Sashe 123
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda Nazili ta zauna ya lallace yana kallan ta jin kukan ta yake har cikin ran shi ji yake tamkar ya jawo ta jikin shi ya lallashe ta lumshe ido yayi ko bata fada mashi ba a yarda take maganar ya gane ina ta dosa, jim kad'an yayi yana wani tunani can kuma ya saki smile handkerchief ya ciro cikin alhijun shi yana jujuyawa cikin murya shi mai dadi saurare ya ce, "mai yasa Gimbiya take asara hawayan ta masu tsada kwata-kwata kuka ba yayiwa kyawawa kamar gimbiya kyau" dagowa Nazili tayi tana kallan Ahmad daya tsare ta da blue eye's ball din shi ta kasa cewa komai handkerchief ya mika mata ya ce, "take this" da kamar baza ta amsa ba ta amsa tana goge hawayan idanu ta Ahmad ne ya katse mata tunani da cewa, "good kin ga yarda kika kara kyau da kika goge hawayan fuskar ki," galala Nazili ta tsaya tana kallan Ahmad, wani kyau na daban ya kara mata da haske a zuciyar ta ta ce, dama haka Alex yake da kyau da kwar jini sai dai sam bata san Alex ya muslunta ba, bata san cewa haskyan muslunci bane ya haskaka mata shi ya kara fito da zalan kyan shi da kwar jinin shi, Ahmad ne ya katse mata tunani da cewa, "kafar ki.! A zabure Nazili ta mike tana ihu tana cewa, "mi ka gani" gabaki daya ta rude taga-taga ta tafi zata fadi Ahmad ya tarota wani yanayi na daban suka tsinci kan su da sauri Nazili ta janye jikin ta tana cewa, "me ka gani a kafa ta? dan murmushi Ahmad yayi ya ce "na fadi hakan ne kawai dan ki daina kuka, kuka ba yayi ma kyakyawar fuskar ki kyau, me yasa duk san da zan ganki kina kuka wake bata maki rai? ki fadi min komawa waye yanzu mu je na rama maki" yarda Ahmad yayi maganar sai da yasa Nazili darawa duk da bacin ran dake cin ta kallan ta Ahmad yake ta wani kara mashi kyau yarda yake kallan ta ne yasa Nazili daga gira tana kallan shi ta ce, "why are you looking at me like you never see me before," murmushi yayi yana kallan ta ya ce, "komai kikayi yana maki kyau i can't stop looking at your natural beauty face" shuru Nazili tayi tana jin dadi kalaman da Ahmad ke fada mata dan ya faran ta mata rai murmushi Nazili tayi a hankali ta furta, "thanks" tana gama fadar haka ta mike da niyar barin garden Ahmad ya ce, "why not mu zama friends ko dan na dinga zane mai saki kuka" jim kad'an Nazili tayi tana kallan shi, shima din kallan ta yake yana tunanin watsin da zata mashi duk da ya ga sauyi da yawwa a tattare da ita murmushi Nazili tayi ta ce ce, "why not" tare da mika mashi hannu murmushi ya saki ya kama lallausan hannu ta gabaki daya su wani shock suka ji lokaci daya Nazili ce ta janye hannu ta har ta fara takawa.
Ahamd ya ce, "me yasa baki san wanda Abba ya zaba maki a matsayin miji? Maganar ce tasa Nazili tsayawa cak Ahmad ya kara jefo mata wata tanbayar da cewa, "kina da wanda kike so ne? Jim kad'an Nazili tayi cikin mulki ta ce, "the truth is by know love doesn't exist in my dictionary since I loose the man I love so much and after all by know aure baya gaba na, I just wanna leave like that no love no tension," kallan ta Ahmad yake ido cikin ido a hankali ya furta, "ki daure kiyawa iyayan ki biyaya zaki ci ribar hakan tunda baki da wani tsayaye, kuma nasan zai rike ki amana cike da so da kauna tunda yana san ki" murmusawa Nazili tayi tana kallan Ahmad tace, "I don't think so zai iya rike ni" tana gama fadar haka ta bar wajan shuru Ahmad yayi yana nazarin kalaman ta murmushi ne ya kubucewa Ahmad a hankali ya furta, "everything will be ok soon zan koya maki so na I do love so much dear.
Jiki a mace Nazili ta wuce part din Ammi zaune a parlour ta same su su duka suna zuba hira cikin jin dadi har da Nihal dake faman cin danbun shinkafa wanda mom ta dafa mata ya ji vegetables da tircecan cikin ta gaba, wanda haihuwa yau ko gobe murmushi yak'e Nazili ta saki tare da shafa kan Khalifa dake hannu Basmal sannan ta shige bedroom nata yanayi da Ammi taga Nazili ne yasa ta bin bayan ta da sauri zuwa daki, sai dai sam batayi tunani Nazili zatayiwa sarki biyaya cikin sauki ba sai gashi ta bata mamaki, ta nuna ba komai amma takaici na cin ta a zuciya haka Ammi ta rinka ban baki da nuna mata anfanin biyaya da irin riba da ake samu duk da cewa Nazili bata nuna komai ba sai dai kalaman Ahmad sun tsaya mata a rai.
