Sashe 152
Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mijin nata nan ga kuma d'an su" Yafada yana riko Ishaq kusa dani da Amir sai masallaci ya Dau kabbara sai fatan alheri ke tashi ni ko kaina na kasa ina jin nauyin idanuwan Engr a kaina Ina ko dago kaina muka hada ido sai naga ya sakarmin mirmishi ammh wannan mirmishin ba so acikinsa sai zallar kewa da tunanin ka rasa wani abu mai daraja,mirmishin nasa babu karsashi a cikinsa sai karfin hali kawai. Ido na suka kawo kwallah bansan lokaci da suka fara shatata ba har suna jika nikad di'na. Ga dai ishaq ga kuma Amir a gefena ammh,Engr dake nesa da ni shi zuciyata ke bugawa da amsa kuwwa a kansa anya ni Fa'iza zan iya kuwa..? Maida aurena da Ishaq kamar na koma gidan jiya ne." Amince ma Engr kuma bawa raina da zuciyata abunda suke so da muradi ne..! Farincikina ko farinciki ya'ya na..? Wanne ne kan gaba..? Wanne zan zaba..? *Janafty* [7/31, 6:37 AM] Hauwa Galadima: *KNKB30014* *TASTED & TRUSTED* *GUDUYO NA TALLATA MUKU INGANTATUN SAIWOWIN MUTANAN CHADI DA AKE DAHUWAR GIMBIYAR KAZAR AMARE, MASU JEGO DA WADDA TAKE SON GYARA KANTA*. *AN GWADA ANGA INGANCINSA SHIYASA NA KE TALLATA MUKU DA K'ARFIN GUIWATA*. *ABIN BIRGEWA DA WANNAN SAIWOWINRL ZAKI YI AMFANI DA SU SAMA DA SAU DAYA.* *AKWAI FULL PACKAGE, AKWAI RABI, TA YADDA KOWA ZAI IYA SIYA*. *SANNAN BABU BAURI NA TASHIN HANKALI.* *DA KANKI ZAKI DAFA ABAR KI, KOMAI ANA SAKA WA A CIKI*. *SHIN KINA DA KANNEN DA ZA'A AURAR, KO KUWA KE CE KIKE SON GYARA KANKI?*. *KAYANA NATURAL NE DOMIN SAIWOWI NE DA AKE HAKOSU A DAJIKAN CHADI. BAYAN SAUKAR DA GAMSUWA HAR YAQI SUKE YI DA DRYNESS DA KUMA INFECTIONS.* *AKWAI NA TSUGGUNO DA YAKE HA'DE MACE TA MATSE.* *AKWAI HADADDUN DAKA NA SHA DA MADARA KO NONO WANDA BABU ALGUS*. *SANNAN AKWIA GADALIN MATA NA ASALI, WANDA SHA YANZU NE MAGANIN YANZU DA IKON ALLAH* *DUKKANSU TESTED & TRUSTED NE*. *TUNTU'BI SURAYYA HALIN YAU* *08032773332* *DOMIN KARIN BAYANI, SERIOUS BUYERS ONLY PLEASE*. *NATION WIDE DELIVERY* *Pay N500 Regular,Via 0552179550 Jamila Umar gt bank,Vip 1000.* *09069067488* Bayan ni an cigaba da kiran sunayen sauran,har aka kai na goma sai bayan an gama bama kowa shahadarsa ne aka fara rabon abinci da kayan makulashe daga bangarorinmu mu masu saukan,ni dai su Goggo sun yi shinkafa da wake,da nama sai Cake da Donot,sai tsire sai drink kuma duka Abba ya bada kudi akayi komai,ni dubu ashirin din makaranta kawai nasan na bada kuma Goggo tayi waina itama na Sadaka. Ni dai duk bana cikin natsuwata,Dakyar na dan tsaya mukayi Hotuna,Sai waigen Engr nake yi shi kuma ana gama bada rantsuwar suka fice da Abba abun haushi duk inda na juya sai na samu mayattun Idanuwan Ishaq a kaina, a baya ina ganinsa mai kyau gayen da yafi kowa kyau,ammh Daga baya da na hadu da Engr sai na tabbatar ma da kaina Yaya Ishaq ba kowa ba ne a iya Daukan wanka da Tsari akwai iyayen gidansa. Ko tsayawa ban yi ba na koma gidan Goggo ni da Badariya Amir na kamkame da Hannayena,bayan na sallami bakina Sa'adatu da Habiba,Hajiyar su Raliya ma bata jima ba ta bani gift dina suka koma. Naje na iske Gift dina da yan'uwa