← Book details Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 175

Sashe 25

Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kad'an naji cikina ya Toshe Breakfast din Amarya da ango a kicthen na bar musu komai na shige D'akina araina nace me yasa zan damu..?Ai ya jingine auran mu alfarma yake min da nake zaune ma agidansa yana ci da ni.' *Littafin KANA NAKA book 2,paid book ne biya kudin karatun ki akan Naira N500 Regular posting sau d'aya a rana.* *Ko kuma tsarin VIP 1000 Posting sau biyu a rana akan wannan acct din 0552179550 Jamila Umar Gt bank,sai a turo shaidar biya ta wannan lambar 09069067488 Wannan karon babu tsarin kati,kowani tsari zaka yi ka turo ta POS,Mutanen mu na Niger kuma zaku tuntubi Kausar Aglan Nissa ta wannan lambar +22796562223* *Janafty**KANA NAKA..!* *Wattpad:JamilaUmar315* *Mallakar:Janafty* *Arewa book:Jamilaumarjanafty* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT Y'A SKWATO__SAKINA HASSAN 08066726866 INA MATA Y'AN KWALISA MASU SON GYARAN JIKI MACCE DA TASAN KANTA KULLUM CIKIN GYARA TAKE INA MATA MASU FAMA DA RAMA KU KINSA KAYA BASU KAMA JIKIN KI INA MATAR DA ADDA JIKI BAKI DA HIP BAKIDA BAYA IN KINYI DRESS BAYANKI A SHAFE INA WADDA KE FAMA DA ZUBEWA NONO KU KE BAKI JIN DADIN GANIN SU KAMAR SILIFAS KINYI TA GYARAN BRST HAR KIN GAJI HJY TA GYARAN BRST WAHALA GARESHI DUK WADDA TACE MIKI GA MAGANIN BRST DA SHA ZAIYI TO KARYA TAFADA MIKI GYARAN BRST YANA SON JUREWA DA DAGEWA IN KIN FARA BA'A TSAYAWA INSHA ALLAH SAI KIGA SUN ZAMA NORMAL MUNA DA INGANTATA ZUMA BRST DA MUNKA SARRAFA DA KAYAN ORGANIC HERBAL SU MACA DASU AGUAJE WADDA INDAI KIN RIKE TA INSHA ALLAH ZAKI GA SUN CIKO SUNYI KOSHI RUBA 2 KU 3 SUN ISA YAZAMA MIKI YADDA KK SO 4K MUNA DA GARIN HIP DA BRST YAKE GYARA DA GYARAN JIKI DA KARIN NIIMA YAKE YI 4K MUNA DA INGANTATA ZUMA TA HIP ITA MA MUN SARRAFA TA DA KNGAN TATUN KAYAN ORGANIC HERBAL DA KE FIDDA MIKI HIP 6K MUNA DA ZUMA KIBA WADDA ZAKIYI FRESH DA BULBUL ITAMA RUBA 2 KU 3 ZATA YIMIKI YADDA KK SO 2K MUNA DA GARIN GYARAN BRST DA KARIN NIIMA SHIMA GUDA 2 KU 3 ZAKI SHA 2K GASKIYA DA AMANA ITACE NASARAR.MU MUNA AIKA KAYA KU INA CIKIN YARDA DA AMINCI MMN MUJAHID __SAKINA HASSAN MUNA SOKOTO DA KEBBI 08066726866 Saboda barcin da ban samu jiya sosai da Daddare ba, ina zuwa shimfid'ar da Ahmad da ya yi barci nima sai na bingire barcin ya fara figata sama sama naji kamar ana kiran sunana a saman kaina Dishi dishi na bude ido na kafin naji ana tab'a kafata guda daya da sauri na mike zaune har wuyan rigana yana dan ja ya yage kada'n,Ido hudu muka yi da Yaya Ishaq da ke tsaye a kaina yana sanye da Riga da wando sauka'kku na zaman gida. Mitsike ido nayi kafin na fara kokarin saukowa daga kan gadon Lokaci d'aya ina Fadin"Ina..ina kwanaa.." Amsawa yayi da lafiya lau kafin yace"Ina abun karyawan mu fa..? Ina kokarin gyara daurin D'ankwalina nace"Yana kitchen" Juyawa yayi zai fita lokaci Daya yana Fadin"To fa'iza sai na fad'a miki abunda ya kamata ki yi..? Da kika gama sai ki shigo mana da shi ciki ko..? Daga haka ya fice nima sai na maramai baya shi ya koma Shashen sa