Sashe 98
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
ADVERT
Novels Elite
Copyright © 2024 Novels Elite | All Rights Reserved
DMCA.com Protection Status
Disclaimer |
Privacy Policy |
Terms and Conditions
[14/10, 6:05 PM] Amin@ M Yusuf Yol@: Home
Kurkukun Kaddara
Kurkukun Ƙaddara Takun Ƙarshe chapter 32 by Boss Bature
by
Novels Elite Admin
August 28, 2024
Sponsored Link
Takun Ƙarshe
lumshe ido tayi ya nutsu yana kallon eye lashes dinta da suka jiƙe da ruwan hawaye ita kaɗai ta san me take ji, zaro hanky yai daga pocket dinsa a hankali ya soma share mata tears ɗinta, jin saukar hannunsa akan fuskarta yasa ta yi saurin buɗe idanunta ƙiris ya rage karan hancinsu ya gogi na juna, hatta numfashin su kokawar haɗewa yake.
Kasancewar chief na bala'en kama da Danish sai ta dinga ganin kamar shi ne a tare da ita, shima haka yake nuna damuwa akanta ya bata kulawa amma sai gashi rana ɗaya ya karya mata zuciya, duk irin burin da taci akan shi na son ganin sun mallaki juna.
Tuna wannan yasa ta fashe da kuka duk yadda taso ta haɗiye kukan ta kasa, da sauri chief ya kwanto da ita kan kirjin shi, hankalinshi ba ƙaramin tashi yayi ba, hatta agent din dake driving ɗinsu saida yaji sautin kukanta...."
"Sir meke faruwa ne?" Ya faɗa tare da satar kallon su ta mirror, wani shock yaji cos bai ta6a ganin chief yayi hugging ɗin macen da ba muharramarsa ba.
Bakomai ya jawo hakan ba face tausayinta daya rufe shi gani yake kamar kanwarsa ce Hindu take kuka...
A hankali ya zagayo da hannayansa ta bayanta, cikin sigar lallashi yake ɗan shafa shi, wani irin relief taji tuni ta nemi kukan da ta ke yi ta rasa, nutsuwa tayi akan chest dinsa ta lumshe idanunta, tana jin wani irin yanayi da bata ta6a jinsa ba, at same time heart dinsu take beating rapidly, tsit kake ji babu mai magana a cikinsu, Cheif bai ta6a tsintar kanshi a irin wannan yanayin ba yana jin wani irin feelings a tare da shi,
daƙyar ya samu ƙwarin gwiwar, raba jikin shi daga nata
ya tallabo gefen fuskarta da hannun shi, sam ta kasa buɗe idanunta wani irin nauyin shi da kunyarshi take ji.
Sexy voice dinsa ce ta ratsa kunnanta"Tell me, meke damun ki? Me yasa kike kuka" la66anta na kerma ta ce"ba abunda ke damuna, lafiyana lou" ta rasa ya akai take jin muryarshi kamar ta Danish hakan ba ƙaramin karya mata zuciya yake yi ba,
"Ban yarda ba, kuka baya zuwa saida dalili! Faɗa min ko dai baki son zuwa asibitin ne? Daddynki ne Ya tursasa maki"? da sauri ta ce "ina son zuwa, ba shi ya tursasa min ba, kawai bana jin dadin jikina ne, bansan meke damuna ba...." gaba ɗaya idanunsa na akan pinkish lips ɗinta sun jiƙa da hawaye sunyi taushi...
Ya fahimci akwai abunda ke damunta, bata son faɗa masa ne, kuma bai son ya takura mata hakan yasa shi furta "Okey, ki daina kuka, Idan muka isa asibitin, zanyi magana da likita ya duba min lafiyarki..." wani irin sanyi taji ya ratsa zuciyarta, still bata buɗe idanunta ba ta amsa mashi da toh, gyara zamanshi ya yi zuciyarshi cike fal da tausayinta ya maida hankalinsa akan laptop ɗinsa, yayin da Unaisah ta ƙurawa glass din motar ido tana kallon motocin dake zarya kan titi, ƙoƙari take ta kauda tunanin Danish a ranta amma abun ya faskara.....💔
_________________________✍️
Su Aneleerh suna zaune a hospital courtyard kan kujeru su uku ita da Zahra tare da Dr. Shureim sun ƙi tafiya gida kowan nansu ya ƙwallafa rai da son ganin haɗuwar Unaisah da mamanta, duk bayan ɗan lokaci sai a
Anila ta duba agogon hannunta,
Zahra harta fara gyangyaɗin bacci..
