Sashe 77
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Se kusan dare su Ammi suka koma gida Nihal ji take kamar ta bisu zaman asibitin ya ishe ta haka ga shirye-shiryen biki da ake tayi ban da ita, taso ta zagaya garin ace mutum tunda ya zo gari so daya ya taba fita shima tana iya kiran rana da bakar rana, mikewa tayi ta shige toilet wanka tayi tare da dauro alwala sanye da towel ta fito tana goge jiki ta kallo daya tayi ma kayan asibitin tare da bata fuska a hankali Nihal ta furta a fili "ni dai na gaji da kayan nan Allah ya gani" daga kayan Nihal tayi ta cigaba da cewa, "se warin asibiti nake kai jama'a" haka Nihal ta rinka surutai sannan ta saka kayan tare da saka hijab ta gabatar da sallah isha, bayan ta idar ta dade tana addu'a turo kofar da kayi ne yasa Nihal juyowa da sauri tunanin ta su nawwara ne se ta ga sultan ne mikewa Nihal tayi tana linke dadumar hannun ta, sultan se kallan ta yake ta kasan ido har ya zauna saman sofa, bayan ta gama ta aje dadumar tare da komawa saman bed ta zauna tana wasa da yan yatsun hannun ta, sultan ne ya katsa shurun da cewa, "mike maki ciwo yanzu? dago kai Nihal tayi tare da cewa, "ba abinda ke min ciwo ni gida nake san komawa na gaji da zaman asibitin" Nihal ta ida zancan tana tsare sultan da ido
"kuma shine baki san cin abinci," zazzare ido Nihal ta shigayi can kuma tayi sauri tana cewa, "na koshi ne lokacin shiyasa amma ina cin abinci sosai ma"
"Toh idan haka ne yanzu zan zuba maki abinci ki cinye duka a gabana" daga kai Nihal tayi cike da zakuwa warmer sultan ya bud'e ya zuba mata tuwan shinkafa miyar taushe se kamshi take zubuwa taji vegetable ga namomi mikawa Nihal yayi tare da cewa, "oya cinye yanzu" amsa Nihal tayi tare da kallan sultan tace, "ina zan kai abincin nan yamin yawa bazan iya cinye shi ba" daga kafada sultan yayi yana cewa, "toh shikenan bani na rage har yanzu cin abincin ki be koma normal ba, na fasa sallamar ki gobe" da sauri Nihal ta duro daga saman gado tana mika hannu zata amshi abincin hannun sultan sama sultan yayi da abincin yana cewa, "a'a ki bari na rage mana ai ya maki yawa" sultan ya ida zancan yana maida plate din bayan shi zagayawa Nihal tayi bayan sultan da sauri ya maido plate din gaban shi zagayowa Nihal ta karayi tana cewa, "ka bani mana"
"zan baki amma se na rage shi" warmer Nihal ta dauka tare da bud'ewa zata fara ci, ganin sultan ya nufo ta yasa Nihal dubawa da gudu aje plate din Hannun shi sultan yayi zagaye dakin suka shigayi Nihal da sultan kamo Nihal sultan yayi dariya Nihal take saki saboda tsakulkulin da sultan ke mata har cikin zuciyar shi sultan yake jin dariyar da Nihal ke saki amshe warmar sultan yayi ya kule, kwabe fuska Nihal tayi kuka Nihal tasa tare da nufo sultan matsawa yayi rike da warmer zagaye dakin suka cigaba dayi sultan na mata dariya abinda Nihal bata taba gani ba har dimple din shi na lomawa bata fuska Nihal tayi tana kallan sultan karasowa tayi tana cewa, "dan ka ga ina san komawa gida shi yasa kake wanani" Nihal ta idan zan zata juya zantsi yaja ta luuu ta tafi zata fadi sultan ya taru ta sandar sa drip ta biyo su fadawa sukayi saman gado a tare sultan na saman Nihal rintsi ido Nihal tayi tana rike da riga sultan binta da ido sultan yake yana ganin yadda eye lashes din ta suka wani kwanta kamar tasa na kanti, a hankali Nihal ta bud'e idanuwan ta, ta sauke su saman kyakyawar fuskar sultan tana kallan shi, zabura tayi da sauri tana kokarin mikewa da sauri sultan ya mike yana gyara zaman suit din shi, ya juyawa Nihal baya gyara gashin kanta Nihal tayi tare da takurewa saman bed da sauri sultan ya dauki plate ya mika mata hannu Nihal tasa ta amsa ba tare da ta bari sun kara hada ido da sultan ba, har ta fara cin abincin ta cinye tas ta aje plate din, bolo magani da ruwa sultan yayi ya mika mata, haka Nihal ta amsa shima ba tare da ta kalli sultan ba se da ta shanye sannan sultan ya koma saman sofa tare da cire suit din shi ya rage daga shi se shirt, gabaki daya sun kwanciya sukayi tare dayin lamo ba abinda ke tashi se mugun zuciyoyin su lumshe ido sukayi a tare moment din da suka kasance ne ya shiga dawo masu a idanuwan su a tare suka mike zunbur suna kallan juna sultan dake saman sofa tsare Nihal yayi da ido itama din kallan shi take cikin zuciyoyi su suna cewa, "ya Allah mike shirin faruwa da nine me yasa nake ganin shi cikin idanuwa na..!
