Sashe 27
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk Inda sultan ya wuce bayi na kwasar gaisuwa wasu na Gulma saboda a yanayin daya fito direct wajan kiwon dawa kunan gidan ya nufa waziri da sarki ne a tsaye a wajan se fadawa, gefe d'aya kuma dokin sultan kwance yana hawayan wahala likitan dabobi na duba shi, da sauri ya k'arasa wajan tare da duk'awa yana shafa dokin idanuwan shi jawur waziri ne ya d'aga shi yana cewa, "take it easy Sultan" yana magana yana shafa gashin Sultan, maimartaba ne ya ja hannu shi kamar sakar ya bi maimartaba har fadashi Suna isa Sultan ya fashe da kuka tare da fad'awa jikin maimartaba yana cewa, "why all this Abba mi yasa laifi na ke shafar abinda nake so why Abba me yasa aka haife ni tunda ansan ba'a so na Sultan ya k'ara rushewa da kuka shafa bayan shi maimartaba yake yana cewa, "sorry Sultan be are strong man my son kuka Sultan yake yana sauke ajiyar zuciya yana magana a hankali yace, "I hate Nigeria Abba da duka mutanan dake cikin ta toshe mashi baki maimartaba yayi tare da zaunar da shi sannan ya daura kan Sultan a cinyar shi yana shafa gashi Sultan yana cewa, "take it easy ban sanka da saurin karaya ba Sultan be are man my boy" shi dai Sultan yayi lamo yana sauke ajiyar heart.
Wanke-wanke take bakin maguji gwoggo na gefe tana tsintar wake, almajiri ya shigo dauke da Sallama a bakin shi yace, "wai yaya na sallama da Nihal," gwoggo dake tsintar wake ce ta tsaya cak tace, wa... !! Bata ida maganar ba Nihal tace, ka ce mashi ina zuwa hannu ta, ta tsame daga cikin ruwan d'auraya ta janyo hijabin dake saman igiya, gwoggo tace, "gidan uwar wa zaki? Ko saurara ta Nihal ba tayi ba tasa k'afa ta fice, tsaye jikin mota Nihal ta hango yaya har se da gaban ta ya fad'i saboda yanayin data gashin sanye yake da farin yadi me sharara yana sanye da b'akar hula yasha kyau har ya gaji murmushi Nihal ta saki Wanda iya karshi lab'an ta gaishe da yaya tayi ya amsa fuskar shi dauke da fara'a yace, " ya muka ji da hakuri,"
"Hakuri angode Allah"
Dan jum kad'an yaya yayi yace, "kin ganin zuwan bazata ko? d'aga kai Nihal tayi alamar Eh, murmushi yaya yayi yace, " wallahi tafiya gida ne ya taso min yau da tun ranan zan tafi to se ga rasuwar umma ya hanani tafiyar da niya ta se gobe zan koma, to se d'an uwana ba lafiya kuma bana iya hakuri se gobe, " hawayan dake mak'ale a idanuwan Nihal ne suka sulalo yanzu shima yayan tafiya zeyi ya barta duk tana maganar ne a zuciyar ta yaya ne ya katse mata tunani da cewa, "duk abinda kike buk'ata kiyima baba mai gadi magana, idan kin kai mashi abinci kamar yadda kika saba ze baki kudin kin ji, insha Allah zan dawo ba zan wani dad'e ba kin ji k'anwata" yana maganar tare da bude back seat ya curo Leda viva ya mik'awa Nihal amsa tayi hawaye na wanke mata fuskar girgiza mata kai yaya yayi alamar tayi shuru sannan ya bude murfin mota ya shige yana d'agawa Nihal hannu itama tana d'aga mashi cike da tunanin Nihal ya d'au hanya da kewar Nihal duk'ewa Nihal tayi a wurin tare da sakin kuka.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```we are the best among the rest```)
*_godiya gare ku masoya na abin alfahari na ina mik'a gaisuwa a gare ku masoya, wannan littafi nima ina sanku irin sosai din nan damu biyo ni ta private da masu comments ta group duk ina gaishe ku wannan shafin naku ne kuyi yadda kuke so da shi_*
*Page: 51_52*
Gidan waziri shirya-shirye ake sosai na tarbar ammar se hada-hada bayi suke suna kai kawo, waziri ne ya fito yana gyara zaman rawanin shi tare da kallan Adda yana murmushi yace, "yau fa ba zama tunda ammar ze dawo ko shirya ni kin kasa yi nama fara kishi," Murmushi Adda ta saki tana cewa, "haba ranka yadad'e ni na isa nak'i shirya d'an tsoho miji na kawai dai ina so in ya dawo ya ji dadi tarbar da zan mashi tunda ya dad'e baya gida,"
"Kuma fa haka Dan gaskiya kuni ina missing din ammar,"
"Yauwa dama ina so anjima na lek'a Sultan da jiki"
"Toh shikenan, ni wallahi yaran nan tausayi yake bani ace aita farautar ran mutum kamar wata daba"
