Sashe 1
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: _🌹RUMAISA SALMAN_🌹
👨🏻🚒 ```MATAR``` ~```SOJA```~ 👨🏻🚒
(_Labarine da ya kunshi soyayya,tausayi, fadakarwa,Ilmantarwa da kuma Nishadantarwa_)
Story and written
By
Maman khausar✍🏻
( *INTELLIGENT WRITErs ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**
[ ```~BISMILLAHIRRAHMANI RAHEEM!~```
➡page 1
🌹 _TSOKACI_ 🌹
********Kasancewar jiya ban yi bacci ba gabadaya.ina idar da sallar Asuba ban San sanda bacci barawo ya saceni ba daga zaune nake bacci sosai.
Buga kaina da nayi a jiki drawer shi ya tashen na dafe kaina da yake mun ciwo dama ga damuwa ga rashin bacci .
Kama kan nayi da karfi ina karanto addua.....
Bansaki kan ba naji kamar horn din motarshi.
Ban San sanda na saki kan na mike da sauri na tafi window kasancewar window din bedroom dina tana facing harabar gidan.
Ina daga labule Rass! Zuciyata ta tsinke.
Naji wani irin bacin rai da bakin ciki kamar na hadiye zuciyata.
Da sauri na fita daga dakin na nufi harabar gida ko ganin gabana banayi tsabar bacin rai.
Can na hangoshi ya fito gabadaya sojojin gidan sun zo suna kwasan gaisuwa.
Da sauri na nufi can wurinshi a lokacin da ya juyo shi kuma ya bude gaban motan .
Bansan sanda na tsaya na saki baki ina musu kallon mamaki.
Itama ni take kallo daga fitowarta fuskarta daukeda tsoro da fargaba .
Ganin yadda muke kallon kallo yasa shi riko hannunta a hankali suka nufo inda nake ka min su karaso tuni na daga musu hannu.
Na kalleshi cikin tsantsar mamaki nace" me zan gani?Nafisa a gidana?me ya faru?
Fuskarsa ba yabo ba fallasa yace "lfy ta dawone.
Na zaro ido hade da fadin what! Wlh bazai yiwu ba wnn karon bazan dauki iskanci da rainin hankali da aka mini a baya ba bari kaji ni bazan zauna da Nafisa a gidan nan ba.
Na nunata da yatsa nace " wata daya da suka wuce aka kawota gidan nan a matsayin amaryarka ta yanki jiki ta fadi ta suma 'yan uwanka suka sakoni a gaba da zagi ciki harda mahaifiyata sukace mu mukayi tsafi don mu wargaza aurenka da Nafisa.
Hawayene masu zafi suka gangaro bisa kumatuna na ce"jiya jiyan nan aka kai maka ita a gidan ka na Abuja mukayi sallama da kai sannan ka daukota kuyi sammako kuzo min gida kace ta dawo?
Ko kallo ban ishe shi ba ya kalleta yace ke shiga ciki ina zuwa.
Ta wuce jikinta a sanyaye na bita da kallo har ta shige.
Sannan na dawo da kallona gareshi.nace" shikenan tunda haka ka zaba ni zan bar maka gidan ka yanzu ba sai anjima ba kaje ka zauna da matarda mahaifiyarka da 'yanuwanka suka zaba maka.
Wucewa yayi ba tare da yace min komi ba.
Kamar zan fashe don bakin ciki nayi ciki a zuciye Na dauki jakata da wayata da key din motata .
Juyawan da zan yi sai ganin mutum nayi tsaye ya zuban ido fuska daure.
Ban kulashi ba Na saka takalmina Na karaso bakin kofan ba tare da na kalleshi ba nace ban gu in wuce.
"Ina zakije? Ya fada can kasan makoshinsa.
Shiru na masa .
Juyawa yayi zai fita yace min Salim yazo da Farida suna palona .
Daga nan ya fice
Zuciyata ce ta buga nace Farida da sassafen nan me ta ballo kuma?
🤦🏻♀wayyo Allah da wanne zanji ni RUMAISA?
Na ajiye jakata na tafi side dinshi a Palo na samesu suna zaune shiru Farida na zaune a kasa kanta a kasa.
Na karaso na zauna jikina a mace na kalli Salim nace "ya Salim ina kwana?
Cike da kulawa ya amsa min lfy RUMAISA.
Shiru ya biyo baya daga bisani ya Salim ya gyara zamansa yace" to kun ganta nan duk yadda naso ta zama mutum abin ya faskara RUMAISA ke kam kinsan komi gameda halin ta dama Salman Kaine muke boyewa saboda gudun zuciyarka amma yau an wayi gari fareeda da kanta tace min in dawo da ita gaban iyayenta ina muzguna mata dan bani na haifeta ba.
Zaro ido nayi na kalli Farida nace "fareeda dama rashin hankalin naki har ya kai haka wai shin yaya suwa suke hure mata kunne ne haka?
Salim yaci gaba da fadin hmm har yanzu bata rabu da Farouq ba rumaisa maganar da nake miki jiya har karfe dayan dare na ganota a wurin club suna tare bayan duk tsaro da na sa akanta sai da tasan yadda tayi tayiwa momynsu wayo ta fice jiya gaba daya bamu yi bacci ba Dan bakin ciki na tambayi fareeda me takeso a rayuwa in mata don ta rabu da Farouq shine tace in dawo..........
Sai lokacin yayi magana ta hanyar katse ya Salim" waye Farouq din?
Ya tambaya yayinda ya dauki Kofin ruwa dake gabansa yana sha.
