Sashe 84
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zeenatu bata ta6a bashi mamaki ba irin na yau, duk irin shakkarshi da take ji hakan bai hanata fadan ta cikin ta ba, hakan ya tabbatar masa da taji haushin abunda yayi
Yatsun Hannunsa Ya zubawa idanu cike da jin haushin marin ta da yayi,
Duk da ita taja ma kanta, shi fa ba'ay masa fada ana ɗaga masa murya balle ita da take yar cikinsa...
Walking slowly Ya nufi sofa din da take Ya zube kan gwiwowinsa agabanta.
dr shureim dake la6e Yana kallon shi har saida Ya ɗan ware idanunsa cike da mamakin Yadda Alhaji musa Yai kneel down agaban zeentu mutumin da ko uwarsa baya tunanin Ya ta6a zukunna mata, wannan wani irin sone ya ke yi mata?
Kamar zai mata sujjada haka Ya fara magana"i'm really sorry my daughter, kurkurene ba da son raina ba, kece kika fusata ni zeenatu, banso na mareki ba..." yadda yake yi mata magiya ba karamin ɗaure kan dr shureim yayi ba, har tafin hannu yasa ya shafa fuskarsa don Ya tabbatar in ba mafarki Yake Yi ba
Cikin shesshekar kuka take fadin"Dad ..dy dama ka daina bani hakuri, don bayi zanyi ba, ni bana son ganin ka, tun da bakason Aunty benazir dina..." bata kare maganar ba, Yai hanzarin furta"waya fada maki bana sonta? benazir kamar ƴa take awurina..."
To amma meyasa jiya kaki bude mata kofa
"Saboda bani na kulleta ba, itace ta kulle kanta .."
"Daddy ni ban yarda kana sonta ba, tun da kaki zuwa asibiti dubata..."
Hannu yakai tare da janyo zeenatu ya kwantar da kanta saman broad chest dinsa Ya daura tafin hannunsa abayanta yana lallashinta..."ki daina kuka bana so, indai akan benazir ne zanje na dubata hope hakan yayi maki"
Tana faman matse kwalla tace"daddy dr yace in har ba'a bemo mata yarta ba, zuciyarta zata buga ta mutu, dan Allah kasa a nemo mata yar babynta, daddy nasan zaka iya..." yamutsa fuskarsa yai kafin yace"naji zanyi kokarin sanyawa a nemo mata ita, Yanzu ki kwantar da hankalinki, Muje daki ki kwanta ki huta, zan sa tani ta kawo maki abinci nasan kina jin yunwa..." yai maganar tare da mikewa ya ruƙo hannun zeenatu acikin nashi, suka nufi bedroom dinsa
gauran numfashi dr shureim Ya sauke aranshi yana mai al'ajabin irin son da Alhaji musa yake ma zeenatu
Sai dai baiji dadin marin da yayi mata ba, yaji zafi aranshi, saboda yaga shatun yatsunsa sun fito ruɗu ruɗu kan kuncinta yasan dakyar in zazza6i bai kamata ba, saboda zafin hannu gare shi, ya ta6a marin zainab mai aikin gidansu lokacin dayaje joss kawai saboda ta haɗa hanya da shi har ta bangaje shi cikin rashin sani, tun da ya kwasa mata mari sai da tay 1 week tana jinyar fuskarta....
sai dai yasan ba lallai ya bari zeenatu taji jiki ba, tunda yana sonta zai mata maganin abunne
Da wannan tunanin Ya fuce daga gidan Ya shiga mota Yaja Ya nufi asibiti.
______________________EX-PRISONERS
A tsaye suke su biyu suna fuskantar junansu, tunda batool ta sanar da ita game da wayar da tajiyo aunty ummin su, tana yi a tsakar dare cikin toilet, taji hankalinta Ya tashi zuciyarta harta fara raya mata ko dai aunty umminsu da wata muguwar manufar take atare da su?
