← Book details Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 128

Sashe 65

Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adda A'i ta kalli sa,a tace " kije ki maida abincin nan ki dawo yanzu ina da magana dake domin na lura kamar bazakiyi abin arziki ba .

Sa,a batace komai ba ta dauki warmers din abinci ta fita.

Ina zaune a Palo kawai naga ta shigo da warmes cike da mamaki nace " kar dai juye musu kikayi ?

Ta girgiza kai tace " aa ba juyewa bane inna ce tace in dawo miki da abincin bazata ci ba .

Ta fadi hakan daidai sanda ya salman ya fito daga part dinsa don haka shiru kawai nayi .

Ya karaso ya kalli sa,an yace " to me yasa ? Kuma me aka mata ?

Sa,a tace " nima ban Sani ba......

Tsawa ya daka mata saida ta gigice yace " kune munafukai ai da kuke zugata !!

Jikinta na rawa tace" kayi hkr yaya....

Ya tari numfashinta da fadin " bace min anan munafukan banza kawai.

Ta fita da sauri a zuciye yabi bayanta ni dai bance komai ba don ko nayi masa magana bazai saurareni ba yanda yake ta faman cin rai dama tun safe da adda A'i tazo ta gaggaya min maganganu ransa ya baci.

Yanzu gidan ya tafi da isarsa kuwa ya shiga sauke musu kwandon balai Sadiya kam har da mari ta samu snn ya koreta kuma yace " kar ya sake ganinta a gidan tunda munafurci ke kawota .

Adda A'i ma bai raga mata ba yayi mata tass har ta yi zuciya ta dauki Jakarta ta fice gidan Sadiya.

Inna kam kuka ta saka tace " shikenan nima sauran ni in ka sake dawowa ka koreni .amma kafin nan bari in bar maku gidan .....

Yayi kasa da murya yace " haba inna ta ya zan koreki wlh inna su adda so suke su tayar miki da ciwonki bayan ni a duniya ba abinda nafi so irin inga kin warke....

Ta katse shi da fadin " ba wani nan salman Amina da 'yarta sun riga sun gama da kai yanzu bakada wasu abokan gaba saini da 'yanuwanka.

Ta dada fashewa da kuka ya salman ya girgiza kai cikin damuwa ya riko inna yace" ba haka bane inna ba Wanda ya isa ya shiga tsakanina dake.kefa kika haifeni duk duniya banida kamarki bayan Allah da manzonsa fa to fa saike din Goggo Amina da rumaisa basu isa su rabani dake ba wlh don haka indai akan wnn ne ki kwantar da hankalinki .

Sai a snn inna ta danyi sanyi ya zaunar da ita kan gado hade da fadin " inna dubi yadda kk rame baki son cin abinci in kin biyewa su Sadiya fa wlh zasu dinga saki a matsala kullum su dinga sawa zuciyarki shakku .ni nan da kk gani har gobe zuciyata na tare da ke inna ba Wanda ya juyan hankali don haka ki rabu da zancen su Adda A'i kinji.

Tsakanin da da mahaifi sai Allah nan da nan inna ta sauko tace " ni dama tsorona kar su mallake min kai ka daina kula dani ne salman kai kadai Allah ya bani da namiji kuma nakeji da kai kamar tsoka daya a miya lol

Dan murmushi yayi yace " hakane inna nima kuma haka nake ji dake banson abinda ya tabaki ko kankani.Allah dai ya kara miki lfy da tsawon rai.

Daga naan ya kwalawa sa,a kira yace taje ta kawo masa abincinsa .

Ni ina zaman jiransa muci abinci kawai ya turo wai abashi abincinsa tsabar takaici haka nace sa,an ta tattara harda Wanda ta kai musu dazun tunda ba ita kadai bace a gidan in bataci sauran 'yan gidan zasuci ai.

Haka sa,a ta shiga dawainiyar kai abinci nikam daki na wuce Na kwanta .

Shikuma lallaba inna yayi har saida sukaci tare ya tabbatar ta koshi tasha maganinta snn ya tafi masallaci Dan yin sallar azahar .yana dawowa kuwa ya tarar har ta soma bacci don haka yace sa,a ta kula da ita.

Sai a snn ya dawo ya sameni har kwalliyata ta fara gogewa

Ya zauna gefen gadon kusa dani a hankali nace " ka dawo?

Yace " eh na dawo? Kinci abinci kuwa.

Shiru na masa don bansan wace amsa zan bashiba.

Hannu yasa ya dagoni hade da fadin taso ki gaya min waya tabo min ke? Ko dai maganar adda Ai ne na safe.....

Girgiza mishi kai nayi yace " to kinga koma shi ne kiyi hkr kinji babyna karma ki daga hankalinki akan duk abinda zasu maki .
Kuma kinga inna yanzu tana bukatar kulawata so dole ne in maida hankali sosai domin ta samu lfy bayan nan ba wani abu kuma.

Gyada kai nayi nace" hakane yaya nima ina son kula da ita amma taki ta bani fuska abinda ke damuna knn ina son inna ta soni nima.....

Murmushi yayi yace " karki damu zata soki sosai fiye da tunaninki babyna lokacine .kuma kici gaba da kyautata mata kinji?

Kai na daga masa yace " yawwa my dear yanzu fada min me kk son ci inje in dafa miki?

Na girgiza kai hade da fadin " kawai zanje inci abinci a gun ruma ne.

