Sashe 51
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta fara magana cikin muryar kuka tace " shikenan yaya za,ayi ma yarinya auren dole kuna ji kuna gani yarinyanda mu muka mata komai a rayuwa har ta zama mutum kawai suzo su rabamu da ita .yaya Ku taimaka min wlh lamido so yake ya rabani da ' yata alhalin ita kadai Allah ya bani.
Alh kasim ne yace" kiyi hkr Amina ba Wanda zai rabaki da rumaisa kece dai mahaifiyarta .abunda kawai mukeso ki mata fatan alkhairi domin ba,a cika so mu iyaye mu dinga hayaniya akan 'ya'yanmu ba.
Kuka mama ta shiga yi sosai tace " shikenan yaya tunda kunki Ku fahimceni ya zan yi?
Tausayine ya kama daddy na sosai ya kalli su Abba yace " kuma dama Alhaji na dade ina yiwa Amina maganar mu maida aurenmu amma taki amuncewa kunga da Allah zaisa ta amince inaga ai shikenan matsalarta yazo karshe zataci gaba da rayuwa da yarta kamar yanda take so tunda tana ganin kamar zan rabasune.
Abba ya gyada kai cike da gansuwa yace " ai hakan zaifi muku alkhairi .
Ya kalli mama yace " amina don Allah ki amince Ku maida aurenku komai ya wuce.
Alh kasim yace " nima ina goyon bayan Ku maida auranku Amina kinga daga.........
Mikewa tayi ta fita ranta a bace .
Daddy bai sami matsalar su Abba ba Sam sun nuna masa ba komai Allah yasa shine alkhairi.
Har sun taba hira kadan bayan sunyi sallar azahar sunci abinci suka fara shirin komawa Abuja shida alhaji kasim .
Anan ya nemi ganina amma lokacin ina jin zazzabi sosai .a tare da alhaji kasim suka shiga side din mama ko kallo basu isheta ba daddy kam hankalinsa ya tashi don haka yace kawai muje asibity.
Kasancewar zazzabi baiyi serious ba kafin su wuce Abuja naji sauki sosai mukayi sallama na musu fatan alkhairi.
Mama ta shiga damuwa sosai har ta dan rame nima daurewa kawai nakeyi.
Ya salman kam ya dauki abin da zafi wnn karon ma ko gaisuwata baya ansawa.
Anan ya fara tilastawa kansa soyayya da sukhaina .
Ba karamin dadi inna taji ba domin aikin malamunta yayi duk da cewa ba hakan taso ba.
Sadiya ta shigo ta sami inna ta buga uban tagumi ta zauna hade da fadin " Inna lfy?
Dan tsaki tayi tace " ke dai bari Sadiya aikin malamin nan bai min yadda naso sosai ba.
Sadiya tace haba inna ki godewa Allah mana meye ne zaki ce baiyi ba ya salman ya rabu da rumaisa rabuwa ta har abada snn ya fara son sukhaina ni kuma ja,afar ya dawo gareni sai juya shi muke son ranmu.to menene kuma?
Inna ta sauke ajiyar zuciya tace " abunda kadai ke Sani farin ciki in na tuna amma bayan wnn akwai matsala.
Ta mike tana kai komo cikin dakin Sadiya tana binta da kallo
Anan ta fara magana" yarinyan da nakeso a ruguza min rayuwarta a hana ta duk wani farinciki na rayuwa snn yau wai itace zata auri na babban sarki snn mai jiran mulki?
Sadiya ta zaro ido a tsorace tace " inna kina nufin rumaisa ce zata auri dan sarki?
Inna tace " kwarai kuwa abun takaici ma kuma shine dan sarkin da zai gaji sarauta nan ba da dadewa bama domin a duk cikin sarakunan arewa lamidon Adamawa shine bsbba ya tsufa sosai sai jiran lokaci.kuma ance yariman bai taba haihuwar da namiji ba shiyasa suke sa ran idan ya auri rumaisa zai sami da namiji tunda zuriarsu......
Sadiya tace " don Allah ki bar wnn maganar inna tana tayar min da hankali.
Inna tace " na fiki shiga damuwa Sadiya zuciyata kamar zata fashe. Wai rumaisa zata auri dan sarki ko ince sarki.
Sadiya tasa hannu ta to she kunnenta cikin bacin rai tace wlh inna dama kin barta sunyi aure da yayan mu ta gana mata azaba mu hanata zaman lfy da yafi akan tayi wancan auren.
Inna tace " hmm ai wlh nima bansan hakan zata kasance ba!!
_Hauly_ _ce_ 👍🏻🥰
[9/25, 6:21 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡47
**************Inna ta ce amma ba komai nasan me zan yi ina dai bukatarsu haihuwan da namiji ne? To bazata haihu ba sai dai ta gama rayuwarta a gidan ba tare da ta haihu ba.
Sadiya ta yi murmushin mugunta tace " gaskia inna kin kawo shawara mai kyau amma yanzu kina ganin Abba zai barki ki koma kamaru?
Inna tace " kar ki damu indai wnn ne munyi waya da addanku A'i zatazo kwanan nan kuma zata wuce kamaru ita zan tura ta min komai kuma kinga dama kudi ba matsalarta bane ko ban bata ba zatamin komai .
Sadiya tace " Inna nima ina son zuwa wlh
Inna tace " aa ke dai kici gaba da shirye shiryen komawa gidan mijinki kinga duk yabi ya ishemu da zuwa yana ta rokon Abbanku don Allah ki dawo don ma salman bai sake masa fuska bane don haka kawai ki koma din.
