← Book details Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 175

Sashe 146

Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taru mu ta haihuwan ya'ya dunaye balakai." Hausarsa ta saka dariya ta kamani bai damu ba ya cigaba da fadin"Mganar Turanci kuma ina ruwan Tosin. Ni ai ba da Turanci muke mgana ba sannan ni kaina in fad'a miki gaskiya ba Turancin nakeji ba, duk barazana ce wlh asaran kudin tara Papa ya yi gabadaya kaina nan a Duhu yake" Yafad'a yana Buga kansa Dariyata har tana fitowa cikin dariyan nace"To ya akayi ka samu aiki..? Kai tsaye yana mirmishi yace"To wannan kuma su Papa ne suka shiga suka fita ammh ban chanchanta ba" Fuskarsa fa ba wasa ya cigaba da fadin"kinga kenan dukkan mu bamu iya ba an had'u da an dace kenan" Ina Rufe bakina nace"Kuma ka zama megidan Abba..? Da Sauri yace"ai na fada miki Papa ne ammh ina Tosin ina zaman Ogan Abban ki..? Dariya ya yi shikan shi da mganarsa nasan yana yi ne saboda na amince masa ni ko dan barkwancinsa yasa na saki jikina da shi ban sani ba. Dariya ya rika bani ni ko nama manta inda nake har ina kyakyatawa. Ganin na shashantar da zencen yasa ya marairaice yana Fadin"Har yanzu dai Fa'iza bata ce tana Tosin ba..? Fuskata na rufe kafin nace"Sai na fad'ama Abba" Kai tsaye yace"Da izininsa ma na neni ganinki. Ba ruwan Abba a wannan mganar domin ya fadamin na nemi yarda a wajen ki tunda shari'a ta baki damar zaban miji a karo na biyu. Faa'iza ni ma ba kowa ba ne mahaifina ma'aikacin gwammati ne nima haka muna zaune a garin Abuja tare da mahaifiyata da Sisters d'ina guda Biyu,sai granny kakarmu wacce ta haifi Papa,Shekaru takwas da suka wuce na taba aure sunan matata Tauhidat satin mu hudu da aure wutar gas ya kona ta Allah ya yimata rasuwa ,tun daga Lokacin ban kara mganar aure ba sai yau a kuma kan ki Faa'iza shiyasa na fada miki ni ba yaro ba ne kalleni nan bazawari ne ni ki bani dama bana son na bata Lokaci mu wuce wajen ina sonki nasan Sauran Fahintar junan zamu yi shi idan muka zama mata da miji" Karfin Halinsa ke bani mamaki in yana mganar aure farawa da iyawa alokacin sam na manta da wani Ishaq,sai kawai nace masa zan yi Tunani kara marairaicewa yayi yana Fadin"Tunanin minti daya Faa'iza..? Ina zaro ido nace"Aa nan da wata biyu" Sai kawai ya gyara zama yana Fadin"Abba zai bani Masauki ko..? Nayi dariya kafin nace"Da gaske nake yi" Shima kai tsaye yace"Baki isa ba fa. Sai kuma chan yace Allaha sarki Tosin bawan Allah Fa'iza ki Tausayama Abdulbasit mana kin gani kano zani. ammh saboda ke na fasa sanda kika yi tunanin kika fad'amin Abdulbasit na amince ka zama miji na sai na tafi inda zani" Ganin yadda ya zauna yasa nasan ba wasa a mganarsa da sauri nace"Kayi hakuri ka tafi bazai d'au Lokaci ba. Shuru yayi kafin yace"To kwana daya Faa'izaa." Zan yi mgana ya tareni da kallonsa Dskyar nace"Sati daya dai don Allah" Kamar yana jira yace"Aa kwana Biyu Faa'iza bazan iya jiran Sati ba zaki kashe Tosin da Tunani fa" Kina so in na mutu ki biya Diyya ne..? Da Sauri na girgiza kai sai yayi Mirmishi kafin ya zaro wayarsa a Aljihu yana fadamin"Sakamin lamabarki anan Faa'iza" Yanayin mganarsa yasa ban yi masa