Sashe 99
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tun daga baki kofa yake cewa, "Hayaty..! Hayaty..! Ko lura da muta nan dake parlour beyi ba ya cigaba da cewa, "hayaty..! mikewa gabaki daya yan parlour sukayi zuciyar su na lugude dan basu so dawowar sultan yau ba ya ga halin da Nihal ke ciki ba, Gimbiya jalila wutar jikin ta daukewa tayi tana bin sultan da kallo fuskar shi had'e ba kamar yadda suka saboda gani shi ba tayi jawur jijiyoyi duk sun taso mashi yana cigaba da kira Nihal, Nazili da fitowar ta daga daki kenan sakwamakwan suna Nihal da sultan ke ta kwadawa nad'e hannuwan ta a kirji tayi tana murmushi cikin zuciyar ta tana cewa, "yanzu drama ta zata fara aiki yau zaka ga abinda hayaty ta zama Nazili na zancan zuci tana malallacin murmushi, da sauri Ammar ya karasa gaban sultan yana cewa, "Sultan me ya sami kafar ka mike damun ka na ganka cikin wani yanayi,? ka zauna ka huta first" zame hannu Ammar sultan yayi yana cewa, "ina Nihal? Sultan ya ida zancan yana tsare Ammar da ido zuciyar shi na lugude musanman daya ga kusan mutanan gidan a parlour har wani jiri yake gani dan tsoro yake kar ace mashi ba Nihal da karfi ya kara kira suna Nihal.
Nihal dake kwance a daki tana bacci ciki bacci ta fara ji kamar ana kiran ta a hankali ta bude ido murya sultan ce ta ziyar ci kunna ta a hankali ta furta, "love..! da sauri ta mike ta cire drip din dake hannu ta har ta iso bakin kofa taci birki, tana shafa fuskar ta rintse ido Nihal tayi siraran hawaye na sulalo mata tana kokarin komawa ta kwanta Dara dake bayan ta tace, "ya kamata ki je koma me ya same ki, be kamata ki gujewa kiran mijin ki ba Gimbiya" hayawa dake bin fuskar ta Nihal ta goge wani dankwali ta janyo ta rufe fuskar ta idanuwan tane kawai ke bude da sauri Nihal ta fice, sultan dake baki kofa ganin Nihal ya sasa saki murmushi da sauri ya ingiso ya ture Ammar dake gefan shi Ammar ko saki baki yayi yana kallan sultan dan kamar baya gani har da maimartaba da waziri a parlour, Nihal da fitowar kenan ita kanta bata lura da muta nan dake parlour ba, takowa take tana kallan sultan a hankali ta sauke idanuwan ta a kafar shi dayake ingisawa hawaye suka kara zobo mata da gudu ta karasa ta rungume shi tare da sakin marayan kuka mai tsuma zuciyar mai saurare shafa bayan ta sultan yake yana cewa, cikin muryar shi kamar me rada, "is okey hayaty am here, kuka ya isa haka hayaty, shhh..! yana maganar yana shafa bayan ta Nihal ko tayi lamo tana sauke ajiyar zuciya a hankali ya dago da Nihal dankwali daya gani ta rufe fuska da shi ya kama ze cire rike Hannun shi Nihal tayi hawayan na bin kumatun ta zame hannu ta sultan yayi a hankali ya cire dankwali abinda ya ganine ya sashi shock idanuwan shi suka kara rinewa zuwa ja, yana rike da dankwali yana bin fuskar Nihal da kallo dama ya san haka se ta biyo baya wani marayan kuka Nihal ta saki tana cewa, "love ka ga abinda fuska ta ta zama an kona min fuska" Nihal ta ida zancan tana sakin kuka talabo da fuskar ta sultan yayi yana cewa, "hayaty ki daina zubar min da hawayan ki, I love you for who you're not your beauty" a hankali sultan ya shiga shafa fuskar ta hada baki su yayi waje daya yana kissing Nihal tamkar ba gaban mutane suke ba, Nazili kuwa kamar ta hadiye zuciya ta mutu tana kallan sultan dake shafa fuskar Nihal yana kissing nata kota ko ina yana cewa, "ina san ki mata na komi kika zama ina tare dake Nihal..! Sultan ya ida zancan yana taloba da fuskar ta daukar Nihal yayi cak Ammi ce kad'ai ta samu damar magana saboda kowa bakin shi ya mutu mudus tace, "sultan..! kunya ce ta lullube Nihal lokaci daya tamkar ta bare kasa ta shige, gogan nata kuwa ko a jikin shi yace, "babu abinda za'a fada min na bar matata amana na dawo na iske ta ba yarda na bar ta, sannan kuke tunanin zan saurare ku never," maimartaba dake yunkurin yin magana waziri ya mashi alama yayi shuru kallan Gimbiya jalila Sultan yayi ya aika mata da mugun kallo ya fice da Nihal.
part din su ya wuce da ita yana shiga saman bed ya sauke Nihal se bin shi take da ido ga kunya data baibaye ta, drewar sultan ya bud'e ya ciro zuma ya juye a cikin dan boll yayi addu'a ya shiga shafa ma Nihal a fuskar ta se da ya shafa mata a ko ina yana kokarin mikewa Nihal ta rika Hannun shi tace, "love mi ya sami kafar ka,?
"hayaty bigewa nayi wajan sauri na dawo gida na ganki" murmushi yake Nihal tayi duk da bata yadda da abinda sultan ya fada ba aje boll din hannu shi yayi saman bedside drewar ya janyo Nihal jikin shi ya rungume yana shafa bayan ta a haka bacci ya dauke ta, zame jiki shi sultan yayi ya kwantar da Nihal tare da kiss forehead din ta, kayan dressing ya dauka ya shige toilet sai daya fara sakarwa kan shi shower yana yin kwankan yana zubar da hawaye masu zafi a haka ya gama wanka yayi ma kafar shi dressing sannan ya shirya cikin fara jallabiya drewar ya bud'e ya ciro bindiga yana jujuya ta ya tura cikin aljihun shi ya fice daga dakin.