Sashe 21
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabaki daya yau Nihal sukuku tayi shi ba wata walwala sosai, hankalin yaya ko duk ya tashi se faman Jan ta da labarai masu dadi yake tana binshi da idanuwa, kwata-kwata yau hankalin ta yana kan umma da halin da ta barota a ciki duk shi ya hana Nihal sukuni, daura hannu washi yaya yayi saman na Nihal cikin sanyin murya yace, " k'anwata please ki daina yawan tunani karki samama kanki wani ciwo please " murmushi Nihal tayi Wanda iyakarshi lab'an ta tace, "Insha Allah yaya zan dena"
"Good girl"
Cikin k'warewa suke aiki baka jin motsin komai se na injina da suke aiki a jikin Alhaji barau mik'a hannu Sultan yayi Sister Naja ta bashi kayan aikin ba me cewa k'ala cikin su, bashir ne ya rik'e hannun Alhaji barau dai-dai Inda jijiya shi ke harbawa tare dagawa Sultan hannu, idan zufa ta karyo mashi se sister Naja tasa tissue ta goge mashi , se da suka gama aikin tsaf sannan Sultan yabi ya dinke Alhaji yana kallan yadda machine din ke Nuna yadda ran Alhaji barau ke harbawa, k'irjin Sultan ne ke dukan uku-uku bama shi ka d'ai ba hata sauran haka k'irjin su ke bugawa, ganin abun ya dai-dai ta ne yasa suka cire abin da ke manne a hanci su, tare da sakin a jiyar zuciya suka furta Alhmadulillah kunsan a tare murmushi suka saki tare da nufar Sultan su kayi hugging nashi gabaki d'aya suka rufe shi Dan murna.
```Taku har kullun Salma mas'ud nadabo ```
[1/7, 2:26 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Wannan shifin nakune fan's ina jin dadi yadda kuke nuna soyayya ku a gare ni da yadda kuke suburbudo comment hakan namin sugar irin sosai din nan_*
*Page: 41_42*
Ba komai bane ya janyo wannan murna ba se kasancewa su suka fara irin wannan aikin a Nigeria sakin Sultan su kayi suna murmushi, amir yace, "masha Allah we didn't" gabaki d'ayan su murna suke sannan suka chanzawa Alhaji barau gado aka fito da shi ana fitowa da shi iyallan shi suka biyo ganda da sauri Dr amir ne ya dakatar da su tare da cewa, "ku d'an yi hakuri da shiga dakin yanzu yana buk'atar hutu," daga mashi kai hajiya ikilima tayi tana hamdala gaskiya ko ta yadda da maganar Alhaji, Sultan babba likita ne Wanda yasan abinda yake, direct waiting room suka wuce da Alhaji barau tare da sa mashi k'arin ruwa da manna mashi oxygen, sannan suka fito suna ta sakin smile.
Room suka shige kowa ya cire kayan theater dake jikin shi, bashir ne yace, "you guys ni fa banyin break ba I am Hungary wallahi," Amir yace, ",Nima yunwa nake ji duk da madam ta bani break kafin na fito" Dan siririn tsaki Sultan yaja yana wanke hannu shi a zing yace, "Ku dai kun fiye raki se kace ba maza ba se cin tsiya ko auki baku k'arawa" Sister Naja tace, kai ma ka gani yallabai se ci ba auki" tabe baki amir yayi yace, "Ni fa ban San surutu kowa ya samu guri ci zeyi" bashir ya daga kafad'a yace, "aiko dai" Sultan yace, "ok muje muyi break din first se kowa ya koma bakin aikin shi," a tare suka jero abin sha'awa suka wuce gun cin abinci, suna isa suka sami seat suka Zauna bashir da amir founded yam with egusi soup aka kawo masu, Sultan da Sister Naja fish pizza da cottage pie with coffee, cikin natsuwa suke cin abinci, Amir ne ya katse shurun da cewa, "Sultan wai ina ammar ya je ne? nayi missing nashi kuma ina kira wayan shi baya shiga,"
"Ya tafi range har yanzu be dawo ba nima na rasa mi ya zauna dashi haka, kamar be so ya dawo" bashir da amir ne suka had'a baki wajan cewa, "ko dai yayi new crush ne" hhhhhh,
"I don't think so, kauye ne fa kawai se ya rasa ina zeyi new crush se a kauye" Sultan ya fada yana goge bakin shi da tissue, dariya su bashir suka saki tare da cewa, "idan tayi tsami zamu ji" sannan suka tashi kowane su ya koma bakin aikin shi.
Yau ma kamar kullun yaya har kwanar gida ya rako Nihal, yana kallan ta har ta k'urewa ganin shi, dauke da sallama ta shigo gida gwoggo da dilaliya na zaune saman kojera tayani Gulma suna cinikin wasu kaya, har k'asa Nihal ta duka ta gaishe su, kallo daya dilaliya ta mata ta watsar gwoggo ko hannu ta mik'a alamar ta bata kudin ta kudin ta irgo cif ta mik'a mata har se da ta hada da hannu Nihal wajan amsa Dan masifa, hanyar daki Nihal ta nufa gwoggo ta daka mata uwar tsawa tace, "ina kuma zaki bayan ga wanki na jiran ki dalla malama wuce ki fara aikin gaban ki," kallan kayan wanki Nihal tayi tana mamaki irin yawan su tun daga na gwoggo har na baffa dana Sara zata wanke gobe kuma na mudi na jiran ta, bakin rijiya ta dawo tana jan ruwa kafin ta fara wankin.
