Sashe 117
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
sai ranan kawai raihana ta zo mi. yini a gurinta nake jin labari wai nafisa tayi bari koda suka je asibity aka binciko shine doctor ya tabbatar ma ya salman cewar abotion tayi wnn abin ya kona masa rai kwarai dan haka ransa ya baci yace ta bar masa gidansa .shine taje ta fadawa inna.innah kuwa ta kama masifa wai ai makirci ne na tafi naje na kulla a yola gashi daga tfyna nafisa tayi bari kuma na sanya wa ya salman kiyayyarta har ya koreta .don haka ba inda nafisa zata je .tana warkewa kuma zata dawo gidan nan don ban isa in zauna ni daya a gidan nan ba
Hmm Inna knn Allah ya kyauta.
Nafisa kuwa bata damu da abinda ya faru ba don ita yanxu a ganinta burinsu ya gama cika ko yanxu ya salman ya bata takardanta hankalinta ya kwanta zata je ta auri masoyinta.
Amma adda A'i na zuwa ta saka nafisa a gaba tai mata tatass don kebewa sukayi tace"ni bansan bakida wayo ba se yanxu waya gaya miki yanxu ana sure don soyayya ?to bari kiji yanxu don kudi ake soyayya shi wanda kk son kashe aurenki akansa me zai tsinana miki? Matsiyacin banza ma irinsa .
Nafisa ta bata fuska tace"adda suraj ne fa kinsan mun dade muna tare munyi alkawarin zamuyi aure dashi kune kuka rusa mana soyayyarmu.
Adda A'i cike da jin haushi tace"kinci gidan ku .shashasha mara hankali idan kk auri suraj din uwar mi zai tsinana miki?ai naji labarin shi yake zugaki ki kashe aurenki ki koma shine kk biye masa harda zubar da cikinda mukaci buri akansa.wlh nafisa ki kiyayeni bar kiji dolene ki koma gidan salman domin mu dora daga inda muka tsaya idan kk kuma sauraran wani suraj wlh sai nasa an batad dashi shashasha kawai.
Kuka nafisa ta shiga yi sosai ana sadiya ta shigo ta samesu wacce ta gama jin komai amma sai tayi tamkar bataji ba ta kalli adda ai tace"haba adda ki daina mata fadan mana abun nan kaddara ne fa.
Adda A'i tace barni sadiya wnn rashin hankali da nafisa tayi dole ne kawai nayi fada.
Nafisa kam rashi tayi ta koma dayan dakin na baki ta kwanta tana kuka inna ma fada ta dinga yiwa adda A'i.
Adda A'i bata bar kano ba sai da ta tabbatar inna ta daidaita salman da nafisa snn ta koma hade da yiwa nafisa gargadi da jan kunne na sosai.
Da kyar ya salman ya sauko ya fara kulata amma sam yaki sakar mata fuska kamar da kuma ya daina bata kudi kwata kwata.to fa anan al,amari ya fara dagulewa adda A'i ta farawa kutsawa malamai.
Nidai bansan wacca waina ake toyawa ba asalima muna nan muna shirin dawowar munir.
Yayinda farida kuwa gabanta ya shiga faduwa.
Kasancewar ta Abuja ya dawo gabadaya muna can tunda yace mana yana hanya.
Ranar airport cika tayi da yanuwa da abokan arziki farida kuwa ta rasa inda zata sa ranta don gabadaya tunaninta ta yaya zata fara ido hudu da munir me zata ce masa?
Don haka kamin mu taho airport tace cikin ta na ciwo bazata iya zuwa ba.
Haka muka kyaleta muka tafi.
Ba jimawa munir ya iso wayyo karkyso kuga murna nida ya salman muka rumgumeshi cike da farin ciki gashi ya kara kyau da haske ga wani jiki da yadanyi ya dada girma da kwarjini kasancewar kana nan kaya ne a jikinsa se ka rantse baturene.
Kannensa suka dinga tsalle da murna shikam murmushi yayi ya fara baza ido amma baiga farida ba abin ya bashi mamaki amma baice komai ba ya tafi gun abokansa suka gaisa snn muka kama hanyar gida sai lokacin yace "mama ina Aisha?
Dan murmushi nayi nace"mun bar ta gida tace cikinta na ciwo.
Bai kuma cewa komai ba har muka isa gidan kawu kassim tukunna momy zuwaira cike da jin dadi ta rumgume jikanta tana mishi sannu da hanya.
Nanma mun jima don saida momy tasa mukaci abinci tukin kamin muka koma gidan ya salim kowa ya samu yayi wanka dan dare yayi shikam munir yana can da kannensa su khalil da junior da mimi..
Na iske farida a daki har ta soma bacci na tasheta hade da fadin "ya cikin naki?
Tace"da sauki .
Nace"hmm ya kamata kije kiyiwa yayanki barka da dawowa su mimi duk suna gunshi
Dan guntun murmushi tayi jikinta a mace tace"kawai a barshi ya huta se gobe naje gunsa.
Har zanyi magana ruma tace"aa kinga ki kyaleta se goben kinga har yanxu jikinta ba karfi.
Shiru nayi kawai yayinda ruma ta ce da farida koma ki kwanta my dear se goben in Allah ya kaimu.
