← Book details Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 128

Sashe 103

Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daukar ta yayi cak ya kaita toilet ya sata ciki ruwan mai zafi, ya da dawo daki ya dauke bedsheets din kan gadan yasa wani bayan Nihal taji dadin jikin ta ne sultan ya dauko ta ya dawo da ita daki ya aje ta saman bed, har a lokacin Nihal na kuka shagwaba har wani cewa take saboda haka ya kawo ta, wata kasa yarda ba wanda ze kawo mata dauki, sultan kuwa ya zage sai ban baki yake yana wani riritata kamar jariraya yana tarairayarta ya rungume ta yana cewa, "hayaty kin sa zuciya ta nishadin da farin cikin wanda ba zan iya fadar su duka ba, saboda ba zai kwatantu ba, Allah yayi maki albarka yasa ki gama da duniya lafiya" Nihal kuwa tayi luf a fafadan kirjin sultan tana jin dadi kalaman sa, haka sultan ya cigaba da riritata tamkar ya maida ta cikin sa saboda tsabar so da tatali yana kara aika mata da wasu sabin salan nashi masu rikitata, Nihal da ta fahimci inda sultan ya dosa narai-narai tayi da ido tace, "love kayi hakuri karka kashe ni, ka bari na warke" shiko sultan be ma san tanayi ba cikin wata kasalaliyar murya shi yace, "kiyi hakuri hayaty, ba zan iya kyale ki ba, kuma duk wanda kika gani a gidan ta da haka ta fara kuma bata mutu ba, ki barni na samu natsuwa a tare dake ki taimaka please" sultan ya ida zancan cikin sigar tausayi.

Duk da zafin da Nihal ta ke ji ta danne ta hakura ta jure haka sultan yayi kidan shi yayi rawar shi sai da Asuba ya saurara mata shi kan shi ya tausaya mata, da kansa ya kuma hada mata ruwan zafi da dettlo ya sata a kwamin wanka ya fice luf Nihal tayi har wani dan bacci ta fara yi, saboda dadin ruwan zafin, dawowa toilet sultan yayi ya taimaka mata tayi wanka sannan yayi mata na sabulu tayi alwala suka fito a tare ya jasu sallah da kyar Nihal ta iya yin sallah saboda duk jikin ta ciwo ya keyi mata, bayan sun idar da sallah sultan ya juyo yana sakar mata murmushi mai sanyi ya jawota jikin shi yana cewa, "am sorry hayaty, na wahalar da ke ko? ita dai Nihal a tsorace take da sultan dan kar ya kuma, dan ja mata hanci sultan yayi yace, "tsoro na kike ma ji ko hayaty? am sorry ba karawa zanyi ba naga duk kin firgice tausayin ki nake ji hayaty, jiya dai an sha kuka..! sultan ya fada cikin sigar tsokana cikin jin kunya Nihal ta kawo wa sultan duka a kirji ya goce yana mata dariya daukar ta yayi ya shinfid'e saman bed tare da janyo ta jikin shi yana cewa, "ayi min a fuwa hayaty na kasa control din kai nane har sai dana mance wace duniya nake, Allah na gode maka daka bani Nihal a matsayin matata hakika ke ce sirrin na abin alfahari na, hayaty ki daure ki so ni ko kwanta wanda nake maki ne please"
"Love kenan naka san kawai ka sani nima ina kaunar ka, bani da wanda nake so a rayuwa ta bayan kai, kai ne gata na kai ne iyaye, bani da kowa sai kai" Nihal ta ida zancan tana kara shigewa jikin sultan sauke ajiyar zuciya sultan yayi yace, "Alhamdulillah..! a hankali ya sakar ma Nihal kiss a forehead din ta yana shafa bayan ta har bacci ya dauke su.

Sai da gari yayi haske sannan Nihal ta tashi a hankali ta sauke idanuwan ta saman agogan dake manne jikin bangwan dakin kusan karfe 10:30am koda ta tashi bata sami sultan a dakin ba, gyara dakin tayi tsaf sannan ta shige toilet ta watsa ruwa tayi brush ta fito, sanye da dan karamin towel ta shafe jikin ta da lotion tabi jikin da turare masu kamshi da sanyi dadi, drewar ta bude dan ciro kayan da zata saka ta sauke idanuwan ta saman blue shirt din sultan daya aje a hankali ta kai hannu ta taba murmushi ta saki sannan ta dau rigar ta saka tare da nanad'e gashin kanta kamar ganmo ta gaba ya dan zubo kamar taliya rigar kuwa ko gwiwa bata kai mata ba, hakan sai ya bayana santala-santalan kafafuwan ta da cinyar ta duk da ba wata kwalliya tayi ba tayi masifar kyau kuma kunar fuskar ta ta ragu nesa ba kusa ba, fitowa Nihal tayi daga bedroom a hankali take taka stairs komai na jikin ta na amsawa cikin siririyar murya ta mai dadi ta shiga cewa "love..! Love..! Sultan dake cikin kitchen yace, "Na'am hayaty..! ya ida zancan tare da fitowa hannu rike da abin tsame dankalin murmushi ya saki yana kallan ta tun daga kasa har sama a hankali ya karaso ya zagane hannuwan shi a waist din ta ita kuma ta zagaye hannuwan ta a wuyan shi, cikin muryar ta mai dadi tace, "morning love" light kiss sultan ya sakar mata a lips yace, "morning hayaty rigar nan ta maki kyau" fari da ido Nihal tayi tana sakin murmushi, tana wasa da bottle din rigar sultan sun tsare juna da ido kaurin da Nihal fara ji ne ya sata cewa, "love me ke kauri? baka ji wani kauri ba"
"Ah na manta breakfast din mu kan wuta gabaki daya kin rikita ni har zan bar abinci ya kone," dariya Nihal take tana cewa, "ba ruwa na..! a tare suka shiga kitchen, dankalin da sultan ya daura kuwa ya kone sai da ya daura wani kusan a tare sukayi aikin kitchen din duk da sultan na hana Nihal yana cewa bata da lafiya, bayan sun kamala a tare suka fito suna jerawa a dining bayan sun gama jerawa sultan ya daura Nihal a cinyar shi yana feeding nata abinci itama tana feeding nashi.

