Sashe 19
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
Addu'ar buɗe taro ya fara karantowa
Innalhamda lillahee, nahmaduhu wa nasta'eenuhu wa nastaghfiruhu, wa na'oodhu billaahi min shuroori anfusinaa wa min sayyiaati a'maalinaa. Mainyah dihillaahu falaa mudillilahu, wa mainyudlil falaa haadiya lah.
"Alhumdulillah. Indeed, all praise is due to Allah. We praise Him and seek His Help and forgiveness. We seek refuge in Allah from our souls' evils and our wrong doings. He whom Allah guides, no one can misguide; and he whom He misguides, no one can guide."
Wa ashhadu anlaa ilaaha illalaahu, wahdahu laashareeka lahu, wa ash hadu anna muhammadan 'abduhu wa rasooluh.
"I bear witness that there is no god except Allah- alone without any partners. And I bear witness that Muhammad is His 'abd (servant) and Messenger."
Allahumma salli 'alaa muhammadinwa 'alaa aali muhammadinwa 'alaa aali muhammadin kamaa sallayta 'alaa aali ibraaheema innaka hameedumajeed. Allahumma baarik 'alaa muhammadin wa 'alaa aali muhammadin kamaa baarakta 'alaa aali ibraaheema wa 'alaa aali ibraheema innaka hameedum majeed.
Bayan ya kamalla ya soma gabatarwa cikin harshen turanci
"We are gathered here today to hold a farewell party for Prime Minister Hateem Obinna, who is a wise and compassionate leader, and a beloved member of the Nigerian community. Though he is the Prime Minister of Canada, he has graced us with his presence and leadership here in Nigeria.
Despite his many responsibilities as the leader of Canada, Prime Minister Hateem has shown great dedication and compassion to our community.
Prime Minister Hateem, you have demonstrated the qualities of a great leader, and your kindness and wisdom have touched the lives of many.
Though we will miss your presence in Nigeria, we know that your work will continue to make a positive impact on our world.
Please accept our gratitude and well-wishes as you return to Canada. May Allah bless you and your family, and may you continue to be a beacon of compassion and strength to all those around you.
Ya ɗan dakata da yin bayanin yana bin kowan nan su da kallo ɗaya bayan ɗaya, ga dukkan alamu kalaman shi sun tsuma zuciyoyinsu duba da yanayin da suka shiga, jikinsu duk yayi sanyi wani irin kewar prime minister da family dinsa suke ji,
Cigaba da magana mc din yayi
_Dear Prime Minister Hateem, We love you, and our love for you extends deep into our hearts. It is with heavy hearts that we say goodbye to you, but we must do so, as it is necessary for you to return to your home, May Allah guide you wit your family and protect you on your journey, and may you return in good health to your loved ones_Best gifts for your loved ones
Jikin su gaba ɗaya yayi sanyi, musamman prime minister, Idanun shi har sun ciko da ruwan hawaye juriya ce ta hana shi fitar da su, bakomai yake tunawa ba face yaron daya kwallafa rai akanshi, mai girma sharafuddeen dake a gafenshi Ya lura da halin da ɗan uwan nasa yake a ciki, ruƙo hannun shi yayi acikin nasa ya ruƙe gam Yana lallashin shi haɗi da bashi baki.
Daga bisani mc din ya gayyaci prime minister daya taso yayi jawabi, jiki ba kwari Ya miƙe Ya hau kan step, cikin sanyin murya yayi magana mai ratsa zuciya, bayan ya gama aka kira gimbiya mujeedat itama tayi nata, Harta su Senate lateef saida suka hau kan step suka bayyana yanayin da suke a ciki na kewar rabuwa da ɗan uwansu, baba obie ma yayi nashi speech din wanda Ya ta6a zukatansu sosai.
Daga bisani komai Ya lafa, Sautin kiraɗa ya cigaba da wanzuwa a cikin hall din, Yayin da servers da ke jigilar raba abinci da kayan sha suka soma gudanar da aikin su.
