Sashe 101
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
main parlour suka wuce lokacin kowa ya halara ban Ashad da Gimbiya jalila da Nazili maimartaba ne yace, "har kun fito" daga kai sultan yayi yana cewa, "Eh..!
"Amma zakuyi break kafin ku wuce"
"A'a ba se munyi break ba idan mun isa za muyi ko a cikin jirgi ne saboda flight din ya kusa tashi" sultan ya ida zancan yana kallan Nihal da kunya duk ta rufe ta dan tun abinda ya faru jiya bata daina jin kunyar su mom ba rungume ta mom tayi tare da turo mata wani abu cikin jaka tace, "ki kula min da kanki nasa maki wata ajiya cikin jaka idan kun isa zan kira ki nayi maki bayani"
"toh mom" pack Ammi ta sakar ma Nihal tace, "Allah ya kara maki lafiya ya kai ku lafiya ya maido ku lafiya, sultan ka kula da Nihal" murmushi sultan ya saki yace, "Ammi karki damu zan kula da ita" haka suka rako su compound bandil din 1k sultan ya ciro daga mota ya mikawa sinbul yace, "wani bako ze zo nemana mudi idan ya zo ka dauki kudin nan ka bashi"
"toh" sinbul yace Nihal data ji an ce mudi sai da gaban ta ya fadi a hankali ta maimaita mudi cikin zuciyar ta sannan suka shige mota driver ya ja su zuwa airport.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/25, 4:16 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_wannan shafin naki ne kyauta daddy's mom kiyi yadda kike so da shi na gode da kaunar da kike nuna min ni da littafin na da duk wani me bibbiyar wannan littafi ina kaunar ku Allah ya bar kauna_*
*Page: 117_118*
Bayan sun shiga jirgi sun zauna Nihal sai raraba ido take kasancewa bata taba shiga jirgi ba, kuma hakan be hana ta gane first class suka shiga ba sultan sai kallan ta yake saboda komai Nihal tayi kara birge shi take, murmushi Nihal ta saki me cike da kunya musanman yarda take kauyanci announcing din daura sit belt aka fara sultan da kanshi ya daura mata belt sannan ya daura wa kan shi sannan aka fara announcing jirgi ze ta shi jin yadda jirgi yake kokarin tashi Nihal dake zaune jin take kamar yan hanjin ta zasu fito ya sata saki ihu ta kankame sultan ta rintse ido, dariya sultan ya saki yana magana kamar me rada yace, "yau fa yar kauye ta shigo jirgi" dagowa Nihal tayi daga saman fafadan kirjin shi tana bin yan cikin jirgin da kallo ganin ba me kallan ta ya sata sauke ajiyar zuciya ta bala ma sultan harara tana cewa, "baka ji yarda yan hanji na ke jijigawa bane da yan ciki na hata kai na sai daya jijiga dama haka jirgin yake" dariya sultan ya saki mara sauti ya kara janyo ta jikin shi yana cewa, "dan baki saba bane hayaty" ita dai Nihal lamo tayi a fafadan kirjin shi, a haka jirgin ya tashi zuwa *ENGLAND*
Misalin karfe 4:00pm jirgi su ya sauka England a babban birni *MANCHETER* Nihal na makale da sultan suka fito daga cikin jirgi Hannun shi daya na jaye da trolley motocin dake fake a gefe suka nufa Nihal sai mamaki take wato shi sultan har a kasar waje me kudi ne, security din dake tsaye sultan ya mikawa trolley din hannu shi ya saka a booth daya kuma ya bude Masu murfi mota sannan driver ya ja su zuwa masauki.
