Sashe 16
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Complete Hausa Novel · about 8 min read
Side smile ya sakar mata, tare da matsawa dab da ita, tamkar zaiyi mata raɗa a kunne ya furta"Bugun zuciyata" farfari tayi da idanunta wani irin farin ciki Ya lullu6eta
Batai wanai aune ba taji ya manna mata sumbata saman soft cheek din ta' waro idanu tayi a ruɗe ta watsa da gudu ta nufi hanyar bedroom din ta
Bin bayanta yayi da kallo tamkar yabi ta haka ya ke ji
"Yaya Shureim kaine? Yaushe ka zo shine baka min sallama ba" kamar daga sama yaji muryar benazir firgigit yai tare da dubanta
Yana kokarin bude baki yai mata magana karaf idanunsa suka sauka akan shatun yatsun hannun dake akan wuyanta ruɗu rudu fatar wurin tayi dabra dabra jawur, gabansa ne yayi wani irin mugun faɗuwa ji kake rass
Benazir bata lura da abun da yake kallo ba, gaba ɗaya ta faɗa kirjinshi ta rungume shi haɗi da manna mashi peck kan kuncinsa, irin gaisuwarsu ta larabawa
Idanunsa a zare yake kallon fatar wuyanta, kafin ya daddage ya ɗaura tafukan hannayensa kan kafaɗunta ya ɗago da ita
"Benazir! " da karfi Ya ambaci sunanta
"Me nake gani akan wuyan ki"? Ya jefa mata tambayar
Farat ɗaya ta gane me yake magana akai, da sauri taja hannun shi suka shiga dakin gudun kada wani yajiyo su
"Tambayarki nake yi kinyi shiru baki ce komai ba!" adan tsawace ya furta maganar
Batasan sa'adda ta fashe mashi da kuka ba, cikin shessheƙar murya ta labarta mashi abun da ke faruwa tun daga rana ta farko da aka fara kawo mata hari
Ranshi yayi mugun 6aci na kin fada mashin da batayi ba,
In a breaking voice ya furta"shi ne baki faɗa min ba"?
"Yaya shureim bansan wanene yake son rabani da rayuwana ba, bansan meke shirin faruwa dani ba, na 6oye maku ne saboda ban dauki abun serious ba, da farko nayi tsammanin mafarki ne, ashe ba haka bane so ake akashe ni yaya shureim bansan zunubin dana aikata ba.... ' ta ƙarasa maganar tana faman shessheƙar kukan, Hankalin shi idan yayi dubu toh ya tashi, ya gaza yarda da abun da idanuwanshi suke gane mashi
Ɗaura yatsun hannayenshi yai akan wuyan nata ya shafa shi a hankali, runtse idanunta tayi saboda raɗaɗin da taji, ganin hakan yasa shi janye yatsun sa
Yama rasa tunanin da zanyi dangane da bakon al'amarin nan
Ruko hannayensa tai acikin nashi tana cigaba da kuka take fadin"yaya shureim ka tayani da addu'a, bana son in mutu ban hadu da mijina da ƴata ba, yaya shureim ka taimaka min idan ba haka ba wata rana za'a iya farkawa ataras da gawata, jiya ba don kiran da akayi min ba har sautin karatun al'kurni ya fita da tuni na jima da mutuwa... Bai bari ta ƙare maganar ba, Ya toshe mata bakinta da tafin hannunsa
Kwantar da kanta yayi kan chest dinsa muryarsa kasa kasa yake ambaton Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un yayin da zuciyarsa ke dakan uku uku!!!
"Yaya shureim ko dai aljanune suke son kashe ni? Idan ba su ba to waye zaiyi min hakan a gidan nan? Babu wani bare a cikin mu, sai house maids da security officers, babu abun da ya ta6a haɗani da wani daga cikin su, bansan su ba, balle har ace na aikata wani abu ne da zaisa a nemi rabani da rayuwana...... ' cikin jin kunar rai ta furta maganar.