Bayan sun gama cin abinci sultan na zaune saman kujera kan Nihal na bisa cinyar shi yana wasa da gashin kanta suna kallo yace, "hayaty ki shirya mu fita waje ki ga gari," mikewa zaune Nihal tayi tace, "da fuska ta a kone zamu fita, so kake a maka dariya" bata fuska sultan yayi kamar be taba dariya ba yace, "hayaty bana san irin haka ni na gani na ce ina so ba ruwan wani dani," ya ida zancan yana kara had'e rai ganin haka yasa jikin Nihal yin sanyi ta shiga bashi hakuri har da yar kwallan ta ganin haka yasa sultan hakuri yayi kissing goshin ta yace, "kar ta kuma ce ma fuskar shi konana," a tare suka mike dan su shirya bedroom Nihal ta wuce ta shirya cikin jean and black shirt ta kama jikin ta sosai tayi kyau sannan ta saka boot black tare da daukar brow suwaita ta daura saman kayan ta sannan ta yafa white veil ba karamin kyau Nihal ta zubaba sannan ta feshe jikin da turare, turo kofar da akayi ne ya sata juyowa sultan ne ya shigo cikin jean and white t-shirt sai black suwaita dake jikin shi murmushi ya sakar ma Nihal har dimple din shi na lomawa yace, "muje ko..! a tare suka fice daga gidan sai da suka fara biyawa babban asibitin fata suka ga doctor yayi masu bayani cewa kunar bata shiga fatar ta ba sana ya basu magani sha dana shafawa, daga nan wuraran shakatawa suka nufa Nihal sai mud'e ido take tana kallan gari suna ta picture's, wajan hauwa doki suka je da sultan ya daura Nihal a gaba yana bayan ta, sai dariya take faranran hakoran ta na bayana duk wani motsin ta na kan idanuwan sultan yana zuba mata soyayya, sakin linzamin dokin sultan yayi rintse ido Nihal tayi a tsorace tare da sakin kara, dariya sultan ya saki ya kankame ta, juyo da ita yayi suna facing juna murguda mashi baki Nihal tayi, a haka suka gama wasa da doki, sannan suka sauko wajan wasa da kankara suka je sosai sultan ke wasan cikin kwarewa Nihal na mashi video tana murmushi, wucewa sultan ya zoyi da gangan ya saki abin wasan ya fadawa Nihal sukayi kasa gabaki daya yana mata cakulkuli tana dariya da kyar take maida numfashin zamewa tayi daga jikin shi, kankara ta debo tana watsa mashi yana binta da gudu tana dariya tana mashi gwalo, har ya cin mata daga ta sama sultan yayi yana juya ta tana dariya sauke ta yayi suna facing juna hada hanci su sultan yayi suna maida numfashin rungume shi Nihal tayi san mijin ta na karuwa a zuciyar ta rungume ta tsam sultan shi ma yayi, gabaki daya yan su tunanin SAUYIN RAYUWA da suka samu suke, tabas rayuwa ta sauya masu mai cike da so da kauna, da wannan tunanin suka biya restaurant kasancewar dare ya fara yi a plate daya aka zubo masu abincin carrot rice and stew with cabbage and tomatoes and fresh juice, Nihal ce ke feeding sultan yana ci bud'e baki yayi kauda spoon din Nihal tayi ta kai bakin ta tana mashi gwalo, dariya sultan yayi har dimple din shi na lomawa yana cewa, "zan rama..! kara debo abincin tayi ta kai mashi baki janye spoon din tayi tana dariya tayi sama da spoon din da sauri ta tura spoon din bakin ta, batayi auni ba taji baki sultan cikin nata zaro ido tayi tana kwada mashi akwai mutane, amma ko a jikin shi sai dan kan shi ya sake ta yana ja mata hanci dukan kirjin shi Nihal tayi cike da shagwaba ta kwantar da kanta tana murmushi welter sultan ya kira ya bashi kudin abincin suka bar wajan, sun zagaye gari sosai sunyi pictures.
Chapter 103 · 0% Book details