Sashe 39
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sultan ne saman kujera zaune yana shan coffee, sanye yake da Jean's black and T-shirt red ta kama jikin shi sosai hakan se ya k'ara fito mashi da zala kyan shi, gashi kan nan nashi ya wani kwanta se shek'i yake, sajan shi ya kwata luf-luf ya wani k'ara haske da kyau, Sinbul ne ya shigo parlour tare da sanar mashi dacewa maimartaba na neman shi, cewa yayi gashin nan zuwa A hankali ya mik'e ya fito, bangaran Nihal ma maimartaba ya aika ta zo sanye take cikin red gown me Stone's ta kama jikin ta ba k'aramin kyau ta mata ba, kamar dan ita akayi rigar, ta wani k'ara haske dama ga gyara tana sha tana tafiya Albarkatun jikin ta na motsawa, black veil ta dauka tare da wuce wa fadda maimartaba, a dai-dai bakin kofa suka ci karo da juna kallan-kallo suka shiga aikawa junan su kowane cikin su bugun zuciyar shi na k'aruwa kauda idanuwan ta Nihal tayi tana k'ok'arin shigewa, kallan da Sultan yake mata ne ya haifar mata da tintibe luuu ! ta tafi zata fad'i Sultan ya mata masauki a fafad'an kirjin shi lumshe idanuwan Nihal tayi tare da yin lamo a kirjin Sultan tana sauke Ajiyar zuciya, duk tsoro ya kamata saboda bata san kala wulak'ancin da Sultan ze antayo mata ba shiyasa tayi lamo tana jiran saukar aradu, Shi ko Sultan gabaki d'aya ya rud'e saboda wani irin fitinan kamshi da Nihal ke zubawa ga wani laushi da ya ji jikin ta yayi kamar auduga, a hankali yake shinshina kamshi turaran ta yana k'ara riki ta shi veil d'in kanta ne ya zame kallan gashin Sultan ya shiga yi wanda yayi baki wulik se shining yake, wata kasala ce ta lulub'e Sultan da kyar yake tatare natsuwar shi dan kar ya watsa kanshi kauda kai yayi gefe zuciyar shi na harbawa da sauri da sauri, a hankali Nihal ta zame jikin ta daga jikin Sultan ta maida veil d'in ta cikin Siririyar murya ta tace, "Na gode da taimako " tana ida zancan ta shige fadda, d'an siririn tsaki Sultan ya saki a zuciyar shi yace, ba wani yar iska wannan iskancin duk cikin plan d'in da aka koya maki ne insha Allah ba zaki ci galaba a kai naba" sannan shima ya bi bayan ta, dauke da sallama suka shige fadda maimartaba, murmushi maimartaba ya saki shi da waziri dake zaune a gefen maimartaba, har k'asa suka duka suka gaishe su baki washe maimartaba da waziri suka amsa, nuni sarki ya masu da su zauna a hankali suka zauna a kujera har a lokacin kan Nihal na k'asa tana wasa da yan'yatsun hannun ta Wayan da suka sha bakin lale, Sultan se satar kallan su yake, be tab'a ganin wadda lale ya mata kyau a hannu ba kamar Nihal, maganar maimartaba ce ta katse mashi tunani da saurin ya kauda kan shi, maimartaba yace, "ba komai bane yasa na kira kuba se dan na baku kyautar kayan daza kusa ranar daurin auran Ku ranar da tafi kowace rana Albarka a rayuwar ku" yana fad'a yana murmushi Alkyabba waziri ya mikawa maimartaba Silver tasha aiki da gold zare da sark'ar gold da wata doguwa riga me kyan gaskya A hankali ya taso ya mik'a wa Nihal Wanda kanta ke a k'asa har a lokacin murmushi Nihal ta saki tare da bud'e baki zata tayi godiya, maimartaba ya girgiza mata kai tare da shafa kanta yace, "Allah yasa maki Albarka" sannan ya mik'a hannu aka bashi na Sultan, Alkyabba ce black anmata aiki da gold zare da fara shada a sama da zoben azurfa se kyali yake da agogwan silver me tsadar gaske murmushi yak'e Sultan ya saki tare da bud'e baki yayi godiya maimartaba, ya ja mashi cheeks yace, "Bana san godiya nan Allah yasa maku Albarka kuna iya tafiya," jikin Nihal ko sanyi yayi yanzu kenan Sultan zata aura wani irin zama zatayi da Wanda ya tsane ta kenan ita rayuwar ta a haka zata k'are cikin tsana da tsangwama, shi ko Sultan tsanar Nihal ce ta k'ara narke mashi a zuciya kenan shi rayuwar shi ba ze tab'a zamun jin dad'i a duniya ba, tun yana daukar auran wasa gashi har ya zama gaske tunda gobe ne d'aurin auran, har sukayi nisa kowa da abin da yake sak'awa wani takaici ne ya ciwo Sultan, fisgo Nihal yayi da k'arfi wata yar k'ara ta saki saboda matsar da Sultan ya mata toshe mata baki yayi suna kallan juna ido cikin ido, idanuwan Nihal taf da kwalla, Sultan yayi murmushi k'arfin hali har dimple d'in shi na lomawa idanuwan shi sunyi jawur yace cikin honey voice d'in shi, "Se ki zubar da ruwa a k'asa kisha zaki auri Sultan, amma ki sani bana san ki natsane ki! kuma ba zan tab'a zama dake a matsayin mata ba se dai a matsayin baiwa! ke ko baiwa ta fiki daraja a idanuwa na saboda nasan mi yasa kika aure ni saboda san abin duniya, tun yanzu an fara baki se kiyi murna, kuma ina mai sheda maki karki sake ki Shiga gona ta saboda kika shiga ilata ki zanyi kamar kiyashi ina fata kin gane bloody fool ! sannan ya saki Nihal yana aika mata kallan tsana kuka Nihal ta saki tare da barin sultan tsaye a wajan kamar gunki shafa sumar kan shi yayi tare da barin wajan.