"Yaya shureim dan Allah mubar gidan nan, dama saboda mu haɗu da aneeleerh ne yasa na ƙwallafa raina akan zuwa, tun da ban samu hanyar da zan hadu da ita ba, mu koma gida zai fi min kwanciyar hankali na...."
Tuni idanun dr shureim sun cicciko da hawaye, yai matuƙar girgiza da jin abun da ke faruwa da yar uwarsa tabbas yana ji aranshi wani abu ne ke shirin faruwa da ita, dole ya miƙe tsaye don ganin ya ceci rayuwarta
*(Mu haɗu Jibi Alhamis Idan Allah Ya kai mu da rai da Lafiya, Don jin Yadda zata kaya)*
*Daga Alƙalamin Boss Bature💋✊✍️*
Kurkukun Kaddara
Kurkukun Kaddara Takun Karshe Page 11 Complete
by
Novels Elite Admin
May 26, 2024
Sponsored Link
_ *~✊💋BOSSLADIESWRITERS💋✊~*_
سجن القدر💋✊
~Takun Ƙarshe🔥~
قصة حب رومانسية غير عادية بين السجناء مع تطورات معقدة💋💘😘Best gifts for your loved ones
An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists ❤💋💘Best gifts for your loved ones
Daga alƙalamin Boss Bature💋✊
__________________________✍️
Shafa sumar kanta ya soma yi cikin sigar lallashi ya furta"Allah yana atare dake, duk wani mai neman ki da sharri kanshi zai koma, bi'iznillahi bazan bari wani cutar min dake ba a karo na biyo, zan yi iyakar bakin kokarina don ganin na baki kariya da ayar Allah, zan iya hana idona bacci don inyi gadin ki a kowani dare kafin lokacin da zamu bar gidan, Inaso ki kwantar da hankalin ki, bana so ki sanya damuwa aranki, mu bi komai a hankali don ganin mun gano wanene ke yi maki hakan, bana son jin maganar nan abakin wani, kibarta kawai daga ni sai ke!!" kwantar mata da hankali yaci gaba dayi, tare da karfafa mata gwiwa har ya samu ya shawo kanta....
*💋CHIEF OWAIS💪*
Kasancewar Jiya bai samu isasshen bacci ba, sakamakon nafilfilin da ya tsaya yi, hakan ya haifar mashi da jin matsanancin bacci mai nauyin gaske, tun wuraren ƙarfe bakwai na safe Daddy sharafudden yake ta faman zarya zuwa room din shi don ganin koya farka amma shiru har ya tafi office dinsa dake anan cikin Villa.....
Wayarsa ce ta soma yin ringing, da zarar ta katse wani kiran ke shigowa, da wata irin kasalar bacci ya buɗe eyes dinsa wadanda suka canza launi, addu'ar ta shi daga bacci ya ambata aransa kafin ya maiƙa hannu ya dauko wayar dake kan nightstand, ba tare daya miƙe daga kwancen da yake ba ya soma duba me kiran nashi, missed calls ya gani har shida, Uku daga Prime minister, biyu daga boss man, lumshe idaninshi yayi kafin ya aje wayar ya sauko ya nufi bathroom, Ƴan mintuna ƙalilan Ya fito waist dinsa ɗaure da towel fari ƙyal, gaba ɗaya ƙirar Ƙarfinsa ta ƙara baiyana, ƙirjin nan nashi acike ya ke da albarkatu.
A gaban mirror ya tsaya tamkar mai nazarin wani abu, A lokacin da baiyi tsammani ba kwatsam yaji An rungumo shi ta baya, A ruɗe Yakai idaninsa ga hannun wanda ya rungumo shi, nan take ya sauke ajiyar zuciya dama sai da ranshi ya bashi cewar shi ne.
