Sashe 125
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba ya dan gyara zamansa gabadaya hankalinsa a tashe yace"a gaskia shatu ban taba tunanin kiyayyarda kikewa Amina da yarta ya kai haka ba.shatu kin cutar da rayuwar bayin Allahn nan kin zaluncesu duk akan....
Mama ne ta katse shi da fadin"don Allah yaya ka daina maido da hannun agogo baya komai ya wuce tunda ta riga tayi nadama kuma ta roki yafiyarmu dagani har rumaisa munce mun yafe mata don haka a bar wnn zancen gabadaya Allah Ya gafarta mana duka.kuma kaima yaya kayi hkr don Allah ka yafe mata.
Abba ya girgiza kai snn yace"Hmm Allah ya kyauta.shatu Allah ya yafe miki.
Inna tace "amin na gode muku gabadaya.
A hankali ta dago ta kalli ya salman.wanda gabadaya ji yake kamar ya hadiye zuciya ya mutu don tsabar bakin ciki da takaicin abinda inna ta aikata.tuni idonsa ya kada yayi jazir.
Inna tace"salman don.......
Mikewa yayi fuu! Ya fice ya barmu a palon baki bude.
Inna kam tuni tasaka sabon kuka yayinda abba yace"Wlh banga laifin salman ba ni kaina shatu kin ban tsoro kuma kin bani mamaki da ba don ke kk fada da kanki ba wani abun kam zan karyata amma ina rokon Allah ya yafe miki.
Ni kam da sauri nabi bayan ya salman hankalina a tashe yanayinda ya fita komai ma na iya faruwa dashi gashi ba da driver muka zo ba.
Ina zuwa harabar gidan tuni yaja motar ya fice dafe kaina nayi hade da fadin"wayyo Allah na na shiga uku ni rumaisah.
Da sauri na koma ciki hankali tashe ban biyo ta kansu inna ba nace"Abba ya salman ya fita cikin fushi kuma da kanshi yake tuki abba ku taimaka min kar wani abu ya faru da yayana.......
Na karasa fada cikin kuka gabadaya tashi sukayi anan inna kam ta sake sumewa!
Gabadaya muka rikice abba ya kira driver akai inna asibity yayinda shi kuma da kanshi ya bi bayan ya salman duk da baisan ina zai tafi ba.
Nikam hankalina a tashe sosai kuka nakeyi maman sakina tanata bani hkr.mama kam tuni tabi bayan abba a motarta.
Ko alamun motar ya salman basu gani ba tsabar yanda ya ke sharara gudu hankalinsa baya kan tukin baima san ina zaije ba idonsa rufewa yayi tsabar bakin ciki baya ganin gabansa haka kawai yaketa kutsawa cikin motoci kowa sai bashi hanya yake yi hankalin jama,a ya tashi sosai a lokacinda wata babbar mota ta sako kai.
Kowa dafe kai yayi ya runtse ido .
Cikin ikon Ubangiji kamin babbar motar ya karasa tuni salman ya kauce duk da ba sanin me yakeyi ba haka motar sa ta dinga gangarawa gefen hanya har yaje ya samu ya dogara da wata katuwar bishiya inda ya buga kansa sosai daga nan numfashinsa ya dauke.
Batun barnar da yayi kuwa akan hanya ba,a magana.
Hankalin dukkan mutane dake wurin ya tashi matuka tuni aka kira asibity.
Mutane sun taro a wajen sosai .a haka abba da mama suka isa gurin tunda suka hango motar salman sunsan me yafaru hankalin abba a tashe ya sauka daga motarsa mama kam bata iya saukowa ba.
Har Ambulance yazo wurin .............
Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
*INTELLIGENT* *WRITERS* *ASSO* *KUMA* *GA* *NAKU* *SHAFIN* 👇🏻👇🏻😉😄
Nagode da gudumawar da kuka dinga bani.Allah ya kara hada kanmu ya kara daukaka mana kungiyar mu ameen🙏🏻
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡103
*THE* 🔚
*********Gabadaya naji baxan iya hkr ba kawai nima na kalli maman sakina nace"mama don Allah ki barni in tafi.
Mmn sakina tace"bazaiyiwu in barki ki tafi a cikin wnn halin ba rumaisa kiyi hkr kici gaba da addua in Allah ya yarda babu komai.
Wayata na lalubo na shiga kiran abba amma no answer haka ma mama don haka hankalina ya tashi sosai.
Tashi nayi nace"mama dan Allah ki barni bari naje ...
Ta katseni da fadin rumaisa kinga ba mota ko daya a gidan nan sai dai kiyi hkr bari in tura mai gadi ya samo miki adaidaita.
Ta dauki hijabinta ta fita ba jimawa ta dawo haka ta dinga kokarin kwantar min da hankali.amma ina ko jinta ma banayi.
Can sai ga munir yazo mmn sakina na ganinshi tayi hamdala tace tunda ga munir mu tafi tare kawai.
Ko gaisawa basuyi da mmn sakina ba yace mu tafi asibity dukanmu.
kallonshi nake cikin yanayin tsoro don na lura jikinsa a mace amma sai ya kauda kai ya fice bai bari na tambayeshi.
haka nan tunda muka shiga motar waya yakeyi yaki yarda mu tambayeshi komai har muka isa asibityn.
Abba kadai muka samu da mama wacce take zaune cikin tagumi yayinda abba yake kai komo da likitoci da suke ta shiga da fita daga wani daki.a haka muka iskesu.
Da sauri na isa gaban mama jikina ya rigada ya bani babu lfy don haka durkusawa nayi gabanta kuka na shiga yi .