A wani hadad'an gida suka nufa da motocin iya kar haduwa gidan ya hadu geta man ne ya bude masu geta aka shige da motocin, gidan sama da kasa ne kasancewar snow ake compound din gidan duk kankara lallacewa Nihal tayi tana kallan ikwan Allah ko a mafarki bata taba tunanin zata keta hazo ba, bare har akai da ta zo wannan gida mai kyau yau sai gata ga snow kamar a cikin mafarki ko a film, kama hannu ta da sultan yayi ne yasa Nihal juyowa tana kallan shi murmushi ya sakar mata yace, "muje ko" sake da baki Nihal ta bi sultan suka shiga cikin gida a tsakiyar parlour Nihal ta tsaya tana bin parlour da kallo parlour ba karamin haduwa yayi ba komai na cikin parlour sky blue and white, hakan sai ya karawa parlour kyau jikin bango Nihal ta sauke idanuwan ta tangameman hotan sultan ne manne yana sanye cikin suit din shi ya saki murmushi har dimple din shi ya loma, gefe kuma na duka yan gidan su kara juyawa Nihal tayi ta sauke idanuwan ta saman hotan da suka dauka da bikin su Ammar murmushi Nihal ta saki ta dago tana kallan sultan dake hayewa stairs jaye da trolley tace, "love da yaushe wannan hotan ya zo nan? dan tsayawa sultan yayi yace, "tun san da akayi shi"
"uhm yayi kyau sosai gidan nan yana da kyau love, dubi yadda nake ganin abubuwa kamar a cikin dream" dawowa gaban ta sultan yayi yana mata cakulkuli har ta fada kujera ya bita tana dariya hada kan su yayi guri guda yana cewa, "yanzu kin gane ba dream kike ba" murmushi Nihal ta saki tana bin sultan da kallo tana shafa gefan fuskar shi, daukar ta yayi cak Nihal na mashi magana tana cewa, "love kafar ka ba lafiya amma kana dauka na so kake na fama ma ciwan kafar ka"
"Bazaki fama min ba ai baki da nauyi" zagaye hannu ta Nihal tayi a wuyan sultan tana ta zuba mashi surutu yana cewa eh a'a a haka ya haye sama da ita bedroom ya nufa da ita, suna shiga bedroom din Nihal ta kara sankarewa tana kallan dakin saboda haduwar shi har sultan ya shifide ta saman tangameman gadan dakin Nihal na bin dakin da kallo sultan na kokarin mikewa Nihal ta ruko hannun shi cike da kauyanci da santin gidan tace, "A gaskiya gidan nan yana da kyau ban taba tunanin zan zo irin wannan gidan ba ko a mafarki ba sai gashi yau na zo," Nihal ta ida zancan idanuwan ta cike ta kwalla ta cigaba da cewa, "akwai abinda nake so na fada maka wanda na dade ina boye maka game dani tsawan lokaci, yanzu lokaci yayi daya kamata kasan ko ni wacece tunda muna san juna mu yanzu a ganina babu wani boye-boye a tsakanimu bana so kaji labari daga baya kayi fushi dani" tsayawa Nihal tayi tana kallan sultan daya tsare ta da sexy eye's ball din shi yana kallan ta maida gashin kanta baya Nihal tayi ta kama hannu sultan tace, "A gaskiya ni ba almajira bace gudowa nayi daga kauyan mun saboda..! Daura finger din shi sultan yayi saman lips din ta yace, "Shhh..! duk abinda zaki fadi min na sani hayaty guduwar ki alheri ce da baki gudu ba da ban san wace rayuwa zaki tsinci kanki ba, sana diyar guduwar ki tasa kin had'e da mai kaunar ki wanda ze baki kulawa har karshan rayuwar shi zan sama maki SAUYIN RAYUWA daga nan har bayan rai na bana so kina tuna abubuwan da zasu daga maki hankali" a hankali yasa hannu yana goge mata hawayan idanuwan ta murmushi Nihal ta saki tana makale da hannu sultan tace, "nima bada san rai na nayi maku karya ba, nayi ne saboda gudun abinda ze je ya dawo, amma ya akayi kasan ko ni wacece?
"Hayaty muje mu rama salolin dake kan mu kin ga duhu nayi"
"ya kamata ka fadi min,"
"zan fada maki amma ba yanzu ba, na fara jin yunwa" murmushi Nihal ta saki tana cewa, "wayau kake so ka min" a haka suka shige toilet suka dauro alwala sannan suka fito sultan ya ja su sallah bayan sun idar da sallah sultan ya juyo yana facing Nihal yana sakar mata murmushi a hankali ya kama kanta yana mata addu'a knocking din kofar da akeyi ne yasa sultan cewa, "bari naje na dawo na san abincin da nayi ordering ne ya iso," murmushi Nihal ta saki tana bin sultan da kallo har ya fice.
******
Iya kar takaici Nazili ta kwasa har ji take tamkar zuciyar ta zata fito saboda bacin rai yinin ranar ko abinci ta kasa ci tana kwance tana kuka saboda tsabar kuka zazzabi me zafi ya rufe ta, Ammi ta tausaya mata tayi mata tanbaya duniyar nan meke damun ta sai dai tace ba komai, Ammar ta kira ya dubata ya bata magunguna sannan ya tafi da kyar Ammi ta tilas ta mata taci abinci tana ci tana tunani wace hanya zata bulowa Nihal dan ta rabata da sultan.