Sashe 102
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaran Ashad kuwa yinin yau zungur yana daki ya kasa fitowa koda parlour ne jin shi shurun da Gimbiya jalila tayi ne ya sata biyo sawun d'an na ta a daki kwance ta same shi idanuwan shi jawur kallo daya zaka mashi kasan ya sha kuka fuskar shi na dauke da nadama da takaicin abinda ya aikata, cikin kidima Gimbiya jalila ta shiga tanbayar shi lafiya, nan ya kwashe duk abinda ya faru ya fada mata wani irin tsaki Gimbiya jalila ta saki tace, "to sai me dan ya sani shine sai ka zauna kana kuka? ka hana kan ka walwala inda nice a lokacin da yake min maganar zan aika shi lahira zancan banza kai..! I wish ni na samu damar daka samu da sai na aika shi in ya so na fitar da gawar waje," sakin baki Ashad yayi na kallan Gimbiya jalila yace, "Momi dan Allah mu daina wannan maganar ni yanzu na gane kuskure ne duk abinda na aikata nayi danasani yinsu, saboda kalaman da yaya ya fadamin sun sosa min zuciya nayi takaici abinda na dade ina shuka mashi karkashin kasa, inda wanine ba ze nuna min ya sani ba sai dai ya kashe ni, kuma duk abubuwan nan dana mashi ya iya bud'e baki shi yace yana so yana ji na har yanzu a matsayin kani shi, tir da wannan hali nawa da yaya ze kashe ba zan ji komai ba, da duka na yayi ba zan ji zafi ba amma kin san me ke sani jin zafi kalaman da ya fada min suke sosamin zuciya saboda san da yake min dan kar na shiga Hannun hukuma ya watsar da maganar kuma beyi kokarin tona mana asirri gaban kowa ba, ina takaici wannan hali nawa kuma ba kowa ya kara tunzura ni ba sai ke momi, na rukeki mubar wannan abun tunda har asirrin mu ya tonu kuma yaya baya nufin mu da shari, mu godewa Allah ba'a fadda ya falasa maganar nan ba da ba abinda ze hana Abba daukar mumuna hukunci a kan mu, kuma alkawari ya dauka idan kin manta ni ban manta ba kuma kin san hukunci gidan sarauta barin gidan nan ya zamar mana dole ko da ba'a hada mu da hukuma ba an riga da an tsamemu a gida kenan, ina san zama ciki family dina momi, please mu SAUYA RAYUWAR MU..! wani irin kallo Gimbiya jalila ke watsawa Ashad da mamakin SAUYIN RAYUWAR shi lokaci daya Allah kad'ai ya san wace uwar sultan ya fada mashi, takaici ma hana ta magana yayi a fusace ta bar mashi dakin.
Bayan mudi ya gama cinikin shi na ranar tsaf ya biya gidan maimartaba kamar yadda sukayi da sultan kasancewa sinbul ya san da zuwan nashi yana zuwa ya dau kudin da sultan ya bashi cas ya mika mashi, haka ya rinka zuba godiya har ya nemi ya ga sultan dan ya kara mashi wata godiyar aka ce mashi be kasar cike da murna ya juyo gida, a cewar shi ze dawo idan sultan ya dawo dan nuna mashi jin dadi kyautar daya mashi.
******
Rike da Leda da plate sultan ya dawo daki lokacin Nihal na zaune saman sofa idanuwan ta lumshe dan ba karamar gajiya tayi ba taso ace sai da ta fara wanka sannan tayi sallah, hura mata iskar bakin shi sultan yayi me sanyi a hankali ta bud'e lumsasun idanuwan ta ta sauke su kan sultan cikin honey voice din shi yace, "bacci? girgiza mashi kai Nihal tayi yace, "gajiya..! daga mashi kai Nihal tayi a shagwaba tace, "jiki na ciwo yake na gaji"
"sorry ta so muci abinci kin ji hayaty se ki kwanta ki huta" ya fada yana binta da kallo mai cike da so sakowa kasa Nihal tayi ta zauna ringing din wayar sultan ne ya katse masu tunani mika hannu yayi saman drewar ya dauki wayar suna maimartaba da ya ganine ya sashi sakin murmushi ya dauka ya kara a kunne dauke da sallama daga dayan bangaran maimartaba yace, "kun isa lafiya?
"Lafiya lau Abba yanzu haka muna gida da niya ta da mun gama cin abinci na kira ku"
"Masha Allah tunda kun isa lafiya, bari na baka mom din ka"
Sultan yace mom ce ta amshi wayar tace, "son kun isa lafiya?