A hankali ta kwantar da kai tace"tnx mummy.
Washe gari kuwa a dining muka hadu yin breakfast gabadayanmu sai lokacin munir da farida sukaga juna gabanta ne ya fadi ganin yadda munir ya cika dining din da kwarjininsa gashi ya wani tsare idonsa na cikin farin glass medicated data kara masa kwarjini sosai.
Shikam kallo daya ya mata ya cire idonsa cike da mamakin yadda ta kara cika a dan shekara daya sosai yaga ta kara masa kyau gashi gabadaya ya rikice da ganin irin kiran structure dinda Allah ya bata gashi dama uwar son yanga ne shiyasa dole kawai duk inda ta shiga take jan hankalin samari kanta.shiyasa gabadaya in zata fita bake sata ta dinga sanya manyan hijabai musamman ma in zata je makaranta.
Munir ya sake satan kallonta a karo na biyu aikuwa caraf suka hada ido gabadaya suka kasa dauke idonsu daga kallon juna.
Ruma kuwa sai kokarin yi mana serving take yayinda ya salman suke dan hirarsu .haka ma sauran yaran sai fadawa ruma abinda zasuci sukeyi.
Ni kuwa hankalina na kan su farida sanyi naji a raina ganin yadda suke kallon juna nasan tabbas soyayyar nan tasu tana nan sai dai yanxu kowannensu yanaji da jan ajine.
Murmushi nayi nace"uhm farida tashi kima yayanki seving ke kuma kinga momynku tun dazu take ta fama dasu khalil.
Tashi tayi a hakali ta kalli munir snn tace"ya munir me za,a maka serving?
Hankalinsa ya mayar kan wayarsa ya dan tabe baki yace"ke baki iya gaisuwa ba hala.
Hmm lallai wnn guy din yanaji da kansa cewar farida a ranta.kawai ta tsinci kanta da sakin murmushi tace"o sorry ina kwana.
Bai amsa ba sai can yace hada min tea sai kidan sa min chips kadan da source.
Ta dauki cup hade da fadin"tea dinka kamar yadda na sani da ba sugar.
Kai kawai ya daga mata kamar an masa dole.haka kuwa tayi masa.
Anan muka fara cin abinci shikam sai satar kallonta yake har lokacin .ita kuwa tuni ta fara halinta na tsokana da dariya don ba yadda za,ayi farida na wuri bata sa mutane surutu ba.
Salman junior da khalil ta sako a gaba yayinda mimi take shigan musu.
Saida ya salim yace"haj innah banace miki in ana cin abinci ba,a magana ba?
Murmushi tayi tace "to daddy na bari.
Gwalo salman junior ya mata da sauri tace daddy bakaga junior yana min gwalo ba?
Ya salim ya sakar wa junior harara yace "bakajin magana koh?da wani katon kanka a wajan
Nace"oga da kansa zakace baijin magana?har da ce masa yana da katon kai
Dariya mukayi lokaci guda banda ya salman don sai cewa yayi "junior rabu dasu kaji koh zamuyi maganinsu.
Sai lokacin munir yace"hmm karfa muji tashin bindigogi
Nace"ai kuwa dai kam.
Haka muka gama breakfast cike da jin dadi da annashuwa kana ganin fuskokinmu kasan muna cikin farin ciki.
Kwana biyu mukayi a Abuja muka tattaro harda munir muka dawo kano muka bar su ya salim da kewa.
Sati biyu mukayi gidanmu se baki ke ta zuwa yiwa munir barka da dawowa.
Tsakanin shi da farida kuwa sei gaisuwa amma gabadaya jan aji ya hana su zauna suyi hira tsakaninsu.ko da na gayawa ya salman yace in rabu dasu zasu shirya kansu.
Dawowar munir ba dadewa ya fara xuwa aiki a FMC a matsayinsa na babban doctor aikuwa yan mata suka mishi caa wai ni yau har zuwa akeyi gaisheni.gashi sam yaki sake musu fuska sosai yake ji da kansa.
Farida kuwa kishi ya kamata har ce mun takeyi munir yanata tara yan mata marasa tarbiyya in masa magana.murmushi kawai nayi nace mata to.
A lokacin cikina ya kai watanninsa haihuwa ko yau ko gobe har nazo na fara labour amma ina haihuwa ya kasa zuwa da kansa saida ya salman yasa hannu aka min C.S aka cire min twins kyawawa masu kama da ubansu mace dana miji sai kun gansu manya kamar gwanin sha,awa.
Haihuwar twins ba karamin yiwa ya salman dadi yayi ba bama shi kadai ba duk family dina sai da sukayi murna kai hatta inna da sadiya hakama nafisa ta dinga daukansu a waya tana cewa duk sunfi kama da yaya.
Shikam uban gayyan tuni ya shiga hidimar suna sosai ya zage ya kashe kudi abun har yaso ya wuce kima.
Ranar suna baby boy yaci sunan abbah MUHAMMAD (Hanif)baby girl kuma taci suna mama AMINA(hanifa)
Gaskia mun sami kyaututtuka kamar bamu taba haihuwa ba se yanxu kasancewar mun kwana biyu.abin dai ba,a cewa komai se sam barka