Sashe 38
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Part d'in Ammi ta wuce dauke da Sallama Ammi dake cin Ammi ita da basmal suka Amsa har k'asa ta duk'a ta gaishe da Ammi ta amsa ran nan sake, sannan Gimbiya jalila tace, "Na zo ganin suruka tawa da kai na dai" murmushi Ammi ta saki tana cewa, "nayi laifi amin hakuri da jiya zan turo ta se ban ji dad'i ba shiyasa bata zo ba"
"Allah sarki Ammi muma haka jiya muka ji da kyar na samu na rintsa saboda tunanin halin da kike ciki"
"Allah sarki ni ina nan ina bacci Ku na hana Ku"
"Laa ba komai Ammi"
"Ki shiga daga ciki Nihal d'in na bedroom d'in ta" harara Gimbiya jalila ta sakarwa Ammi a fakaice ji take kamar ta shak'eta kowama ya Hutu.
Turus Gimbiya jalila ta tsaya tana bin Nihal da kallo wadda yanzu ta fito daga wanka tana sanye da bathrobe gashin kanta ya wani nanad'e ya kwanta a gadan bayan ta, ga santala-santalan kafafuwan ta sun bayana fuskar ta Gimbiya jalila ta k'arewa kallo tare da had'iye wani yawu me d'aci, tab d'i jam gaskiya wannan bata dace da sultan ba ko alama, wannan yarinyar da Ashad ta dace! Dan mugun Abu se aka zab'awa Sultan wannan zuk'ek'iyar yarinyar Wanda a shekaru ya tsere mata nesa ba kusa ba, lokaci da zata k'ara girma Allah kad'ai ya San kyan da zata zubu ni da nake mace na yaba bale namiji shiyasa Nadiya ta isheni dabkunfar baki, da kyar ta iya tataro natsuwar ta saboda bak'in cikin dake cin ta , Nihal da jakadiya ne suka duka har k'asa suka gaishe da Gimbiya harara ta makawa Jakadiya tace, "ina San yin magana da suruka ta se a bamu wuri ko! Jiki a sabule jakadiya ta fita, murmushi Gimbiya jalila ta Saki tare da rik'e hannuwan Nihal ta zauna da ita saman kujera tana sakin murmushi munafirci, ita ko Nihal duk kunya ta kamata cikin siririyar muryar ta, ta shigar munafikai tace, " ki saki jikin ki mana Nihal se wani noke-noke kike, ki dauke ni kamar umman ki kin ji dani da umma Sultan duk d'aya ne, ko wani ya hure maki kunnene a kaina? Girgiza kai Nihal tayi alamar a'a murmushi gefen fuska Gimbiya jalila ta saki tana cewa, "duk abinda ya shige maki duhu ko baki gane ba ki fad'a min kinji" d'aga kai Nihal tayi alamar toh, k'ara sakin wani murmushi Gimbiya jalila tayi tare da rike hannun Nihal duka biyu kamar wata ta Allah ta marairai ce cikin sanyin murya tace, "d'iya ta naga kamar baki san auran nan, idan har baki San sultan ki fad'a min, ni kuma na baki alk'awari zan hana amaki auran nan, saboda kwata-kwata Sultan be da hali shiyasa nake tausaya maki nasan zaki sha fama," ta ida zancan tana satar kallan Nihal wadda idanuwan ta sunyi ja, wani dad'i ne ya lulub'e Gimbiya jalila ta cigaba da cewa, "kina san sultan ko baki san shi? Shuru Nihal tayi zuciyar ta na harbawa da sauri da sauri lokaci d'aya jikin ta ya hau rawa anya ta fad'awa Gimbiya cewa bata san Sultan ta kyautawa Ammi kenan, to idan Ammi ce ta aiko ta Dan ta bigi cikin ta fa, wata zuciyar tace, a'a Nihal k'ara ki fad'a mata da wannan auran wahala da zaki tsoma kanki, lumshe idanuwan ta Nihal tayi tare da bud'e bakin .......