ni kuma na fada kitchen na samu Babban Faranti na hada komai na nufi bangaransa yau ma ba kowa afalon sai dai duk sun yi kaca kaca da kwanukan da suka yi amfani da shi jiya Bayan nasauke na Hannuna ni na Duka ina tattara na jiya na kwashe na kai kitchen na Dawo Daukan jug da kananun kofina shi kuma Ya Ishaq ya fito daga cikin bedroom din sa yana ganina yace"Yauwa Fa'iza wai me kika yi mana na karyawa ne yau..? Kaina na kasa na lissafa mai Baki ya tabe kafin yace"Zeey kuma tace Fatan dankali take so da Safen nan" Kallonsa nayi kai tsaye Lokaci d'aya ina Fadin"Akwai dankali sai ayi mata" Da Sauri yace"Yauwa Hanzarta Fa'iza in dai yau bataci abunda take so ba Rigima zata dinga yi min" Ko kala ban kara cewa ba na fice Ina zuwa Kitchen sai da na yi wanke wanke sannan na fere dankalin na Dora mata ko araina ban ji Haushin su ba,Sai nake ganin ma ai taimako na yayi yana min alfarma ya bani wajen kwana sannan yana ci da ni duk da ya Jingine aure tsakanina da shi.. Kafin na gama ya leko kitchen din nan yafi sau uku ban gama ba yana ta fadin baya son Rigiman zeey,ina gamawa na juye mata a kula na kwasa na kai mata ina shigowa ya karb'a na Hannuna Lokaci daya yana fadin"Fa'iza tayani dauko sauran yau mulki take ji bazata iya fitowa ba tace kinsan mun sha gajiyan Hanya..Dayake tafi sabawa da Tafiyar Jirgi ita" Ni dai ban tankasa ba,Dayake ma ba Duka mganarsa naji ba yana gaba ni kuma ina bayansa da Farantin kayan karyawansu har zuwa cikin bedroom dinsa nan saman cafet din na Sauke komai ita Amaryan tana nad'e cikin Blanket dakin na bi da kallo komai ga shi nan a kasa hatta kayan da suka cire Kayan zeey din ta bakinsa duk gasu nan a zube a kasa kila wajen daukan wani abu ne ta zazzago kayan kasa ni dai kaina na kasa bazan iya juran ganin Ishaq ya sunkunya yana mata mgana a kunne ba. Mikewa nayi zan fice da Sauri cikin dan Daga Sauti yace"Ki tsaya ku gaisa da Honey mana Fa'iza" Dawowa nayi na durkusa nan gabda kofa sannan na Dago ina kallonta itama Lokacin ta D'ago ammh Rabin jikinta yana jikin Ya Ishaq ne da Sauri na maida kaina kasa ina Fadin"Ina kwana..?ya bakunta.? Cikin yanayin mganata Hannu ta Dagamin kafin ta juya tana ce mai"Honey ni dai zan rika daga mata hannu..kasan ban iya mgana cikin Ihu ba.." Mirmirshi yayi batare da yayi mgana ba sai ma karan Hancinta da yaja yana fadin"Kin gan ki ko..?ga Abunda kikace kina jin ci nan Fa"iza tayi miki ki taso mu karya kinsan nayi ma Daddy alkwarin zan kula dake sosai" Kasa kasa suke mganar ina jin tashin Dariyan su,ta kasan ido nake kallon su shi ya tallafota ta mike tsaye jikinta Daga ita sai wata rigar barci Fara iyakarta gwiwanta sannan shara shara ce ana ganin jikinta.. Ni dai kafafuwan su na gani a gabana da yasa nayi Saurin mikewa ina fadin"Sai..i..anjuma.." Ina jinta tana fadin"Honey ita tayi Dinner din jiya ka tabbata ba oder d'insa kayi ba" Ina ji yana gayamata da gaske ni nayi da karfi tace"Hy..Sai kuma ta koma tace"Sorry Fa'iza ko..? Ta fada tana kallonsa sai ya Daga mata kai kara kirana tayi da karfi sai na Dakata da Fitan na juyo ina amsa mata tana jikinsa