← Book details Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 175

Sashe 167

Kana Naka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

igiya jaka bata Dameni ba,bana Daukanta Engr kuma ya saka Farar shadda harda babban riga daman yazo da su ina ta mamaki ma na daga bai saka ba har muka dawo. Ashe ya ijiyesu saboda zai je ganin ya'yansa kada su gansa da kananun kaya su ga Uban banza" Muna Taxi yake fad'amin haka ina Dariya duka Tsaraban na kwaso,hatta su Falaq din nayi musu nasu Tsaraban. Hannuna na cikin nasa yana murzawa muna Hira sama sama. In ka sanni a baya a yanzu akace maka ni ce sai ka kara juyowa ka kalleni Dakyau kafin ka iya ganeni na sauya na zama burtuka,nayi kumatu nayi Fari kamar ina Shafa mai kirjina da mazaunena sun kara cika na zama mai kyau dani kamar a sace ni a gudu ni kaina nasan Engr ya zama wani Bangarena irin madaran soyayya da kaunar da yake bani Dole ma na Sauya gabadaya. sannan ya Bud'emin ido irin budewar da a baya ban san shi ba ya zagaya dani kasashen da ko a mafarki ban taba tunanin takawa ba. Wannan duka yana cikin ikon Allah kada ka raina mutum domin wata Halitta da Allah ya yi masa saboda shi ya hallicesa kuma shi kad'ai yasan baiwar da yayi masa. kamar yadda Lokaci daya ya Daukaka Fa'iza baka,mummuna,mai fama da raunin ji, mara gata wacce bata kai namiji mai kyau ya sota ba. Sai ga shi yanzu ba abunda Allah bai mallaka mata ba. Sai dai godiya da Hamdala. *Janafty* *KNKB3019* Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HXUeSwhG3NGL9o1va9kUkT IN KUN JI KIRA SAMU NE! JAMA A NA CE KUNA DA LABARIN HAJIYA FATIMA MAI KAYAN MATA NA ASALIN MUTAN SOKOTO, IN BA KU DA SHI NA CE KU HANZARTA NEMANTA DOMIN FITO DA MARTABARKI TA YA MACE. HAJIYA FATIMA TA YI FICE WAJEN KAWO ZAFAFAN KAYAN MATA MASU TADA TSOHUWAR SOYAYYA, BA IYA NAN BA TANA BA DA HA DIN DA DUK KIKA YI AMFANI DA SHI, BA KISHIYA BA KARYAR MACE MIJINKI YA JI DADINTA SAMA DA KE, HAJIYA FATIMA NA DA GUMBAR UKU BALA I, GUMBAR MATSI, GUMBA MAI RAWANI, GUMBAR UBAN BUDURWA, IN DAI MATSI NE DA NIIMA KE KARE ZANCEN, DUK MACCEN DA MIJINTA BAI TA BA MATA KUKA BA TA ZO TA GWADA KAYAN HAJIYA FATIMA SAI TA RUFE BAKI NAI GUDUN MAKWABTA SU JI YO SU. MACEN DA KA FAMA DA ZUBEWAR NONO KO KANANAN NONO TA ZO TA GWADA MAGANIN HAJIYA FATIMA A KWANA HUDU KACAL ZAKI FARA GANIN SAUYI. MACEN DA KA FAMA DA RASHIN KIBA BABU HIPS BA NONO, BA MAZAUNAI TA ZO TA GWADA MAGANINMU DA IZININ ALLAH TA QARE DA WAGGA MATSALA AKWAI MAGANIN SANYI SADIDAN WANDA DUK KIKA JARABA SHI SAI KE BASUWA TUKWICI SABODA INGANCINSA, DUK WANI DATTIN DA KE MARARKI HAKA ZA KI GA YANA FITA GUDA-GUDA AKWAI BA KAR ZUWA WADDA KA BA KIN AIKI KAN DA NAMIJI DUK KISSHATA KE GAMA DA TIJARAR DA NAMIJI. AKWAI HATSABIBIYAR MALLAKA, WANGA SET NA NA MANYAN MATA, GUMBA,TSUMI,ZUMA DA GARI NE NA MALLAKA BAN DA MAI KISHIYA. KU NA IYA TUNTU BATA TA 08167888934, DON ALLAH IN BA SHIRYA SIYE KIKA YI BA KAR KI MIN MAGANA. MUNA GARIN SOKOTO MUNA AIKE KO INA CIKIN AMINCIN ALLAH Dayake mai taxi d'in yasan gari kuma Engr ma ba baya ba. cikin lokaci kankani sai gamu a kofar Apartment