"Lafiya lau habibty"
"Masha Allah bani daughter naji muryar ta tun yau na fara missing nata"
"Mom ni fa bakiyi missing nawa ba"
"Banyi ba ai kai yanzu ba Dana bane ita ce yata" cikin sigar shagwaba sultan yace, "shikenan mom ni za'a nunawa launi fata, ai na san Abba na tare dani" dariya mom ta saki tace, "mika mata ka cika ni da surutu" mikawa Nihal waya sultan yayi yana cewa, "mom..! Amsar wayar Nihal tayi cike da murna ta kara a kunne suka gaisa da mom tace, " kin ga sakwan dana saka maki cikin jaka girgiza kai Nihal tayi kamar mom na gaban ta tace, "ban duba ba"
"OK turarukan wuta ne a ciki har dana wanka akwai wani garin na nan ki sashi da fresh mlik kafin ki kwanta" toh Nihal tace tana yima mom godiya ta datse kiran murmushi Nihal ta saki tana mikawa sultan wayar tace, "mom tace ka siyo min fresh mlik"
"Akwai a fresh"
"Toh Nihal tace, tana kallan sultan cikin plate ya juye checken and chips wraps gefe guda kuma fresh orange juice ne, janyo Nihal jikin shi sultan yayi yana feeding nata yana feeding kan shi, shagwabe fuska Nihal tayi tace "Na koshi"
"hayaty baki ci da yawa ba ki dan kara kadan mana" turo dan karamin bakin ta Nihal tayi tace, "na koshi so kake ciki na ya fashe," dariya sultan ya saki yana cewa, "cikin ki ba ze fashe ba" sultan ya ida zancan yana bata fresh orange juice da kyar Nihal ta amsa ta sha dan wani irin bacci take ji mikewa sultan yayi yace, bani 5 minutes na hada maki ruwan wanka daga mashi kai Nihal tayi idanuwan ta a lumshe, toilet sultan ya shige, da kan shi ya had'ewa Nihal ruwan wanka be wani dau lokaci ba ya fito dakin lokaci har bacci ya fara kokarin dauke Nihal yace, "hayaty tashi ki je kiyi wanka na hada maki ruwan" daga kai Nihal tayi sannan sultan ya tatare plate din da suka ci abinci ya fita Nihal ta shige toilet ta dade tana wanka sannan ta fito daure da towel d'aya kuma ta nad'e kanta da shi, koda ta fito lokacin sultan baya dakin rigar bacci ta gani saman gado murmushi ta saki, shafe jikin ta tayi da lotion sannan ta bude handbag din ta sakwan da mom ta aje mata ta gani turarukane kala-kala Masu kamshi shafe jikin tayi da turare ta ko ina sannan ta bude karamin frigde din dake dakin ta dauki cup ta hada garin da fresh milk ta shanye har da lashe baki Nihal tayi tace, "da dadi fa wallahi ko minene" juyowa Nihal tayi ta dauki rigar dake saman gado daga rigar tayi zaro ido tayi tace, "love ya za'ayi na iya sa wannan rigar duk ta barke ita da babu duk daya" wurga ta saman gado tayi ta zauna zaman jiran sultan dan baza ta iya sa rigar ba, jin shuru sultan be shigo ba yasa Nihal daukar rigar tana juyawa gani akwai yar sama ya sata sakin a jiyar zuciya tace, yanzu naji magana" a hankali ta saka ta farko tana kokarin sa yar saman sultan ya turo kofar dakin, zaman yan burin Nihal tayi tana kallan sultan dake sanye cikin dark blue sleeping robe din shi binta yake da wani irin kallo a hankali ya sauke idanuwan shi saman mulamulallun jajayen cinyoyin ta ya kara sauke ido kan na fulanin ta a hankali sultan ya tako gaban ta ya dago da Nihal da idanuwan ta ke rintse yana bin fuskar ta da kallo kamar me neman wani abu ga wani kamshi ta daya mamaye mashi hanci lokaci daya Nihal ta riki ta shi yar saman ya dauka ya saka mata yana shinshi na wuyan ta cikin salo a hankali ya furta "hayaty..! A hankali Nihal ta bude lumsasun idanuwan ta ta sauke su kan sultan gabaki daya jikin ta ban da rawa ba abinda yake, ko kafar ta da kyar take daukar gangar jikin ta, daukar ta yayi cak har a lokacin Nihal na bin shi da ido ga wani irin yanayi da take jin kanta sauke ta yayi saman bed shi kan shi sultan wani bakwan yanayi yake ji hada bakin su waje daya sultan yayi yana kissing Nihal kissing din juna suke without second thought, with an immerge feeling da dukan su suke da shi, a hankali sultan ya lallubo haskyan dakin ya gashe (Ni dana ke makale ina daukar rahoto sulalewa nayi na fice)🤪
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/27, 9:01 AM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_masoya SAUYIN RAYUWA ina mai baku hakuri da rashin ganin posting dina jiya am to busy shiyasa, sannan gobe bazan samu damar typing ba saboda azumin da nake Monday and Thursday_*
*Page: 119_120*
Nihal dai ta jiga ta saboda sultan bana wasa bane, ya rungume ta yana lallashin ta ita kuwa sai kuka take mashi, yana sa mata albarka rike masa amanar kanta da tayi.