Sashe 44
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani ya katseshi da fadin haba isa wnn shirme kkyi kawai ka dauki Jakarta kuje kaga fa taji ciwo akai.
Sannan yace " kinga Hajia wnn shine maigadin gidan Alhaji lamido gashi can ki lallaba mu karasa.
Nan suka dauki jakar kayana nikam binsu kawai nake don gani nake kawai karya suke min da akwai inda na Sani bazan ma bisu ba to ya na iya gani bakuwa gashi bansan koina ba ga shi banda waya banda kudi a jikina ga dare yayi.
Kaina ne yake tsarawa sosai da kyar na lallaba muka karasa bakin wani tafkeken get mai kyaun gaske ga hasken wuta ko ina ga shukin furanni da suka saka get din a tsakiya ya kara kawata ginin.
Anan muka shiga harabar gidan da mai gadi wayyo an shuka kudi ba kadan ba a gidan nan domin babban gidane mai kyan tsarin gaske ga shuke shuken fulawowi.parking space motoci a jejjere masu rai da lfy.can kuma dawakaine guda hudu an dauresu.kai abindai se wnda ya gani don komai ya tsaru iyakar tsaruwa.
Mai gadi ya kalleni muje.
Na dai bishi a baya har bakin kofar da zai kaika ko ina na gidan .
Muka shiga wani makeken Palo in tsaya kwatancen kyaunsa bata lokaci ne.
Yace min " ki zauna bari in.....
Bai karasa ba saiga wani matashi ya fito daga wani bangare.
Nan maigadin ya shiga gaisheshi cike da girmamawa yace " yallabai Hafiz dama bakuwa ce tazo gun alhaji daga kano sai kuma akayi rashin sa,a ta hadu da.......
Daga wa maigadin hannu yayi snn ya kalleni yace " baiwar Allah gun waye kk zo?
Da kyar na iya fadin gun alhaji Ibrahim Ahamad galadima nazo.
Zuba min ido yayi daga baya ya koma ciki baice komai ba nikam ina tsaye duk zafin ciwon kai yabi ya dameni ga uban daurin da suka min ya kara mun radadin azaba.
Anan fa baga wasu mata su biyu da saurayin nan na dazu da wani kamar ya salman sai kuma alhajin Wanda shine a gaba yana sanyeda jallabiya milk colour idansa sanye cikin farin glass.
Ni dai zuwa yanzu ko gani mai kyau banayi jiri ne nake ji.
Da sauri Alhajin ya karaso ya kalleni yace " baiwar Allah daga ina kuma waya turoki........
Maganar tasa ta makale ne sanda ya karaso daf dani gabansa ne yayi mummunan faduwa da ya jima baiji irinsa ba.
Da sauri ya rikeni hade da fadin " subhanallah! Me ya jimiki rauni kuma naga jini?
Ya fadi hakan ne yayinda yake kallon fuskata .
Da kyar na iya bude idona tsabar jiri da nakeji na bude baki da kyar nace " sunana RUMAISA IBRAHIM daga kano mahaifiyata AMINA SULEYMAN ce ta turoni tace..........
Ban karasa ba na fita hayyacina.
A rude ya kalle su yace " wnn ko shakka banayi IHISAN ce itace!!!!!
"Samir zoka dubata me ya sameta?
Gaba daya ya rikice su Kansu abun ya basu mamaki .
Wanda ya kira da samir din yazo da sauri ya dagani daga jikin alhajin ya kalli wancan matashin na dazu yace " Hafiz yi sauri dauki key din mota mu karasa da ita asibity.
Suka fita da sauri su biyun.
Alhajin ma da sauri zai bisu daya daga cikin matan nan tace " alhaji dare fa yayi kazo ka kwanta ina kuma zakaje? Ka bari kawai mn sukaita.
Bai biyo ta Kansu ba ya fita da sauri.
FMC YOLA suka kaini kasancewar shine asibity asibity mafi kusa dasu don ko da kafa mutum zaije.
Ni dai kwata kwata bansan ma ina kaina yake ba bayan ciwon kai ga yunwa ma duka.
Ban tashi sanin inda nake ba sai da nayi awanni biyu masu kyau .
Ganinsu nayi su uku duk sun zauna sun zuban ido sunyi shiru.
Gabana ne ya fadi na dada kallon su sosai nan da nan fa jikina ya bani wayan nan yanuwana ne wnn kuma shine mahaifina !
Da sauri na tashi na zauna ina kara kallonsu.
Suma hankalinsu na kaina alhajin ne ya riko hannuna ya zuba min ido yace " ihisan Mamana kece? Ko dai ....
Nima zuba mishi ido nayi a hankali na iya fadin tabbass shine a hoton da mama ta nuna min don dai kawai yanzu ya zama babban mutum sosai ne sabanin can kuma saurayine da bai wuce su yaya salman ba .
A hankali nace" kaine mahaifina tabbas kaine a photo da mama na tanuna min.
Ya gyada min kai da sauri ya kara rike hannayena yace " kwarai ihisan nine kuma duk da na rabu dake tun kina karama amma na gane ki ga kamannin amina sosai a tare da ke Mamana....
Ya karasa fada cikin hawaye da murmushi duk lokaci guda.
Anan samir da Hafiz suka matso inda nake har hada baki suke " daddy ihisan ce.
Daga musu kai yayi cikin tsan tsan farin ciki yace " itace kanwarkuce .
Ya kalleni yace " ihisan wnn yayyunki ne samir da Hafiz.
Samir kam rumgumeni yayi a jikinshi yayinda yake fadin " Allah mun gode maka da ka dawo mana da 'yar uwarmu.
