← Book details Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 238

Sashe 56

Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babban abun da yaja ma su Angel daɗewa a dajin, Lokacin da Danish ya ke yin amfani da sihirinsa wurin jigilar ɗaukarsu idan dare yayi lokacin sun yi bacci yana yin tafiya mai nisa da su duk don su nisanta da gidan kurkukun ƙaddara silar hakan yaja har suka 6ace hanya suka bar yankin da ya kamata su faɗa, sukai can wani yankin daban.

_Alhamdulillah, Kunji yadda akai Su salsabeel suka ku6uta daga gidan kurkukun ƙaddara, da kuma yadda akai suka haɗu da Chief Owais, kuma cikin ikon Allah daga baya sai gashi suma su unaisah an ceto rayuwarsu, a ranar da sojin america suka tuntu6i chief da case din samun yara yan Nigeria a daji, wani irin farin cikine ya lullu6e su, anci sa'a a lokacin yaje babban burnin america kuma sai ga labarin tsintar su unaisah, tunkafin suga su wanene ransu ya basu cewar sauran yaran ne kuma zaiyi wuya in babu ita acikin su, cikin ikon Allah sai ga hotunansu sun gani wayyo Allah tsabar murna lokacin da chief ya turama taj hotunansu da yake shi yana a Nigeria, ko runtsawa baiyi ba adaren ranar da suka shaida baiyanarta_

_A tsanake salsabeel ya ƙarasa ba su labarin yana duban fuskokin su_

*Mu haɗu Jibi Idan Allah yakaimu da rai da lafiya, don jin yadda zata kaya*

Daga Alƙalamin Boss Bature💋✊✍️*

*Littafin kurkukun ƙaddara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*

Sponsored Post

Tags
Kurkukun Kaddara
YOU MIGHT LIKE

POST A COMMENT
Idan kuna da tambaya akan abinda Baku game ba ko kuma kuma Neman littafin da babu a nan kawai ku ajiye tambayarku a ta comment ko wani shawara da Zaku bamu.

Previous Post
Next Post
GET IN TOUCH
Facebook
twitter
YouTube
Instagram
Whatsapp
SUBSCRIBE US

OPINION
FACEBOOK
COMMENTS
CATEGORIES
Africa
(1)
Al'adu
(1)
Alkamawa
(3)
Article
(3)
Blogger Tips
(1)
Economy
(5)
Education
(2)
Entertainment Gist
(1)
Gyaran-Jiki
(5)
Health
(13)
Jikar Iya
(11)
Kimiya
(1)
Kiwon Lafiya
(54)
Kukan Zuci
(5)
Kwalliya
(4)
Labaru
(23)
Lifestyle
(1)
Ma'aurata
(1)
News
(300)
Nigeria
(5)
Noma
(1)
Opinion
(3)
Picture
(3)
Politics
(15)
Profile
(2)
Q&A
(1)
Ramadan
(9)
Ramadan Tafsair
(1)
Siyasa
(1)
Sports
(72)
Tarihi
(5)
Technology
(1)
Tips
(3)
Video
(3)
YouTube
(5)
Zain Abeed
(1)
Zamantakewa
(1)
Novels Elite
Get the Most Exciting News and Read Your Favorite Hausa Novels. Let us be your source for exciting news reports worldwide, as well as access to a wide variety of blogs and blogging tools. We also offer novels in different languages including Hausa so you can easily read what interests you! Plus with our Google Adsense partner program, monetize when readers engage with your content.

Novels Elite
SUBSCRIBE
Posts
Comments
Links
Post a Job

LATEST POSTS

ADVERT
Novels Elite
Copyright © 2024 Novels Elite | All Rights Reserved
DMCA.com Protection Status
Disclaimer
Privacy Policy
Terms and Conditions
[14/10, 6:05 PM] ‎Amin@ M Yusuf Yol@: Home
Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 21 Complete
by
Novels Elite Admin
June 25, 2024
Sponsored Link