"Anila anya zasu zo? Naji shiru har yanzu.." Dr. Shureim ne ya yi maganar, fuskar shi ayamutse daga gani ya gaji ba kaɗan ba,
"In sha Allah zasu so, mu ɗan ƙara hakuri, ina ji araina sun kusa ƙarasowa..." ta faɗa tare da kallon zahra dake gyangyaɗi
Da zolaya ta ce, "Zahra kada fa kiyi mana bacci anan, kinsan dai ba iya ɗaukarki zanyi ba, sai dai ko Dr. Shureim ya taimaka mini" murmushi ya yi tare da kallon ta, idanunta sunyi ja muryarta da kasala tace "na gaji ne, ga yunwa ina ji, ga bacci..."
"Ki zo na sauke ki a gida." girgiza kai tayi, "a'a Ya Shureim kaima nasan ka gaji, bana son ma na tafi, hankalina bazai kwanta ba, in har banga haɗuwar Aunty Benazir da Azeezaty ba.." har cikin ranshi yaji dadin yadda suke nuna damuwarsu akan yar uwarsa....
Kafin wani ya ƙara furta kalma a cikin su, sautin horn Ya karaɗe kunnuwansu, kusan atare suka kai dubansu ga enterance gate din asibitin, a jere motocin suka kunno kai da matsakaicin gudu suka nufi parking space....
"Ina tunanin sune suka ƙaraso" a cewar Anila, miƙewa sukayi tsaye suna kallon su cike da sa ran ganin sune.
Tun kafin motocin su ƙarasa yin parking, Md Dr.Jidenna ya fito daga cikin asitin babban mutunne ya fara manyanta, gashin kanshi duk hurhura, Dr. Jazz na abiye da shi, already sun san da zuwan Chief, shiyasa suka fito don su tarbe shi....
Da sauri Jami'an Isod suka fara durowo daga kan motarsu sanye cikin kakinsu, qugunansu na a soke da kananun bindigu,
Cikin zafin nama suka buɗe masu murfin motar, A hankali chief ya fito kafin Unaisah ta fito idanunta akan katafaren asibitin, a ranta ta jinjina ma haɗuwar shi, su Aneleerh na ganinta farin ciki ya lullu6e su kasancewar akwai bulbs light daya mamaye ko'ina tamkar da rana..
"Yaya Shureim sune muje mu tarbo su" Anila ce ta faɗa da sauri suka nufi gurinsu, tunkan su ƙaraso Unaisah ta hango su wani irin farin ciki ne ya lullu6eta da sauri ta nufo su, kafin ta ƙaraso Anila ta buɗe mata hannu suka rungume juna, Dr Shureim tun da ya kafe ta da ido ya kasa ƙyaftawa wani irin faɗuwar gaba ne ya dirarsa masa, ya ƙura mata ido kamar zai lashe ta, ita ko ta ƙanƙame Aunty Anila kamar karta saketa,
"Sannu da zuwa my Azeezaty, tun ɗazu muke sa ran ganin ku..." Anila ta faɗa tare da ɗago da fuskar unaisah, "Ga Yaya Shureim ku gaisa, ɗan uwan mara lafiyan ne" sai lokacin ta lura da shi ita kanta da ta kalle shi saida taji gabanta ya ɗan faɗi, cikin sanyin murya ta ce "ina wuni? Ya mai jiki?"
