Sashe 94
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daki Nihal ta shige tana kuka ita kanta ta san zatayi missing mijin ta ba dan kadan ba, me yasa ma jiya bata amsa mashi ba maganar data dokin dodan kunna Nihal ce ta sata juyawa a razane "Nihal..! me yasa kike min karya? Da sauri Nihal ta shiga goge hawayan idanuwan ta tana kallan sultan dake matsowa daf da ita har suna jin saukar numfashin juna su Nihal tace "karya kuma..!
"of course Nihal you lied to me, kin ce baki so na bayan kuma kina so na gashi kina kukan missing mijin ki"
"Waya ce maka kuka nake, you got this wrong bana san...! Nihal bata ida kai hayaba sultan ya hada bakin su waje daya yana yima Nihal wani iri rikitatan kiss duk yadda Nihal taso ta kwace kanta ta kasa se da ya gaji dan kanshi ya sake ta, suna maida numfashin tamkar sunyi tsere hada goshin shi sultan yayi dana Nihal waje daya yana sauke numfashi, a hankali yake magana kamar me rada, "Don't you lie to me again why can't you just admit kina san mijin ki, i can't read your mind na san ki na so na Nihal, kawai baki so ki fada min ne saboda wani dalilin naki" sultan ya ida zancan yana shafa kumatun Nihal, a hankali Nihal ta daura hannu ta saman hannun sultan siraran hawaye na zubu mata tana kallan idanuwan shi, murmushi sultan ya saki har dimple din shi na lomawa wata irin runguma sultan ya kai ma Nihal tare da daga ta yana dariya har suka fada gado murmushi Nihal take saki siraran hawaye na bi kuncin ta, numfasawa sultan yayi yace, "stop shading those tear hayaty" sultan ya ida zancan yana goge mata hawayan ta kama hannu Nihal sultan yayi yana cewa, "hayaty kin hora ni da yawa ji fa har dan wuya nayi just tell how much you love me, I now you fell to hayaty" turo dan karamin bakin ta Nihal tayi tana cewa, "ba yanzu ba se na samu time" shagwaba fuska sultan yayi yana cewa, "please mana just tell me"
"Okey calm down, uhm" cakulkuli sultan ya shigayima Nihal tana dariya a har tana shidewa yana cewa, "tell me mana" numfasawa Nihal tayi tana sauke numfashi da sauri Nihal ta mike zata bar gadan janyo ta sultan yayi ta fada saman gado, kissing din ta ko ta ko ina ya shigayi yana cewe, "i love you so much hayaty, yanzu na gane ki, ana san miji ana kaiwa kasuwa" shafa kumatu sultan Nihal tayi tana mashi kallo me cike da so tace, "love..! Lumshe ido Nihal tayi san sultan da kaunar sa na kara narke mata cikin zuciya, kokari hada bakin su guri guda sultan yake ringing din wayar shi ya katse mashi hanzari daga Nihal yayi tare da zaro wayar a aljihun shi ya kara a kunne yana cewa, "Alex ka bani nan da 5 minutes zan fito" sannan ya datse kiran yana kallan cute face din Nihal ya lagwabe kai yace, "hayaty bari na wuce flight din na saura 20 minutes ya tashi kar nayi missing flight din na a samu matsala, Amma fa zanyi missing naki" shuru Nihal tayi tana wasa da zabe hannun ta kama hannu ta sultan yayi cikin siririyar murya ta Nihal tace, "Allah ya kiyaya hanya, Allah ya maido min kai lafiya" ba karamin dadi sultan ya ji ba da addu'ar da Nihal ta mashi, kissing forehead din ta yayi, wayar hannu shi ya mika mata tare da cewa, "ga wanna wayar ki rike kafin na dawo se na siya maki wata, zan kira ki idan na isa" daga mashi kai Nihal tayi sannan sultan ya fara tafiya da gudu Nihal ta rugo ta rungume shi ta baya tana kuka tana cewa, "ni daina ka hakura da tafiyar nan bana so kayi tafiyar" Nihal ta ida zancan tana kuka jikin sultan wani mugun sanyi yayi juyo da Nihal yayi suna facing juna numfasawa sultan yayi yana cewa, "hayaty me yasa baki so nayi tafiyar? sultan ya ida zancan yana talabo da habar Nihal, "kawai bana so ka tafi ne"
"Hayaty tafiyar nan ta zama dole amma Dana gama abinda nake zan dawo kin ji, Ashe ana ji dani haka," sultan ya fada yana lakacewa Nihal hanci, dukan kirjin shi Nihal tayi cikin sigar wasa da shagwaba ta rungume shi a hankali ta furta, "I love you" shafa bayan ta sultan yake shima yace, "love you more hayaty" ji yake kamar ya suri abarshi su wuce tare amma hakan be yuyowa lokaci ya kore da kyar dai suka rabu da juna sultan ya fice.