Tsame hannu ta Nihal tayi daga cikin plate din danbun shinkafa Minal dake gefe tace, "har kin koshi aunty? Daga kai Nihal tayi tana cewa, "har na koshi bari na lallaba na wuce part namu nasan love na kan hanyar dawowa gida" shewa su Nawwara suka saki suna cewa, "love bird har yau soyayya su aunty Nihal taki tsufa, wallahi kuna birge mu yarda kuke zuba love muma dai Allah ya bamu masu yimana" far da ido Nihal tayi tace, "har tsufan mu soyayya zamuyi, Allah ya baku masu yi maku" Amin su Minal suka ce Ammi da fitowar ta daga bedroom kenan ta ce, "haka dai kullun" dariya parlour ya dauka har ta fice daga part din suna tsokanar ta.
Nihal ce tsaye gaban dressing mirror bayan ta fito daga wanka ta shirya cikin gown din ta maroon daga sama an jera mata Stone's cikin ta ya fito das da shi, sarka take kokari sakawa, turo kofar da akayi ne ya sata waigowa tana sanki sanyayan murmushi, Sultan dake bakin kofa ya jingina yana bin ta da kallo dan ba karamin kyau ta zuba mashi ba, ya nad'e hannu shi saman kirjin shi sanye yake cikin jeans and shirt white bottle din rigar bud'e gashin kanshi sai shining yake yana bin Nihal da kallo mai cike da so a hankali ya tako gaban ta, gashin ta ya maida gefe ya amshi sarkar yana sa mata ta cikin mirror ya tsare ta da ido itama haka har ya gama sa mata sarkar a hankali ya sakar mata kiss a wuyan ta yana shafa cikin ta cikin muryar rada yace, "kinyi kyau hayaty" murmushi Nihal ta saki tana cewa, "thanks love" ta ida zancan tana cewa, "na gama shiryawa kai nake jira" ja mata hanci sultan yayi yana cewa, "um shine kikayi wankan ki baki jira ni munyi tare ba ko kin kyauta, kin so ki jira ni shiyasa baki jira munyi wankan tare ba" Sultan ya ida zancan yana kokari kissing lips din ta dan ture shi Nihal tayi tana dariya tace "baza ka bata min kwalliya ba kai mai wayau ko" barbaza gashin kan shi Sultan yayi yana cije lips ya shige toilet.
Iska mai sanyi Nihal ta furzar tana murmushi ta bud'e drawer dan cirowa Sultan kayan da zai saka, bai wani dade ba ya fito da taimakwan Nihal ya shirya duk da yana hana ta, amma bata ji cikin black yadi ya shirya wanda ya sha aiki da gold zare babba riga kayan sun zauna a jikin das, kan shin na sanye da hula sajan shi ya kwanta luf-luf hakan sai ya kara fitowa da zalan haskyan shi yayi kyau, maroon veil din ta Nihal tayi rolling kanta da shi tana kallan kan ta, ta ciki mirror turo baki tayi tana kallan tircecan cikin ta kamar tayi kuka rungume ta sultan yayi ta baya yana cewa, "what hayaty naga kamar mood din ki ya canza me ya faru hayaty? kwabe fuska tayi idanuwan ta cike da kwalla tace, "ji fa yarda baby ka yasa ciki na kato yanzu haka zan fita ko kyau banyi ba" Nihal ta ida zancan a shagwabe tana turo baki juyo da ita sultan yayi yana cewa, "waya ce bakiyi kyau ba hayaty kinyi kyau sosai" turo baki Nihal tayi cike da shagwaba tanayiwa sultan rigima haka ya lallaba suka fice tana bitar yarda cikin ya maida ta.
Direct Gidan baba Sani suka fara zuwa a compound suka sami baba Sani yana kokari wuce wa masallaci cikin ladabi suka gaishe shi cikin fara'a ya amsa yana cewa, "a'a ha sultan ashe kune tafe?
"mune Abban,"
"to madalla sannu ku da zuwa," kallan Nihal baba Sani yayi cike da fara'a ya ce, "masha Allah daughter jiki yayi nauyi kenan Allah ya raba lafiya, Amin" Nihal tace, a kunya ce baba Sani yace, "ku karasa daga ciki masallaci zan wuce idan na dawo ma gaisa da kyau" sultan da kan shi ke sunkuye yace, "nima banyi sallah ba da yake muna kan hanya akayi kira"
"to, to bari na kawo ma ruwa sai akayi alwala mu wuce tare ko" ciki baba Sani ya koma Nihal na biye da shi a baya cike da murna hajiya farida ta tarbi Nihal da su Naja dake zaune itama zuwan ta gidan kenan da yan ya'ya ta biyu.