Sashe 21
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya haɗa mata da plate din chicken kebabs, godiya tayi mashi, harta kai hannu zata sauki glass din zayn ya ɗago da sexy eyes din nan nashi wani kallo ya jefa mata mai kama da harara, gaba ɗaya ta rikice ta fasa ɗaukar komai, ta duƙar da kanta ƙasa.
"Are you okey? Ki ci mana" zaid ne ya fada yana ɗage mata gira.
Dr nawaz yace"na lura kamar hankalin ta bai kwanta ba, Bari nayi magana da faryat inyaso sai ta koma wurin su ta zauna may be tafi sakewa'
Har cikin ranta taji dadin maganar dr nawaz, wayar dake a hannun shi ya shiga dannawa ya kira layin faryat kusan sau uku batayi picking ba, a kira na huɗu ne ta ɗaga.
"Ina son ganin ki yanzu ki zo ki same ni" ya fada yana bin hall din da kallo Can Ya hangota, Cikin su Hindu sun zaƙe sai fira sukeyi kowaccen su hannunta ruƙe da glass na lemu.
Cikin takun yanga da kwarkwasa Faryat ta nufo wurinsu, tana karasowa ta ruƙe qugu tana fadin"Gani"
da gira zaid Ya nuna mata zahra"bakuwar mommy ce, pls ki tafi da ita wurin ku"
Wani kallon shaƙiyanci tabi Zahra da shi kafin Ta miƙa mata hannu"let's go" miƙewa zahra tayi faryat ta ruƙo hannun ta suka nufi wurin Ƴan uwanta.
"Faryat ina kika kwaso mana wannan" Yusrace ta fada tana nuna zahra da hannu, baiwar Allah jikinta duk yayi sanyi duk zumudin da takeyi na son zuwa ya ragu
"Bakuwar mommyne, Yaya zaid ne yace in kawota wurin mu" wani kallo suke bin ta dashi daga ƙasa har sama alamar ba'ajinsu bace,
"Barka da zuwa ƴan mata, Zo ki zauna kusa dani," zulaihat ce tayi maganar fuskarta da fara'a, Hakan ba karamin sanyaya zuciyar zahra yayi ba, gefen zulaihat ta zauna, Hindu tace da ita"kina bukatar wani abu naci ko sha"?
Ɗaga kai zahra tayi alamar eh, saboda yunwa take, bata ci komai ba kafin ta baro gida
Magana tayi da server din dake a kusa da su tasa aka kawo ma zahra lafiyayyan abinci, tare da juices masu sanyi
"Zaki iya ci kona baki abaki"? murmushine ya kubce mata jin abun da zulaiha tace
Da sauri ta girgiza kai"a'a zan iya ci dakaina, nagode da kulawa"
Hindu tace"kada kiji komai, ki saki jikinki, Ki ɗauka kamar kina a jirgi ne mai ya kare" dariya sukayi gaba dayansu cikin raha, zahra har ta fara sake wa
"Meye sunanki ne"? Yusra ce ta tambaye ta
"Zahra"
"Masha Allah, family status fa"? Ras taji gabanta ya fadi aranta ta ayyana komai ya kawo maganar family status?
Jin tayi shiru yasa yusra cewa"dake magana"
Cikin sanyin murya tace"ɗan iya family" kallon juna su ka yi alamar basu ta6a jin sunan ba, hakan na nufin ba ƴar kowa bace, ta6e baki yusra tayi
"Ni sunana yusra, ƴar gidan His excellency abdul razak, Jikar baba obinna, nayi karatu a U.S, na kammala degree dina a 6angaren medicine and surgery, ke fa"? Da izgilanci takeyiwa zahra magana
ganin abun nata na neman wuce gona da iri ne yasa Zulaihat yin saurin tarar nunfashin ta da cewa"look Yusra, Ki ƙyale bakuwar tamu ta huta mana, ko ruwa bata sha ba, kin fara tsareta da tambayoyi kamar ƴar jarida" dariyar shakiyanci yusta tayi idonta acikin na Zahra tace"am sorry fa, kawai ina so ne musan juna, amma bakomai, nayi shiru"
Kasa cin abincin zahra tayi, gabanta nata faduwa, sam jin kanta takeyi bare a cikin su saboda tarbar da wasu sukayi mata.