Da sauri ta rike hannuna tana fadin"rumaisa kiyi hkr ki bar kukan nan anan baida amfani salman addua yake bukata ba kukanki ba.
Kallon mama nayi cikin yanayin tsoro da firgita nace"mama me ya samu yayanah?ina yake a wani hali yake?
shiru tayi sosai na kara rikicewa nace "wayyo Allah na shiga uku ni rumaisa yayana zai tafi ya barni da yara.........
Munir ne yayi karfin halin karasowa gabana ya dagani yana girgiza min kai yace"mama karki daga hankalinki domin ciwonki zai iya tashi.daddy yana raye kuma ba wani abu bane sakamakon accident da yayi ne ya bugu akai sosai wanda har ya shiga halin coma amma insha Allah nan da wasu kwanaki zai tashi bayan wnn babu wani rauni a jikinsa .
Maganar munir gabadaya ya kara tayar min da hankali na ce don Allah a barni inje in ganshi amma ina ba dama har yanxu likitoci na kansa.
Hankalin abba ya tashi sosai domin abun ya hadun masa ga inna can itama tunda ta suma aka kawota asibity likitoci na kanta don jikinta yayi wani irin zafi ne na tashin hankali sai nishin azaba take tayi ita kanta bata san a wani hali take ba tsabar tsanani zazzabi da take ciki ga jininta da yayi mugun hawa.likitocin kansu sun fara cire sammanin tashin innah kawai suna dai iya kokarinsu.
Nima a karshe saida aka bani gado dole tashin hankali da kuka ya haifar min da ciwon kai mai tsanani sai da aka min alluran bacci.
Farida da khalil kuka suka dinga yi saida suka ba kowa tausayi a asibityn.su hanifa kuwa mama ne ta karbesu aka dinga basu madara sunyi kukan sun gaji sun bari da suka sha madara aka musu wanka se bacci.doctors sun hana a kawosu kusa dani.
Abu kamar wasa sai da nayi kwana uku a gadon asibity snn na dan samu sauki.
Inna kam har lokacin tana jin jiki.ya salman kuwa ba,a maganarsa don baya ko motsi kwance tamkar gawa bai ma san a wace duniya yake ba.abin mamaki kuwa babu ko kwarzane a jikinsa ta ciki yaji ciwo domin ya buga kansa sosai.
Ba kowa ke shiga inda yake ba don baya bukatar kowa sai dai ma,aikata dake kula da na,urorin da ke jikinsa wanda yake taimaka masa.
nayi kuka har na gaji na na baiwa kaina hkr na rumgumi kaddara naci gaba da yiwa salman adduan samun lfy.
Gaskia a kwanakin asibityn ya cika da sojoji ga manya manyan yan siyasa da yan kasuwa anyi ta zuwa dubashi .
Inna kam gabadaya lamarinta itama sai addua kullum maganarta bai wuce akaita taga halinda salman ke ciki ba duk da an gaya mata bai mutu amma bata yarda ba.
Kullum kuka takeyi da nadamar abubuwanda ta aikata gashi sanadin haka ta jefa rayuwar danta cikin wani mugun yanayi da babu wanda yasan zai rayu ko zai mutu se Allah.
Su adda A,i ma sunzo kuma duk hankalinsu ya tashi haka ma nafisa tayita kuka ranar da ta fara zuwa.
Wasa gaske fa saida muka cinye wata daya amma shiru ya salman ba labarin tashinsa.
Inna kam don dole ta hkr ta rumgumi kaddara itama dan ta dan sami sauki amma ta rame sosai.
Haka asibity ya zame mana gida ni da yarana .
Addua kuwa ana tayi ba kakkautawa harda masallatai don ya salman yana da alkhairi sosai.
Cikin hikimar ubangiji bamu kai wata biyu ba ya fara motsawa.fadan murna da mukayi ba,a magana.
A lokacinda muka yi wata biyu tuni sauki se ya samu sai dan abinda ba,a rasawa .
Nikam ina kusa dashi kullum sallah kadai ke tashina don ko gida bana zuwa tunda abin nan ya faru duk na rame.
Rannan zuba min ido yayi sosai a hankali ya kai hannunsa yana shafan kaina ya furta "rumaisah.
Na dago da sauri dama kaina na kifa kan gadon nayi zurfi cikin tunanin cike da mamaki na kalleshi.
Nace"yaya kai ka kira sunana?
Kai ya daga min ai hade da fadin"nine.
Ba shiri na rumgumeshi cike da farin cikin ci gaba da aka samu yau ma kuka na shiga yi yayinda ya shiga bubbuga bayana alamun rarrashin.
Aikuwa da sauri na fita na kira doctor a lokacin su abba sun tafi bai jima ba su sadiya kuma suna gun innah.
Kowa yayi farin cikin samun saukin ya salman.don yanxu Alhamdulillah har ya fara cin abinci kadan kadan sai dai sam baison hayaniya .
Inna kam tazo tayita rokon gafarasa tana ta kuka amma ko kallo bai isheta ba domin yaki ce mata komai haka ma sadiya dama ba wani shiri suke sosai ba.
Watammu uku aka sallamemu muka dawo gida sosai ya samu sauki har yana fita masallaci da kansa.
Amma har lokacin inna da sadiya basu isheshi kallo ba .Abinda ya daga min hankali knn don kullum sai sunxo inna tayita kuka tana rokonsa.
Da zaran na masa maganar sai inga bacin rai karara a fuskarsa don bayace dani komai.
Don haka na yanke shawarar kiran momy zuwaira da kawu kassim suxo su masa magana harda daddyna ma.
Don sam yaki sauraran mama da ya salim dani wnn karon kam.abba kuma yaki cewa komai domin shima abinda inna tayi ba karamin bata ransa yayi ba.