Yace " banyarda ba in kinje baki son dawowa ni kuma yanzu hutawa zanyi so ina bukatarki a kusa dani.

Yana gama fadin haka ya tashi hade da fadin " bari in dafa miki indomie da kwai nasan shine abinci ki ai.

A shagwabe nace " uhumm ni yaya bazanci indomie ba.

Yace " to me zakici?

Nace " ni cornflex kawai zansha.
Yace " cornflex kuma abincine haba baby to ai gara kisha kunu .

Kamar zanyi kuka nace " ni dai cornflex nake San sha.

Yace " shikenan ai nasan maganinki Vitamin C zan dinga dura miki tunda baki son ci.

Ya fita ba jimawa sosai ya hado cornflex mai yawan gaske da kanshi ya dinga dura min har na koshi.

Muna cikin hira cikin nishadi inna ta mishi flashing yana kiran ta wai sai cewa tayi yaje .

Nan da nan ya tashi yace min yana zuwa nayita jira shiru shiru kawai danayi sallar la,asar na tafi gun ruma.

Tundaga ranar inna ta gane yayin indai ta tabbatar ya salman na gida tofa batada kwanciyar hankali ta dinga daminsa da kira knn.abinci ma ta daina ci sai dashi indai yana gida yanzu gabadaya dare kadai nake samun hankalin ya salman shima don ba yanda ta iya da ranta ne da ta hana.

Rabon da naci abinci da yaya har na manta daga breakfast har dinner can gurin inna ake kai masa suci tare.ni kuma sai dai inci da sa,a gabadaya naji ba dadi saboda sabo.

Da nagaya wa mama tace haka zanci gaba da hkr har ya wuce.gaskia ina fuskantar matsi wlh ba daman yaya ya dawo gurina nan da nan zata turo ayi kiransa da daddare ma bai shigowa sai 10: 00 gajiya ma bai barinsa yayi abin kirki yana wanka zai kwanta bacci.

Aikuwa ranar wata Sunday sammako nayi na gama komai dina na fada toilet wanka nayi mai rai da lfy na zauna na fesa ado na dauko wasu arnan English wears mini siket ne Wanda in na sunkuya bombom dina a waje da wata 'yar riga mara hannu tsayinta bai rufe ciki ba don cibiyata a waje haka ma bobs dina rabinsu a fili gashina yasha gyara kuwa sai sheki yake ga kamshi da daura rivoms masu kyau.anan na tuno da turaran da aunty samira ta bani tun a yola dana shafa ban kuma ba yau kam na dauka na shashshafa snn na dauko wani tsumi Wanda sai kin tabbatar zakije gun oga kan kisha saboda emergency ne sha yanzu magani yanzu.

Murmushi nayi a raina nace " yau bake ba ganin danki ! Tunda mugunta ne nima ake mani!

Saida na tabbatar komi zan zan snn na fita zuwa part dinsa na tarar ya shiga wanka don haka na hau gyara dakin ba jimawa na gama na saka room fresh mai sanyin kamshi snn na kunna Ac.

Na koma bakin gado na harde ina jiransa .

Ya fito daure da towel karamin kuma yana goge jikinsa .

Aikuwa idonsa na sauka akaina sainaga ya bushe a gurin yana kallona tashi nayi cikin takun jan hankali na karaso gabansa ina murmushi saida na dafa kafadansa snn ya dawo hayyacinsa da sauri yace " baby irin wnn kyau haka ai zaki sa in birkice in rasa ina nake.

Tuni idonsa ya fara canza launi dagani yayi sai kan gado tuni ya fara sunsunata kotaina ina yana sakin numfashi da kyar ranar nasha wahala har na gwammace ga yunwa kuwa sai jinsa nake don cikina empty nake jinsa.

Bansan lokacin da na fara masa kuka ba da kyar ya iya bude bakinsa yace " baby menene?

Da sauri nace " yayana yunwa nakeji sosai.

Shiru yayi yana kokarin sake lalubata yace " to bari mu kara daya kawai nima ina jin......

Nace " wayyo yaya wlh bazan iya ba don Allah ka bari haka .

Aikuwa bai saurareni ba saida ya kara din snn ya varni ya tafi toilet inaji ya saki shower akansa.

Ni dai na gagara tashi tsabar naji jiki yau gabadaya HQ dina se radadi yake tsabar yaji jiki.

Saida ya fito ya taimaka min nayi wanka muka fito ya kalleni yace " ki daure muyi azahar don har biyu tayi.

Zaro ido nayi na tuna sanda na shigo na sameshi karfe takwas ne ba dole ma naji yunwa.

Nace mishi " gaskia yaya bazan iya yin komi ba yunwa nikeji.

Fita yayi yaje ya hadon tea mai kauri ya kawo min daganan ya saka jallabiyarsa ya fara sallah nikam saida na shanye tea din snn na tashi na tafi dakina nayi sallah a Palo na sameshi muka wuce dining na fara serving mana abinci duk yadda nayi sai bina yake da kallo har na dan tsargu nace " yaya menene?

Yace " hmmm ba komai kawai ban gaji dake bane so nake mu gama lunch se mu koma ......

Zaro ido nayi a tsorace nace " wayyo yaya don Allah ka bari sai dare !

Murmushi yayi yayinda ya fara cin abinci yace " No matar soja gara ma ki saba da yanayina .
Chapter 65 · 0% Book details