Sashe 35
Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin ko in kula ya zauna gefenta yana fadin"Mama meke faruwa ne..? Yafad'a yana bin kayan da Anty take watso kayana da kallo Cikin Daga murya Mama tace"Zaman fa'iza a gidan ya kare Daga yau..! Cikin mamaki yace"Saboda me ne Mama..? Mama ta mike tana nuna ni da yatsa tana fad'in"Har saboda wannan gayyar Tsiyar gayyar matsiyantan ne za'a zo har gida aci maka mutunci muma aci mana wace ce ita..?taimakon ta fa kayi ita har ta isa..? Wlh sai ta bar min gidan D'a na damam Darajan mahaifin ku take ci dama ta kai iwar haka ammh Tunda daga ita har yan'uwanta matsiyata ne yau sai na muna musu nafi karfin su..Sakinta zakayi ta kara gaba nagaji da Fitina nagaji Tunda ka auri wannan yarinyar tsiya da Jafa'i basu bar Bibiyan rayuwarmu ba,meye amfanin Mata irin Fa'iza..? Dangin Talauci Dangin kurame dangin tsiya da tsiyataku..? Nace meye amfanin mace irin ta..?. Ai tunda basu san an yi musu alfarma yau zasu sani" Ta karishe fada tana kumfar baki Shuru yayi bai yi mgana ba, ni kuma kaina na kasa ina kuka,Mama ta cigaba da zagina ni da iyayena da yan'uwana tana aibatana Iyayena barin ma mahaifina da yake kwance a cikin kabarinsa naga bazan iya Jurewa ba na Dago kaina cikin kuka nace"Mama ni ki zageni ni ce nayi miki Laifi ammh me mahaifina yayi miki da kike aibatasa yana kwance acikin kabari..? Sai mama ta saka salati ta Dire tana Fadin"Ishaq kana jinta ko..? Sai nace ka sakete zaka saki wannan tsinanniyar bakar yarinyar nan kenan..? Ya Ishaq ya kalleni alokacin nima ina kallonsa ne, ba kuma Saboda ya barni ba ne ina kallonsa ne domin nasan zai iya yanke duk hukunci da Mama tace ai bata san abunda ya faru ba jiya shi yaje ya fad'amata.. Cikin Karsashin muryan sa yace"Mama ni ba domin Sarkan da Mganar Baba ta sakani aciki ba da Tuni na Rabu da Fa'iza domin na Dad'e da sanin ita ba matar kwarai bace Matar Tsiya ce..Sai dai kalaman Baba su suke zaune da ita acikin gidan nan sannan su suka cece igiyan aure na dake tsakani da ita" Mama tace"Kalamansa baza su yi wani Tasiri ba ai baya raye yanzu" Kai ya girgiza mata kafin yace"A"a Mama ki yi mata kowani Hukunci ban da na saki..Ina tsoron kada bakin Baba ya kamani in na Saki Fa'iza" Hawaye suka gocemin zuciyata naji tana wani irin Zafi shi ya D'aga murya yana fadin"Anty Binta bar watso kayan nan haka kiyi hakuri.." Anty Binta ta fito tana faman Hararata a kaina ta Tsaya ta saka Hannu ta Dago habana ta kwasheni da mari mai kyau Mama tayi kyafci tana fadin"Kara mata tunda bata da mutumci" Ta d'aga hannu da niyyar kara marina suka ji kukan su Anum acikin Falo sai ta Dakata,ta d'ago tana kallon su suna bakin kofa atsaye Amir na kuka ammh na hawaye,yana rumgume da Anum da Musty dake kuka share share ganinsu cikin wannan Halin sai naji Rauni ya kamani kawai sai na Bude murya na fashe da kuka Mama da Anty Binta suka saki baki suna kallona Ya Ishaq kuma sai ya mike ya nufe su yana fadin"My Anum" Ya saka hannu ya riko Anum dake jikin Amir ta ture hannunsa ta nufeni da gudu cikin kuka tana fadin"Umma..Umma" Sauran ma sai suka mara mata baya na mike