"Companyn ku ne sukayi decoration din nan ko"? Zulaihat ce tayi mata tambayar jinjina kai zahra tay alamar eh
"Masha Allah, gaskiya kuna da kwararrun interior designers, na jinjina maku, nima idan lokacin birthday dina yayi zan gayyace ku"
Murmushi zahra tayi har cikin ranta taji dadin yadda zulaihat ta sakar mata fuska ita da hindu daga gani sun san darajar ɗan adam ba kamar Yusra da faryat ba.
Sautin kiɗane Ya soma tashi, Mc yaci gaba da kiran Su daya bayan ɗaya suke shiga filin Taron suna taka rawa ta ko'ina sautin shewarsu ne da Dariya yake ya tashi, Bakomai ne Ya burge su ba face yadda mukarraban hateem na kasar canada suka hau kan dance floor suka dinga tiƙar rawa dama sun sha sun bugu har takai masu karo, ga abokin baba obie shima yana tangyal tangyal ya shiga tsakiyar filin Ya dinga tiƙar rawa, Nan fa ƴan mata suka dinga shiga suna yin rawa tare da su.....
Tun da aka fara taron Nazli ke a zaune saman wata kujera ta alfarma, ta daura ƙafa ɗaya bisa ɗaya, fuskarta babu annuri, a tsanake take danna wayar hannunta, lokaci ɗaya ta dakata tana kallon message din da aka tura ma chief owais ta layinta, nan take fuskarta ta canza zuwa tsantsar 6acin rai, tasan bakowane zaiyi mata haka ba face Yazrin, A hankali ta ɗago kyawawan idanunta tana bin hall din da kallo a kokarinta nata gano inda Yazrin ta shiga, Cikin rashin sa'a ta sauke idanunta akan chief owais dai dai lokacin ya ɗago suka haɗa ido da shi, kasa janye idanunta tayi daga kan shi, wani irin kyau taga ya ƙara mata musamman daya sanya shadda a jikin shi, kau da idanunsa yayi daga kan nata, itama ta janye nata, kamar wasu makiyan juna
Text ta tura mashi
_sakon da aka tura maka ta layi na bani na tura shi ba_
Reply yai mata da cewa"I don't know what message you're referring to_.
Shiru tayi tana tunanin me yake nufi? Ko dai bai ga sakon ba.
Wani sakon ne ya kuma shigowa wayarta
_"Why did you send me a video of you on WhatsApp? Nace maki ina ra'ayi ne?
Wani irin bugu kirjinta yayi, cikin sauri ta shiga whatsapp don ganin inda gaske an tura mashi video tana shiga ta taras da aika aikan da Yazrin tayi mata, Dafe kai tayi da hannu ɗaya, ji tayi tamkar ta fasa ihu tsabar takaicin zubda mata ajin da Yazrin tayi
_"I didn't send you any video! You know I would never do such a thing. This must be Yazrin's doing!"_
_"I don't care about the excuses, I already understand that you're missing me. If you miss me so much, you know where to find me"_
ya rubuta text din tare da yi mata sending kafin ya ɗaura wayar kan table din gabanshi.
Ta wutsiyar idanun shi yake hangota, runtse idanunta tayi tare da cije pink lips dinta, hakan ba karanin ƙayatar da shi yayi ba.
Kifa kanta tayi kan laps dinta, yatsun hannunta har kerma sukeyi tsabar 6acin rai.
Shin Ina Prime minister?