"Nima dai abin nan na daure min kai ran ka yadad'e ace aita Abu yak'i ci yak'i cinyewa kamar cin k'wan makauniya"
"Ke ma dai kin fad'a bari na k'arasa fada"
"A dawo lafiya Allah ya tsare min kai"
"Ameen Gimbiya ta"
Bayan Nihal ta sha kukan ta ta gaji ta ja jiki , ta shige gida, wani irin mugun kallo gwoggo da Sara suka watsa mata gwoggo tace, "uban waye shi Wanda ya zo duba ki,? har nake jin ana fad'i mashi wani suna," shuru Nihal tayi tana raraba idanuwa tana wasa da yatsun hannuwanta, wata uwar ashar gwoggo ta antaya mata tare fisgo ta, ta warce ledar hannu ta, ta fara kila ta tana cewa, "wato abokanan watse warki wajan talla har sun fara biyo ki cikin gida, aiko uwar ni zanci" duka Nihal take kamar Allah ya aiko ta tanayi tana masifa, mudi ne da shigo warshi yanzu yabi gwoggo da Nihal da kallo tare da tanbayar lafiya gwoggo na haki ta d'ago, Nihal ko ta samu ta runtama da gudu d'aki tana kuka gwoggo tace, "ai wallahi indai ni dake ne yanzu muka fara yo in ba iskanci ba, a ce har aboka nan watsewar ta sun fara biyo ta gida wato wata rana a gaban idanuwan mu za'a ci ko," mudi ko tunda gwoggo ta fara magana ya Lula duniyar tunani Ashe dama Nihal yar hannu ce alalai dama ya dad'e miyan shi na tsinkewa musanman yanzu da yan'matan ci ke bayana a jikin ta ba komai ke tafiya da imanin shi ba kamar hips din ta da d'an k'aramin bakin ta lumshe idanuwa yayi tare da kad'a kai shima k'wallan shi ta kosa shiga raga, ko ida saurara gwoggo beyi ba ya shige daki yana tufka da warwara yana hango sura Nihal Wanda yanzu ta fara zama cikakiyar budurwa, bude ledar da yaya yaba Nihal gwoggo ta shiga yi kayan zak'ine kamar suyi magana bak'in cikine ya tokari zuciyar gwoggo dan tasan bame kawo mata wannan abin arzik'in se wannan d'abir nin sannan ta d'au alwashin se ta masu waman farak'a idanma shi ke sata rawar kai, haka Nihal taci kuka ta gaji Wanda kuka yanzu ya zamar mata jiki, jakar ta dake sak'ale jikin b'usa ta janyo ta Ciro wasu hoto na Wayan da sukayi da su umma tana kallan pics din tana hawaye a haka har wani wahalalan bacci ya kwashe ta.
Horn yayi mai gadi ya wangale mashi gate ya sakin murmushi a hankali ya sako hancin motar shi cikin compound d'in gida tare da parking motar parking lot a hankali ya bude murfin motar bayi na ta zubewa suna kwasar gaisuwa kai tsaye main parlour ya shige ba kowa cike da murna da zumud'i yake cewa, "Adda your son is back" Adda dake shiryawa gaban dressing mirror ta juyo muryar Ammar murmushi ta saki tare da feshe jikin ta da turare ta fito da Sauri shima ammar da sauri ya k'arasa gaban Adda tare da kai mata hug yana cewa, "I miss u Adda" d'an ture shi Adda tayi tare da had'e ran wasa tace, "ba wani you miss me kaje kauye kayi zaman ka kai kad'ai, wai mi ake haka a kauyan nan ne? har yasa ka manta gida" far ammar yayi da idanuwa tare da kashewa Adda idanuwa yace, "Akwai story amma first lemme take bath tukun na," murmushi Adda ta saki tana cewa, "Allah yasa naji Alheri"
"Alheri mane Adda ga car key dina kiba sani ya curo kaya a boot ya kaimun su bedroom din na"
"OK"
Part nashi Ammar ya shiga kayan shi ya rage sannan ya shige toilet ya dad'e yana wanka cike da tunanin Nihal se da ya kamala wanka tsaf ya fito sanye da bathrobe da k'aramin towel yana goge jikin shi, trolley din shi ya kalla Wanda sani ya aje tare da kauda kan shi, shiryawa yayi cikin black yadi me d'an kauri sannan ya feshe jikin shi da turare yasha kyau har ya gaji, a hankali ya bude handle din kofar bedroom ya fito kallan parlour shi yayi shi kan shi yasan yayi missing d'in gida, fita yayi daga part d'in ya wuce na Adda zaune take tana kallo Arewa24 ana program din akoshi da rufi rungume ta Ammar yayi ta baya yana cewa, "Adda bari naje wajan Sultan I miss him wallahi,"
"Ka bari ka fara yin lunch se ka je mana" d'an kwab'e fuska Ammar yayi yace, " nafi so na fara ganin shi sannan zan samu peace of mind"
"Toh shikenan ka ce mashi ina gaishe shi Allah ya bar soyayya" dariya Ammar yayi tare da ficewa zuwa gidan maimarta ba,