Sashe 25
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali Nihal ta ware idanuwan ta kalaman doctor na dawo mata kamar a mafarki mikewa tayi zaune tare da cire k'arin ruwan da ake mata, sakowa tayi daga kan gado a hankali tana dakawa saboda jikin ta ba k'wari wasu hawaye masu zafi na bin kuncin ta, tana bude k'ofa taci karo da yaya Wanda ke k'ok'arin shigowa hannu shi dauke da ledar magunguna, kallan-kallo sukewa juna su cikin raunaniyar murya hawaye sirara na bin fuskar Nihal tace, "yaya Dan Allah ka ce min mafarki nake ba gaskiya bane abinda kunne na ya ji , ka ce min umma doguwar suma tayi," Nihal ta ida zancan tare da zamewa a k'asa tana gunjin kuka hannuwa ta had'e kamar me neman gafara, a hankali yaya ya duk'a ya d'aga Nihal tsaye ya zaunar da ita saman gado sannan ya tsugunna ya rik'e hannuwan Nihal suna facing din juna yace cikin sanyin murya, "Nihal na san cewa ke musulmace ya kamata kiyi imani da k'addara mai kyau da Mara kyau Nihal, duk wani me rai mamaci ne ko umma bata rasu yau ba dole wata rana zata rasu, ke kanki baki wuce Allah ya dauki ran ki ba Nihal umma ba abinda take buk'ata a wajan ki se addu'a Nihal ba kuka ba, yima mamaci kuka be da wani anfani kin ji" daga kanta Nihal tayi wasu hawaye na sulalo mata, sannan yaya yace, "tashi mu tafi " to Nihal tace tare da mik'ewa
Yaya ne ya bude mata murfin mota sannan shima ya zagayo ya shige, a hankali yake tukin yana yi yana kallan Nihal wadda ta rakub'e gefe d'aya tun da suka doso hanyar gida ta fara hango mutane, wasu siraran hawaye ne suka zubo mata, yaya na parking Nihal ta b'ale murfin motar tare da fashewa da kuka sakwamakwan ganin gawar umma za'a mata sallah inna jummala ce ta rungume Nihal kuka Nihal take sosai sannnan ta jata zuwa cikin gida yaya kuma yabi yan kai gawa, gidan cike yake da yan amsar gaisuwa har da yan'uwan umma wayan da ta dad'e bata gansu ba, gwoggo ko sai kukan munafirci take kamar gaske, haka shima bangaran baffa se share k'wala Gulma yake.
Kusan duk yinin yau Sultan a part din mom yayi shi kiran Sallah magrib ne ya sasa ya fito daure da alwala, direct ya wuce masalaci se bayan sallah isha Sultan ya dawo, part din ammi ya wuce dauke da murmushi ya shigo ammi na zaune saman three star Nazili na zaune saman one star tana shan coffee sanye take da pink doguwar Riga dai-dai gwiwa se gashin ta da ya zubo har gadan baya, a hankali Sultan ya zauna saman three star kusa da ammi murmushi ammi ta saki tana cewa, "ya dai mijin" tana maganar tana shafa gashin kan shi, murmushi Sultan yayi yace, "lafiya lau ammi fura na zo sha"
"Toh shikenan, Nazili d'akowa Sultan fura," har se da ammi ta k'ara maimaitawa sannan ta dawo daga duniyar tunani saboda tun da Sultan ya shigo take kallan shi saboda irin Kyan da ya k'ara mata, cikin isa ta mik'e tare da kawo fura ta ajewa Sultan sun dad'e suna fira da ammi sama-sama yana shan fura Nazili na Dan tsoma bakin ta, Sannan yayima ammi se da safe tare da manna mata kiss a goshi.
A hankali yake takawa duk Inda ya wuce bayi na gaishe shi jin kamar ana bin shi a bayane ya sasa tsayawa tare da waigowa ganin ba kowa bayan shi ya sashi cigaba da tafiya, fisgo shi akayi da karfi tare da to she mashi Baki rigima suka Shiga yi yana kiciniyar bude fuskar Wanda ya to she mashi Baki , beyi auni ba yaji an Luma mashi wuk'a har so biyu zaro idanuwa Sultan yayi duk da zafin da Sultan ke ji be hana shi zaro wuk'ar dake cikin shi ba yana maida numfashi ya lumama wadan ya Luma mashi wuk'ar yana k'ok'arin bude mashi fuska ban kad'e sultan yayi tare da Jan jiki ya bar wajan da Sauri, da kyar Sultan ke bin Bango rike da cikin shi yana maida numfashi Alex ne daya hango Sultan a sukwane ya sasa saurin k'arasowa tun kafin yayi magana Sultan ya fad'a jikin shi sumame
```Taku hat kullun salma mas'ud nadabo```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 49_50*
