Sashe 14
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace " rumaisa wlh ba,a son raina hakan ta faru ba kindai San ina son raiha amma abubuwa da yawa yasha faruwa daga aurenmu zuwa yanzu ina ta hkr amma yanzu abin ya wuce kaina ya koma iyayena da ' yan uwana ni kuma gaskia wnn kam I can't tolerate shi yasa na sawwaka mata amma ba don ban son ta ba kin gane?
Na ce " eh na gane kuma a gaskia raihana bata kyauta ba kayi hkr dama shiyasa na kira don in baka hkr malam ka daure ka dawo da ita ba don halinta ni kuma inshaa Allah zan yi kokari inga yawa ya salman domin a mata magana tasan cewa aure ba abin wasa bane sannan iyaye ko basu suka haifeka ba basu cancanci ka wulakanta su ba.inshaa Allah zata daina kayi hkr.
Yace " babu komai Rumaisa idan har raiha ta gyaru me zai hana in dawo da ita ai mugun halinta yaja na sallameta.
Nace " to shikenan malam mun gode sosai Allah ya bar kauna.
Yace " na gode rumaisa Allah ya saka da alkhairi .
Nace" amin sai anjima.
Daga nan ya kashe .shiru nayi ina mamakin hali irin na sadiya da raihana kullum case.
_Hauly_ _ce_ 👍🏻😍
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
__Godiya ta mussamman a gareku masoyan MATAR SOJA na gode matuka Allah ya bar kauna_
_Wannan page naku _ne_
_INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION _FANS_
_ALFAHARI_ _NOVELS_&
_RASHIN NAZARI FANS_
_Ina ganin comments kuma ina jin dadi na gode matuka_
_Allah ya bar kauna🥰🥰🥰🥰👏🏻_
```BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM```
*PAGE* ➡1⃣3⃣
****** Alhamdulillah cikin ikon Allah mun gama exams.
Don haka yau gidan mama zan wuce tukunna.
Ina cikin shiri blessing ta shigo ta kalleni tace" Queen ba dai har kin gama sjiri ba?
Nace" tsaf ma kuwa.
Tace " mutumin ki yana can yana nemanki yace layinki bai shiga in ya kira duk ya damu.
Murmushi nayi nace " Ai Ahmad ? Hmm matarsa na da aiki. Yau dai zan bude wayar kowa zai sameni tunda exams ya kare
Tace" kinga ni bara inje in shirya Ahmad zai shirya gagarumin casu yau .akwai harkar shisha Queen zanzo ace kinje night club dinnan kiga yadda za,a cashe.
Tabe baki nayi nace " hmm Me ya kaini zuwa wani club ni kuma ? Kuma Allah ya shiryeku .
Na karasa rufe zip din jakata na tashi nace " ni na tafi sai munyi waya ki salami Juliet da Maryam ' yan iska ana exams suna tfy hotels da samari. Allah ya shiryeku.
Blessing ta yatsuna fuska tace " ke dai jeki tunda ba kya ra,ayi.
Ina barin hostel saiga kiran Ahmad na dauka na shaida mishi gani nan tahowa.
Ya na ganina ya saki murmushi ya tashi ya karaso ya karbi jakar hannuna yace" ranki ya dade Queen of beauty.
Murmushi na sakar masa nace " tare da nake ya kwana da yawa?
Yace " ke dai bari my Queen exams ya boye min ke.
Nace wlh kuwa.amma yau ina free me ka tanadar min?
Yana murmushi yace" yau zan hada casu so nake ki sami halarta domin so nake na Nada ki Queen of beauty na BUK.
Dariya nayi nace" ai tuni na zama Queen domin yanzu sunan ya game bakin mutane da dama.kuma kaga ni bana son zuwa casu am sorry.
Ya danyi shiru snn yace" OK no problem yanzu dai ina zan kaiki ?
Nace" gidan Mamana
Yace OK ba matsala
Mun iso gidan alh aminu har zan sauka yace" my Queen sai yaushe ?
Nace " hmm sai na jika.
Shiru yayi yayinda ya zuban ido nace " lfy?
Ya danyi tsaki snn yace " wlh zan yi missing dinki sosai don Allah ki dai na kula samari naga wasu guys suna dan damunki da shirme ki dai na kulasu please hakama wnn sojan yayan naki na lura ....
Na katseshi da fadin " kaga don Allah idan muna tare ka daina kawo maganar ya salman !
Yace" hmm shikenan.
Nace" ni zan shaga cikin gida sai munyi waya ayi casu lfy.
Har na bude kofa ya riko hannuna .
Na juyo muna fuskantar juna wani shu,umin kallo yake jifana dashi har ya saukar min da kasala.
Kusan minti biyar muna haka.
A hankali yace" RUMAISA bansan wani irin so nake miki ba lokaci daya kin mamaye ko,ina a rayuwata wlh banson mu rabu my Queen.
Dan murmushi nayi nace" ai bazamu rabu ba ga waya.
Yace hakane.
Ya dauko wata Leda fari mai kyan gaske ya Dora min a hannu yace " wnn iPad dinki ne da nace miki tuni na bada oda sai yau yazo.
Na Dan zaro ido nace " kai dama da gaskene?
Yace"eh mn
Girgiza kai nayi nace na gode da kulawarka aamma ka bar......
Hade fuska yayi yace" ba,a maida hannun kyauta baya sai dai ko in kin raina.
