Sashe 21
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tare muka shiga gida palon abba muka shiga na gaisheshi ya amsa da fara,a kamar kullum ya sanya min albarka ban mmn sakina ta kawo ma su yaya abinci ni kam fita nayi bayan mun gaisa da ita na wuce dakin inna a Palo na sameta da sadiya suna Dan hirarsu sadiya ciki.ya kara girma ko yau ko gobe
Inna na ganina ta kauda kai sadiya kuwa cewa tayi " yau kuma ya salman yaje ya daukoki muna cikin zaman lfy mtsww.
To! Inda sabo na saba bance komi ba ba zauna na gaida inna da kyar take amsawa.
Ni dai yanzu tunani daya ya inna zatayi in taji maganar aure tsakanina da ya salman ? Shin zata amince?
Masoyan rumaisa salman kuyi hakuri da rashin post dina na jiya yanayin rayuwa ne sai a slow. Na gode da irin kulawarku gareni.
Hauly ce👍🏻😍
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
Page➡19
*******A makaranta dana je banda labarin auran Ahmad da Salima ba abinda ake ni dai ko a jikina.
Da yamma ya salim ne yazo ya daukeni nace" ya salim ina yayana?
Yayi murmushi yace"yana gida cewa yayi kansa na mishi ciwo.
Cikin yanayin damuwa nace" Allah ya sawwaka.
Yace,ameen
Muna isa gida.gidansu ya salman na shiga a Palo na sameshi yana kwance ido ya zubama TV amma ko kadan da gani ba TV dinne a gabansa ba.
Sai da nayi sallama baki biyu sannan yajini ya amsa yayinda ya zubo min ido hade da fadin " har kun dawo?
Zama nayi a kujera one seater ina fuskantarsa nace" eh.ya salim yace kanka na ciwo shiyasa nazo na gaisheka.
Ya danyi murmushi yace" na gode kanwata.yanzu kije gida kici abinci sai ki shirya na kaiki gidan goggo Amina .
Nace" to yaya.
Na tashi ntsoro
a gida na wuce amma ina sallama kofar dakin innah kamin in shiga
Naji wata uban tsawa da ta daka min har na gigice
" Uban me zaki shigo ki mana a dakin yanzu kuma tunda burinku ya cika ke da uwarki kun raba ni da dana.
Sadiya ta harareni tace " ko da wasa kar ki kuma yarda kafarki ta sake takowa dakin nan munafukai masu hada da da uwarsa.
Jin maganganun nasu nake kamar a mafarki jikina a mace na juya na nufi dakin maman sakina.
A daki na sameta na zauna a sanyaye nace" mama me ya faru ne ?
Tace" hmm rumaisa komai ma ya faru yau a gidan nan tsakanin inna da mamanki sunyi ba dadi wlh.
Nan da nan na zaro ido a tsorace.
Mama ta gayamin komai Ashe har sun danyi sainsa ma da Mamana kuma tace in salman ya kyskura ta aureni saita tsine mai
Anan ta fusata Abba yace wlh in ta tsine masa sai yasa an daureta lol!
Nikam gaskia jikina ya mutu sosai tuni hawaye ya fara gangarowa wani na bin wani.
Tashi nayi na dauki jakata na fita ban zame ko ina ba sai gun ya salman .
A inda na barshi nan na kuma samunshi.
Yana ganina a birkice ya mike da sauri yace" lfy me ya sameki?
Zama nayi a kasa ina mai ci gaba da kuka da kyar na iya cewa yaya don Allah ka janye maganar auren nan wlh yaya akwai babban matsala bana son inna ta maka baki yaya.
Naci gaba da kuka sosai .
A hankali ya fara min magana cikin tsigar rarrashi yace" bana son kina daga hankalinki saboda kar ciwonki ya tashi.
Rumaisa ko ba soyayya zan aureki domin in kawo karshen gaba dake tsakanin goggo Amina da Inna Wanda tun ba a haifemu ba sukeyi don haka a ganina aure tsakanina dake zai iya sa Kansu ya hadu su daina wnn gaba mai tsanani duk da cewa ba karamin aiki ne a gabanmu ba don haka dole ne mu tashi tsaye duk wuya duk runtsi kar muja baya da soyaiyar mu mu hada da addua har Allah ya kawo karshen abin.
Rumaisa bayan wnn ina sonki banjin zan iya rabuwa dake ba.