"Mi yasa nake ganin ta cikin idanuwa na" gabaki daya yansu hada baki sukayi gurin cewa, "ya Allah" ya fito fili Wanda su kansu basu san maganar ta fito fili ba da sauri Nihal ta koma ta kwanta tare da dafe goshi shima sultan komawa yayi ya kwanta tare da kashe haskyan dakin dan ko magana ya kasa itama haka Nihal a haka bacci yayi awan gaba da su.
Washe gari da safe Nihal na tashi bata sami sultan a dakin ba batayi mamakin hakan ba saboda ba ita kad'ai bace patient's, saboda wani lokacin har operation yana yi da dare kuma dama yau ta makara tashi sallah Asuba da sauri ta shige toilet wanka tayi tare da dauro alwala da yin brush tana fitowa tayi tozali da wata red gown saman bed tasha Stone's se kyalkyalki take da sauri Nihal ta karaso gaban gadan tana bin kayan da kallo, sauke idanuwan tayi saman black veil da fost black se kyalkyali take da flat sheo black wani irin murmushi ne ya kubucewa Nihal tana waige-waige daukar rigar Nihal tayi ta saka wani irin fitinan kyau rigar ta mata shape din ta ya wani fito das da shi, hijab ta zura tare da gabatar da sallah har ta idar da sultan be shigo ba mikewa Nihal tayi tana barbaza gashin kanta, sultan da shigowar shikenan lallacewa yayi wanjan kallan Nihal musanman yadda riga ta mata kyau ga gashin kanta da take mashi wani salo wanda ita kanta bata sani ba iska na kad'a shi juyowar da za tayi karfa suka had'a ido da sultan murmushi Nihal ta sakin se hakan ya kara mata kyau tace, "ina kwana" da kyar sultan ya saita kanshi yana gyara necktie din wuyan shi yace, "lafiya lau" yana bin Nihal da ido tun daga kasa har sama kauda kai sultan yayi yana cewa, "muna iya tafiya yanzu" washe baki Nihal tayi tace, "gida..! daga mata kai sultan yayi wani irin tsale Nihal tayi rintse ido sultan yayi ji yake wani bakwan alamari na shigar shi tare da ware idanuwan shi ya sauke su kan Nihal, sosa keya Nihal tayi duk se kunya ta rufe ta veil din ta ta yafa tare da saka takalmatan sannan ta dau fost, a hankali ta tako bakin kofa a tare suka fito da sultan kallo daya zaka masu ka sake saboda tsabar haduwa da tsantsar kyau kallo daya zaka masu ka dauka akwai tsantsar soyayya har suka karaso parking space Alex ya bud'e Masu kofa suka shige motar sannan driver ya ja mota.
********
Nazili da fitowar ta daga daki kenan zata office taga gidan anata hada-hada tab'e baki tayi tare da kiran Yasmin baiwar Nihal zata wuce da wasu flowers tace, "ke zo nan..! jiki na rawa ta karaso hard'e hannuwa Nazili tayi tana cewa, "mi ke faruwa baki zamuyi ne ko shirin bikin aka fara? washe baki Yasmin tayi tare da cewa, "yau sultana zata dawo gida shine ake gyara ko ina dan a tarbe ta," fasali Nazili ta ja tana kallan Yasmin kamar ta kife ta da mari da kyar ta iya hadiye kulutun bakin ciki tace, "kina iya tafiya" da sauri Yasmin ta bar wajan gyara gashin kanta Nazili tayi tana cewa cikin zuciyar ta yau zaki dawo gidan nan mu dasa daga inda muka tsaya, ko zanyi yawo tsirara se na rabaki da sultan saboda ba ajin ki bane Baku dace ba, da ni sultan ya dace, ina san sultan ko wace rana ta duniya san sa lunkuwa yake a zuciya ta, kullun wutar san sa ruruwa take a zuciya ta, ban k'i ba gabaki dayan mu mu mutu kowa ya rasa sultan din ba..! Nazili ta ida zancan zuci tare da shigewa dakin ta dan fitar da tayi niya ta fasa.