Sashe 10
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka nan Abba ma da mmn sakina inna kam cewa tayi"ayi dai mu gani.
Ko kadan bata farin ciki da tfyrta mkrnt.
Ya salman kam yaja min kunne sosai a gameda kawayen banza da kuma samari.
A ranar da ya kaini shima ya koma Lagos.
Randa muka fara lectures na hadu da Salima itama Ashe bangarenmu daya accounting muke.
Ko kallo bamu ishi juna ba.
A hostel dakinmu mu hudu ne da wata Maryam sai blessing da Juliet .dukansu shaidanu ne 'yan duniya.don haka ni na zama wawiya a tsakaninsu.kuma na lura blessing kam tana shaye shaye ma.don har wani abu take dashi naji suna ce masa shisha har ce min tayi baya bugarwa kawai yana sanya nishadi ne a zuciya koni in ina so zan iya sha.
Nace mata aa nagode.
Binsu nake da kallo kamar wata wawiya gashi basa son suturta jikinsu sai su tsaya su tube kayansu gabadaya haihuwar uwarsu amma ko a jikinsu haka suke fita har corridor🤦🏻♀
Ni dai gaskia inaga canza daki zan yi ina tsoron zama da gurbatattun mutane gaskia.
Hauly ce👍🏻😍
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
➡ page 9⃣➡1⃣0⃣
Zuwa yanzu kam na saba da makaranta nima na kara wayewa da kuma gogewa domin gaskia Jami,a kam duk Wanda ya samu ya shiga dole kawai ya waye.
Muna waya da fa,iza da sakina sosai suna fama da ABU dinsu su kam sai anyi hutu zasu dawo amma ni ko wani asabar in mun gama lectures gidan mama nake tfy sai Monday nake sammako na dawo makaranta.
Akwai wani satin da mama bata gari sun tafi umrah da maigidanta.
Don haka gidan kawu na koma asabar da yamma mai adaidaita ya saukeni a kofar gidan na sauka na biya kudin sannan na shiga ciki a tsakar gidan na samesu gabadaya har kawu inna ke girki mmn sakina na wanki zainab na shara kawu na zaune a kan kujera.
Nayi sallama kawu ya amsa cike da fara,a yace" maraba da ' yar jamia.
Murmushi nayi nace" yawwa .
Maman sakina da zainab suka min sannu da zuwa inna kam sai cewa ta yi sai yau kk ga daman zuwa ki ganmu da ke uwarki bata gari?
Murmushi nayi nace"aa inna wnn karon dama ko mama na gari ma nan nayi niyyar tahowa.
Tace" ba wani ke dai.....
Kawu ya katseta da fadin" kya bata ruwa tasha tukunna dai ko?
Mmn sakina tace" gaskia kam.zainab jeki palon abbanki ki kawowa rumaisa ruwa a fridge.
Nace" na gode mama amma banjin kishin ruwa.
An an na gaida kawu yana tambayata labarin makaranta mun jima muna tattaunawa dashi .sannan daga bisani muka gaisa dasu inna na wuce dakinta na canzo kaya na fito na karbawa inna girkin.
Bayan sallar isha na tafi gidan sadiya wacce rabona da gidanta tun aure.
Gaskia banji dadin yanayin da na sami gidan sadiya ba gabadaya kamar ta yi shekara biyar alhalin ko haihuwa batayi ba gida duk kazanta ga tarin kayan wanki ga wanke wanke abinka da damina kuma ko ta ina a jijjike sai karni ke tashi ba karamin daurewa nayi ba na shiga palon da sallama.
Da kyar ta amsa min tana kwance duk ta yi baki ta rame.
Muna hada ido tace " dama kece kk doka sallama kamar wata bakuwa?
Tsabar haushinta ko zama na kasa yi nace" yo ba dole in ta doka sallama ai na ma dauka kun kaura don gidan naku baiyi kama da gidan amare ba.sadiya me haka me zan gani?
Dan tsaki ta yi tace " ba kya ganin halin da nake ciki ne?
Ta fadi hakan yayinda ta jawo wani gwangawani ta bude ta zuba yawu.😜
Kauda kai nayi da sauri ina toshe hancina.
Cikin jin haushi tace " banson iskancifa rumaisa .in rashin kunya kk zo kiyi min na rokeki ki fita ki bar min gida.
Girgiza kai nayi nace" Sam Sam bashi ya kawoni ba nazo na gaisheki ne dama.
Tace " to ki zauna mn kin tsaya min akai kamar kina bina bashi.
A kyamace nake ganin ko ina nace" ni bazan iya zama a gidan nan ba sadiya.amma me zai hana tunda baki da lfy ja,afar ya samo miki yarinya wacce zata miki su shara kamin nan ki sami lfy amma zama cikin kazanta haka babban matsalace wlh zaki iya samin damuwa da mijinki wlh.ni bazan iya dogon bayani ba don gaskia karni ta ishen zan daure na dawo gobe tare da zainab inga abinda zamu iya yi miki a gidan.
Ban saurari me zatace ba na juya ko sallama ban mata ba na fita .
A get din fita na hadu da ja,afar muka gaisa da fara,a yace " ya makaranta ?
Nace Alhamdulillah muna fama.
Yace to Allah ya taimaka .
Nace" amin nagode.
Har zan wuce yace" am rumaisah baki ji bah.
Juyowa nayi nace" Na,am.
Ya danyi shiru sannan yace" matsalar yayarki sadiya ne wlh ya fara isata a gidan nan wlh kwanan nan duk inata tunanin ko gida zan turata kawai ta huta.