Murmushi Sadiya ta yi tace " inna da dai kin bari naci gaba da gwara shi.
Inna tace hmm ai Abbanku bazai yarda ba. ke dai ki shirya kawai ki koma kije kiyi ta gwarashi acan kuma iyayensa kar ki raga musu tunda shegu ne 'yan banza.
Sadiya tace " ai bari ke dai inna nasan irin rashin mutuncin da na tanadar musu.
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yanzu mun gama makaranta saura saura service.
Maganar aurena da yarima kuwa ya kara bazama koina tuni. Aka fara shirye shiryen bikin.
Mama har lokacin bata sauko ba duk da dai ba fushi takeyi dani ba.
A haka na tattara Na koma yola raina ba dadi tunanin ya salman dana Mamana ya na hanani sukuni amma ba yanda na iya da raina.
A lokacin aka tsaida date din auran ya salim da ruma faiza da Ra'is,sakina da hafiz dinta sai ya salman da sukhaina.
Saidai bikina zai riga nasu don sai anyi nawa da 3 weeks kan nasu.
Aunty samira sai dura min kayan mata taketayi a cewarta tana son na rikita yayanta sosai jinta kawai nake wani abun ma indai ta ban ajiyewa nakeyi.
Ranar wata Saturday ina kwance a dakina hira mukeyi da faiza a watsapp aunty samira ta shigo ta sameni tace " ihisan yarima yazo .
Nan da nan annurin da ke fuskata ta gushe ajiye wayar nayi nace " to aunty ina zuwa.
Tace " ai kafatq kafarki yanzu tashi zakiyi ki gyara fuskan nan taki ki sauya shiga.
Nace" aunty ai nayi wanka dazune na saka wnn kaya kuma me aibunsu?
Ta girgiza kai tace " so nake ki mallaki zuciyar yarima Ihsan zakiji dadi sosai don yarima yana son kyakkyawar mace mai son kwalliya da kamshi.
Tashi nayi nace " to bari na gyara fuskar kan nan ki zaba min kayan da kk ganin ya dace na saka masa.
Ta yi murmushi tace " to ko ke fa gimbiyar mata.
Nima murmushi nayi .
Da taimakon aunty samira na kwalliya na fito fess dani tace "wow haka kwalliya ke karbanki amma baki son yi haba Ihsan.
Nace " mu tafi koh?
Tace " eh amma tsaya muyi selfie.
Haka dai na biye mata mukayi hotuna.sannan muka wuce palon daddy tare muka sameshi da daddy suna hira .
Tunda na shiga kaina a sunkuye a kasa na zauna kaina a sunkuye na mishi sannu da zuwa.
Ya amsa a kasaitance.
Daddy ya tashi hade da fadin " Abdallah ni bari na je gida sai ka fito.
Yace" to yaya.
Anan daddy ya fita aunty samira ta kalleshi cike da girmamawa tace " yaya ga gimbiyar nan na kawo mata.
Sautin murmushinsa na jiyo snn yace " na gode gimbiya samira yanzu saura alkawarinmu.
Tace" hakane ka bani minti goma ina zuwa .
Ta fita da sauri.bayan kamar minti biyu da fitanta masu aiki suka kawo Wa yarima drinks da snacks.
Ni dai har lokacin kaina a sunkuye kuma banyi niyyar yi masa magana ba.
Shi ma shiru yayi da farko da yaga banda niyya yasa shi mikewa yayi ya iso gabana da sauri na dan ja baya .
Zuba min ido yayi snn yace" hmm gimbiya Ihsan knn .kema fa kina ji da kanki kamar wata sarauniya.
Ya mike ya zauna kujeran da ke kusa dani snn yace" fatan na sami gimbiyar tawa lfy.
Can ciki na amsa da lfy.
Yace " good ! Nazo ne akwai inda nake so ki rakani .
Sai lokacin na dago ba tare da na kalleshi ba nace" ina ne?
Yace " zamuje muyi pre wedding pics namu.
Sai lokacin na dago na kalleshi cikin jin haushi da takaici nace " ni bana daukar hoto.
Yace" ko baki yi yau zaki fara kar ki damu.kuma ki koyi biyayya tun kan ki shigo gidana domin ni nafi son idan nace abu ace min to kawai .
Raina ne yayi masifar baci don haka nace " ni na fada maka bana daukar hoto kuma bazan dauka ba.snn maganar biyayya ka bari se na shigo gidan naka in yaso kayi yadda kaso dani.
Tashi nayi na kalleshi nace " kaga yarima ina respecting dinka don haka ka rike girmanka ka daina kokarin tilastani.
Shima tashi yayi yana kallona yayinda muke fuskantar juna yace"duk abinda nace shi za,ayi umarnina dole ne abi .ke kinma ci sa,a nazo nan saboda ke wlh da badon mai martaba ba abinda zan yi dake.
Tabe baki nayi nace " nima saboda daddy nake sauraranka kuma nake respecting dinka.
Murmushi yayi yace "hmm yaro yaro ne.
Ya fito da kwalin tabarsa a aljihu ya zaro ya kunna nan da nan ya fara busawa da sauri na juya zan fita.
Caraf! Ya kamo hannuna yace" ina kuma zakije ?
Kai tsaye nace" ni bana son hayakin taba yana takurani .
Yace" OK yanzu kije ki shirya mu tafi akwai kayaiyakin da na tanadar miki.
Ya karasa fada yayinda ya buso hayakin tabar .