Na girgiza kai nace " ko kadan na gode Allah ya saka da alheri.
Baiyi magana ba sai naga ya dauko check ya rubuta ya mika min.hade da fadin " ba yawa one million ne kiyi bukatunki dashi zan kara miki?
Cike da mamaki nace "don Allah ka bari ni bana bukatar kudi komi kankantarsa bare wnn yayi min yawa ka bar shi kawai.
Ya girgiza kai yace " na riga da nayi niyya don haka dole ne ki karba.
Nace" aa wlh ka bari ....
Yace " kinsan Allah idan baki karba ba binki zan yi har cikin gida in fadawa mama abinda kk mun.
Ganin fuskarsa ba alamun wasa yasa na karba ina jujjuyawa cike da tsoro da fargaba.
Na dago na kalleshi snn nace" na gode Allah.....
Yayi saurin fadin " shiiiiii ba sai kin min Godiya ba .yanzu dai ina jiranki idan kin bude ipad din .
Nace OK ba matsala.thank you
Yana murmushi yace " ur wlcm ki gaida mama.
Da haka muka rabu ba Dan ransa naso ba.
Na shiga ciki side din mama na wuce a Palo na sameta da wasu mata suna ta harkar business ga kayaiyaki birjik.
Na gaishesu cikeda girmamawa mama ta kalleni cikin kulawa tace" ki shiga ciki RUMAISA ina zuwa.
Nace,to mama
Na wuce ciki gado na fada na shiga waya da mutanena .
Ashe sakina tuni ta dawo faiza kam ta wuce abuja amma tace min next week zata zo kano
Hutu nake sha a gidan mama hankali kwance muna waya da Ahmad sosai bayan shi har da wasu samarina😉
Yau kam har na makara ban tashi da wuri kasancewar ina period kuma mun kwana waya da doctor hakim gashi an tafka ruwan sama har gari ya waye ma ana ruwa.
Lokacinda na tashi na dubi agogo karfe sha daya saura.
Da sauri na sauko daga kan gado na zira takalmina na mike tsaye rigar bacci ne a jikina Wanda da kadan ya wuce gwiwa na hannun sa siriri sannan rabin kirjina a waje haka na fita da nufin na tafi dakin mama.
Jin maganarta a Palo yasa na nufi palon ina hamma hadda Dan mika na.
Dubawanda zan yi kawai karaf mukayi ido hudu da ya salman harara ya sakar min ya kauda idonshi.
Mama ta kalleni tace" ke bakida hankaline zaki fito har Palo da kayan bacci?
Juyawa nayi ba shiri na wuce ciki ina gunguni.
Ban daki na wuce na yi wanka hade da brush na kintsa na danyi simple make up na gyara gashina nayi parking nadauko dogon riga na 'yar kanti irin mai bin jikin nan na saka kaina ba dankwali na fita zuwa Palo har lokacin hira suke.
Kusa da mama ba zauna hade da fadin mama ina kwana ?
Tace lfy kije kiyi break fast kizo kisha maganinki kwanan nan duk na lura kirjinki na son toshewa kuma ke ba kyaji ba kya kula da kanki yanzu haka da ruwan sanyi kikayi wanka gashi ana sanyi Allah ya shiryeki.
Banyi magana ba na dan saci kallon yaya salman nace" yaya sannu da zuwa.
Da kai ya amsa min
Nace " yaya yaushe kazo?
Yace jiya.
Anan muka gaisa yace" kiyi sauri ki gama breakfast din mu tafi sauri nake.
Na mike a sanyaye na wuce dining gaskia ni banson zuwa gidansu inna dama an barni an an
Ina gama breakfast na koma daki na sake shiri na fito fuskata ba faraa,
Yana ganina ya mike yayiwa mama sallama ya fita .
Kamar zanyi kuka na bishi a baya bayan na sallami mana .
Tunda muka kama hanya bamucewa juna ko sannu ba har muka isa na sauka na wuce ciki cikeda bacin rai
Abin mamaki na tarar da sadiya ma a gida to fa kallon mamaki nake binsu dashi bayan mun gaisa da inna sai faman daddaure fuska take.ni dai ban kulasu ba na tafi gun sakina muka shiga hirar mkrnta.
Nazo da kwana 2 faiza ma tazo don haka muka tattara ni da sakina muka koma sashin daddy a can muke tsula tsiyarmu don kwana muke muna hira a waya fa,iza kam harda vedio call ake da Ra,is
Nace" sisi yanzu kam alamu sun nuna rais dai ya winning heart dinki ?
Tace" fada ma bata lokaci ne rumaisa guy dinne ya hadu na karshe sai yanzu na gane shieme da wauta dana so na tafka waini yaya nake so hmm yanzu wlh yaya ko zai durkusa a gabana yana kuka yana fa,iza ki auren zance banayi.
Muka kwashe da dariya nida sakina har da tafi sakina tace" me ma zaiyi dake ,tunda Salima ma sun rabu.ai bari kiji yayana zai je ya zabo mana mata kyakkyawa ajin farko wacca ta fiki kome da kome yar rainin hankali.
Fa,iza tace" gaki nan babban yar rainin hankali bari kiji wani labarinda baku Sani ba dukanku ya salman tuni aka bashi mata a Cameroon ' yar yayan Inna don Abba har ya gayawa daddyna ni ma a gun.Momy naji.