Sashe 97
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru nayi bance komai ba.
Yaci gaba da fadin " ko kinsan aurena da salima ya mutu tuntuni tana gida?
Tsaki nayi nace"to ni me ye nawa a ciki .....
Yace"So nike in sanar da ke cewa salman ya fara zuwa wurinta neman aure kuma za,a bashi wnn karon nasani don nayi maza na kiraki don na fada miki saboda ba kowa yasan da maganar ba.
Shiru nayi gabana na faduwa .
Yayi murmushi yace"Nasan ko kadan bazaki so salman ya auri salimah ba domin itace first love din shi yafi sonta dake tunda kinga daga mutuwar aurenta har ya koma yana neman aurenta.yanxu kinsan me nake so dake?
Cikin sanyin murya nace"se ka fada.
Yace"good.yanzu abinda nake so dake my Queen ki daure mu hadu ko da sau daya ne ni kuma na miki alkawari zan bi kowacce hanya inga na maido da salimah gidana .
What! Na fada cikin bacin rai nace"Ahmad har yanxu baka canza ba ? Auzubillahi minasshaidanir rajim! Bari kaji na fada maka ni rumaisa har abada bazan taba yi maka abinda kk so dinnan ba.kuma batun salman da salimah babu komai yaje ya aureta ai dama shi mijin mace hudune don babu komai a ciki yanxun ma bani kadai bace kuma in yaga dama bayan saliman ya karo wata ma mu cika mu hudu!
Kuma don Allah na rokeka don girman iyayenka ka rabu dani bana son ka sake kirana !
na katse kiran da sauri ba tare da na saurari me zaice ba.
Tashi nayi na zauna tsakiyar gado baccin idona tuni ya watse.tabdijam ana wata ga wata knn indai maganar Ahmad gaskiane lallai akwai jan aiki a gabana.
Haka na dinga juyayin maganar Ahmad a raina yinin ranar ko abinci da kyar na daure naci.
Ban fito ba sai can yamma lokacinda ya salman ya kusa dawowa don dama kullun in zai dawo gabadsya haduwa muke a palo kowacce ta kure gindin akwatinta.
Yau ni English wears na saka riga da skirt mai kyau da jan hankali saboda yanda yake kyalli gashina kuma yasha parking sosai.nayi make up na shashshafa turaruka kala kala farida ma na mata ado tasa gown dinta mai kyau gashi tasha kitson roba tayi kyau.
Daga nan muka sauko babban palo.
Mun tarar da salmah tana zaune itama ta sake cin gayu kasancewar itace da girki yau.
Mun zauna ba tare da nace matq komai ba don ko na mata magana bata amsawa.sai dai in taga dama ta na daukan farida har ta mata wasa.
Yauma hakan ne muna isowa ta dauki farida tana cewa"ina kika shiga ne yau ko ki fito ki tayani hira farida.
Tashi nayi naje na dauko lemo a fridge da cup nazo na zauna na zuba ina sha ina kallon series din india da akeyi *YOUNG* *DREAMS* .kusan kullum sai na gani sai dai in banzo palon ba.
Ban jima da fitowa ba madiha ma ta fito hmm cikin wasu damanmun riga da wando ksmar zata fashe a ciki gashinan gabadaya ta zubo shi kan kafada yasha gyara kuma ko dan gyale bata yafa ba.haka tazo ta zauna a kujeranda ke facing din salmah ta buga cross leg tana taunan cingam.ta kalli salmah tace"wai sai yaushe za,a gama girkine ni yunwa nikeji gidan nan na lura baku iya tarban baki ba.tunda nazo se wani kallon banza ake bina da shi.saboda ba,ason zamana a gidan nan kuma sai na zauna.
Salmah ta buga mata harara hade da jan tsaki.
Ni dai ko sannun bance ba haka ta dinga jifanmu da bakaken maganganu .
Har saida ta tinzura salmah cikin fushi tace"wai ke mara kunya zagin me kk mana ne?ko turoki akayi kizo ki zagemu? To bari kiji in ma turo ki akayi wlh ba matsalata bace in miki rashin mutunci don ni bazan taba daukan rainin hankalinku ba yawwa.
Madiha tace"hmm gaki babbar 'yar rainin hankali ai wlh idan bakiyi hankali ba sai na gyara miki zama a gidan nan.
Salmah tayi murmushi tace" ai nasan turoki akayi wurina.kuma wlh ni salmah na wuce tunaninku babu wanda zai daga min yatsa a cikinku ban sauke ba....
Madiha ta mike ta nufi dining tana cewa "zamanki a gidan nan ya kusa karewa ashe.
Salmah tace"idan igiyar auren a hannunku yake ba?
Madiha ta wuce kitchen tana ci gaba dafadan maganganu son ranta.
Nidai kallon series dina nake ko kallon basu isheni ba.
Karfe biyar da rabi ya salman ya shigo palon da sallama yana sanye cikin kakinsa.
Da sauri salmah ta mike cike da fara,a ta karasa gaban sa tana" honey barka da dawowa.
Dan murmushi yayi yace"thank you sweety.
Snn ya kalli farida dake ta faman daga masa hannu tana dariya ya karbeta a hannun salmah yana dariya shima yace"oyoyo innata kinyi kyau .
Ya sumbaci goshinta snn ya kalleni a nima shi nake kallo na danyi murmushi nace"yayanah barka da dawowa.
Yace"yawwa ya na ganki yau ba kamar kullum ba?are you feeling ok?
Na daga mushi kai hade da fadin" wlh lfy lau.
A lokacin madiha ta fito daga kitchen hannunta rike da plet mai daukeda indomie da da faffen kwai harda pepper chicken.
