Sashe 68
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun kafin drive ya gyara parking Sultan ya fito, part din shi ya wuce da sauri ya bud'e part din shi ganin wayam ba Nihal yasa zuciyar shi kara tsinkewa da sauri ya wuce part din Ammi, yana shiga lokacin yayi sa'a ba kowa parlour bedroom din Nihal ya bud'e ya shiga nan ma wayam kofar toilet ya murda nan ma wayam, bedroom din Ammi ya wuce kwance ya hango Ammi tana bacci kallan ta Sultan yayi take anan jikin Sultan yayi sanyi ya fara zancan zuci to ina yariyar nan zata,dama tayi amfani da zuwa exam ne dan ta gudu ta jefa rayuwar Ammi cikin matsala, me yasa zata aikata haka, da sauri Sultan ya maida kofar dakin Ammi ya kule gudun kar ammi taji motsin shi ta farka, part din mom Sultan ya wuce da sauri lokaci mom na zaune saman three star Sultan ko ganin ta beyi ba ya shiga bud'e daku na, nan ma wayam ba Nihal ba alamar ta wani irin jiri ne ya shiga dibar Sultan da kyar ya karaso parlour ya dafa kujera dan ji yake kamar ya kifa, mom ce ta dafa shi, kallan mom sultan yayi a raunane tare da rungume ta sosai a jikin shi shafa bayan shi mom ta shigayi alamar lalashi ta dago da shi suna kallan juna ta zauna da shi saman kujera sannan ta kama hannun Sultan tana cewa, "son mike damun kane, ina Nihal? mom ta ida zancan tana kallan bayan shi kalmar da mom ta fada se da tasa sultan sankarewa yana kallan ta saboda tsabar firgici tabas Nihal bata dawo gida ba tunda har mom ke tanbayar ta, taba kumatu shi da mom tayi ne yasa Sultan dawowa daga duniyar tunani yana kallan mom da kyar ya iya zayana mata abinda ya faru hankali mom ba karamin tashi yayi ba, a razane ta mike tana cewa, "kana nufin Nihal ta bata daga zuwa zana jaraba, ya Allah ka fadawa yan'sanda sultan? girgiza kai sultan yayi yana cewa, "mom gabaki daya na riki ce ne mom, ban san ta ina zan fara ba" mom ce ta kama hannu shi tare da zama tace, "I now my son dole ka shiga damuwa, ya kamata ka sanar da yan'sanda Sultan, hakan shine kawai mafita kaji" daga mata kai Sultan yayi tare da cewa, "dama yanzu abinda zanjeyi kenan amma mom please karki fadawa kowa saboda idan Ammi taji labari zata iya shiga wani hali" gefen fuskar Sultan mom ta shafa tana cewa ba wanda ze ji kaji" daga mata kai Sultan yayi saboda magana ma nauyi take mashi, Nazili dake makale jikin kofa dama tunda Sultan ya shigo gida ta biyo shi a baya saboda ta san ko be fadawa kowa abinda ke faruwa ba, ze fadawa mom abinda ke faruwa wani irin murmushi samun nasara Nazili tayi tana zancan zuci, lokaci yayi Nazili da hak'arki zata cin ma ruwa, girgiza kan jin dadi Nazili tayi tare da fitowa daga bakin kofa da sauri cikin sigar munafirci tace, "mom! mom da Sultan lokaci daya suka juyo suna kallan Nazili kwata-kwata Sultan be ji dadi ganin Nazili ba dan yasan tana iya fadawa ammi, dafa goshi Nazili tayi tana cewa, "oh my goodness mom karki fada min abinda kunnena ya jiye min da gaske ne" Nazili ta ida zancan tana zama kusa da mom tana cewa, "i new it ai dama na sani tsintaciyar mage bata mage mom, mi yasa zata gudu ta bar Sultan, gashi cikin mu ba wanda yasan gidan su bale kuma family nata, dama haka tallaka yake ka sashi a inuwa shi kuma ya jefa ka a rana na san wannan abun duk cikin plan din tane" Nazili ta ida zancan tana kallan Sultan ta kasan ido murmushi samun nasara Nazili tayi ganin yadda Sultan idanuwan shi sukayi jawur jijiyoyi duk sun fito dafa Sultan Nazili tayi tana cigaba da cewa, "na san duk abinda zan fada lokacin da akayi auran ba wanda ze fahimce ni amma gashi yanzu ta nuna maku true colour din ta, Allah yasa ma ba tayi sata ba kafin ta gudu" zame hannun Nazili Sultan yayi tare da cewa, "Nazili...! Nihal is my wife! ya kamata kisan irin maganar da kike fadi a kanta wannan maganar da kike fadi bata da mahali a nan wajan Nazili, taimako daya zakiyi min shine ki ja bakin ki, kiyi shuru bana so Ammi ta sani am sure kika min haka se kin fi birge ni" da kyar sultan ya mike ze fice daga part din Nazili tace, "Sultan..! ya kamata kayi nazari a kan maganar dana ke, wai me yasa idan nayi magana ba me saurarata yarinyar nan ba sanka take ba sultan kudin ka take so, amma gabaki daya idanuwan ku sun rufe, ya Allah wannan wace irin yariya ce" ko saurara ta Sultan beyi ba ya fice, rike kugu Nazili tayi tana murmushi tana cewa a cikin zuciyar ta idan kaje dakin ka, ka duba drewar kayan ta data kudi ka nan ne zaka iske wayam, daga nan ne zaka fara yarda da magana ta *Sultan salim* sannan Nazili ta juyo kusa da mom ta zauna tana kara ida nufin ta.