"Daddy ba sallama, har kasa gabana Ya faɗi"
Tuntsirewa sharafudeen yayi da dariya ba tare daya raba jikin shi daga na chief ba
Muryarsa da tsantsar farin ciki Ya furta"Nayi kewar ka ne sanyin idaniyata, da tunaninka na tafi office, nagaza ta6uka komai shiyasa na dawo don inga ko ka farka, Ina fata ka yi breakfast din ka" cikin kulawa yai maganar yana leken face din sa ba tare daya raba jikin sa daga na shi ba
"Ban kaiga yin breakfast ba, saboda ban jima da tashi daga bacci ba"
"Hakan na nufin baka samu isasshen bacci ba daren jiya, bana hana ka kaiwa dare kana aiki ba"? ya faɗa yana ɗaure mashi fuska'
Chief owais dake kallon daddyn nashi wani irin sanyi ne ke ratsa heart dinsa
"Ay min afwa dad, zan kiyaye hakan, nagode da kulawarka agare ni"
"Good, yanzu faɗa min me kake son ci insa a haɗa maka"
"Bazan samu damar yin breakfast ba, gida zan wuce"
juyo da shi Dad sharafudeen yayi suka fuskanci juna
"Yau ma kana nufin bazan samu damar cin abinci a tare da kai ba? Saboda kai na hana kaina yin breakfast duk don saboda muci atare, shi ne yanzu kake fada min tafiya za ka yi"?
fuskarshi babu annuri Ya furta maganar,
"Nayi jiran banza kenan, Bari na koma office, Allah ya kiyaye hanya"
Juyawa yayi cikin takun sauri Ya nufi door room
Kafin ya buɗe kofar, Chief owais yai hanzarin bin bayan shi, Gaba ɗaya yayi hugging dinshi ta baya
"Am sorry dad, kasan bana son Bacin ranka, sannan bansan ni ka tsaya jira mu yi breakfast ba"
Lumshe ido dad sharafuddeen yayi, yayin da yake sauraron shi
"Lokaci na naka ne daddy, duk wani abu mai mahimmanci yabiyo bayan naka, Idan ma kace kada na fita, wlh ba inda zanje zan tsaya tare da kai ne"
daɗaɗan kalamai chief owais yake furta mashi, cikin ƙankanin lokacin zuciyar sharafudeen ta sassauto daga fushin da yayi.
Juyawa yai suka fuskanci juna ido cikin ido
"Idan na tuna yadda Dan uwana hateem yake kukan rashin ɗa da Allah bai bashi ba, Ni kuma Allah Ya bani ɗan sai dai bamu da lokacin juna, abun ba ƙaramin karya min zuciya yake ba, bana so na bata maka lokaci, Ka tafi kawai, ay zamu hadu ne a wurin dinner da anjima"
Girgiza kai chief owais yayi, calmy ya furta"ba zan iya fita ba daddy, idan har banyi breakfast tare dakai ba, ka yi hakuri, ka bari mu yi kawai, daga ni har kai zamu fi samun kwanciyar hankali"
Dafa broad shoulder dinsa yai da hannu ɗaya"Ina alfahari dakai bugun zuciyata, kaga kuwa yadda ka kara girma da kyau? Ya fada yana duban jikin shi from head toe,
"Da gaskiyar mutane da suke fadin na iya haihuwa" murmushin gefen fuska chief ya dan saki har dimple dinsa na chin ya lotsa wani irin madarar kyau.
"Amma dai yau zanga Surukata ko"? ya tambaya yana ɗage mashi gira
Jinjina mashi kai chief owais yayi alamar eh
"Kasan ban ta6a ganin ta ba, saboda busy da nake shiga, amma tana araina, yau ka tabbatar tazo dinner din nan, Ina son ganin ta, ka kawo min ita gabana in sanya mata albarka"
"In sha Allah dad"
"Good, Ka shiga ka karasa shiryawa zan jira ka a dining room" amsa mashi yai da toh.
Har Ya buɗe kofar zai fita ya ɗan dakata tare da waiwayowa baya ya kalli chief dake kallon shi
"zan fada mata, tayi dacen miji," yana fada ya fuce daga dakin, qasaitaccen murmushi chief ya saki, fatan shi kamar yadda kowa ke fadin tayi dacen miji itama tayi alfahari dashi a matsayin a bokin rayuwarta.
Da wannan tunanin ya nufi walk-in closet dinsa, within minutes Ya kamma shiryawa cikin Jalabiya launin ocean blue.