din Su Anty Fadila kamar suna jiran mu ko nace suna jin Dirin mota suka fito gabadayan su harda yaran. Anty Fadila tundaga nesa take faman washemin baki ni ma haka ina ta so na karisa gareta da Sauri ammh Engr yaki sakin hannuna,Sai da na kallesa da wani irin duba da muka kadai muka san ma'anarsa sannan ya saki Hannuna yana min mirmishin nan nasa mai narkan min da zuciya. Da sauri sauri muka tari juna mu da Anty Fadila muka rumgume juna kamkam muna murnan ganin juna mijinta kuma suka yi hannu da Engr,Mai taxi din na jiran mu tunda Drop ne zai kai mu har gidan Yaya Ishaq ne. Dagoni Anty Fadila tayi cikin tsananin mamaki tana karemin kallo kafin tace"Fa'inmu ce wannan kuwa..? Sai ta bani dariya har kara tattaba kumatuna take yi,ina Dariya mijinta na tayamu Engr kuma na faman mirmishi ya kame fuskarsa kadan. Kallon Engr tayi tana fadin"Engr ranka ya dade a enging aka saka mana Fa'in namu aka sauyata? Ya yi dariya kamar bai zai yi mgana ba sai daga baya yace"Ni ne enging din kenan Anty Fadila.." Sai da ya fad'a sannan taji kunya taja hannuna muka wuce Engr da Babansu Falaq suka tafa kamar sun shekara da sanin juna Suka bi bayan mu su da yaran dake ta gaishe da Engr. Allah sarki dan'uwa mai Dadi abubuwa na musamman Anty Fadila ta shiryamana,A falon gidan muka fara yada zango aka gaggaisa,su falaq sun zo wajena suna gaisheni na jawo su na rumgume ina tambayan su makaranta,Engr da Babansu falaq ko kamar sun shekara da sanin juna sai Hira kawai ta Tsarke a tsakanin su tunda ma in ka kallesu zaka iya auna shekarun,saboda yanayin jikinsu sannan kuma dukkansu suna da Ilimi da wayewa shiyasa saurin sabo bai yi musu wahala ba,ballatana Engr da na sani ko a akan hanya ne sai ya bar wanda ya san shi Tsabar mganarsa da iya mu'amala da Mutane. Kiran sallar mangariba ne ya tashe su suka fita masallaci su da yaran maza ni kuma Anty Fadila tajani Bedroom dinta domin nayi sallah. Bayan na dauro alwala ta bani Sabon Dogon Hijabi nayi sallah,ita kuma ta fice inaga dakin yaran taje tayi sallah ina zaune ina azkar sai gata ta dawo. Gefena ta zauna muka kara gaisawa cikin matukar jin dadi kaga wani naka alokacin da bakayi Tsammani ba. Kallona kawai take yi tana karawa kafin tace"Ikon Allah Fa'i ko dai su Ahmad sun samu kani ne..? Mirmishi nayi kafin nace"Ko d'aya Anty Fadila kawai kwanciyar Hankali ne na samu shiyasa" Anty Fadila sai ta rumgumo gefen kafadata tana Fadin"Am happy for u Fa'in mu. Wlh ganin ki kawai da nayi sai na kara jin Hankalina ya kwanta na Tabbata kin yi dace Engr mutum ne nagari mai nagarta da har ina jin Haushin baki komama Ishaq ba,ganin yadda ya susuce akan ki,ammh daga baya sai na Fahimci wani abu duk sanda Allah ya baka abu ka yi wasa da shi to fa in ya subuce maka ba lalle ya iya dawo maka ba" Kai tsaye nace"Hakane Anty Fadila". Kumatuna taja kafin tace"kinga yadda kika koma..?kin kara fari kin kara kiba kin kangi kuwa.?kin zama yar gayu Fa'in mu..?Wlh tallahi in ba wanda yasan ki ba in zamu yi ta kwana muna rantsuwan kina da Saurayin yaro ba mai yarda damu ikon Allah" Dariya nayi kafin nace"Ni kaina