Zagaye daki Nazili ta keyi tana rike da kugu tana murmushi tace, "ya tafi gida ya rage daga ni se wanna yarinyar mi kike tunani Aziza idan nace maki aiki na yau ze fara zakiyi mamaki," murmushi Nazili ta saki tana mai cigaba da cewa, "zanyi abinda ze sa ta manta da ko ni wacece, se ta rai na kanta..! se ta san shayi ruwa ne, ni zata sama hawan jini tayi kuskure mafi muni Aziza matso ki ji" matsowa Aziza tayi Nazili tayi mata rada a kunne murmushi Aziza ta saki tana cewa, "Gimbiya kinyi dai-dai haka za'ayi" murmushi Nazili ta saki tana fari da ido tana cewa, "se na ji ki, ina saurara ki bana san ayi wasa da ganganci, kamar yarda na suma daran jiya itama zata dandana mafi muni abinda tamin wannan shi ake kira da somin tabi" Nazili ta ida zancan tana nad'e hannu a kirji ita da Aziza suna murmushi.
"Tafiyar nan tamkar tafiya har abada take..! ina so a dauko min matar a tabatar da be bar ajiya ba, se nasa an bincika min ita tsaf" Gimbiya jalila ta ida zancan tana waigowa tana kallan yakumbo murmushi yakumbo ta saki tana cewa, "indai wannane aiki ne mai sauki ba se an dauko ta ba saboda kar tayi zargin wani abu, se mu isa part nata ba tare da mun razana ta ba muyi abinda ya kai mu"
"kinyi magana yakumbo kinyi dogwan tunani a wanna gabar," Ashad yace, "Allah yasa this time around kar suyi mana shirme dan bana san shashanci, dama kauda ta akayi ko be mutu ba ya ji zafin mutuwar ta..! saboda sultan taurin rai gareshi so nawa ana kai mashi hari, amma se wanna munafikin Alex din ya tare ko Allah ya bashi sa'a ya kubuce" buga table Ashad yayi yana cewa, "shiyasa na tsani Alex shima ya kamata ya raka shi lahira se ya cigaba da tsare shi can ko kuma yaci wuta, yanzu haka kina kallo tare suka tafi wani lokacin har ji nake kamar na aza mashi wuka a wuya na tsinka jijiyar makoshin shi gabaki daya, Momi bazaki gane bane shike hana min ruwa gudu gabaki daya"
"take it easy my son wanna karan se hakarmu ta cin ma ruwa" yakumbo kira doctor yanzu muje ya duba yarinyar can.
******
Misalin karfe 8:00am jirgin su sultan ya isa Moscow a hankali suke sakowa daga stairs din jirgi shi da Alex dauke da murmushi a fuskar su, baturan dake dagawa sultan hannu ne daga nesa sultan ya nufa yana smile flower ya mikawa sultan murmushi sultan ya saki baturan yace, "your welcome Dr sultan"
"Nice to meet you to herry" yan labare sai dauka suke hugging din juna sukayi Herry na cewa, "long time sultan" murmushi kawai sultan ya saki sannan suka shige motocin dake fake wajan kaitsaye masaukin suka wuce kafin lokacin taran yayi.
Wani hadadan gida suka sauka iyakar tsaruwa gidan ya tsaru gidan ko ina security's ne suna gadin gidan ba dan komai ba se dan sultan, gani su shiyasa sultan girgiza kai, dan shi ya fara gajiya da wannan rayuwar duk ida ze je se da security's daurewa kawai yake da wannan tunani ya shige toilet ya sheka wanka koda ya fito shiryawa yayi kamar yadda ya saba cikin black suit din shi sannan ya janyo wayar shi dan kiran Nihal kafi su fara taran.
*********
Nihal dake kwance kasancewar yamma ne a Nigeria dan misalin karfe 5:00pm na yamma ne, ga wani irin suku-suku da take jin ta tunda sultan ya tafi, ringing din wayar tane ya sata mikewa cike da murmushi ta mika hannu ta dauki wayar ta kara a kunne daga dayan bangaran sultan yace, "hello hayaty..! lumshe ido Nihal tayi tare da kwantawa tana jin zazzakar muryar sultan har cikin ran ta ciki muryarta me dadi tace "kun isa lafiya?
"lafiya lau hayaty ganin ina ta missing naki i wish tare muka zo, yanzu ma zamu shiga taran hope kina kula min da kanki" murmusawa Nihal tayi daga dayan bangaran tace, "Eh..! Sultan da Nihal su dauki some minutes suna hira masoya Nihal se dai ta bishi da eh da a'a dan kusan wayar duk shi ke zuba har mamakin Nihal take ashe yana da magana sannan sultan ya katse wayar.