Ta kalli ya salman cikin harshen fulatanci ta masa sannu da dawowa hade da gaisheta sama sama ya amsa mata snn yace"da wa kk zo ?
Tace"da mummyn farida.(don tasan in ta kuskure tace rumaisa zai mata rashin mutunci)
Yace"wannan dan iskan kaya da kk sa kina yawo dashi cikin mutane fa na meye ne ?
A shagwabe tace"yaya ni banda wasu kaya fa se wnn......
Daure fuska yayi sosai ba alamun wasa yace"ki tafi kije ki cire kayan nan tun kamin ranki ya baci.ni fa bazan yarda da rashin tarbiyya a gidana ba in shi ya kawoki maza ki kama hanyarki tun muna shaida juna.
Bata kuma cewa komai ba ta wuce dakinta da plate din abincinta.
Snn ya kallemu yace"kar ku dinga barin madiha a gidan nan tana abinda ta ga dama ku dinga taka mata birki don bata da kunya ko kadan.
Salmah kam tabe baki tayi.
Yayinda nace"hmm Allah ya shiryeta.
Salmah tace"honey muje kayi wanka.
Ta fada yayinda ta wuce gaba yana biye da ita yayinda yake tambayarta ina munir tace ya tafi hadda.
Nima tashi nayi na tafi sashina na don magriba tayi na wuce toilet nayo alwala.
Ban tashi daga praymat ba saida nuka idar da sallar ishah nayi azkar ina cikin adduoina ya salman ya shigo.
Tare muka shafa adduan snn na tashi na ninke sallayar na dawo kusa dashi kan gado na zauna hade da fadin "har ka dawo masallaci?
Kamar bazai yi magana ba yana kallona sannan daga bisani yace"baby why are you so silent ne yau me yeke damunki ?
Cikin kwantar da murya nace"babu komai baka yarda bane?
Riko hannayena yayi ya fuskantoni sosai hade da fadin "Rumaisa na sanki tun kina 'yar yarinya ......
Ba shiri na saki dariya hade da fadin "yaya ni fa da girmana ka sanni.
Hancina yaja yana murmushi yace"kina son girma kaman meye.lokacinda kika dawo gida shekarunki nawa?
Shiru nayi ina kallonshi yace"hmm shekara goma sha bakwai.
Nace"amma kuma kake ce min yarinya? Shekara goma sha bakwai aiko a birni na kai aure .
Yace"O baby kina son girma.to shikenan am sorry tashi muje muyi dinner .
Tare muka tashi yana rike da hannuna muka fita palo mun sami hakim ma ya shigo munir ma ya dawo tuni don haka muka hadu a dining harda madiha sai dai koda wasa har muka gama cin abinci batayi mana rashin kunya ba don tasan halin yaya Salman.
Haka dai zaman madiha ya kasance a gidan in dai ya salman baya nan to fa ta dinga neman magana da mu knn musamman ma salmah kam ko don ita ta cika saurin fushine oho .kullum sai ta nemi salmah da magana tun tana biyeta har ta gaji ta shiga kai kararta gun ya salman akan wlh idan madiha bata bar shiga harkarta ba zata mata duka don haka ya salman ya shiga maganar snn aka dan sami zauna lfy.
Ahmad kuwa bai daina matsa min da kira ba da tura texes ba duk da naki sauraransa kwata kwata text dinsa ko ya shiga gogewa nakeyi.a karshe ma canza layina nayi ya salman ya tambayeni dalili nace na gaji da layin ne kawai.
Rannan muka fito daga shopping da yamma nida fati(nanin farida) tana rike da kaya nikuma ina rikeda hannun farida.
Muna shirin shiga mota sai ga Ahmad ya taho gunmu da sauri ban ganshi ba ma kawai naji ance" *Queen*
Da sauri na juya na kalleshi ba shiri na dafe kirjina hade da fadin innalillahi wa inna ilaihir rajiun Ahmad don Allah ka rufan asiri ka rufawa kanka ka rabu dani don wlh ya salman ya wuce duk yadda kk tunani yanzu.koina ya baza masu tsaro suna .....
Murmushin yaudara ya sakar min hade da fadin"Zan rabu da ke queen amma se kin min alkawarin zaki saurareni in na kira ki a waya.....
Bai rufe bakinsa ba sai kawai ganin sojoji mukayi sun kewayemu anan suka rufe Ahmad da duka ba ji ba gani.
Ni kam tausayinshi naji sosai ba shiri na fara kuka ina don Allah ku barshi hakan nan .....
Daya daga cikin sojojin ne ya daka min tsawa saida hanjin cikina ya kada yace mu shiga mota ya karbi key din motar
Ahmad kam daga baya jefashi cikin motarsu ma sukayi suka fizgi motar da gudu koina zasu kaishi ne oho .
Nima wnn wnn sojan shi ya maida mu gida gabadaya a tsorace nake bansan me zance da ya salman ba gashi nice da girki yau.
Da daddare kuwa ban yarda mun hadu ba har saida ya nemeni da kansa.
Haka na daure na tafi side dinshi na bar farida da fati.
Ina shiga bedroom dinsa na tarar dashi sai kai komo yake.
Da kyar na iya karasawa bakin gado na zauna zuciyata sai tsinkewa yake gabadaya cikina ya duri ruwa.
Ya isa gabana fuskar nan kamar an aiko masa da sakon mutuwa cikin murya mai cike da bacin rai yace"me ya hadaki da Ahmad yau kuma?
Cikin dauriya nace " kawai ni ganinsa nayi yazo zai mana magana ban kula......