Ya dago kaina daga jikinsa yana murmushi anan ya Hafiz ma ya rumgumeni yace " kanwata munyi matukar farin ciki da ganinki.
Ya kalleni cike da fara,a yace " kanwata daddy yana gaya mana labarinki kuma har da hotunanki dana mama muka gani.
Murmushi nayi nima ina yiwa Allah Godiya sosai da ya takaita min wahala ya hadani da mahaifina ga yanuwana kuma.
Daddy har lokacin hawaye ke zuba a idanunsa ya kasa tsaidasu .
Ya kalleni yace" ihisan Mamana ina Amina?
Nace "Tana kano tace in gaidaku .
Da sauri ya daga hannu sama yace Alhamdulillah Allah mun gode maka.
Anan fa ya samir ke tambayata yadda akayi naji ciwo akai.
Nan na basu labari duk yadda nayi a hanya .
Kuka ne ya kufce min nace " yanzu bansan wane hali Mamana zata shiga ba gashi wayarta ta bata nima nawa ya bata.
Gaba daya sun tausaya min daddy yace"to wai suwayene wa,yan nan din?
Hafiz ya karba yace " daddy ai ko shakka banayi matasan nan ne kungiyar 'YAN SHILA da suka addabemu da kwatan wayoyi da jakukkuna kuma har kashe mutum sunayi.
Daddy yace " subhanallah !har yanzu matasan nan ba,a dauki mataki akansu ba? Yara kanana saboda Allah sun zama criminals nan gaba kadan in sun kara me muka San zasu zama?
Ya samir yace " ai abin daddy sai dai muce Allah ya ktauta .
Gaba daya mukace ameen .
Daddy ya kalleni yace " ihisan Mamana karki damu ga wayata kisa numbern da kk rike sai ayi sauri a gayawa Amina abinda ake ciki kar ta shiga damuwa.
Ya mika mun karamar wayarsa nan na tuna bayan num din mama sai na ya salman na rike.
Don haka nasa num din ya salman na kira amma har ya yanke no answer .na kira har na gaji bai dauka ba.
Anan ya samir yace " ki musu sending massage kawai.
Ina cikin yiwa yaya salman massage aka kira assalatu don haka daddy yace " ihisan Mamana bari muje muyi sallah.
A hankali nace "to sai kun dawo.
Suka fita dukansu daddy kam sai da ya kuma waigowa gani yake kamar a in ya dawo bazai sameni ba.
Bayan na turawa ya salman massage ba jimawa sai ga reply abin mamaki ina dubawa naga an rubuta.
*OK* abin ya ban matukar mamaki don a tunani na in yagani zai kirani don duk masoyina yaka mata ya tayani murna yau gani cikin dangina mahaifina ya karbeni.
Anya kuwa salman yana sona?
Gaskia yau zuciyata ta tabbatar min salman ya daina sona don haka ya zama wajibi in cire ya salman a raina tunda ba shi kadai ne da namiji ba!!!!!
Hauly ce👍🏻🥰
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡39
************Tuni daddy ya sanar da danginsa na nesa da kusa dawowar 'yarsa.
Karfe shidda da rabi bayan an kawo breakfast na danci na samu nayi wanka na canza kayana don naji dauki yanzu sai dai kawai matsalar rashin bacci da gajia da kuma rashin sa mun mama a waya in sanar da ita yanda ake ciki.duk na bi na damu.
Yayinda daddy kuma sai amsa waya yakeyi ana ta tayashi murna.
Bayan ya je ya sa mu yy kinsa tsaf ya dawo da matan nan dukkansu biyu da wani kuma.
Suma suna cike da farincikin ganina duk sai da suka rumgumeni ni dai binsu nake da kallo.
Daddy yayi murmushi yace " Ihsan wnn da ke kusa dake babban yayanku ne awwal nasan mmnki ta baki labarinsa
Na daga mishi kai yayinda na ke kallon ya awwal ina murmushi shima murmushin yake min .
Daddy ya nuna dayan matar yace " wnn Haj rukayya itace uwargidata shekararmu goma da yin aure amma Allah bai bamu haihuwa ba.
Ya kalli dayar kuma yana murmushi yace "wnn kuma gimbiya Sameera ce kanwata 'yar gidan me martaba itama yanzu shekararmu biyar da yin aure kuma itama bata haihu ba.
Na bisu da kallo ina murmushi snn nace " ina mummyn mu ?
Daddy ya danyi shiru yace " Jamila ko?
Na daga mishi kai .
Sai naga ya girgiza kaicikin wani yanayi yace " Jamila Allah ya mata rasuwa kusan shekara goma sha biyar knn yanzu sakamakon ciwon cancer na mahaifa.
Gaskia abin ya matukar bani tausayi kai duniya!
Jikina a mace nace" Allah ya mata Rahma
Gaba daya sukace amin .
Shiru nayi ina son tambayar labarin Haj rumaisa da Haj Zubaida da su goggo Ummi bakina yanai min nauyi saboda gajia da kuma bacci.
Daddy yace yanzu ihisan ki daure ki tashi tunda an sallameki mu tafi babban gida tun dazu sai waya suke min suna tambayarki nace zamuzo domin na hana kowa zuwa asibity saboda yawansu.
Nace" to ba komai.
Na tashi aunty rukaiyace ta rike hannuna muka tafi har inda motar daddy yake ya awwal ne ya tuka daddy na gefensa nida su aunty a baya sai kuma ya Hafiz da ya samir sun tafi a motarsu daban.