Salim ya danyi shiru sannan yace hmm Farouq dane ga Alhaji Ahmad umar ministern Ab.....
Tuni ya kware ya kama tari.
Nikam na kara zaro ido a tsorace don ban taba sanin Farouq Dan Ahmad Umar ba ne sai yau .
Kamar da wasa tarin sai tsananta yakeyi ya Salim ya mike da sauri ya isa wurinshi
"Sannu don Allah karka daga hankalinka kan wnn maganar.
Hannu ya daga masa sannan yace ba komi.
A hankali fareeda tace sannu daddy.
Ya dago jajayen idanunsa ya kalleta sannan yace " zo nan.
Ta mike ba tare da fargaba ko dar ba don tasan yana matukar ji da ita baya muzguna mata duk zafin sa.
Ta karaso ta zauna kusa da kafarsa.
Ya fara magana"fareeda haka kika zama? Me yake damunki don Allah ki fada min koma me kk so zan miki amma bana son wnn banzar dabiar taki.
A shagwabe ta fara magana tace daddy ni bana son inje makaranta ni zan yi aure ne....
Nikam na bushe a zaune Dan tsabar mamaki.
Yace" waye ne kk so?
Tace Daddy Farouq........
Ya mike tsaye idon nan ya kara yin jazir yace fareeda ni bazan yarda Dan wajen Ahmad ya aureki ba koda kuwa babu maganar aure tsakaninki da munir bare kuma kin gama amuncewa munir kk so har munyi akan in ya dawo daga kasar waje zayi bikinku.don haka bazanyi magana biyu ba don ni ba mutumin banza bane.Farida ko kiso ko ki ki munir shine mijinki...Sannan kinga wnn?
Ya nuna ya Samir yace"Dan uwana banda kamarsa idan kin kyautata masa kamar ni kikayiwa idan kin masa biyaiya kamar ni kikayiwa haka nan idan kika masa rashin biyaiya kamar ni kk yiwa naji kince don ba shi ya haifeki ba to bari kiji duk duniya bakida Ubanda ya wuce Salim.ina so ki Sani akan Salim zan iya rabuwa dake.don haka se kije ki nemi wani uban bani ba tunda kince Salim ba mahaifinki bane.
Tunda ya fara maganar kuka takeyi .
Ta durkusa gabanshi tana daddy don Allah kayi hakuri ka yafe min na tuba.....
A fusace ya bugeta da kafa ya fice ciki.
Ta na kuka ta mike ta iso gabana ta durkusa tace mama don Allah kuyi hakuri wlh ......
Tsaki nayi nace don Allah tashi gabana Mara hankali me zakice min?
Tana kuka ta juya gun ya Salim tace daddy don Allah kayi hakuri ka yafe min.
Dagota yayi yace na yafe miki fareeda Allah ya shiryeki.
Sannan ya mike yace ni na tafi.
Nima na Mike nabi bayansa
A bakin kofa mukayi kicibis da Nafisa bats ce mn komai ta wuce ciki na bita da kallo sai naga ta wuce direct dakinsa.
Wani irin kishi naji to waye nuna mata turaka bayan dazu tazo?
Tabe baki nayi.
Bayan ya Salim ya tafi na dawo dakina na rasa me yake min dadi a rayuwata dole ne kawai inje in sameshi domin mu tattauna maganar fareeda.
Na tashi na fita a babban Palo na tarar da khalilullah yana kallo.
Yana ganina yayi murmushi yace mama ina kwana?
Nace lfy Babana ina ka shiga tun da safe ban ganka ba?
Yace na tafi gidansu Innah ne a can nayi breakfast ma.
Na gyada kai nace yayi kyau babana.jeka duba min daddyn ka yana Palonsa ne?
Yace to
Sannan ya mike ya tafi ba,a jima ba ya shigo yace mama yana nan.
Nace "Nafisa fa?
Yace aunty Nafisa dazu ta wuce kitchen.
Nace to ina fareeda?
Yace na ganta ta fita dana tambayeta tace zata kai karar daddy gun innah.mama me ya sami sister ne?
Na danyi shiru sannan nace maganace mai tsawo kar ka damu ina zuwa.
Na wuce palonsa a zaune na sameshi yana waya da abokan kasuwancinsa na sami guri na zauna har ya gama.
Ya zuban ido sannan yace lfy?
Na girgiza kai nace ba lfy ba nazo ne mu tattauna yadda zamu bullo ma lamarin fareeda kamin yafi karfinmu.
Yace hakane ina jinki.
Na gyara zama nace " ni a ganina gara a bar ta tayi auran ta auri Farouq din tunda akansa ne take wannn......
Ya katseni da fadin lallai bakida hankali kina tunanin cewa ni SALMAN zan dauki 'yata ta cikina in bawa Dan Ahmad aurenta! Ni na yanke hukunci koda zatayi aure yanzu to munir ne zata aura bare ma kuma makaranta zata tafi.har sai munir ya dawo.
Nace "yaran nan fa na zamanin yanzu daban suke da na da tunda kaji ta bude baki bayaji kunya ba tace ma aure takeso to ka barta kawai karkace zaka tursasa mata domin watarana zata bijire.
Kallona yake rai bace sannan yace" zata bijire min in dai mugun halinki ta dauka da banzar dabiarki........
Raina bace na Mike nace OK haka kace to bari kaji ni yata aure zatayi kuma Wanda takeso zata aura Farouq din tunda aure bai haramta tsakaninsu ba ni a matsayina na uwa na gama yanke nawa hukuncuin.
Har zan tafi yace tsaya!