Novels Elite English
_*~✊💋BOSSLADIESWRITERS💋*~_

سجن القد💋🔥💞

~Takun Ƙarshe🔥~

Dedicated to Aunty Kubra💋💞

قصة حب رومانسية غير عادية بين السجناء مع تطورات معقدة💋💘😘

An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists ❤💋💘

Daga alƙalamin Boss Bature💋✊

_________________________________E21✍️

A tsanake salsabeel ya ƙarasa ba su labarin yana duban fuskokin su, waɗanda suka jiƙe sharkaf da ruwan hawaye, sautin koke koken su ya cika falon, ta ko'ina shessheƙar kukan su ce, Ni kaina bazan Iya misalta zunzurutun farin cikin da ya mamaye zukatansu ba, saboda baya faɗuwa abun sai wanda ya gani da idanunsa, kamar an ruke kafafuwansu sun kasa motsawa su ƙarasa ga junansu, sai kallon ƴan uwansu suke yi kamar yarda suma suke kallon su, ashe rai kan rai? Ashe da rabon zasu gana da junansu? Muryar na rawa suka soma ambaton sunayensu Deeja Eve Yasmin, Rubina, Hibba, Sarah Mubeen, la66ansa na kerma suke ambaton sunayensu, gaba ɗaya rayuwar su ta prison ta dawo masu sabuwa fal acikin zukatansu wani irin tsantsar tausayin ƴan uwansu ne ya kama su jin irin azabtuwar da su ka yi a daji.

"Ba kuka yakamata kuyi ba, Allah Ya kamata ku gode mawa, da ya sake haɗa ku da yan uwanku da ransu da lafiyarsu..." tun kafin Taj Ya ƙarasa maganar, cikin sagewar gwiwa gaba ɗaya suka zube kan gwiwowin su atare su ka yi Sujudash shukr, khadeeja ce ka ɗai ba tai sujjadar ba, hannayenta ruƙe da takalmanta da ta rungume a ƙirjinta sai faman zare idanunta ta ke yi tana ƙyafƙyafta su, hatta yanayin fuskanta ya canza ga dukkan alamu ƙwaƙwalwarta ce ke ƙoƙarin tariyo mata wani abu da ta yi loosing din shi sai dai kash ta ƙasa tunawa sai ma kanta da ya fara juya mata.

Lokacin da suka ɗago daga sujjadar suna yiwa Allah kirari haɗi da yi mashi godiya, fuskokinsu sunyi jawur da su saboda kuka, da sauri suka fara rungumarsu a jikinsu kamar zasu mayar da su cikin su, ɗaya bayan ɗaya suke hugging dinsu hadi da sumbatar kuncinsu, sautin muryoyinsu masu dauke da tsantsar annurin farin ciki sun cika ko'ina na dakin, Haris sai faman tambayar deeja yakeyi wai fa bai gane ta ba, ba shi ba hatta Unaisah tambayar deeja takeyi suna ta fadin Ina deeja take bamu ganta ba .... salsabeel da ke sauraronsu dariya ce kumshe a bakinshi,

Da hannu ya nuna masu ita tare da cewa"Gatanan tana kallon ku, sai kunyi hakuri da yar uwar taku, ba lallai ta gane ku ba..." tunkafin Salsabeel Ya karasa yi masu bayani haris ya nufe ta da gudu aikuwa ta watsa aguje kamar wadda taga wani mugun abu, bawan Allah kamar zai fashe da kuka saboda ƙagarar da yayi na son ganinta,

Muryar shi da shesshekar kuka yace

"Deeja na kin manta ni? Ni ne fa haris dinki na gidan kurkukun ƙaddara!..."

fashewa tayi da kuka, hankali ya dawo kanta murya na rawa take fadin"wallahi ba kai bane Haris dina ba, ƙarya kake yi min ni bansan ka ba, Haris dina baƙi ne ba fari ba, kuma shi ba siriri bane' gaba ɗaya suka sanya dariya ga hawaye akan faces dinsu

"Deeja ni fa baki gane ni ba"? Unaisah ce tai maganar, tana nuna mata kanta da yatsa, maƙe mata kafaɗa khadeeja tayi"wayyo Allah ni wallahi ban san su wa ne ne ku ba, Wai ya salsabeel ba cewa kai wurin gasar kyau zaka kaimu ba to su wadanda su wanene ni sun wani tsareni da idanunsu" tana kuka ta faɗa.