Har lokacin kuka nike nace" yaya bana son inna ta maka baki.
Murmushin karfin hali yayi yace" wnn ce matsalarki ?
Na daga mishi kai yace" to ki kwantarda hankalinki da kaina zan shawo kan inna kuma zata amince in har bata saurareni akwai yayanta a Cameroon in na fada mishi zai mata magana kuma zata hkr insha Allah don bata tsallake maganarsa.don haka kwantar hankalinki.
Ya yanko tissue ya mika min yace" ungo goge fuskarki ki maida kwalliyarki.
Ya fada yana murmushi.
Sai lokacin naji sanyi a raina na karbi tissue na goge fuskar nace" Allah yasa ta yarda.
Yace" ameen kanwata ina hodar taku? Shashshafa sai mu tafi in kaiki gidan manan naki
Nace" babu yana hostel
Yace " to shiga toilet ki wanke fuskarki kizo
Na tashi na shiga toilet na wanko fuskata daga nan na fito muka tafi.
Mama kam ko a jikinta har hira suka kamayi da ya salman ni dai har lokacin ban saki jiki ba.
Sai bayan sallar magrib ya koma .
Nikam bayan nayi isha na sami mama a daki anan ta fara kwantar min da hankali akan kar in damu ba abinda ze faru insha Allah.
Da kyar na danci abinci nasha magani na kwanta.bansan sanda bacci ya dibeni.
Sai kawai na fara wani mugun mafarki wai inna tazo da wuka a hannunta ta caka min a ciki ihu nayi Wanda ya tashi mama a bacci tana subhanallah don yau a dakinta na kwanta.
Wutar dakin ta kunna tana " rumaisa me ne ne.
Tuni na jike sharkaf da gumi duk da Ac bakina na rawa nace " mama inna na gani a mafarki da wuka kuma ta caka min.
Dafe kai mama tayi don itama ba ihuna ya tasheta mafarki tayi inna ta hankadata a rami baki wulik sai dai bata fada min ba gudun kar in tsorata
Tace,yanzu abinda za,ayi ki yi addua ki koma ki kwanta .
Nace" to " sai zazzaro ido nake tsabar tsoro
Nayi addua na canza kwanciya na koma na kwanta mama kam bacci ya gagareta
Alwala taje tayi tazo tasa hijabi ta hau sallaya ta kama nafila har asuba.
Inna kuwa kamar a kunnenta aka kira sallah.
Abba na tfy masallaci ta lallaba ta fita sai tashar mota don yau ba abinda zai hanata tfy garinsu.
Don Allah amin afuwa bacci yaci karfina.kuyi manage da wnnpage har gobe in Allah yaso sai in karasa
Tnx so much masoyana ina muku fatan alheri👍🏻

Page➡20
*********Da asuba mama ta tasheni nayi sallah bayan na idar muka gaisa.tace" dama yau naso inje gun wani malami a yakasai in fada masa halinda muke ciki gabadaya yasa almajirai su mana saukan Qurani ayi sadaka don bazamu zauna mu saki jiki haka ba saboda wahalar da nasha a baya.
Nace" mama ai sai na rakaki tunda bani da lectures yau.
Tace" bazaiyiwu ba .kina toilet Hajia babba ta kirani a waya tace jiya jikin Alhaji ya tashi basu koyi bacci ba dama next week muke shirin fita kasar waje dashi saboda Ji kin nasa amma yanzu dole kawai zamuyi kokarin tfy.
Nace" mama meye ne yake damun Abban?
Tace" ciwon kodane wlh.
Nace" subhanallah Allah ya bashi lfy Allah sarki Abba.
Jikin mama a mace tace amin
Nace" kema zaki ne?
Tace" eh nine ma zan tafi da shi sai babban dansa doctor Shamsu. Don hajiya babba bata cika lfy ba itama.sannan Hajia ikhlima suna fama da jiyyar mahaifiyarsu suma.
Hajiya Fauzi kuma dama ita ake bari a gida kullum in irin haka ta taso.
Kamar ince mama ta zauna ita aunty Fauzi taje amma nasan ko na fada ma bazaiyiwu ba.
Mama ta tashi ta Dan gyara jikinta tace" bari naje na dubo Alhajin kema zan kiraki in ya fito palo se kije ki gaisheshi.
Nace" to mama a masa sannu Allah ya bashi lfy.
Tace"ameen.
Ta fita