"Har Yanzu banga mutuniyarki ba, ko ina ta shiga? Watakil taji tsoron hada kanta da mu ne" Her excellency muhibbat ce tayi maganar tana karkaɗa kafarta, Hannunta ruƙe da glass na lemu tana sha.
"Hauka takeyi da zata kawo kanta cikin mu? Ay rijiya ba wurin gaɗar makaho bane, ina nan ina jira inga ta inda zata 6ulo kinsan ba zuciya kare lashe ni nasan zatazo ne" acewar Hajiya saratu, ta fada tana faman tura dambun nama abakinta atsayice take taunsar shi.
Ta6e baki Hajiya Laurat tayi tana fadin"ga ɗayar munafukar can, da yake yau tana a tare da me bata kari ko kallo bamu ishe ta ba, Ƴar kan uba, dalla jibi yadda ta ƙankame hannun shi kamar uban wani ya ce zai kwace mata shi" gaba ɗaya suka sanya dariya suna satar kallon 6angaren da su Hajiya turai suke, baiwar Allah sam hankalinta ba akansu yake ba, batasan ma sunayi ba.
"Taci albarkacin Yaya mubarak, da wallahi yau saina sa ta raina kanta Allah," Acewar Hajiya saratu
Mom madina dake sauraron su bata tanka masu ba, sai dai duk wanda yayi magana ta dube shi.
"Mubar wannan maganar, shin ko kun lura prime minister baya fara'a? Ko dai baya farin ciki da dinner din nan ne wai"? Hajiya muhibbat ce ta fada tana faman yamutsa fuska
Hajiya saratu tace"kinsan yayan nawa bai cika son surutu ba, duk da kasancewarshi ɗan siyasa abu kaɗan ke takura shi, may be baya jin dadin jikin shi ne"
"Anya kuwa? Ni dai nafi tunanin wani abu ke damun shi," acewar Hajiya laurat
,
Hajiya jamila tace"may be yana kewar family dinsa ne, dole yaji ba dadi in fa suka tafi babu wanda yasan ranar dawowarsu, zamuyi missing din su sosai"
Hajiya laurat jefi jefi take wurga idonta ta saci kallon Chief Owais wanda tun shigowarshi hall din yake a hamkimce kan kujera, tare da su Zaki da Justice Nadeem, hankalin shi na akan wayar hannun sa.
Hajiya muhibbat ta lura da ita, hakan yasa tayi mata gyaran murya tare da cewa"Lafiya kuwa naga kin kurawa ɗan naki ido,"
Ta6e baki ta ɗanyi kafin tace"kawai ina mamakin halayansa ne, ni tun da nataso arayuwana ban ta6a ganin baudaddan mutun irin shi ba, mai wuyar sha'ani, kwata kwata owais baya kula ni a matsayina na matar daddyn sa, bansan meyasa ba, babu abun da ke shiga tsanina dashi in ba gaisuwa ba"
Kwa6e fuska Muhibbat tayi"kin ban dariya, ay duk rashin sakarwa mutane fuska da baiyi, bai kai wannan yayan naki ba uban ƴan ji dakai, tun lokacin da yake akan mulkinsa har ya sauka ban ta6a ganin hoton shi da fara'a ba...."
Hajiya Jamila tace"abun da zance kenan, wlh kamar kin shiga zuciyata, Allah najima ina mamakin Alhaji musa gashi dai namiji har namiji sai dai babu annuri a fuska, Har tambayar kaina na ke yi ko yaya matarshi take iya sarrafa shi? Don kuwa wannan mutumin zaiyi wuyar sha'ani"
Hajiya saratu tace"ni kuma wallahi burgeni yakeyi, don bancika son namiji mara kamun kai ba, mai ɗan banzan surutu amma shi daga ganin shi namijin duniya ne, ni har kun tuna min da matar shi muna mutunci da ita sosai lokacin baya"
Murmushin gefen fuska hajiya laurat tayi yayin da take sauraron su
Babu alamun zata tanka masu, ay tun da suka soma zancen yayanta taja baki tayi shiru.