zaune na Bude hannayena na Tari ya'yana da silar su ne nake zaune cikin wannan kaskastaciyar rayuwar. Rumgumesu nayi kam ina kuka da dukkan zuciyata Anum kuma Musty ma haka Amir ne ke faman gogemin Hawaye na shima kukan yake yi sai na Dago kaina nima na saka Hannuuwana ina share musu hawaye Bud'e bakin Amir sai cewa yayi"Umma ki daina kuka in na girma zan rama miki Dukan ki" Sai wani kukan ya kwacemin na Rumgume sa ina fadin"Ka da ka zama mai Riko Amir..Ka zama mai yafiya saboda Allah ma gafurun Rahimun ne..Ba wanda ya Dakeni kuka kawai nake yi" Zai yi mgana na girgizamai kawai ina Hawaye Ya ishaq sai jikinsa yayi sanyi Mama kuwa komawa tayi ta zauna tana Fadin"Yau naga makirci" Anty Binta sai ta kasa mgana na mike na isa ga kayana na ina Tattarawa Amir da Anum suka tayani muka kwashe na Dauki Musty na Sabashi a baya na rike ma su Amir Hannu ban kara kallon barayin su Mama ba na koma D'akina ammh kuka na bai Tsaya ba. Anum sai fadi take yi "Umma Daada ne ya Dake ki..? Da Sauri nace"Ba wanda ya Dakeni Anum..ban da lafiya ne" Amir da yayi shuru yace"Umma Anty Binta naga ta na dukan ki" Da Sauri nace"A'a bata Dakeni ba..Hakuri take bani sanda kuka shigo" Daga gani basu yarda ba Domin suna kallona suna kuma kallon junan su,Amir shi ya tayani na maida kayana cikin Wadrope Ranar tare na kwana da ya'yana acikin D'aki Daga ni har su bamu kara lekawa falo ba bansan Lokacin da su Mama suka tafi ba sannan abinci ma ban yi ba,nace zasu sha gari sukace basajin yunwa nima cikina duk ya toshe bana jin cin komai bakina kamar madaciya. Washegari kuma Ban sani ba Ya Ishaq ya koma Abuja sai da naga an yini an kwana ban gansa ba nasan ya tafi kenan hadda kuma kwana Biyu su Amir basu samu zuwa ba sai Ranar Lititi suka tafi makaranta Lokacin an gyara adaidaitan Haruna. Duk da bani da Tabbacin Yaya mariya ta fadama goggo abunda ya faru ammh duk sanda na Tuna abun sai naji ba Dadi,Satin Ahmad hudu A karofi Hafsatu ta Dawo min dashi nasha jinin jikina kila Yaya mariya ta sanar da su komai nayi nayi ta tsaya ta kwana tace Goggo tace kada ta zauna an had'ama Ahmad sha tara na arziki su goldemorn da su Madaran yara,kayan Tea har da Ferfesun kaza sai garin kuni da garin danwake Hafsatu sallah kawai tayi ta juya,ko awa daya batayi ba Daganan sai jikina ya karayin sanyi Ahmad yayi kiba sosai Tafiyarsa har ta fara nuna yana Gudunsa ko'ina sai naji Dadin haka acikin raina duk da bana jin kewarsa Domin na maido Anum wajena take kwana ammh shakuwar dake tsakanin Uwa da abunda ta Haifa Allah kad'ai yasanta. Ko wata Biyu ba'a rufe da Faruwar lamarin da ya faru ba Zainab ta Haihu Namiji nima ba wanda ya Fad'amin Halisan Anty Mamah suka zo anguwanmu ita da Badariya Daga makaranta suka biyo,Shine naji suna Hirar kuma Badariyan ta tambayeni ko naji nace ban sani ba. Nan take shaidamin shekaranjiya akayi Haihuwan Zainab ta samu Namiji C.S akayi mata Su mama kamar yanzu aka fara samin jika ta nan tana shirin gagarumin Taro sannan Anty Binta kuma tana ta shirya Mutanen da za'a tafi da su Abuja suna. Ni dai ban ce komai ba,ammh a raina na ma Zainab fatan samun Lafiya da kuma raya abunda ta Haifa bana mata bakinciki Domin ni ban Dauketa a kishiya ba sai miji na sonka ne zai kara aure ka damu kanka, in ka san baka da wani Daraja babu abunda zai Dameka. *ASSALAMU ALAIKUM* *KAYA SUN SAKE SAUKA*. *INGANTATTUN SAIWOWI DA SASSAKE NE DA AKE DAHUWAR GIMBIYAR KAZA DA SU*. *ABIN BIRGEWA BA SAU DAYA AKE AMFANI DA SHI BA*. *KINA DA KANNEN DA ZA'A AURAR KO KUWA KE DA KANKI ZAKI YI GYARA?