musu ba na karba na saka masa ya amsa ya kira da bai ji ringing din ba da Sauri nace"Tana Daki" Sai ya gyada kai kafin yace"Ki rika barinta kusa dake. bana so na kiraki ban ji ki ba" Ina kallomsa kafin nayi mgana yace"Abba ya fad'amin an haifeki da Hearing problem ni kuma nace Daidai kenan daman ai ni kadai ya Dace ki rika jin muryata sosai ko..? Sai ya bani dariya na Lura in muka kai wani Lokaci cikina zai kulle. Wayar mikamin yana cemin na sakamai lambar ya'yan shi. Cikin mamaki nace masa"Basu fa da waya. Yara ne babba ne Amir(Kabir)16yr yana Ss1 sai mai bi masa 14 Anum(Saudatu)tana Jss3 sai Mustapah dake jSs1 Ahmad ne karamin su yana primary 5 ne"cikin gansuwa yace"Masha Allah suna ina yanzu..? Kai tsaye nace"Suna wajen Baban su a lagos" Kai tsaye yace"Ana Daura mana aure zamu karbo su damu zasu zauna in sha Allahu"mamakinsa ya kamani kawai sai nace"In babansu ya baka ba..? Yana kallon cikin idona yace"Zai bani mana nima ai ya'ya na ne" Kamar wacce ta samu abunda ta jima tana nema haka na saki jiki da Engr muna Hira,na manta da kowa da komai sai da Nana khadija ta kawo abun kari naganta da shirin makaranta sannan na Duba agogo tara saura nayi salati ina sallalami shi kuma yana Dariya fadi yake"Kinsan Tosin akawai hira Abdulbasit ma ba baya ba" Ina Dariya na fice ina ji yana kiran sunana naki dawowa dakina na koma na kwanta kan gado ina mirmishi ni kadai kamar wacce tayi gamo ina ji Ammi tana kirana nayi saurin Shigewa Tiolet na tube na fara wanka saboda Kamar zai tafi ne,aka kirani ai ko sai da yabar gidan na fito,nako ga tarin missedcall a wayata har da bakuwar lamba kuma nasan shi ne sai da naga na Zainab kusan guda biyar na Tuna da wayar mu ta dazu sai gabana ya amsa gabadaya jikina ya wani mutu kamar bani da Lakka. Ga Engr ya yi min bake bake a zucci da baki,ko tunasa nayi sai nayi Dariya sai naji mirmishi ya kamani sannan ta wani bangaran ga mganar da na Fad'ama yara na.? Gefen gado na koma na zauna ina jin Hajijiya ni Fa'iza ya zan yi..? Engr ko Ishaq..? Ko da ban ga Abba ba nasan bazai ki ba. sanin Darajan da Engr ke da shi a wajensa, Ammi daman sai tafi kowa murna ammh Ishaq fa..?ba shi kan shi ba, saboda yara na.." Tabbas ina cikin Tsaka mai wuya. *Tosin..#* *Ishaq..#* *FAA'IZAA...#* *Janafty* [7/30, 7:00 PM] Hauwa Galadima: *KNKB3012* *Goron Tula* *Ingantaccen maganine dake saukarda niimar mace sannan dadin dadawa fruit ne ga dadi abaki zakine dashi chakwai sannan bashi da wata illa yadda kikasan fruit haka yake* *yana da matukar kyau da tasiri ga ma aurata daga mace harna mijin Kuma munada Syrup nasa da akataceshi sannan aka hada da ingantattun magunguna dasuke temakawa ma aurata kwarai don inganta lafiyarsu dakuma maganin matsalarsu ta auratayya yana saukar da niima sosai yana karawa mace dadi fiye dazatanku sai kingwada zak ibada labari insha Allah* *Sannan akwai zumar kiba* *Duk macen dake son ta murmure tayi kyau taciko tatada komad'a sosai shaf dinta yafito sosai da sosai to tasha wannan zumar insha Allah zaki gode min* *Zumar gyara nono* *Zasu yi kyau suciko ammanfa bawai su tsaya ba zadai suciko suyi kyau sosai insha Allah* *Zumar hips* *Indai kinsha zumar nan to hips dinki zai bude zasu yi kyau suciko sosai zaki godemin nina fadamiki insha Allah* *Note magungunan mu ingantattune basu da side effects kokad'an anyisu da ingantattun* *magunguna sosai* *Location Gombe munaturawa ko ina 08030861857* *Pay N500 Regular,Via 0552179550 Jamila Umar gt bank,Vip 1000.