suka taramin Nana Fatima ta kawo min Dan kunnen azurfa mai kyau,Sai Ammi kuma daman nata kayan kwalliya ne sai takalma Badariya kuna kananun kaya tazo min da shi wai na zaman Falo da tsaraban harara ta samu Tsabar yadda kayan suka bani Haushi. Hajiyar su Raliya ta kawomin Turamen atamfofi masu kyau da mayafai sai sabulun Shower gel na gyaran fata,Hijabai da littafan Addini ba wanda ban samu ba kaya aka taramin kamar wacce ta haihu ko wani Biki,Abba dai yace nasa Gift din sai daga baya zai bani,Abba da Engr da Ishaq gida Abba ya sauke su nan aka kai musu abinci ni dai tun da naga Engr shikenan na rasa yar natsuwan da ta fara zama a tare dani. Nayi kamar na kunna wayana sai kuma na fasa saboda ko na kunna bani da abunda zan fad'amai. Bayan mangariba gabadaya ana falon Goggo ana ta Hira har da su Mama da Anty Binta tunda suna gidan,Inno ce kadai ke cikin Daki gajiya yasa ta kwanta Ammi sai da ta bari gabadaya an hadu daman kuma abun na cin ranta ta kalli Goggo tana fadin"Goggon nace kin ko gane wani Engr ne yazo Walimar Fa'iza dazu.? Sai hankula suka koma kanta Nima ina daga gefe ni da Nana Fatima hira take min ammh bana Fahimtar ta,Amir yabi Yaya isa daya shigo zai kaisa wajen babansa. Goggo da ta maida Hankalinta wajen Ammi lokaci daya tana fad'in"A'a ban gane sa ba. ina ce abokin aikinsa ne..? Ammi tayi mirmishi sai da ta kallo Fuskokin su Mama sannan tace"Megidan Baban Nana ne fa. Ina Engr wanda sanadinsa aka wanke Ishaq Daga zargi a EFCC..? Da sauri Goggo tace"Oh na gane daman shine..? Ammi tace"Eh wlh shine ai mahaifinsa ne Chairman na EFCC din da taimakonsa ne aka wanke ishaq din har suka maida masa da aikinsa" Sai gabadaya har da su Mama suka hada baki wajen fadin"'Allah ya saka mai da alheri" Acikin raina sai da na amsa da Ameen,ko alama ban da masaniyar Ammi zata iya fad'an Engr na sona ba sai kawai da naji tana fadin"Ai shima ya so Fa'iza sosai, sai kuma ga mganar komawarta gidan tsohon mijinta" Sai gabadaya kallo ya koma kan Ammi ni kuma gabana ya fadi a raunane na dago ina kallonta,Yaya Mariya da Yaya Asiya aka hau kallon kallo kafin su kalleni ganin yadda na Sadda kaina kasa ne yasa suka san Gaskiya Ammi ta fad'a. Goggo ce tace"Topha mu kuma bamu ji labari ba..? Ammi tace"Ai Baban Nana na shirin zuwa ya gabatar da mganarsa sai kuma muma mukaji na komen daga sama" Cikin mamaki Goggo tace"Bangane ba..?Ba Fa'izan ta amince masa ba? sannan shi Baban nata yasa lokacin maida auran ba..? Sai da Ammi taga yadda su Mama suka yi wani Fiki fiki da ido sannan ta gyara zama tana fadin"Wlh muna daga sama mukaji mganar bayan tagama Zaga dangi. Gatan nan ita kanta Fa'izan tace basu mgana da shi ba shi ya shirya mganarsa,Sanda ya kira Baban Nana ya yi t a fad'an meyasa tasan da shi kuma ta bama Engr dama sai ya kirata gatanan zaune ya bata zabi to kusan Fa'iza kan yaran nata yasa ta amince ammh mganar gaskiya Engr Fa'iza ke so kuma shi din ta bama Dama da Farko" Sai falon ya yi shuru aka rasa mai mgana,Mama da Anty Binta suka hada ido suna kallon juna kunya da nauyi duk ya kamasu. Ammi ko ajikinta ta cigaba da bada