* *INA SAKE YIN ALBISHIR DIN GARIN DAKA MAI KYAU DAN CHADI, SHA DA MADARA KO NONO DA KUMA TSUMIN GAMGAM*. *GADALIN MATA AKWAI*. *INA DA TABBACIN INGANCINSU*. *SANNAN WACCE TAKE SON A DAFA MATA KAZAR, ZA'A DAFA*. *TUARAREN WUTA NA ASALIN CHADI AKWIA SU AVAILABLE, SAI KIN GWADA ZAKI BADA LABARINSU* *TUNTU'BI SURAYYA HALIN YAU DOMIN KARIN BAYANI* *08032773332*. *NATION WIDE DELIVERY*. *SERIOUS BUYERS ONLY PLEASE* *Janafty**KANA NAKA..!* *Wattpad:JamilaUmar315* *Mallakar:Janafty* *Arewabook:Jamilaumarjanafty* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT 08066726866 Ni MMN MUJAHID Ina da kayn gyara kala kala na kasa da sama Ina Saida supplement da kayan mata kala kala cikin sauki Mai kama da kyauta Hjy ta ki ajiye kunya kifitu kiyi bayani matsala ki abaki ABINDA yaddace Dake Ina matan da ke FAMA da bushewa gaba Ina maccen da take a bushe kamas ba niima miji sai yasa yawun sa ku BASILIN Ina matar da kishiya ta tayi mata zarra ga miji ke rasa Ina matsala take Ina wadda mijinta kamar kurma baya nuna ya gamsu Dake Dan ku ayi ku abari duk dai suke dashi Shin ke ku y'ar kuwa ga mijin ki baya Yi da sanbatu in kinji ana Fadi sai kece karya ce Nazo muku da hadin Zuma wadda duk zata magance way'anga matsalolin cikin ikon Allah wanna Zuma ta samu yabo ga duban mutane Sha yanzu magani yanzu ce Banda haufi akanta wanna Zuma tana ta yadda sha'awa Kai tsaye ruba babba 2500 karama 700 MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT MUNA SAKWATO DA KEBBI INA AIKAWA KU INA 08066726866 IN BAKI SHIRYA BA KIBARI HAR KI TASHI SAYE Babu wanda ya damu dani ballatana su fad'amin haihuwar zainab d'in, ba domin naji a bakin badariya ba kila har sai in mun hadu na ganta da yaro a hannunta,Ya ishaq tunda ya koma ban kara jinsa ba,Su mama kuma da ni da babu a wajen su duk d'aya ne, Baza su damu da naji komai,ta bangaran su ba Shi kan shi Uban gayyar ai bai Damu ba,Domin na tabbatar ma kaina da ni da banza duk d'aya muke a wajensa in ya saka kafa ya koma Abuja ina da yakinin baya tunawa dani ballatana ya neme ni ko a waya na Zargin hakan ne,saboda bai taba tambaya ta daidai da rana d'aya da cewa Fa'iza ina wayar ki ba..? Ko na ji ina kiran wayarki a kashe me ya faru..?Bai taba min makamanciyar wannan tambayar ba sai na sakama raina bai taba kirana yaji bai sameni ba,Ballatana yasan wayata ta lalace. Na riga na saka ma raina mata ire ire na ba su da wani muhimmanci,na amince ba ni da kyau sannan ba ni da wani gata ballatana nasaba,Ammh ni musulma ce sannan Allah ne ya Halliceni,a yadda yaso ya ganni,ban taba jin kunyar yadda Allah ya Hallice ba Saboda nasan bai fi son masu gatan a kaina ba nasan duka Bayi muke a wajensa kuma mun zo duniya ne domin