← Book details Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 175

Sashe 122

Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

son zama na da shi ba,duka al'amarin na alfarma ne Maman Fadil kema fa kinsani kina so ki take gaskiya ne ki bi bayan karya" Na fad'a mata kai tsaye ina kallonta ganin na cije sai ta kara rike hannuwana tana fadin"Don Allah ki yi hakuri nasani abaya ammh a yanzu ai ya sauya ko..? Cikin jinjina kai nace"Ba kamar yadda kike Tunani ba,ke kad'ai yake so to meyaasa zai zama laifi don na bashi Dama ya zauna da abunda yake so ita kad'ai" Ajiyar rai ta sauke kafin tace"Naji ni yake so..kema ai yana sonki da bai sonki bazai zauna dake shekarun nan ha har ku yayyafa ba Maman Amir" Tunamin da yadda aka samu rabon ya'yana yasa Hawaye sun cikamim kwarmin idanuwa na, kai tsaye nace"Bai gayamiki duka rabon su ne ya rantse ba? Sai ta kasa mgana ni kuma sai Hawaye suka samu Damar gangaromin na kwace hannunawana cikin nata ina fadin"Kinsan akwai ya'yan da ba'a so haifarsu ba,rabo ne kawai in Allah ya rantse yasa suke Fitowa duniya. Ki yi hakuri Maman Fadil bazan iya komawa ba,ina rokin ki da kiyi hakuri,amanar duka yarana yana Hannunki ne" Na fada ina share hawayena,Cikin jimani tace"Nima ba zama zan yi ba Maman Amir Daddy na kokarin nema min aiki in na samu aiki zan rika fita wazai zauna da yaran sannan wazai kula da mama..? Aikin ki ne fa..Kema kinsan bazan iya duka wannan ba" Ba ni kadai na kalleta da mamaki ba. har da Nana Fatima daman ranta nata baci da mganganun Zainab din,Kalamanta na karshe sun fassara inda ta dosa wato Fa'iza ce yar wahala ana so ta koma ne saboda kula da yara da megidan ita yar boko aiki zata rika fita,ni ko mamakina kad'an ne daman nasan aikina ne kuma don shi ake min bikon na dawo. Sai kawai nayi wata karamar Dariya kafin nace"Hakanan zaki koya,ammh ni kam ba inda zani" Itama kai tsaye tace"To in hakane nima na fasa komawar shikenan" Tafad'a tana bata rai sai na maida abun dariya ina yar dariya nace"Kada ma ki fara. Dolen ki ki bisa chan In kika komawa wazai kula da shi da yaran mu da na baki Amana..? Sai ta kasa mgana ganin haka yasa na Dafa kafadarta ina fadin"Kiyi hakuri Maman Fadil..Ban zan iya miki wannan alfarman ba,da zan iya da tuni na yi miki.." Ki bi mijinki a duk inda yake hakki ne akanki ni kuma kada ki damu dani daman a Dofane nake tuntuni" Duk sai na kashe mata jiki ta kasa mgana cikin wani yanayi tace"Kin dai ki jin mganata Maman Amir a yadda na sanki mai hakuri..? Sai kawai nayi dariya ban yi mgana ba,Haka ta cigaba da kawo min mganganu ina kauce mata,Sai da aka kira sallar isha'i muka saki mganar muka mike mukayi sallah Nana fatima ficewa tayi ta barni da ita na Lura takaici ya isheta tayi tayi na rantse mata bazan koma ba. Sai ta kyaleni ammh jikinta yayi sanyi sai fadi take yi daman haka kike Maman Amir ni dai sai dai nayi mata Mirmishi. Da daddare tea kadai Zainab ta sha tace ya isheta,Nana Fatima bata ci komai ba sai ruwa tace batacin abinci da Daddare,Dakin da nake ciki muka bar ma Zainab sai muka koma Dakin da Hafsah ke zaune a baya da katifa a kasan Dakin a kanta nayi mana