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/7, 2:27 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rast```)
*Page: 65_66*
Lumshe idanuwa ta Nihal tayi tare da bud'e baki ta rik'e hannuwan Gimbiya jalali tare da sakin murmushi me sauti tace, "ina san Sultan! ina san shi kamar yadda yake so na" Nihal ta ida zancan tana tsare Gimbiya jalila da manyan idanuwan ta, ta Cigaba da cewa, "Umma duk wadda ta samu Sultan a matsayin miji tayi sa'a" galala Gimbiya jalila tabi Nihal da kallo tana antaya mata Ashar a zuciyar ta, kallan mirror Nihal tayi tare da cewa, " Umma dan Allah na dace da Sultan ko ban dace ba" ta fad'a cike zak'uwa takaici ne ya hana Gimbiya jalila yin magana se da Nihal ta maimaita tanbayar ta, sannan ta had'iye wani k'ulutun bakin ciki tace, "kun dace mana sosai ai dacewar ce tasa aka had'a ku amma! " bata ida zancan ba Nihal tayi wani irin juyi da idanuwan ta tare da washe baki tana k'arewa kanta kallo a mirror kamar gaske, takaici ne yasa Gimbiya jalali barin dak'in cike da tsanar Nihal, tana fita Nihal ta fad'a gado tare da sakin kuka, Allah ya gani bata san Sultan mi zaisa ma ta so shi mutumin da be da mutumcin.
*********************
Shirye-shirye biki ake ba kama hannun yaro, Nihal se gyara take sha, ta murje tayi kyau ta k'ara haske har wata k'iba ta d'an k'ara komai na jikin ta ya ciko sosai musanman na fulanin ta, hips ko ba'a magana kullun cikin dura mata magunguna mata ake kala daban-daban se zuba kamshi take komi ta rik'e se ya kama kamshi saboda tsabar gyara da kamshi, ta k'ara kwarewa da shiga ta wayewa da iya make up idan tayi kwalliya da kanta yadda kasan yi mata akayi saboda yadda ta goge Duk wani takalmi me tsini ta iya sawa ta zagaye gari, ga wani mulki da saurata da Ammi ke koya mata idan ka ga Nihal baka tab'a cewa ita ce, waje d'aya ne take kwafsawa idan kayi mata turanci bata iya ba shima Ammi tace bayan biki idan ta gama cin Amarcin ta za'a Sata makaranta.
Bagaran Sultan har mantawa yake da wata Nihal dan shi kwata-kwata mantawa yake za'ayi wani Abu wai shi aure, saboda ko ganin Nihal d'in bayayi saboda ko fita ba'a bari tayi, ba yadda Ammar da Amir ba suyi da Sultan ba dan ayi wani eventis yace a'a, a Cewar shi babu wani anfanin yin wani events da wadda ba so yake ba kuma mara tushu wannan dalili yasa Sultan kin amincewa da maganar su Ammar, dan ko IV yak'i rabawa kowa se Ammar ne da Amir suka zage se rabawa friend's IV suke, ranar da Ammar ya fara ganin suna Nihal a IV din se da ya sha ruwan jinin jikin shi Amma se ya watsar da zancan, amma ya dad'e yana kallan IV zuciyar shi na tsanan ta bugawa da kyar ya samu ya watsar da tunanin cewa ba Nihal d'in shi bace zata auri Sultan.
Yau aka shigo da lefan Nihal akwati shabiyu kowa yayi mamakin kayan dake cikin an zuba mata kaya sosai, ita kanta Nihal tasha mamaki gwala-gwalan dake cikin kayan basu fad'uwa har da makulin mota, Nihal ganin abubuwan take kamar a mafarki, tare da mamakin irin dukiyar da ake narka mata, babba takaicin ta shine irin b'ata lokacin da ake wajan gyara ta, ga Wanda be san daraja ta ba, kyakyawa kulawa take samu wajan mom da Ammi Basmal ma ba'a barta a baya ba, suma sauran yaran dan basu nan ne su boarding School minal da shukara Nasim ne kad'ai ke gida shima kullun yana lik'e da Nihal kasancewar jini su ya zo d'aya, Gimbiya jalila ko shishigewa Nihal take dan ta samu dama turawa Sultan mugun Abu ta hannu Nihal , Allah sarki Nihal ita ko bata sani ba, amma duk da haka bata sakin jiki da Gimbiya jalila ita kanta bata san dalilin hakan ba,