Nace" subhanallah me ya faru yaya ja,afar.
Yace rumaisah sadiya tunda ta sami ciki ta koyi lalaci da kazanta bata kula da komi Na gidan nan ko girki ma batayi wlh ni gabadaya na gaji da da abinda sadiya keyi a gidan nan.
Nace " kayi hakuri ya jafar amma kasan da ba haka take ba laulayi ne ya maidata haka.kuma insha Allah in Allah ya safketa lfy zata koma kamar yanda kk so dinnan.
Ya danyi shiru sannan yace hmm lamarin sadiya sai addua nafa dauko mata yarinya domin ya dinga kula da gida amma sai ta dinga zargen wai son yarinyar nake.
Murmushi nayi nace ya jafar kasan sadiya tana sonka sosai shiyasa take kishinka don Allah ka kara hkr inshaa Allah komi zai wuce.
Yace to shikenan rumaisah tunda kin dai ki laifin ' yar uwar taki.
Dariya nayi nace " ni na isa ne ?
Yace amma dai ki gayawa inna tayiwa sadiya fada ta dinga hkr a rayuwq.
Nace insha Allah .
Daga nan mukayi sallama na dawo gida .daki na wuce na dauko handout dina na fara karatu knn naji karar wayata ina dubawa naga ya salman ne.
Dan murmushi nayi sannan na dauka sallama nayi masa kamar kullum can kasan makoshinsa ya amsa.
Murmushi nayi nace " yaya ina wuni?
Yace lfy
Nace " ya aiki?
Yace " kin cika dogon gaisuwa .zanzo kano gobe insha Allah inna tace min kinzo so nake kije gidanmu ki share man dakinmu salim ma zaizo.
Nace " babu damuwa yaya.
Yace " yawwa nagode.
Daga nan kashewa yayi har lokacin fuskata daukeda murmushi .gaskia na gama yarda tuni zuciyata ta fara dawainiya da son ya salman da dai nakan karyata zuciyata amma yanzu na yarda sonshi nake shiyasa a koda yaushe burina bai wuce inga na raba shi da Salima ba.
Inna ce ta shigo ta sameni ta zauna a gefan gadon tace" ya kk sami sadiyan?
Mikewa nayi na zauna sannan na kalli inna duk da ina tsoron yadda zata karbi maganar amma hakan nan na dake na fada mata komai.
Aikuwa ranta ya balain baci tace amma sadiya anyi lalatacciyar yarinya mai taurin kan tsiya.a zamanin yanzun nan wani namiji ne zai yarda da wnn halin kazantar? So take taja mana balai ko ya kara aure ko ya shiga neme nemen mata daga karshe ya sakota ta dawo gida wayyo ni shatu ka haifi da baka haifi halinsa ba wlh.
Nace hmm kiyi hakuri inna dama so nake gobe muje da zainab muyi mata shara da goge goge mu gyre koina mu tattara kayan wanki mu ba ko almijiri ya wanke .in yaso daga nan sai a sami wacce zata zauna da ita.
Tace" gashi salman yace suma zaki share musu dakinsu kuma zai turo shefane ayi musu girki .don haka kawai ke ki zauna ki masu aikin don ni bazan iya girke girken Ku na zamani ba.
Nace" sadiyan fa.....
Ta katseni da fadin barni da ' yar banza zanje da kaina in ci ubanta Mara kunya.so take ta tona mana asiri ina zaune Qalau.
Ta mike ta fita nikam tabe baki nayi naci gaba da karatuna har bacci ya kwasheni.
Naso na makara da kyar na tashi nayi sallar asuba daga nan ban koma na karbi makullin gidan su na tafi .
Ban tsaya bata lokaci ba na share tsaf nayi moping na wanke toilet na canza bedsheets da yake kowanne da dakinsa Palo a tsakiya da toilet a coridoor .na fesa roomfresh ta ko ina na rufe na dawo gida karfe .
Ina kwance ya salman ya kira na dauka na gaisheshi
Kamar kullum ya amsa da lfy sannan yace " kin mana sharan?
Nace" eh har na gama.
Yace" good.na tura sadiq kasuwa zai kawo miki cefane ki mn girki ni tuwon semo nake so da miyar kubewa sai kunu.
Salim yace fried rice da pepper chicken sai fruit salad .
Murmushi nayi nace babu damuwa yaya Allah ya kawo Ku lfy.
Yace" ameen.
Daga nan ya kashe.
Azahar na gama komai har na kai musu .na dawo sai lokacin su inna suka dawo daga gidan sadiya ta cire hijabinta ta kalleni tace " Allah sa dai kin gama don yunwa nakeji ko ruwa bansha ba tunda mukaje dama azumi na dauka.
Nace " to Inna me yasa?
Ta harareni tace a gidan sadiya kk so naje na bude ciki nayi ta ci ai dadewar da nayi ma kamawa ta yi dole don so nake inga koina yayi fes sannan hankalina ya kwanta.
Dariya ne yaso ya kubuce min na kanne na je palon Abba na dauko mata ruwa mai sanyi sannan na dauko mana kulan abunci da plets.
Tace" wai ina Rabi ne?
Nace " ta shiga wanka.
Tace" to gaskia bazan jirata ba in tazo taci tare daku.
Nace sai dai Zainab don gaskia ni sai nayi wanka ji nake ko ina jikina karni da warin hayaki.
Bata ce komi ba taci gaba da diban abinci.