"Khadeeja baki gane su ba? Ƴan uwanki ne fa" salsabeel ne ya fada yana kokarin fahimtar da ita watakil silar hakan ta dawo hayyacin ta.

"Deeja haris dinki ne fa, abokin kukan ki me share maki hawayen ki, dan Allah ki tuna ni deeja, wallahi bakisan haukan rashinki da nayi ba, nayi kewarki deeja kamar zan zauce, har jinya nayi saboda ke" ta6e mashi baki tayi.

"Wallahi bakai bane haris dina ba, ay shi ba haka yake ba"

Dafe kan shi yai da hannu ɗaya zuciyar shi ajagule yace "Na fahimce ki, nasan na canza kema kin canza khadeeja, Ki kalle ni da kyau ni ne dai wannan haris din naki" harara ta watsa mashi tana faman zumbura bakin ta.

magiya suka dinga yi mata a karshe da sukaga bata da niyar bari su ta6a ba, aiko da gudu suka nufeta gaba daya suka ɗauke ta suka ɗaga ta sama suna jujjuyata, tuntana kuka tana fadin su sauke ta ƙasa, Har dai ta fara tiƙar dariya ba don ta gane su ba, sai don jin dadin abun da sukeyi mata, sauke ta kasa sukai da sauri Haris ya rungumeta ajikinshi suka ƙanƙame juna, ta yi lamo tana faman sauke ajiyar zuciya kamar tana son ta tuna shi sai dai takasa.

Ruƙo hannun Mubeen Angel tayi acikin nata, idanunsu cike tab da ƙwalla suke kallon juna, ta ji tausayin shi, ba zata ta6a manta abun da ya faru lokacin da zasu bar kurkuku ƙaddara ya yanke jiki ya faɗi haka suka haura kafa suka barshi, bawan Allah ashe har ciwo yayi,

Huggin dinsa tayi a kirjin ta, hannayenta daddafe da bayan shi, shima ya dafe ta cike da kaunar junansu,

Hankalin danish bai kai kansu ba, ya basu ya baya, hannayen sa suna acikin na salsabeel sai faman sakar ma juna murmushi sukeyi, wani irin dadi ne Ya lullu6e kowannan su

"Kaine silar komai danish" salsabeel ne ya fada yana dan bubbuga shoulder din sa alamar jinjina

Duk wannan abun dake faruwa akan idon sheikh imam babu wanda Ya lura da shi, Shigowar sa kenan falon Ya taras da abun farin cikin dake faruwa hakan yasa shi tsayawa abakin kofar yana kallon abunda yai matuƙar faranta ransa.

Hatta Taj da big guy murmushi ne ɗauke akan fuskokinsu, kamar waɗanda akai wa albishir da gidan Aljanna babu wanda basu burge ba acikin su, sun tausayawa rayuwar su, ga wani irin son yaran da kaunar su da ya mamaye zuciyoyin su.

Ummin america dake ta kallon su, idanunta sun yi jawur saboda kukan da tasha, dama ba ta jima da gama yin shi ba, gaba ɗaya idanunsu na akan prisoners dake ta tsalle tsallen farin ciki a tsakar falon suka rurruƙe hannayen junansu tare da kewaye kawunansu suka haɗasu guri guda gwanin ban sha'awa yadda kasan fararen furanni a garden tsabar kyan da sukayi.....

Cikin Harshen Larabci sheikm Imam Ya fara karanto masu addu'o'i yayin da yake ƙarasa shiga cikin falon gaba ɗaya hankali ya dawo kan shi, da sauri suka raba kawunansu tare da ɗaga hannayensu sama suna amsa mashi da ameen ameen, mutun ɗayane baya amsa addu'ar sheikh imam wato Danish, har Yanzu bai matsa daga gefen Salsabeel ba.

Bayan ya gama jera masu addu'o'in kowan nan su Ya shafa akan fuskarsa.

Kafin su sauke hannayen su, sautin takalman mutanan da ke shigowa falon taja hankalin su ga duban su

Chefs din dake girka abincin gidan ne suka shigo hannayen su ruƙe da ƙaton Cake stand mai hawa bakwai an ƙawata shi yayi matuƙar jan hankulan su.
Chapter 56 · 0% Book details