"Taya za'ay insan dawa take magana"? Ta jefa wa kanta tambayar
"Wai hada cewa ay bani da wayon da zan iya sanya mata ido..." acewar batool
"Anya batool ba zaki daina kwana dakin ta ba?
"Saboda me"?
"Indai zaki cigaba dayi mata la6e duk ranar da ta gano ki, wlh zata Iya hukunta ki, tun da bamusan me take ƙullawa ba!
Girgiza kai batool tayi"ni dai bana Yi mata mummunan zato, kuma bana so na daina kwana dakinta..." fuskarta ayamutse tayi maganar
"Nima ina kyautata mata zato, amma meyasa take abu kamar mara gaskiya? Waya a toilet kuma a tsakar dare? Sannan har tana fadin baki da wayon da zaki iya sanya mata ido?
Ruko hannun batool tayi"bazan hanaki kwana dakinta ba, amma kiyi takatsantsan, kada ki ƙara yi mata la6e kibarta kawai, In sha Allah ba abun da zai faru watakil ma bata son ki farka daga bacci ne shiyasa ta shiga toilet tanayin wayar don kada ta takura maki' jinjina kai batool tayi alamar gamsuwa da maganar unaisah
Kafin wani ya ƙara yin magana a cikin su, suka ji an turo door room din, kusan atare suka dago suna kallon mai shigowa har saida gabansu Ya ɗan fadi ganin matar da suke gulmarta
Tayi gayu abunda cikin riga da wando sun kama jikinta, head din data daura ba karamin kyau yayi mata ba, tuni kamshin turarenta Ya buɗe hancinansu
Ganin yadda suka tsareta da ido ne Yasa tace"lafiya naganku atsaye? Ko dai gulma ta kukeyi ne"?
Har suna hada baki wurin fadin"A'a" kashe masu ido tay tare da sakin murmushi tace"ku fadamin gaskiya ba abunda zanyi maku, meyasa da kuka ga nashigo kukayi shiru? Bayan kafin na shigo naji kuna magana cikin raɗa
"Wlh ba gulmarki mukeyi ba..." ta6e baki tayi"shikenan tun da kunki fadamin gaskiya, Ku zo mu tafi dining, it's lunchtime. Yan uwanku suna jira..."
Amsa mata sukayi da toh, a tare da ita suka fito daga dakin...tunkafin su Isa suka hango su Haris zazzaune kan dining chairs an cika masu table da lafiyyayan abinci
Wuri suka samu kowa Ya zauna har sun fara cin abinci unaisah ta tuna da danish, har ta fara gajiya da halin shi, sam bayason zuwa dining cin abinci sai in taje tay masa magana tukunna Yake fitowa,
Haka da safe lokacin da zasuyi breakfast sai dai Sajeed ne Ya kai masa adakinsa
"Ina ɗan uwanku ne? Na lura baya son zama acikinmu Yaci abinci.." Ummi ce tayi maganar
Naufal Yace"Bari naje na kira shi" yai maganar tare da mikewa, ajiyar zuciya unaisah ta sauke dama neman wanda zaije Ya kirasa Takeyi don batajin zata ƙara zuwa dakinsa gudun kada ya kara yi mata abunda yayi jiya
Dawowa Naufal Yai"yace ki kai masa adakinsa" Ya fada idonsa akan unaisah, Yamitsa fuska tayi"batool ki kai masa pls"
Ummi na murmushi tace"bake Yace kikai masa ba? Ki tashi mana ke Yake son gani"
Maƙe kafaɗa tay alamar bazata je ba,
Mikewa batool tayi"Bari naje na kai masa.." da sauri ummi tace"koma ki zauna ita zataje, tunda ita Yake son ta kai mashi, Ki kasan ko akwai abunda zai faɗa maki...." turbune fuska tayi ranta ajagule kamar an mata dole ta dauki plate da saving spoon ta zuba mashi fried rice ta haɗa mashi da juice, tasan bai cika son cin abinci dayawa ba...
