganta da sauri zaije ya rumgumeta .
Sai dai sam shi ya salman bai taba bata fuska har ta gaishe shi ba duk da a yanzu yana lura da duk wani movement dinta .
Yau ma kamar ko wani sati ta shigo cikin kwalliyarta mai jan hankali kamar kullum fuska sake tafara gaisawa da kowa snn ta kalli hakim tace "bros yau ina my boy?
Hakim yace"au bai fada miki zaije Abuja hutu ba ai tun jiya ya tafi.
Tace"kuma bai fada min ba Allah sarki my boy zanyi missing dinshi wlh.
Hakim yace"to ki bishi man kawai.
Harararsa tayi da wasa tace" banida lokacinka yanzu bari in fito tukun na.
Dariya yayi yace" ina nan jiranki .
Ta shige ciki.
Shikam sai lokacin ya dan bita da kallo snn yace da hakim"wai wnn wacece mai shegen surutun tsiya?
Hakim yayi dariya hade da fadin"hmm *SALMAH* ce yaya yar gidan ambassador isah basuda nitsa sosai da nan.
Ya salman yace"ok .
Daga nan ya danyi shiru ya fara tunani a kanta ko dai ya gwada sa,arsa ne?
Tashi yayi ya kalli hakim snn yace"daga yau in tazo ko siyyayyan nawa tayi kar a karbi kudinta .
Cike da mamaki hakim ya bi ya salman da kallo snn yace"ok ba damuwa.
Daga nan ya fita .
Zama yayi a cikin motarsa yana jiran fitowarta tsawon awa biyu har ya gaji yana shirin tfy sai gata ta fito an rakota da kaya niki niki an sassaka mata a bud
Ta shirin shiga motar ta ya karaso gunta hade da yi mata sallama juyowa tayi cike da mamakin ganin mai mata magana.
Ta amsa sallamarsa hade da fadin lfy?
Kauda kai yayi daga kallonta snn yace"lfy lau idan bazaki damu ba ina son yin magana dake.
Ba tare da ta damu ba tace"banda lokacin yin wata magana saboda sauri nake dare nayi ko dai agogonka baya aiki ne.?
Shiru yayi bai kuma ce mata komai ba .
Don haka ta juya da nufin shiga motarta har ta bude kofa yace"ysushene kk da lokaci sai inzo mu tattauna .......
Ta katseshi da fadin ya salam! Ni malam bana bukatar wani saina tattauna da kai please excuse me!
Ta shige motarta da sauri.
Ya dan ja baya kadan ba tare da ya damu ba don yasan jan ajine kawai na kankanin lokaci .yana ganinta taja motarta ta fice daga harabar wurin murmushi yayi a zuciyarsa yana cewa "in ba kaddara ba me zanyi da ke ni da nake da tauraruwa a gida .
Da sauri ya shige notarsa ya dawo gida ya sameni duk na gaji da jiransa bacci nakeji sosai tun dazu.
Ban tambayeshi dsga ina yake ba don zuciyana yana bani daga wurin wata kawai ya fito don haka na shareshi.
A haka ya salman yaci gaba da nacewa Salmah har ya shawo kanta ta amince masa ya turo iyayensa saidai salmah bazawarace ta taba aure sun rabu da mijin har tanada yarinya .
Saida suka gama shiryawa ya gaya min a fili na tayashi murna amma a zuciyata na kasa hkr haka na dinga kuka damuwanda nake ciki ya karu musamman daya tura magabatansa an tsaida lokacin biki nan da sati biyu.su mama ne suka kai kayan lefe .tabdi ashe haka mata keji in za,a musu kishiya? Wlh duk dauriyana mutum yana ganina sau daya zai fahimceni.sa,ana daya za,ai bikin bana nan ina saudiya don lokacin tfyrmu ta kusa.
Ya salman sosai yake lallabani ko kadan baya son yaga bacin raina don haka na sawa zuciyata dangana ina danne zuciyata da addua.
Ayi hkr fans page din yau bayawa saboda rashin wuta ayi manage🤗🤗🤗🤗🤗🥰
Hauly ce🥰👍🏻
[10/9, 10:37 AM] +234 703 558 2498: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡76
************Tuni 'yanuwan inna sun cika gida an fara hidimar biki. Adda A'i kam a gidana ma ta sauka a cewarta bata iya kwanciya daki cike da mutane kuma ba A.C.
Don haka sadiya ma kullum tana nan duk idanunsu na kaina ni kuma na danne zuciyata ban bari sun fahimceni ba.
Suna ta hidimar bikinsu ni kuma ina ta zirga zirgan tfyta kasa mai tsarki don har naje yola ma na sallami su daddy saboda na kwan biyu banje tun auren ya samir gashi aunty samira har ta kuma haihuwan da namiji.daga yola ne na dawo Abuja kwanana biyu a gidan ya salim naje gidan kawu kasim da goggo Ummi ina shirin dawowa kano munir wai sai dai ya bini.
Na ce"good boy kayi hkr ka karasa hutunka kaji babana yanzu in mun koma kano bazaka ji dadi ba kaga aunty sa,a na fama da school .
Yace"momy zan zauna da daddyna ne.
Nayi murmushi nace"daddynka kwanan nan duka he is busy ka dai yi hkr ka kara one week sai hakim yaxo ya daukeka ko dai mamee na dukanka ne ?
Daga min kai yayi hade da sa min kuka daukarshi nayi na kalli ruma nace"wato abinda kk masa knn koh? Bayan kamin a kawoshi kina ji daddynshi na kara jadda da muku don Allah ko kallon banza kar ku masa tunda ku ba kwason yara a gidanku!
Tayi dariya snn tace " wayace miki muna hutawa ne tukun.kuma kinga wnn dan naku ba sosai yake jin magana ba shiyasa nake zaneshi kadan kadan.
Haushi naji sosai a raina nace"to Allah ya yaye muku .yanzu ki tashi ki hado min kayanshi zan kaishi gidan mama duk da ana hidimar biki nasan zata kula dashi tunda ga uncle dinsa hakim ma.ke kuma da mijinki saikuyita zama ku biyu din kamar mayu Allah ya shiryeku.
"da akayi me?