Shimfida,Sai da muka yi shirin kwanciya sannan Nana Fatima ta kalleni tana fadin"Ba dai kishiya zaki bar mijinki ba Fa'i? Kai tsaye nace mata"Eh mana in mijin ya fi son zama da kishiyar ba laifi bane, ne in na bar mata shi" daman nata ne ita Kad'ai" Sai ta saki baki tana kallona,ni kuma sai na basar da mganar,itama bata karamin min ba ammh ta tabbatar ma da kanta akwai mtsala a mganganuna ta Fahimci cewa da akwai lauje cikin nadi,da muka tashi da Safe sai kawai tace min"Gaskiya zan gayama Abba. Bazaki bar ma kishiya mijinki ba" Kai tsaye nace"Tuni na bar mata ma, kune baku sani ba.." "Bamu sani ba..? Ta maimaita kai tsaye nace"Eh mana baku sani ba,ammh lokaci zai fada ma kowa komai" Daganan ban kara mgana ba itama sai ta kauce ma mganar,Zainab ta fara wucewa Tunda Direbanta nan ya kwana,Kafin tafiyarta har Goggo ta tuntuba goggo tace mgana na Hannuna da Hannun Abba sai an zauna,ganin ba sa'a yasa ta tafi da magiyan don Allah na dawo mu zauna tare sai kawai nace mata insha Allahu daga haka muka rabu lafiya bayan na kara jadadda mata amanar su Amir a hannunta. Tafiyan ta ba jimawa Direban Nana Fatima yazo daukanta itama mun rabu cikin kewa karfe sha biyu da wani abu ta mika Hanya suka barni ni kadai ina Tunanin makomar rayuwata.. Mun yi waya da Nana Fatima da yammah ta isa gida lafiya,Zainab dai sai washegari muka yi mgana ta tabbatar min ta sauka a lagos,sai tamin korafin gida shuru ba yara,dariya kawai nayi ban ce komai ba sai tace in Honey ya dawo zasu je su Daukosu nace Allah yasa,daganan muka yi sallama,hankalina sai naji ya kwanta tunda Zainab ta koma ina mata kyakyawan zato zata kula da su Amir dai dai kulawan ta. Su Zainab sun tafi da kwana hudu sai ga Anty Binta da Anty mahma tunda nagansu nazata gaisheni suka zo yi sai da Anty Binta tace tana son mgana dani muka kebe. shine take bani Hakuri da bakinta da bakin Mama kan nayi hakuri na janye kudurina na koma Dariya ma ta bani sai dai ban yi mata rashin kunya ba, na bita da toh zan koma,Har da Anty Mahma a bani Hakuri mganar su kuma duk na koma Saboda yara ne a raina nace nima ai bai Darajani Saboda yaran ba. Bayan Anty Binta ma Badariya ta sauka a Karofi daga kano itama haka ta tasani tana fadin"Haba Anty Fa'iza tun a baya baki nuna haka ba sai yanzu..?ai yanzu kin wuce wannan wajen da naji labari hankalina ya tashi bansan ya zan koma Lagos a gidan nan naga baki nan ba" Ni dai ban ce mata komai ba sai dai na bita da toh zan yi tunani zan koma kwana Daya tayi ta koma kano tace zata bi mota zuwa Lagos tunda bata da kudin jirgi,ammh sai taje ma Jamal graduation dinsa tukunna. Bayan sati daya sai tayo min Taron Dangi ta Dauko min harda Jamal suka sake zubewa gabana suna magiya,daman ranar a raunane nake mun yi mgana da Zainab sun dauko su Amir ammh Ahmad da Musty sun ki sakin jiki suna ta rigima su dai Umman su,har kukan nasu ta karamin ta waya naji sai hankalina ya tashi tace Ishaq ma basa yarda da shi ballatana ita har gwara su Amir suna yarda da su,makaranta ma an saka su wacce ya'yan Anty Fadila ke yi ammh Ahmah da Musty ranar da kuka aka kaisu, su dai wajen Ummansu zasu hankalina duk ya tashi ga