Suna cikin yin fira wayar hajiya saratu tayi ringing daga cikin yar purse dinta, curo wayar tay ta duba me kiran.
Miƙewa tayi har suna haɗa baki wurin tambayarta ina zuwa.
"Surukata ce ta ƙaraso, tun ɗazu nake jiran ta, Yanzu haka jami'e ne suka hana ta shigowa ciki, Bari naje na taho da ita"
Da tsantsar mamaki suka kalli juna, bata bi takansu ba, tayi saurin nufar hanyar fita daga hall din..........
Miƙewa pravin yayi daga mazauninsa Ya nufi area din da bakowa, Ya curo phone dinsa ya danna ma hajjaty kira har sai da ya kusa tsinkewa kafin tayi picking
"Me ya tsayar dake ne har yanzu baki shigo ba, gaba ɗaya kinsa bana jin dadin dinner din"
On the other hand muryar hajjaty tamkar zata fashe da kuka tace"waren ɗan kunnan da zan sanya ne bangani ba, shi na tsaya nema"
Muryarshi da faɗa yace"saboda ibada ne sanya ɗan kunnan ko?
"A'a"
"Idan kika ƙara mintuna baki zo ba, kada kiyi tsammanin zan shigo da ke, kuma wlh Allah yasa inga kin ca6a wannan adon a jikin ki, Ni da ke ne...." ya faɗa tare da katse kiran ya koma mazaunin sa.
Ganin yadda ta ƙanƙame mashi hannu ne yasa shi furta"matsoraci" sunnar dakai ƙasa hajiya turai tayi fuskarta dauke da murmushi
Muryar shi tamkar zaiyi mata raɗa yace"Ki tashi kije wurin ƴan uwanki mata ku yi fira" girgiza mashi kai tayi alamar a'a, ɗaure mata fuska yayi"umarni nake bani" hankalinta ba karamin tashi yayi ba, muryarta na rawa ta furta"dan Allah kabarni anan bana sai naje wurin su," harara ya ɗan watsa mata"kada ki bari na maimaita maki"
jinjina mashi kai tayi alamar toh, ba don taso ba, ta miƙe jikinta na kerma ta juya tana kallon 6angaren da su Hajiya laurat suke, sai fira sukeyi suna shan dariya, tunawa tayi da maganar da ta gaya mata jiya, ji tayi bazata iya zuwa wurinsu.
Miƙewa Sir mubarak yayi a tsanake Ya nufi inda su Prime minister Hateem suke a zaune, ganin ƴan uwan shi maza sunyi mashi rumfa alamar wani abu na faruwa.
yana isa ya shiga cikin su Yana tambayar lafiya, Daddy sharafudden dake a ruƙe da hannun prime minister ne yace"baya jin dadin jikin shi, amma da sauƙi, nasan bai wuci damuwar tafiyar da zaiyi bane," gimbiya mujeedat dake a gefen shi gaba ɗaya ta rasa sukuninta sai faman bin fuskarshi take yi da kallo
Cikin kulawa senate lateef yace"dan Allah ka daure ka saki jikin ka, Idan baba ya fuskanci hankalin da kake a ciki bazai ji dadi ba, bama shi kadai ba, kalli kaga yarda mutanan ka suke raha cikin dangi" ya faɗa yana nuna mashi chief of staff din shi tare da national security advisor na canada sunyi shiga ta hausawa teburin da suke a zaune anan baba obie da abokinsa jan wuya suke, Sai fira sukeyi musamman da aka haɗo masu da High-end whiskey sun sha sunyi tatul in ka cire baba obie shi kadai ne baya shan giya a cikin su.