Sashe 120
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da daddare Nihal ce tsaye gaban dressing mirror ta shirya cikin pink rigar baccin ta dai-dai gwiwa tana shafe jikin ta da humra, turo kofar da akayi ne ya sata juyowa sultan ne ya shigo cikin shirin shi na bacci ya haye saman bed, Nihal na kallan shi ta san har yanzu ba daina fushi yayi da ita ba saman bed din Nihal ta hau cikin sanyi murya tace, "love am sorry bazan sake ba" sultan dake jin ta yayi banza da ita tamkar ba magana Nihal take ba kuka shagwaba Nihal ta saki tana cewa, "am sorry love bazan sake ba ka ji please ka daina fushi dani, ashe zaka iya fushi dani haka" yarda Nihal ke kuka yasa sultan mikewa yana kallan ta rai had'e yace, "hold your sorry na lura baki san lafiyar ki da abinda ke cikin ki kuma ai ban ce maki komai ba amma sai ki hau kuka, bacci nake ji just leave me alone tunda baki san lafiyar ki na sha fada maki ki daina shan to much of sanyi but you refuse to stop"
"Bazan sake ba love please ka daina fushi dani kar mala'iku su tsinemun daga yau ba zan kara shan sanyi ba" murmushi sultan yayi ya bude hannuwan shi yace, "oya come here" murmushi Nihal ta saki tana goge hawayan ta da sauri ta rarafa ta shige jikin shi yana cewa, "hayaty ki daina shan sanyi bana so kina shan sanyi, duk abinda kike so zan siya maki amma ban da abinda zai cutar da lafiyar ki, please ki rage shan to much of sanyi zai taba lafiyar baby mu" Sultan ya ida zancan yana shafa cikin ta
"to bama zan sake ba"
"good girl" kissing nata sultan ya shigayi ko ta ko ina yanayi mata salan shi mai rikitata itama Nihal biye mashi tayi suka Lula duniyar ma'aurata.
Washe gari da safe bayan Nihal ta shirya cikin uniform din ta da taimakwan sultan ta shirya tana zuba mashi shagwaba, sannan suka wuce main parlour lokacin kowa ya halara sukayi break sannan suka wuce parking space sultan ne yayi dropping Nihal da kanshi a school duk sai da ya gama jagwalgwala ta san rashi sannan ya kyale ta, dan sam baya gajiya da ita har mamaki take yarda sam sultan baya gajiya da ita, sai da motar shi ta bar harabar makarantar sannan Nihal ta shige class.
Zaune saman seat ta sami Nana da sharifa itama ta zauna suna gaisawa da sharifa suka gaisawa da Nana sama-sama yau dai kam Nana sai shan kamshi take Nihal na lura da yarda Nana ke ta hada rai yau ko magana kirki ta kasa, Nihal tace, "kawas yau kuma waya bata maki rai har laifin ya shafe ni tunda na shigo school yau kike ta hada rai ko Ashad ne ya maki laifi" tabe baki Nana tayi tace, "Ni fushi nake dake baki da kirki Nihal har yau kin kasa zuwa gidan mu amma ni naje yafi a kirga tun mama na tanbaya ta yau she zaki zo har ta daina kunya ma nake ji yarda muke ace wai har yau kin kasa zuwa gidan mu zuwa na gidan ku nawa ko dai sultan ne ke hana ki zuwa,?
"laaa kawas ko daya wallahi ranar da zanzo ranar muka tafi shanono kuma ai na fada maki,"
"da kuka dawo me ya hana ki zuwa? zuwan Ashad nawa gidan mu wanda saboda ke na san shi," yar dariya Nihal ta saki tace, "ai shi nema yake dole ya zo kafin kwado ya mashi kafa,"
"na lura kin dau maganar nan wasa kin ga tafiya ta" Nana ta fada kasancewar an tashi break rike mata hannu Nihal tayi tana cewa, "haba kawas haba insha Allah zan zo kafin mu fara exam, karki bari su o'o su ji kan mu ayi mana dariya," sharifa dake gefe tace, "gaskiya Nihal baki kyauta ba ace duk abotar baki taba zuwa gidan su ba, har muna shirin gama makaratar gabaki daya ya kamata ki je gaskiya, ke kuma Nana kullun kina bin ta kamar jela ashe ko gidan ku bata taba zuwa ba" sharifa ta ida zancan tana dariya tsaki Nana ta saki tace, "to uwar hada gurmin in dai ni da kawas ne bame shiga tsakanin mu" dariya Nihal tayi tana shafa wa sharifa kai tana cewa, "anji ta idan an santa" dariya suka saki su duka sannan suka wuce break.
Akwana a tashi ba wuya wajan Allah yau su Nihal suka fara exam, har lokacin Nana na mata bitar taki zuwa gidan su, ko magana ta daina yima Nihal dan fushi take da ita.
