Sashe 70
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A harabar hotel motar sultan ta faka data yan'sanda a tare suka shige hotel din kasancewar tun kafin su iso sunyi bucking har an tanadar masu daki keys din suka amsa suka shige a tare, ciki da parlour ne da 2 bedroom, a parlour yan'sanda suka jera tracker su koda za'a kira layin sultan karo na biyu, su gane location din wajan, baki window sultan ya tsaya yana tuna moment din shi da Nihal lumshe ido yayi zuciyar na kara suya dafa shi da Ammar yayi ne ya juyo suna kallan juna mika mashi waya Ammar yayi tare da cewa, "Ammi..! cikin sanyi jiki Sultan ya mashi wayar ya kara kunne se da ya saisaita kan shi sannan yace, "Hello matar..! Daga dayan bangaran Ammi ta washe baki tana cewa, "Tun dazu nake kiran layin ka sultan shuru baka dauka ba Allah yasa lafiya..! Lumshe ido sultan yayi yace, "lafiya lau Ammi"
"Masha Allah Nihal na kusa da kai ne? Idanuwan sultan tuni suka kawo kwalla da kyar ya iya furta "eh, kuma yau ba'a gida zamu kwana ba Ammi we need some space" murmushi manya Ammi ta saki na jin dadi sannan ta cigaba da cewa, "duk san da zakuyi nisa irin haka Ka rinka sanarwa sultan,"
"OK" sultan yace, Ammi ce ta katse mashi tunani da cewa, "bani Nihal naji muryar ta tun safe raban dana ji ta" wani irin miyau me daci sultan ya hadiye tare da cewa, "Ammi Nihal na bathroom idan ta fito zan gaishe maki da ita" sultan ya ida zancan tare datse kiran yana kallan Ammar, Ammar ne yace, "sultan ya kamata kasa ma cikin ka wani abu I think tun safe raban ka da abinci"
"Bana jin yunwa Ammar fata na aga Nihal shine kawai, of coz saboda ni ta shiga matsala" sultan ya ida zancan yana goge hawayan da suke kokarin zuba mashi ya cigaba da cewa, "da kunne na naji kukan Nihal tana neman taimako amma bayan da zanyi saboda ban san ina take ba, ba san ta ina zan fara ba, me yasa duk wanda ya rabe ni se ya shiga wani hali Ammar,? Sultan ya ida zancan hawaye sirara na bin kuncin shi da sauri yasa hannun ya goge shima Ammar idanuwan shi sun ciko da kwalla yana kallan Sultan da tsantsar damuwa, cikin sanyin murya Ammar yace, " insha Allah Nihal zata dawo gida lafiya sultan ka rage damuwa insha Allah se asirrin wanda ke bibiyar rayuwar ka ya tonu," sultan yace, "Amin! cikin sanyi murya Ammar ya katse shuru da cewa, "Sultan you have to take some food" Ammar ya ida zancan yana mikawa Sultan glass cup daya hada mashi tea me kauri amsa sultan yayi tare da zama saman kujera kurba daya zuwa uku Sultan yayi ma tea din ya aje yana cewa, "Ammar dole na damu rayuwar mutum biyu aka jefa cikin matsala Ammar duk saboda ni, ban san wani irin hali Ammi zata shiga ba idan taji labari..! bana san abinda ze taba Ammi Ammar" Lallashin Sultan Ammar kawai yake da ban baki.
*********
A hankali Nihal ta mike tsaye tana ingishi bakin kofar taje ta murd'e amma kule hawaye masu zafi ne suka zubo mata bubuga kofar Nihal ta shigayi tana cewa, "ku bude min please ina so na shiga toilet please" Nihal ta ida zancan tana zamewa bakin kofa tana hawaye bud'e kofar da akayi ne yasa Nihal mikewa da sauri tana kallan BS dake maka mata harara, kai a kasa Nihal tace, "ina so na shiga toilet" dan siririn tsaki BS ya saki tare da cewa, "biyo ni" simi-simi Nihal tabi bayan BS suka fito har parlour lokacin su Tjee na zaune suna shaye-shaye suna daririku, kallan ta Tjee yayi tare da tabe baki BS ya nuna mata toilet, shiga Nihal tayi tare da sakin kuka har Nihal ta gama abinda take tana kuka tare da dauro alwala, har zata fito ta leka window toilet din dan kararamine tsaki Nihal ta ja cikin sanyi murya tace, "Allah ka fidda ni cikin wannan tashin hankalin ya Allah" Nihal ta ida zancan tana goge hawayan ta da bayan hannun ta, simi-simi Nihal ta fito daga toilet tare da maida kofar ta kule cikin sanyi murya tace, "zanyi sallah please a taimaka min da waje inda nake bazeyi sallah ba" kallan juna BS da Tjee sukayi da sauran yaran Tj sannan Tj yace, "kaji min iyayi har wata damar sallah gare ki ji ta fa, malama ba mu waje kona babbala ki" TJee ya ida zancan cikin daka tsawa kuka Nihal ta saki saboda tsabar razana BS ya tasa keyar ta yana cewa, "wuce muje malama" Nihal na hardewa BS ya tasa ta gaba wayar da Nihal ta hango ne saman center table yasa Nihal rugawa