Murmushi ya sakar mata, "Mai jiki Alhamdulillah, Malama Azeezaty, ina fata bamu takura maki ba, zamu ɗaura maki ɗawainiyar jinya," murmushi tayi "Babu takura, ni naji zan iya, kuma ni abun farin ciki na ne, fatana Allah ya bata lafiya" ba ƙaramin burge shi tayi ba, yarinyar ta shiga ran shi lokaci guda sai yaji inama ace yarinyar Benazir ɗinsu ce da sai yafi kowa farin ciki.
"Aunty Zahra" miƙa mata hannu Unaisah tayi suka gaisa da juna, Zahra na murmushi ta ce "Na ji dadin sake ganinki, Azeezaty tamu, mai mutunci" murmushi kowan nans u yayi.
Taj dake a zaune cikin motarsu Ya nutsu Yana kallonsu Aneelerh, fuskar shi kwata kwata babu walwala.
"Pls ka tashi mu fita mana" girgiza kai ya yi ba tare da ya kalli Big guy ba yace "ba inda zanje, tunda na bada Unaisah babu buƙatar in shiga ciki, ka tafi zan jira ku anan",
"Wai duk akan me kake fushin nan? Saboda baka son ganin ex-wife ɗin ka?" Banza yayi dashi bai tanka mashi ba,
"Meye na damuwa? Matar da bata acikin hayyacinta, kuma in banda abunka wazai san kaine? Mu da zamu 6adda kama da face mask"?
A takure ya ce"Don Allah ka kyale ni! Nace ba zan je ba, ka tafi mana..."
gyaɗa kai Big guy ya yi, yasa hannu ya gyara mask din fuskarsa ya fito daga cikin motar, ya nufi wurin su Chief dake atsaitsaye suna gaisawa da su Dr Jidenna.
Ɗaya bayan ɗaya ya miƙa masu hannu sukayi musabaha kafin ya ɗan russina saitin kunnan Chief cikin muryar raɗa yace"Sir taj yace bazai shiga ciki ba!" juyawa Chief yayi har zuwa bakin window glass din motar yayi kncoking din ta,
"Taj, ka sauke glass" zuge shi yayi,
Duƙowa chief yayi suka haɗa ido da shi "Haba mutumina, mun riga da munzo asibitin shiga ciki ne zai gagare ka uhuym?"
Fuskarshi a yamutse ya ce "Sir pls, bana son shiga ne, nafiso kubarni anan..."
"No taj, ban amince ba," ba don ya so ba, ya ɗauko backpack din Unaisah da ya kar6a a wurinta, ya sargafo hannun jakar a kafaɗarshi, kafin ya fito daga motar,
Ruƙo hannun shi Chief ya yi suka nufi su Dr Jazz atare suka haɗu suka dunguma zuwa cikin asibitin, su Anila suna a biye da bayansu ta ruƙe hannun Unaisah a cikin nata, kamar wani yace zai ƙwace mata ita.
Corridor din da zai sada su da emergency ward suka nufa, cikin girmamawa Nurses da Docs suke gaishe da Chief...
Sau ɗaya Taj ya saci kallon Dr. shureim, ba su ta6a haɗuwa da juna ba, lokacin daya auri Benazir Dr shureim ɗin ba ya a ƙasar ya koma Egypt da zama, sau ɗaya suka ta6a gaisawa a waya lokacin da ya kira ya damƙa mashi amanar ƴar uwarshi..."
Lokacin da suka ƙaraso gaban Medical room ɗin da Benazir take sai kowannansu Ya dakata da yin tafiya.
Kasancewar kofar ta glass ce suna Iya hangen Benazir dake a kwance tana bacci, Dr Adam Yana a tsaye bakin gadon Yana ƙara duba ta,
Knocking kofar Dr. Jazz ya yi, da sauri Dr Adam Ya juyo ya dube su, aiko da ganin su Chief jiki na 6ari ya fito cikin girmamawa ya miƙa masu hannu suka gaisa..
Fitowa hajiya Layla tayi daga dakin jikinta a sanye da hijabi bakinta washe ta fara gaishe da su, suka yi mata ya mai jiki ta amsa masu.