har Lokacin ni kuma sai nayi kasa da kaina cikin mganarta da sanyin Muryanta tace"Kina jina..?.. Sai na Daga mata kai Da Sauri tace"U are good in cooking..I Mean..Honey plz Help me ka fadamata da Hausa zai bani Wahala" Ina jin Sautin Dariyansa Lokaci d'aya yana Fadin"Fa'iza Abunda Honey ke nufi shi ne Kin ,iya girki sosai" Baki ta washe tana gyada min kai sai nayi mata martanin Mirmishinta ban ce komai ba ta kalleni ta kara kallona ina gabansu ne shiyasa naji abunda take fadi"Honey ammh ba ka ce min matarka cousin sister d'inka ce Dad din ka ya aura maka ita ba..? Da kai yayi mata mgana cikin kara bayyana mamakinta tace"So meyasa bakwa kama da juna..? Infact She is Blank and.." Sai ta kasa karisawa ta tsaya tana kallona ni kuma sai na kauce ma ganinsu idanuwana suna kallon Kwalliyar Cafet din dake D'akin. Kai Tsaye Ishaq yace"Kuma gata Mummuna ko..? Haka kike son fad'a ko..? Sai ta Rufe baki alamun taji mganar ta mata girma gira ya D'aga mata kafin yace"Yes ki fada kanki Tsaye ai ba karya kika yi ba Fa'iza bata da k yau..Yes Cousin Sister dina ce Ammh da daad din mu da nata baban D same Father suka hada uwa kowa da tasa..Shiyasa zaki ga muna da bambamci sosai da su" Ina jinta tana fadin"Ok" Daganan ni ko kara tsayawa jin su ban yi ba, na fice daidai yana ce mata"Shiyasa kika ga su Amir basa kama da ni..Ita suka debo gabadaya" Ammh nasan soon kin kusa Haifamin masu kama da ni Honey" Tashin Dariyan su naji ban ko Tsaya ba Sai da na koma Daki sai kuma naji san mganarta bata batamin rai ba,Komai yaje ya Dawo wanda baisan Darajata ba ne ya tayata suka tozartani Saboda na kauce ma Tunanin kayan su Amir da ya fara Taruwa na kwashe na kai baya na fara wanki ina yi ina tilawar Karatun Qur'ani acikin raina bana so kuma Tunani ko damuwa su shiga raina. Na gama wankin kenan ina Shanya sai ga shi ya leko cikin Shirin Fita sai Tashin kamshi yake yi da key din mota a Hannunsa. Gayamin yayi zasu fita sai yammah zasu dawo nayi musu fatan Dawowa Lafiya har ya juya sai kuma ya Dawo yana Fadin"in kin gama wankin nan Fa'iza ki shiga Shashena ki gyara saboda kinsan zeey bata saba kowani aiki ba chan ma yan aiki gareta suke mata komai Dakin duk ya Hargitse ki dan kintsa mana shi kafin mu Dawo" Batare da wata Damuwa ba na amsa mai ya juya yana fadin na kula da Ahmad ya lekasa yaga har Lokacin bai tashi ba.suna fita ba Dadewa na gama wankin na koma cikin gida Bangaransa na shiga kamar yadda yace na gyara Hatta da Rigar barci da pant da Bra din ta bata Dauke ba nan ta Watsar da su ni na Tattara komai na gyara na kwashe kwanukam da suka yi amfani dashi na kai kitchen nazo na share Dakin na yi goge goge na Fesa Turaren kamshi na Rufe masa Shashensa na koma Dakina nayi alwalan sallar azahar bayan na Idar Ahmad ya tashi da Rigima ni kuma ban wani ci abinci ba sai na Hada Tea na bashi Nono na ba ruwa sosai aciki. Naji dadin jin jikinsa da Dama yau ya fara Dawowa da kuzarinsa. Yunwa ce ta kusa min illah yasa na tashi na Dafa Farar shinkafa naci da manja da yajin da Yaya Asiya tazo min dashi muka kwanta barci
Chapter 25 · 0% Book details