Haka Sultan ya fito daga part din mom ya wuce na shi, drewar Nihal ya bud'e ganin wayam ba kayan ta yasa Sultan maida kofar da karfi sannan ya bud'e drewar da ya aje jakar kudin shi nan ma wayam, take a nan dakin ya fara juyawa Sultan cikin daga murya yace, "Nihal..! fatali da kayan dressing mirror sultan ya shigayi, yana tuna kalaman da Nihal ta fada mashi jiya da kalaman da Nazili ta fada mashi yau, cikin zafin rai sultan yace, "why Nihal mi yasa kike so ki jefani ciki tashin hankali, me yasa zaki gudu why Nihal" Sultan ya ida zancan yana kara fatali da kayan daki har ya yanke be sani ba, haka Sultan ya rinka sanbatu, murda kofar da akayi ne yasa Sultan tsayawa cak yana kallan kofa tunanin shi ze ga Nihal, ba kowa bane se Ammar da ya shigo da sauri Ammar ya karaso dakin yana kallan Sultan tare da karasowa gaban Sultan ya rike mashi hannun shi dake zubar jini ya zauna da shi saman bed har a lokacin sultan ran shi a bace yake yana maida numfashin Ammar ne yace, "sultan mi ke damun ka har ka ji ciwo baka sani ba, wai me yasa idan ran ka ya baci baka abu na hankali sultan? komai yayi zafi maganin shi Allah" mikewa Sultan yayi ya bud'e mashi drewar yana cewa, "mika gani a nan..! murmushi takaici Sultan yayi yana cewa, "mika gani ta tattare duka kayan ta da kudi na ta gudu, kasan wani abu Ammar ba satar kudin ke ban haushi ba guduwar da tayi saboda san zuciya irin nata tana so ta kashe min Ammi na mi yasa Nihal take so ta karamin tsana ta, da ace ta fadi min abinda ya kawo ta Ammar zan bata tun daga million har abinda yayi sama, tun kafin lamarin nan yayi nisa na tanbaye ta amma a lokacin ta rai na min hankali Ammar, saboda tana san ganin bayan mu nasha fada ma turo ta akayi amma ka ki fahimta kai da Ammi yau gashi ta nuna maku true colour din ta, yanzu se ku cigaba da yaban ta kai da Ammin" Sultan ya ida zancan yana kokarin barin dakin, Ammar da jikin shi yayi mugun sanyi ya san cewa babu inda Nihal zata of coz bata da kowa yanzu se Sultan lokaci yayi da ya kamata Sultan ya san wacece Nihal, daga gani wannan alamarin muta nan dake farautar rayuwar shi ne zasuyi anfani da wannan damar dan ganin cewa sun ruguza mashi farin ciki, cikin sanyi murya Ammar yace, "Sultan ya kamata kabi lamarin nan a hankali be kamata ka dau zafi dayawa ba! juyowa sultan yayi tare da watsawa Ammar wani irin kallo yace, "be kamata na dau zafi ba Ammar..! me idanuwan ka suka gani kana nufin shari zan mata oh what! Sultan ya ida zancan ze fice, "Sultan kwai dalilin da yasa nake tuhumar ka haka saboda na fika sanin wacece Nihal na fika sanin abinda Nihal zata aika ta, da abinda baza ta aika ta ba, babu inda yafi ma Nihal kwanciyar hankali sama da gidan nan sultan..! ko wani hali Nihal ta shiga yanzu ta shiga ne saboda kai ya kamata kayi tunanin sultan" birki sultan ya ci rike da handle din kofa sannan ya juyo yana kallan Ammar dake zubo zance...
```Ta Ku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/7, 2:29 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Assalamu alaikum masoya SAUYIN RAYUWA ina mai baku hakuri da rashin ganin posting dina hidimomi ne suka min yawa shiyasa amma insha Allah komai ze zama normal na gode da soyayyar ku a gare ni_*
*Page: 93_94*