magiyan su jamal wanda fadi yake yi"Matar yaya ki yi hakuri. Ki godema Allah kin zama giwar mata Mama da kanta tace nazo na baki hakuri ki dawo su Ahmad sun ki zama suna ta rigima" Sai naji zuciyata ta karye,har suka tafi ban basu amsa ba,da asuba ranar ishaq ya kirani sanda naga kiransa sai da Gabana ya yanke ya fadi kamar bazan dauka ba har ta katse ganin ya sake kira yasa na Dauka ina Dauka naji sa cikin wani yanayi yana fadin"Fa'iza kin kyauta taurin kan ki zai yi silar kashe mana Ahmad gamu nan a asibiti, tun jiya yaron nan ke kakkafewa yana suma saboda ke" Sai na Rud'e hankalina ya tashi na Fashe da kuka cikin kukan nake fadin"Innalillahi wa'inna ilaihirraju"un" Salati na ya shigo da Goggo tana tambayan Lafiya sai na gayamata jikina na rawa na mike ina had'a kayana Lokaci daya ina fadin"Goggo Lagos zan tafi..kada Ahmad ya mutu Goggo.." Sai ta saki baki tana kallona cikin mamaki tace"Lagos ke kad'ai Fa'iza? Ban ko Saurareta ba na cigaba da Had'a kayana ina kuka ganin bana cikin Hayyacina, yasa ta fita zuwa Dakin mallam ta gayamai Halin da ake ciki kai tsaye ya fiddo wayarsa yana Fadin"Aa bazai yu yu mu barta ta fita cikin wannan Halin ita kad'ai ba, bari na kira baban nata na fad'amai" Sai goggo ta aminta da mganarsa kai Tsaye ya kira Abba shima ganin kiran safe sai hankalinsa ya tashi. Ya na jin jawabin abunda ke faruwa yace maza su Dakatar dani. bari ya fara kiran Ishaq din yaji abunda ke faruwa. *Janafty* [7/25, 8:30 PM] Hauwa Galadima: *KNKB3003* *Pay N500 Regular,Via 0552179550 Jamila Umar gt bank,Vip 1000.* *09069067488* *TASTED & TRUSTED* *GUDUYO NA TALLATA MUKU INGANTATUN SAIWOWIN MUTANAN CHADI DA AKE DAHUWAR GIMBIYAR KAZAR AMARE, MASU JEGO DA WADDA TAKE SON GYARA KANTA*. *AN GWADA ANGA INGANCINSA SHIYASA NA KE TALLATA MUKU DA K'ARFIN GUIWATA*. *ABIN BIRGEWA DA WANNAN SAIWOWINRL ZAKI YI AMFANI DA SU SAMA DA SAU DAYA.* *AKWAI FULL PACKAGE, AKWAI RABI, TA YADDA KOWA ZAI IYA SIYA*. *SANNAN BABU BAURI NA TASHIN HANKALI.* *DA KANKI ZAKI DAFA ABAR KI, KOMAI ANA SAKA WA A CIKI*. *SHIN KINA DA KANNEN DA ZA'A AURAR, KO KUWA KE CE KIKE SON GYARA KANKI?*. *KAYANA NATURAL NE DOMIN SAIWOWI NE DA AKE HAKOSU A DAJIKAN CHADI. BAYAN SAUKAR DA GAMSUWA HAR YAQI SUKE YI DA DRYNESS DA KUMA INFECTIONS.* *AKWAI NA TSUGGUNO DA YAKE HA'DE MACE TA MATSE.* *AKWAI HADADDUN DAKA NA SHA DA MADARA KO NONO WANDA BABU ALGUS*. *SANNAN AKWIA GADALIN MATA NA ASALI, WANDA SHA YANZU NE MAGANIN YANZU DA IKON ALLAH* *DUKKANSU TESTED & TRUSTED NE*. *TUNTU'BI SURAYYA HALIN YAU* *08032773332* *DOMIN KARIN BAYANI, SERIOUS BUYERS ONLY PLEASE*. *NATION WIDE DELIVERY* Lokacin da Mallam mijin Goggo ya kirasa yana shashen Inno ya shiga gaishe su da kwana ita da Baba Ati,shiyasa yana gama wayar Inno ta jefamai tambayar me ya faru..?ba shi da mafita illah na gyara zama ya fayyacemusu abunda ke faruwa. Inno ta rike baki kafin tace"Ikon Allah. Shi aure fa daman rai garesa Usman duk yadda ka so ka san al'amarin sai kaga daga baya komai ya Sauya, ya kamata a zauna da ita da shi din domin yi musu sulhu, ba saboda komai ba sai domin yaranta" Abba yace"Daman akwai
Chapter 122 · 0% Book details