* *09069067488* Gabadaya sai naji yar natsuwar da na fara samu kamar an kwace min ita,jikina ya yi sanyi. Gabbaina sun rusuna,ina kaunar yarana sannan zan iya yin komai saboda naga sun dauwama cikin farinciki sai dai ya zan yi da Engr..?wata zuciyar tace min Sannu Fa'iza riga mallam masallaci Daga had'uwa yau har kin fara tunanin ya zaki yi da shi..? Sai kaina ya fara wani Dum! eh yau kawai muka na hadu da shi ammh ya yi nasara dawo min da natsuwan da tayi shekaru da kwacemin,sai dai kuma kamar natsuwar ta wucin gadi ce tunda yanzu tana neman ta kwace daga gangan jikina. Kasa ma fita nayi gabadaya kunya da nauyi tare da sanyin jiki sun haifarmin da kasala ban karya ba ina jin cikina na kukan yunwa ammh Bakina bazai iya karban wani abinci ba. Ammi ce ta gaji da jiran fitowata ta Biyoni har dakina ta sameni kunsan dai Ammi ba ruwanta Turkeni take yi sai da na fad'amata yadda muka yi da Engr ai sai ta kama Hanci ta saki Guda kafin tace"Wlh kin yi miji Fa'iza ba domin Engr me kudi ba ne, nake fada miki haka ba,sai domin kyakyawan Hallayansa mutun ne nagari mai kima da sanin Darajan d'an adam ina miki albishir da cewa kin yi miji. mijin da acikin maza Dubu babu kamarsa kada ki tsaya wasa haske ne Allah ya kawo miki ki karbesa hannu Bibbiyu ki yi kuma addu'a muna zamu tayaki. muna nan dake watarana da bakin ki sai kin ce Engr mijin Nuna ma duniya da Tsara ne Fa'i" Haka ta zauna tana karantomin Hallayar Engr tana kara fito da shi a idanuwana ni ko na kasa ce mata komai har ta fice daga Dakin na shiga wani yanayin da mata ire ire na suke shiga to ni me nake da shi da ya ganni yaji yana sona..? Amsar da na kasa bama kaina kenan. Ranar ko inno ban je na gaisar ba sai da yammah abinci ma Ammi tayi bata nemeni ba ta barni nayi tunani Abba kuma ban yarda ma mun had'u ba kunyarsa nake ji. Ammh fa Tunanin Engr bai bar zuciyata ba motsi kadan sai ya fadomin arai sai naji Farinciki ya kamani,ya kirani da rana lambarsa na gani na gane kunya da nauyi suka hanani Dauka sai ga Sakon shi. "Bamu yi haka da ke ba Fa'iza,a sharadin ki ba bu rowar jin muryan ki mai dadi. Ki taimaka ma Bawan Allah Tosin yaji muryan Matarsa" Sakon sa ya bani Dariya wai matarsa mutumin nan fa yana da karfin Hali,sai Dare ya kara kirana na Dauka ina Dauka ya sauke ajiyar rai yana Fadin"Har kin sa naji d'adi, zuciya ta tayi Sanyi" Cikin alamun waka ya fad'a da bansan Lokacin da na kwashe da Dariya ba Shima sai ya yi Dariyan kafin yace"Tosin din Fa'izaa ne ke mgana ina Fatan kin gane..? Ina mirmishi nace"Na gane mana ammh ni ba Tosin dina ba ne" Da Sauri yace"Naki ne mana. Wlh Tosin din nan naki ne Engr Abdulbasit ne na mutane" Sai naji na kasa musa mai bakinsa ne ya Bude ya cigaba da min Hira yana Fad'amin yana kano gidan Granny din sa tun dazu ta hana shi tafiya
Chapter 146 · 0% Book details