Sultan na fitowa harabar Asibiti yan' jarida suka mai cha kasancewa labari ya kai masu a kan aikin da yayi ma alhaji barau babba d'an siyasa mai fada aji, ganin haka ne yasa security's din sultan suka k'araso suna kare shi gudun kar a samu matsala har ya shige mota, a hankali motocin suke tafiya har suka iso gida mai gadi ya wangale masu gate shugowar motocin yayi dai-dai da shigowar motar Nazili bale murfi mota tayi, ta fito tare da k'arasawa bakin kofar motar Sultan bale murfin motar yayi ya fito, kallo d'aya ya mata ya watsar yayi gaba, cikin siririyar murya ta Nazili tace tare da rik'e kugu tace, "Sultan" cak ya ja ya tsaya tace, "amma dai kasan haka nan ba zan zo na tsaya bakin kofar mota ba ko ina san muyi magana da kai ne," juyowa Sultan yayi ya watsa mata wani kallo na baki da hankali yace cikin honey voice din shi, "yanzu ne lokaci da ya dace muyi magana, ke makauniya ce? yanzu na dawo daga office idan ke baki gaji ba to ni a gajiye na dawo kin gane mtsww," Jan dan siririn tsaki Nazili tayi tare da shigewa part din ammi da sauri, ammi dake zaune saman three star Nazili ta zo wucewa rai bace ko Kallan inda ammi dake batayi ba ta nufi bedroom din ta, ammi ce tace, "Nazili cak taja ta tsaya bata juyo ba, ammi tace, " waya b'ata maki rai naga kin shigo rai bace," Nazili tace, ba kowa,"
"Amma shine se ki shigo rai b'ace kuma ko sallama babu" juyowa Nazili tayi a hasala cikin daga murya cike da rashin kunya tace, "Na ce maki ba komai amma sai wani tanbaya kike a'a tsohowa da ke amma se San jin k'wak'waf" sannan Nazili ta juyo tana kallan baiwar ta Aziza tace, "se nace ki bude min kofa zaki bude mtsww" da sauri Aziza ta bude mata kofa tare da bin bayan ta, ammi ko girgiza kai tayi ta rasa ranar da Nazili zata daina wannan zafin kan ko da yake k'uruciya ke dibar ta.
Rungume Sultan da kayi ta bayane yasasa sakin murmushi tare da janyo Basmal ta dawo gaban shi tana facing nashi tace, "yayana gabaki daya kamata da little sis naka ko" ta ida zancan cike da shagwaba shafa cheek din ta Sultan yayi yace, "Sweetheart ba laifi na bane laifin aiki ne gabaki d'aya ya rik'e ni har yanzu ban samu Hutu ba amma kin ga gobe weekend muna tare kijin" murmushi Basmal ta saki tare da cewa to yayana sannan ta mashi pack a goshi tace, "yayana lunch na jiran ka a men parlour nasa an dafa ma abinda kafi so," murmushi Sultan yayi har dimple din shi na lomawa tare da lumshe idanuwa sannan ya d'an ja cheeks din Basmal yana cewa, "shiyasa nake ji da ke little sis kin San favorite thing's d'i yayan ki, Allah ya baki miji na gari musha biki" rufe fuska Basmal tayi tare da sakin dariya ta rab'a ta gefen Sultan ta wuce, girgiza kai Sultan yayi sannan ya k'arasa Shiga part nashi.
"Ki zo ki cire min takalman nan sun isheni" Nazili ta fada cikin Jan magana duk'awa Aziza tayi tana cirewa Nazili takalmi bayan ta gama cire mata Nazili ta cire kayan ta tare da mik'a hannu Aziza ta bata towel, kwata-kwata Nazili bata jin kunyar cire kayan ta gaban bayi wani lokacin ma su take cewa su cire mata saboda tsabar sangar ta da mulki Nazili ta rai na kowa a gidan, Sultan ne ka d'ai ke gyara mata zama shima dan tana bala'in San shi kuma tana ganin k'war jinin shi se kuma maimartaba su ka d'ai take gani da gashi toilet ta shiga tare da zura santala-santalan k'afafuwan ta cikin kwamin wanka tare da zame towel din jikin ta lumshe idanuwa Nazili tayi cikin ruwan tana tuno irin kyau da k'war jini na Sultan gabaki daya Sultan ya gama tafiya da ita, hango irin yadda Sultan yake smile dimple din shi na lomawa hakan ba k'aramin tafiya da imanin ta yake ba, gashi da body building kamar shi yayi kanshi, ware idanuwa tayi tare da cigaba da wanka kusan wanka duk da tunanin Sultan tayi shi sannan ta fito sanye da bathrobe kan ta nanad'e da towel zama tayi d'aya daga cikin Royal chair's din ta, ta lumshe idanuwa ko bata fada ba Aziza ta gane massage za'a mata k'arasowa tayi ta fara yi mata massage a hankali gefe ga fruit ana mata tana sha, ware idanuwa Nazili tayi tana kallan Aziza tace, "Aziza ni da Sultan ko mun da ce? Washe baki Aziza tayi tace, "fadi barna baki, Gimbiya ai wallahi kun da ce musanman shi Sultan din shi za'a cewawa yayi dace da samun zuk'ek'iyar budurwa kamar ki ga kyau ga ilimi, aiko shi yayi dace babba" far da idanuwa Nazili tayi tare da gutsara gwaba da ke hannu ta.