Labarin irin soyayyar Engr da Fa'iza ta karishe da fadin"Wlh yana ganinta haka din ta yadda take yaji duk duniya ba wacce yake so sai ita, ku duba dai matakin abunda ya taka a rayuwarsa ammh Fa'iza ce ta masa,Daga karshe da ta zabi koma ma uban ya,yanta sai Baban Nana ya bashi Hakuri da yake shi Mutum ne mai takwalli Yace bakomai Haka Allah ya kaddara kuma Daurin auranta ya kawosa Jibi yake da Tafiya zuwa America" Sai falon ya dau Allah Sarki Yaya Mariya tace"Tab..' Tama kasa mgana Nana fatima tace tana kallona"Daman ke kika zabi ki koma Fa'in mu..? Sai na kasa mgana Idanuwana sun kawo kwallah,Goggo dai sai jinjina kai take yi ta dauki saunar mganar yadda taji mganar a gari batare da Abba ya kira su ba, sannan nima ban mata mgana ba kenan Ishaq da yaran Fa'iza ya yi amfani. Goggo sai ta Bude baki tace"Bai ko kyauta ba in dai hakane da sai ya yi mgana da ita yaji ra'ayin ta ko.? Da Sauri Mama tace"Kar ku ga laifinsa ita Fa'izan tayi mgana da Anum ta fada'mata zata dawo,sannan ta fadama Zainab su kuma suka fadamasa to shi rudewa ya yi yasa bai nemi jin ta bakinta ba kuskuran da ya yi kenan" Tafada cikin fargaba da abunda taji,Yaya Asiya tace"Allah dai yasa hakan ya zama alheri" A ka amsa da Ameen ni kan ina zaune kirs ya rage ban yi kuka ba Badariya na chan gefe sai auna wasu abubuwan take yi tsakani ga Allah wannan Engr ta lura da daman irin kallon da yake bin Anty Fa'iza da shi sai da akayi mganar ta Fahinci komai. Tana hasaso yanayinsa a Fuskarsa Tabbas babban gwaska ne,taji matukar Dadi da Fa'iza ta samu wani mai kaunar ta bayan Yaya Ishaq sai dai an ce so so ne ammh son kai yafi, bazata zabi bare a kan yayanta ba ammh da ace wani ne bazata yarda Fa'iza ta koma ba, da sai ta bata shawaran ta auri wanda ke son ta ba domin komai ba sai domin kauna Daga Allah ba wanda zai ce zai yi mata alfarma ba. A na cikin mganar sai ga Amir ya shigo da sallama sai falon ya yi shuru,Gaishe da su Goggo ya yi suka amsa cikin Fara'a Ammi tace"Ina ka baro abokin naka..? Cikin yanayin sanyin sa yace"suna chan gida ni an aiko ni wajen Umma ne" Sai alokacin aka lura da abunda ke Hannunsa,wani dan karamin kwali ne mai kyau yana kyalkyali wajena ya Nufa ya mikamin kwalin na karba ina kallonsa kafin nace"Waye ya baka wannan Amir..? Kai tsaye yace"abokin Abba ne..yace sunansa Baba shima wai baba na ne" Yana fadin haka gabana ya fad'i nasan waye ya bashi Engr ne. Da sauri na kara rike abun na kasa mgana shi kuma ya cigaba da fadin"Shi ne yace na kawo miki" Kai na gyada ina kokarin maida hawayena ban damu da yadda ido ya Dawo kaina ba na tashi na shige Daki har da turo kofa.. Na zauna a saman gado na bude kwalin wani irin agogon Silba ne mai kyau da yarari daga ganinsa kamar na Diomod,yana kyalli irin na mata da na gwada shi daidai ni a hannuna kamar an gwadani. Sai wata karamar Takarda na gani a gefe na dauko na warwareta ga abunda ya Rubuta. "Congratulation Faa'izaa. Allah ya sa ma abunda kika karanta albarka" Ina miki Fatan alheri a sabuwar rayuwarki da zaki fara" "Engr Abdulbasit Abdulghaffar Aluwatosin" Haka na kamkame takardan ina kuka