************************************
A yau ne d'ibin mutane suka sheda Daurin Auran *SULTAN SALIM MATAWALE da NIHAL ABUBAKAR* wanda ya tara manya-manya masu kud'i da b'usushin gwabnati da yan' kasuwa da saraku na jahohi daban-daban, babu abinda ke tashi a babba masalacin Sarkin kano se bushe-bushe da alkaita da kirari Allah yasa Alheri ya bada zaman lafiya, marok'a sun zagaye Sultan suna mashi kirari, sanye yake cikin wata black Alkyabba ta sha aiki da gold zare daga cikin alkyabba fara shada ce tas tasha aikin sarauta na gani na fad'a da sirfani da brown zare, yana sanye da farin rawani yayi kyau masha Allah idanuwan shi na manne da d'an siririn glass ko ba'a fad'a ma ba kasan shine ango saboda haduwar shi da zala kyan shi daya bayana, se dai fuskar nan ba walwala se ma ya kalle Ammar sannan yake murmushi yak'e yana ba marok'a kud'i, shima Ammar d'in ba'a bar shi abaya ba dan ya sha kyau cikin brown shada malin-malin tasha aiki sarauta da dark brown zare se washe fararan hakoran shi yake kamar gonar audiga.
Amarya tasha kyau wanke hannu ki taba saboda tsabar kyau da Nihal ta zuba, sanye take cikin Alkyabba silver tasha aiki da gold zare daga ciki gown ce gold da d'ishi-d'ishin Stone's masu kyali se walwali suke gashin kanta ya wani nanad'e ya zubo har gadan bayan ta daga cikin hula alkyabba ana hango shi yana reto, murmushi yak'e kawai Nihal take saki, se faman rangad'a bud'a ake anayi mata kirari ita da angwan nata Basmal ko se rawar kai ake zubawa itama tayi kyau har ta gaji pic kawai ake dauka kamar ba gobe.
Shigowar ango ce gaida Ammi yasa busa ta k'aru bayan sun dawo daga daurin aure Nihal najin haka zuciyar ta shiga dukan uku-uku ita kanta bata san dalilin hakan ba, tunda Sultan ya shigo tsafin bayi keyi mashi kirari yana watsa masu kud'i kamar takada yana washe fararan hakoran shi dimple d'in shi na bayana har ya k'arasa gaban Ammi, Ammi na ganin shi ta fara hawayan dad'i dan yau Sultan ya cika mata burin ta daya auri Nihal musanman yadda taga yana nuna jin dad'in shi, a hankali Sultan ka k'araso dai-dai setin kunan Ammi yace cikin honey voice d'in shi, "Why those tear Ammi? Ke da ya kamata kiyi rawa har da tsale" d'an duka Ammi ta kai mashi tana girgiza kai, albarka ta shiga jera ma Sultan bayi da manyan hajiyoyi da matan sarakai na amsawa da Amin. Ammar dake tsaye bayan shi yana mitsinin shi yana dariya k'asa-kasa yace, "munafiki wallahi ka cuci yarinyar mutane se Allah ya kamaka" harara Sultan ya maka mashi a fakaice, Amm ce tace, "a fito da Amarya tayi pic a angwan nata" ana fad'in haka wayar Ammar ta shiga ringing dai-dai lokacin Nihal ta fito Ammar ya rab'a ta gefen ta ya fita se dai yaji wani irin shock, amma se ya basar tare fa ficewa yana waya.
Azizi ce baiwar Nazili ke zarya cikin daki tana kiran Nazili Amma wayar bata shiga tunda satin bikin Sultan ya tsaya kullun se ta kirata, amma wayar ta ci ringing ba'a dauka, zagaye d'akin Azizi take tana cewa, "Aunty Nazili ki dauka mana" har wayar ta katse ba'a dauka ba k'ara kira tayi karaso na biyar, Nazili da ke zaune saman resting chair bakin Swimming pool gashin ta yawani baje daga ita se wata vest milk dai-dai cinyar ta santala-santalan cinyoyin ta waje tana shan juice d'in coconut,ta wani tarwai saboda tsabar haske idanuwan ta na manne cikin bakin glass, d'an siririn tsaki ta saki tare da mik'a hannu ta dau wayar ta cikin mafisa da tsiwa tace, "me wai Azizi ! Wani irin shock Nazili tayi tare da mik'ewa idanuwan ta waje😨
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo````
[1/7, 2:27 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*page: 67_68*