da gudu tayi bakin kofa tana murdawa tana cewa, "somebody help me a taimake Ni dan Allah" dariya Tj da sauran yaran shi suka saki fisgo ta BS yayi ya wurgo ta tsakiyar parlour, Tjee dake zaune ne ya fisgo ma Nihal gashin ta kuka Nihal ta saki tana rike hannun Tj saboda azabar da take ji daka mata tsawa Tj yayi yana cewa, "kina tunanin zamu barki ki iya fita ne? Idan ma kina wannan tunanin ki daina" ya ida zancan tare da hanbare Nihal, kanta ya da ki center table kuka Nihal ta saki tana maida numfashin tare da fakar idanuwan su Tj ta janyo wayar Tj ta tura cikin rigar ta, fisgo hannuwan ta BS yayi yana ja Nihal na kuka har ya wurga ta daki, sauke ajiyar zuciya Nihal tayi tare da fido wayar tana rokwan Allah yasa wayar ba password cikin sa'a ko babu number's din wayar ta shiga dubawa da kyar ta iya gano number sultan da sauri ta danna kira, su sultan dake zaune suna jiran tsamani ringing din wayar shine ya ja hankali kowa na parlour har DPO Bilal alamar da hannu DPO Bilal yayi ma sultan da sauri Sultan ya kai hannu ya dau wayar ganin number da aka kira shi da ita dazu ce yasa yayi ma DPO bilal alama, a hankali ya kara wayar a kunne Nihal ce tace, "hello...! Sultan please help out sultan zasu kashe ni dan Allah ka taimake ni..! Nihal ta ida zancan tana sakin kuka muryar sultan na rawa duk ya rud'e ya rikice yace, " kina iya gane ina kike yanzu..! wawaigawa Nihal tayi tare da fashewa da kuka tace, "nima ban san inda nake ba Sultan ban sani ba..! Nihal ta ida zancan tana kara rushewa da kuka cikin calm tune sultan yace, "calm down Nihal ina nan zuwa na daukeki mu dawo gida kin ji Nihal" Jan majina Nihal tayi tare da kankame wayar tana cewa da "gaske sultan..!
"Eh mana Nihal ki kwantar da hankali ki, ki daina kuka, Nihal kuka baya yima cute face naki kyau ko kad'an" murmushi jin dadi Nihal tayi take a nan ta shiga goge hawayan fuskar ta kamar Sultan na gaban tana sauke ajiyar zuciya har cikin ran shi Sultan yake jin Nihal shima da ze samu dama ba abinda ze hana shi zubar mata da hawaye saboda ta bashi tausayin cikin honey voice din shi Sultan yace, "kin ci abinci..! girgiza kai Nihal tayi kamar sultan na ganin ta tace, "ban ci komai ba tun safe" Nihal ta ida zancan kuka na kubuce mata, banko kofar da akayi ne yasa Nihal razana wayar hannun ta ta fadi tana juyo muryar sultan na magana damko ta Tj yayi ya kifa mata mari yana cewa, "amma dai ke anyi tsinaniya mu zakiyiwa ta yan'duniya" bangaran sultan ko rud'ewa yayi yana cewa, "hello Nihal..! yana juyo saukar marin da Nihal ke sha dif yaji wayar ta mutu baya-baya sultan yayi kamar ze sume saboda jirin dake dibar shi Ammar ya tare shi ya zauna da shi sultan da Ammar kuka suka saki bame lalashin wani saboda duk abinda ake kowa na ji DPO Bilal ko jikin shi yayi mugun sanyi shima kamar yayi kuka daurewa kawai yake da kyar ya iya furta "Sultan karka damu mun gane location din wajan ya kamata mu wuce can din..! DPO Bilal ya ida zancan yana bama yaran shi umarni da sauri Sultan da Ammar suka mike wani irin dadi ne ya lullube sultan da sauri suka fice.
"Oh my goodness wannan yarinya ta gama damu wallahi we have to do something, BS daure min ita bari nayi sauri naje na dawo" parlour Tjee ya koma tare da cewa yaran shi, "you guys ku hada kayan ku yanzu zamu bar wajan nan," wayar BS Tj ya dauka ya fara kiran Nazili amma shuru bata dauka ba saboda lokacin tayi nisan bacci komawa dakin Tj yayi tare da finciko Nihal se ihu take tana cewa, "ka sake ni babu inda zani se Sultan ya zo..! Nihal na maganar tana kuka tana cigaba da cewa, "dan Allah Ku rabu dani wai me yasa baku da imani ne, mi na makune dan Allah..! mari Tj ya kara zabgawa Nihal yace, "saboda ki na san sultan shi yasa" Tj yayi maganar cikin daka tsawa idanuwan Nihal jawur tana kallan Tj ta dauke wuta Nihal tayi cikin zuciyar ta tana cewa waya ce maku ina san shi me ze sa na so mutumin da baya so na kenan shi yasa a cutar da ni haka, tura ta cikin mota Tj yake amma Nihal ta rike kofar motar tana kiciniyar guduwa kan bindiga BS ya makawa Nihal take a nan ta sulale sumamiya, ajiyar zuciya suka saki Tje yace, "good job my guy, yarinyar nan kwai taurin kai kamar karuna..! sannan suka shige cikin motar big boy ya fisgi motar da karfi suka bar harabar dajin.