ina mamakin chanzawata" Anty Dadila ta karbe da fadin"Haka ake so. Allah ya kara zaunar daku lafiya da soyayya duk da naga akwai ta,Sai kuma Allah ya kawo rabo na alheri ina so naga danku ko yar'ku ke da Engr" Cikin raina na amsa mata ban iya amsa mata a bayyane ba nan muka zauna muna ta hiran mu ta kira Abba ta fad'amai gamu a gidanta har ta bani shi muka gaisa ina jin kunyarsa shi ko ajikinsa faman tambayanta yake yi mun dawo lafiya..? Yana gida Lokacin har Ammi sai da ya bata muka gaisa tana min tsiya da fadin"Ina fatan kin kara kiba kin zama lukuta yanzu.? Na kasa amsa ma Ammi sai Anty Fadila ne ta karbi wayan tana zuzuta kyan da nayi Ammi sai hamdala take yi,har Nana Fatima sai da ta kira ai tana jin muna Lagos ta daka Tsalle tana Fadin"To wlh nima zan duba Hanya saura ayi min danwaken zagaye" Muka yi ta dariya mun manta da mazan har sun dawo suna falo sai da Babansu falaq ya leko yana fadin"Sai a gaya mana yan'uwanta ka,an wani shige daki to muna dai mun zama abokai" Dariya muka yi gabadaya sannan muka fita saman Dining din su muka had'u gabadaya mukaci abinci Shinkafa Fara da miyar albasa,sai Pepe Chicken,da kebbab sai Lemun arbarba mai apple,ina kusa da Engr bai ji kunyar su Anty Fadila ba. ballatana yara sai ya bani abinci a baki kamar yadda ya saba na rika nokewa sai ya kalli Anty Fadila yana fadin"Kin dai ga kanwarki ko..? Mun saba tun a gida da kaina nake ciyar da ita kuma yau kawai Saboda ta ganki ta fara sauya hali" Babansu Falaq ne yace"To ka sani an fa kule acikin daki" Anty Fadila ta mintsi hannunsa tana Fadin"Kasan dai bazan hana ayi ma Engr love ba ko..? Kawai nasan kunya take ji kasan kanwar tawa da kunya da kun koma gida zaka ga ta saki" Kai tsaye Engr na kallona yace"Tabbas nasan ko tana da kunya ammh ma fara kokarin yaki da wannan kunya tsakani ga Allah tana hanani kara'i na yadda nake so" Kunya kamar na nutse don ma yara suna gefe ne kuma hankalin su baya kanmu Anty Fadila suna ta Dariya ni dai dakyar na iya cin abincin nan shima kadan bada yawa ba,Engr ma ganin ban wani ci ba shima bai ci da yawa ba nasan Halinsa bai iya sakin jiki yaci abinci a waje sai ya Dawo gida mun ci abincin tare. Bayan mun gama cin abincin mun dawo Falo ne,Anty Fadila ta kalleni tana Fadin"Ammh nan zaku kwanar mana ko..? Ina rufe bakina Lokaci daya ina Fadin"Kwana kuma..?A'a gobe zamu tafi kano yanzu nan ma daganan yaran nan zamu je mu gani,kafin mu koma masauki." Engr na jin mu bai sakamana baki ba,Anty Fadila ta rike baki tana Fadin"Shine baku zo da wuri ba Fa'iza.." Engr ne yace"To kisan amarcin ne har yanzu bai sakemu ba" Dariya tayi kafin tace"To kun sanar da su kuna tafe..? Sai Engr ya kalleni Saboda bai sani ba ko na kira su ni kuma sai nace"Ban fad'a ma Zainab din ba, ammh bari na kirata yanzu" Kiran sallar isha'i yasa suka tashi zuwa masallaci mu kuma muka muka shiga ciki. Bayan mun idar da sallah ne na Kira zainab tana tsokanata da Amarya amarci yasa bata samuna a waya kai tsaye nacemata"Ba ma kasar ne ni kuma ban ce ya siyamin wani layi ba. wayar tana kashe ne sai
Chapter 167 · 0% Book details