Tun bayan shigarsu resting room, gimbiya mujeedat ta soma tarairayarshi tana kwantar mashi da hankalin shi, ganin yadda yake zubda gumi yasa ta taimaka mashi wurin cire rigar shi, Ya rage daga shi sai yar singlet, atsaye suke gaban mirror suna fuskantar juna.
"Fada min meke damun ka"? Ta fada cikin kulawa tare da daura palm din hanunta kan wuyan shi.
Har wani jiri yake gani a cikin idanun shi abu kamar jaraba ƙaunar Danish na neman zautar da shi, hatta tempereture din jikin shi ya ɗauki zafi rau kamar mai fama da zazza6i.
Sam yakasa fada mata gaskiyar abun da ke damun shi saboda jin kunyar furtawa yake yi
"hankalina bazai kwanta ba in har baka fada min ba, kasan tsakanina dakai babu 6oye 6oye, "
Ɗaura head dinsa yai kan shoulder dinta, ya daddafe waist dinta da tafukan hannayensa
Yana faman fitar da nunfashi da sauri sauri
"Idan baka da lafiya zanyi magana a kira doctor ya duba min kai"
da sauri ya furta"lafiyana lau,"
"Taya zan yadda da maganarka? Lokaci ɗaya ka canza kafin mu shigo dakin taron nan babu abun da ke damunka fuskarka da annurin farin ciki amma lokaci ɗaya ka canza mana meyasa? Hatta yanayin jikinka ya dauki zafi rau.... " fuskarta a yamutse tayi maganar
Ɗago da fuskarshi yayi tare da kallon ta, ya sanya palms dinsa ya tallabi fuskarta dake asanye da gold chain
"Ki kwantar da hankalin ki, kinsan dai bazan maki karya ba, kamar yadda na fada maki babu abun da ke damuna, zuciyata ne ke bata min dadi"
Wani kallon kauna ta jefa mashi"ban yarda ba, Ko dai akan wannan Yaron ne na wurin owais"?
Da mamaki ya kalle ta jin ta gano abun da ke damun shi
"Ai ina lura da duk wani motsin ka, Jiya saboda shi baka runtsa ba ka zauna yi mashi nafila ko ba haka ba" ta fada tana binsa da kallon na kamaka
Kamar wani mara gaskiya yayi shiru yana kallon ta
"Har hotunan shi ka ajiye awayarka, lokacin da naje tada ka daga bacci naga hoton shi da kake kallo a wellpaper na wayar ka, mijina anya kuwa kana da lafiya?
Ta faɗa fuskarta da tsantsar Al'ajabi
Lumshe idanun shi yayi bai san amsar da zai bata ba
"Akan yaron da bakasan ko wanene ba kake nema ka rasa sarrafa zuciyarka? What kind of crazy love is this? Na ruɗe please ka fahimtar dani' ta fada tana zare mashi kyawawan idanuwantaBest gifts for your loved ones
"You don't know who he is, you have no connection to him, so why would you cause yourself so much pain for loving him" Cikin tausasa murya tayi maganar, bawan Allah yayi shiru yana sauraranta ya rasa abun fada.Best gifts for your loved ones
"Hankalina ya tashi hubby, kwara mubar kasar nan tunkafin In rasa kanka, Maybe if we distance ourselves from him, you'll be able to forget about him.... " cikin karyayyar murya tai maganar, fuskarta duk ta yamutse.
"Idan ma akan rashin haihur ɗa namiji da baka samu bane yasa kake son shi, nayi maka alkawarin zan dage da addu'a akan Allah ya bani ciki na ɗa namiji nima na haifa maka ko hankalin ka ya kwanta, zan kira mahaifina in fada mashi yasa ayi min addu'a...." tuni idanunta sun cicciko tab da kwalla, nan fa hankalin shi ya tashi don ko kadan baison 6acin ran gimbiya mujeedat gaba ɗaya yake rasa sukuninsa, da sauri ya janyota jikin shi.
ya rungumeta sosai yana lallashinta,