D'ago da fuskar Sultan Alex yayi yana jinjiga shi yana cewa, "Sultan...!!!! Cikin d'aga murya gabaki d'aya gidan se da ya amsa da muryar Alex Daukar Sultan yayi cak fadawa na biye da shi, Sinbul ne yayi sauri daukar waya Dan kira Doctor, tuni labari abinda ya faru ya gwaraye gidan sarki da gidan waziri, waziri na kwance yana bacci matar shi na mak'ale a jikin shi ya fara jin bugun k'ofa zame Adda yayi daga jikin shi tare da mik'ewa a hankali ya nufi k'ofar ya bud'e ganin bafadan shi Hassan ne yasa waziri zuba mashi idanuwa yana saurare cikin rawar murya yace, " Ranka yadad'e Sultan," be ida jin Sauran bayani ba ya koma ciki ya sanyo kayan shi Adda na cewa, "lafiya" tabi bayan shi cikin sauri suka nufi cikin gidan sarki, sarki na zaune da Gimbiya jalila a turakar sa kasancewar yau ita ke da kwana tana ta zuba mashi kisa da kisisi na k'wankwasa kofar da akayi ne yasa Sarki zame jikin shi daga na Gimbiya jalila kasancewa suna like da juna light kiss ya mata a lips din ta sannan ya mik'e, jin alamar takowar shi yasa waziri wangale kofar kanshi a k'asa idanuwan taf da kwalla yace, "ran ka yadad'e Sul....!! bakin sarki na rawa yace, " don't you tell me wani Abu ya sami d'ana" Sarki ya fad'a cikin d'aga murya, bakin waziri na rawa yace, "mai...!! D'aga mashi hannu sarki yayi tare da komawa bedroom ko ta kan Gimbiya jalila be biba mik'ewa tayi tana cewa, "lafiya kuwa ran ka yadad'e ? Alkyabba shi ya zura yana ce mata, "Sultan ne ba lafiya," waro idannuwa tayi tana cewa, "bari na biyo ka" ko saurara ta beyi ba ya fice fadawa na take mashi baya, yana fita Gimbiya jalila tayi far da idanuwan ta ta bushe da dariya tare da fad'awa saman bed tayi d'ai-d'aya tana cewa, "aikin ka na kyau Ashad Ashe dai d'ana bana wasa bane jar uba hhhhhh, duk wannan maganar a fili take yin ta alkyabba ta janyo da sauri ta daura ta saman night dress din ta, ta murza idanuwan ta dan sunyi ja tana fitowa suka had'e da yakumbo far tayi mata da idanuwa tare da sakar mata murmushi kusan dai duk maganar da sukayi da idanuwa da baki sukayi ta saboda tsabar mugun hali.
Bangaran Sultan doctor Amir har ya zo ya fara bashi taimakwan gagawa dan Sultan ya zubar da jini da yawa sannan Dr amir ya mashi dinkin har a lokaci Sultan be San inda kanshi yake ba, sannan Dr amir ya daure mashi cikin da bandeji, Maimarta ba na isowa umma Sultan ta, ta fad'a jikin shi tare da sakin kuka tana cewa, "kaga za'a kashe min Sultan d'ina maimartaba" ta ida zancan tare da k'ank'ame sarki, rungume ta sarki yayi tsam a jikin shi yana shafa bayan ta yana cewa, "shhh ya isa insha Allah Sultan will be ok my dear," Gimbiya jalila da isowar ta yanzu ganin yadda sarki ya k'ank'ame Gimbiya Nadiya se da hakan ya b'ata mata rai kukan munafirci itama ta saki maimartaba ganin haka yasa ya dafa goshin shi yace, "Oh Allah" janyo Gimbiya jalila yayi itama fad'ad'an kirjin shi yana lalashi su haka sukayi lamo a jikin shi Gimbiya jalila ko yau zuciyar ta Fes ba tak'i Sultan ya mutu a daran yau ba kowama ya huta fitowar doctor amir ne ya katsewa Gimbiya Jalila tunani da Sauri maimartaba ya k'arasa yana cewa, "ya jikin Sultan? Dan murmushi Amir ya saki tare da cewa, "Alhamdulillah insha Allah daya farfad'o komai ze zama Normal," murmushi sarki ya saki yana cewa, "masha Allah" sannan suka d'unguma suka shige dakin Sultan Wanda yake kwance bema San duniyar da yake ba.
Labari na kaiwa ammi hawan jinin ta ya tashi har se da Doctor Amir ya dubata tare da yi mata Alura bacci jakadiya Dara na zaune da ita, Nazili na kwance Azizi ta bude kofar bedroom din ta a hankali ta Shiga tashin ta, a hankali Nazili ta bud'e idanuwan ta cike da masifa tace, "lafiya malama kin zo kina tashi na daga bacci da wannan daran ni sa'ar ki ce," Jikin Aziza na rawa ta zayanewa Nazili abinda ya faru, A zabure Nazili ta janyo sleeping robe din ta tasa tare da nanad'e gashin ta, ta fita daga bedroom d'in da ta sauri, a dai-dai shiga part din Sultan ta hade da Basmal da Minal da Shukura suna sharbar kuka zasu shiga itama kukan take Nasim ne kawai babu da Ashad, Nasim ko nisan bacci yayi Ashad ko yana can hankali kwance, suna shiga dakin Sultan bakin bed din shi Suka nufa, maimartaba yace, "ya kamata kowa ya koma part nashi tunda Sultan abin ya zo da Sauki" sannan ya kira waziri tare da sheda mashi yana so abin ci ko mashi koma waye yake kawowa Sultan hari tun yana k'aramin kuma wannan karan ya d'au alwashi ba inda ze fida Sultan se dai ayi kare jini biri ji da masu kawo mashi hari kuma duk wanda ya kama da sa hannu shi a gidan se ya fuskan ci horo mai tsanani .