A bakin kofar dakin ta tsaya tare da kai hannu tay knocking, shiru ba'a buɗe ba, daga murya tayi"My man ni ce...." ta fada tana faman haɗe rai
Buɗe kofar yayi, lokacin da ta daura idonta kanshi har saida gabanta Ya faɗi ganin babu riga a jikin shi, zanene kirjinsa Ya ɗan sanya ta jin fargaba
Miƙa masa plate din tay"ga abincin..."
Lumshe idon yai"ki shigo min da shi ciki" make kafaɗa tay"pls ka kar6a kawai ba saina shiga ciki ba,..."
Ya fahimci rigime take ji"wani abu zan nuna maki..."
Harara ta galla masa"salon in shiga ka kara yi min irin abun jiya ko. " sai da tay maganar Ya fahimci abun da take ma fargaba
"Nayi maki alƙawarin bazan ta6a ki ba, tunda bakiso, pls ki shigo ki gani...." yanayin yadda yayi maganr ba karamin sanyaya mata zuciya yayi ba, cikin lallami Ya samu ta shigo Ya mai da kofa...
Akan table ta daura masa plate din tare da juice
Ganin Ya nufi gefen gadonsa yasa takai ido wurin har sai da taɗan ji gaban ta ya faɗi ganin acessories din dake zube kan mattaress dinsa masu kyau da tsada
Da mamaki ta furta"My shield Waya baka wannan"? ta fada tana tunkarar kayan kamar mai jin tsoron su
"Wannan mutumin ne Ya kawo min namanta sunanta, Yace min uncle dinsa hateem ne Yace abani su..."
Waro idanu waje tayi tana Yarfa hannu Ta furta"wayyo Allah daɗi, my man yanzu duka wannan naka ne?amma natayaka murna.... Agaban gadon ta zauna yatsun hannunta har kerma suke Yi ta dauki Apple laptop din ta buɗe ta tana kallon ta.
Ta aje laptop din gefe ɗaya takai hannu ta ɗauki iphone din sak kalar wayarta banbanci su colour ne..
bayan ta ajiyeta ta dauki apple ipad din tana jujuyata faskekiyar gaske...
"Amma dai mutumin nan Yana ji da kai, Allah Ya saka masa da mafificin alkhairi, kamar yadda yake kaunarka nima ina kaunarsa...." abun da bata sani na tun da tafara magana danish Ya nutsu yana kallon duk wani motsin ta, gaba daya ta tafi da imaninsa Yanayin yadda take yaba kayan tana murmushi tare da ɗan zare gray eyes din ta ba karamin kashe mashi jiki tayi ba.....idan ta motsa pink lips dinta kuwa har wani haɗiyar yawu Yake Yi
Duk bata lura ba, Headset ta dauka tana dariya tace"amma dai atare zamu dinga amfani da su ko? Kaga ni bani da wannan.." tay maganar tare da kallon shi ta kashe mashi ido ɗaya tare da daura mashi headset din a kansa ta saita mashi a kunnansa.
"Wow!...." wani Irin kyau yayi mata har bata san sa'adda ta manna masa kiss a cheeks din sa ba, mutumin fa gaba ɗaya ya fara zaucewa wani irin yanayi yake jin kanshi
Cire mashi headset din tayi, ta aje kan mattress din ta janyo eye glss box din tana danna akwatin nan take ya bude jerin hadaddun glass ne na maza ta dauko wani mai walwali launin blue sky ta zura mashi a idanun shi
Tabarakallahu ahsanul khaliqin shine abun da ta furta
Da tafukan hannyenta biyu ta tallabo fuskarsa ta zuba mashi ido tana kallon
Kamar yadda shima yake kallonta ta cikin glass din numfashin su har yana kokarin hadewa dana juna
"Sai naga ka ƙara min kyau my man, bari na canza maka wani" da sauri ta cire na fuskarsa ta dauko wani glass din black colour ta sanya mashi
"Wow kana kashe ni da kyanka...' ta fada tare da cire mashi glass din ta maida shi cikin ɗan akwatin
Ta janyo watchbox ta buɗe shi jerin tsadaddun agogunane ƴan ubansu