Nihal ce da Dara a kitchen Nihal na yanka vegetable Dara na cewa da "kin je kinyi zaman ki Nihal kina bukatar hutu tunda dai gashi kin gama hada komai na cigaba da kula da sauran,"
"umma ki bari nayi komai da kai na bana san zama bana wani abu"
"matsala ta dake daya ce idan kika fara aiki bakya gajiya kuma sai ki ce komai sai kinyi bayan ga ma'aikata yanzu vegetable din nan yaran dake kitchen din nan ya kamata ki ba su yanka, amma ke kin amshe kina tayi kuma kin san yarda sultan bai so ko kara kina dauka musanman da cikin ki ya fito" murmusawa Nihal tayi tana juye kayan miya a tukunya tace, "Allah umma na biyewa love ba abinda zanyi sai kwanciya, ko wajan awo ana cewa mu motsa jiki kuma fa ya sani"
"Ai irin wannan aikin ne be so kina yi yafi so idan ya dawo ko zagaye gida ku motsa jiki..
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo ```
[3/6, 2:18 PM] Sister: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUW* 🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 137_138*
Shigowar sultan kitchen ne yasa Dara sakin murmushi zatayi magana yayi mata alama tayi shuru, bayin dake kitchen fara ficewa daya bayan daya sukayi Nihal kuwa ko lura ba tayi da shi ba, tana faman juya miyar kwai da take, Dara ficewa tayi ba tare da Nihal din ta lura ba rufe mata idanu sultan yayi ta baya a razane Nihal take bin hannu sultan tana shafawa dadad'an kamshi turaran shine ya sheda mata masoyin na tane tana murmushi ta ce, "love na gane ka fa" zame hannun shi sultan yayi yana cewa, "uhm hayaty na dawo ba sannu da zuwa ba komai kina nan kina wahala min da kanki" hannu ta sultan ya kama suna juya miyar tare sannan ya rage gas din ya juyo da Nihal suna facing juna ya ce, "hayaty me yasa kike so ki dinga wahala min da kanki ne,? akwai fa masu yin aiki nan hayaty" Langwabe kai Nihal tayi cike da shagwaba ta zagaye hannuwan ta a wuyan sultan tace, "ina so na faran ta wa miji nane ko nayi laifi,? aiki da dake ba wani aiki bane love kuma bana so kana cin abincin ma'aikata" murmushi sultan yayi ya manna baki shi saman lips din ta, dan ture shi Nihal tayi tana dariya tace, "love a kitchen fa muke kowa na iya shigowa" Nihal ta ida zancan tana juyawa daura kanshi sultan yayi a kafadar Nihal yana shakar kamshin ta mai dadi yana shafa cikin ta wanda ya fito yace, "to minene hayaty idan an ganmu ba tare da matata aka ganni ba" sultan ya ida zancan yana shinshina wuyan ta.
Yadda sultan yake mata ne yasa hannu ta kama rawa ta saki spoon din hannu ta tace, "love a kitchen fa muke please ka daina kana so miya na ta kone ko" Nihal ta ida zancan tana turo baki, lakace mata hanci sultan yayi yace, "na bari, bana so wannan dadad'an abincin ya kone ba" murmushi Nihal tayi kusan tare sukayi aikin kitchen din bayi kuwa na waje suna tsegumi, India sabo ya kamata su saba amma had yau sun kasa sabawa.
Yau dai kam Nihal ta gaji da korafin da Nana ke mata kan bata zuwa gidan su, yau dai ta kira ta ta sheda mata zata zo murna wajan Nana ba a cewa komai, haka ta shedawa mama sannan tasa larai mai aiki tayiwa Nihal tuwan shinkafa miyar taushe, kasancewar favorite din Nihal ce tunda ta samu ciki bata da abinci sama da tuwan shinkafa miyar taushe.
shiryawa Nihal take cikin less din ta brown mai ratsin flowers dark brown wanda akayiwa dinkin bubu dikin ya matukar amsar ta ya mata kyau sosai, tsantsara kwalliya Nihal tayi sosai tayi dauri mai kyau ya zauna a kanta das ta yafa veil din ta dark brown tasa flat shoe din ta black da handbag, murda kofar da akayi ne ya sata juyowa tana sakin murmushi tana kallan sultan dake tsaye bakin kofa ya shirya cikin brown shada shi tasha aiki da dark brown zare dinki ya kama jikin shi yayi kyau har ya gaji kan shi na sanye cikin hula dark brown da ratsin light, kusan colours din kayan su iri daya hakan sai ya kara fitowa da zalan kyan su, duk wanda yaci nasara ganin su wannan lokaci ya san masoya ne masu tsantsar san juna su musanman yarda sultan ya kafe Nihal da idanu shi masu rikita mata lisafi yana mata smile karasowa sultan yayi gaban ta yana cewa, "muje ko kar yamma tayi Nana tayi tunanin kin fasa zuwa" murmushi Nihal tayi tana cewa, "yanzu kuwa ta gama kira na tana cewa kar na shuka ta" tare suka fito gwanin ban sha'awa sultan da kan shi ya ja motar suka bar harabar gidan.