Sashe 107
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahmad dake kokarin shigewa part nashi, Ashad ya tare shi da mugun kallo Ahmad ke bin shi dan yasan abinda yayi sarai kwata-kwata Ashad be damu da irin kallan da Ahmad ke mashi ba saboda ya cancanci abinda yafi haka, mikawa Ahmad hannu Ashad yayi kauda kai Ahmad yayi ze bud'e kofa ya shige bedroom Ashad yace, "na taya ka murnar zama daya daga cikin Muslim brother's" murmusawa Ahmad yayi yace, "shine yasa ka tare min hanya?
"A'a akwai tanbaya da zan maka please"
"Bani da wannan lokacin malam"
"Haba Ahmad ka saurare ni mana yanzu na canza daga Ashad din daka sani a baya"
"I can see matsamin na wuce"
"Ka saurare ni mana please"
"Na lura so kake na maka rashin mutuncin ina daga maka kafa ne saboda sultan ba saboda kowa ba if not da tuni nama rashin mutunci" Ahmad ya ida zancan ze shige daki, Ashad ya ruko hannu shi a fusace Ahmad ya juyo ya dauke Ashad da lafiyayan mari ji kake tas..! tas..! har sai daya kifa jini na bi mashi gefan baki gabaki daya wajan sai daya dauka fadawan dake wajan ne suka nufo su Ashad ya daga masu hannu ya mike yana shafa gefan bakin shi, nuna shi da yatsa Ahmad yayi yace, "bana jin zan kara daukar wani nonsense game da kai karka kara gigin taba ni malam idan kayi ma sultan ka kwana lafiya ni baza ka min ba" Ahmad ya murda handle din kofa maganar Ashad ce ta sashi juyowa ba shiri, "Wai me yasa baza ka saurare ni bane ko Allah munayi mashi laifi ya yafe mana na zo ne kawai na tanbaye ka yaushe yaya ze dawo..! wata uwar harara Ahmad ya maka mashi yace, "yau she ze dawo..! ka aika shi lahira, tana kuma ka bulo da wannan salan ka dawo tunda asirrin ka ya tonu ko, to ban sani ba so kake ya dawo ka karasa shi ko to aniyar ka ta bika an fadama bamu san kowaye ya aika mana muta nan da suke neman rayuwar mu ido rufe ba ne, amma dai baka da kunya a tunanin ka ban san irin munafircin ka ba, da makircin ka I wish kai kanina ne am gonna kill you with my hand I swear...! ka bani kunya Ashad ban taba tunani zaka iya aikatawa dan uwan ka haka ba, dama ni jiki na ya dade yana bani kai ke aikatawa, gudun kar nace kai ne na shiga tsakanin yan'uwa shiyasa na ja baki na nayi shuru, a ganina laifin daka aikata hukuncin kisa ya dace a maka dan dai kawai sultan ya kashe wutar nan da ba abinda ze Hanani hura ta I tell you, do you what bana san ganin ka malam ka bani guri" Ahmad ya ida zancan cikin tsawa,
"Me yasa baza ka kalle ni ba ka ga sauyin dana samu ba ni kaina na zauna na gane abinda na aikata a baya ba dai-dai bane sharin shedan ne da hasada ya jefa ni a halaka, Ahmad yanzu na tashi daga Ashad din da ka sani a baya mara tausayi mara imani na gane kura-kuran dana aikata a baya neman yaya nake ido rufe na bashi hakuri duk da nasan mawuyacin abune ya iya yafe min laifukan dana aikata," Ashad ya ida zancan yana kuka ya cigaba da cewa, "kai kanka Ahmad na san na cuta maka dan Allah ka yafe min Ahmad na san na cutar daku kai da yaya ka daure ka yafe min" Ashad ya duka har kasa hannuwan shi hade hawaye na sulalo mashi jim kadan Ahmad yayi yana nazarin fuskar Ashad wanda ke cike da dunbin nadama can kasan makoshi yace, "Na yafe maka Allah ya yafe mana gabaki daya murmushi jin dadi ne ya subucewa Ashad ya rungume Ahmad yana cewa, "Na gode Ahmad" sannan ya sake shi ya bar wajan.
Nazili ce kishingide tana sanye da bathrobe white tana latsa wayar ta Aziza na mata massage mikewa tayi a zabure tana kallan screen din wayar ta hatta Aziza sai da ta razana saboda harbata da Nazili tayi, ba komai ya haifarwa Nazili haka ba sai pictures din sultan da Nihal data gani a media wanda sukayi a ranar dinner, cikin zafin rai tace "amma dai Allah ya tsinewa wannan yarinyar, na lura muta nan basu da niyar dawowa bana fata matsiyaciyar yarinya nan ta samu ciki amma naga alamar hakan ta kusa faruwa, ya kamata naje England ziyara, dan na tarwatsa farin cikin da suke ciki" Nazili ta ida zancan tana murmushi mugun ta Aziza dake zaune tace, "ran ki ya dade ki bar tada hankali ki, ko cikin gare ta ai sai mu bara da mugu cikin sauki, bama na tunanin tana wani abu haihu duk ta kare juyace...! duka yaushe akayi auran Gimbiya Basmal amma yanzu haka ciki gare ta na wata 3 ita ko fa shekara daya da aure amma shuru ba amo ba labari ko batan wata bata tabayi ba sai dai aci ayi kashi, idan ko bata haihuwar kin ga dole sultan ya karo aure dan magajin gari ba ze zauna ba d'a ba jika ba," numfasawa Nazili tayi tace, "maganar ki taso ta zama gaskiya, zanyi tunani akan maganar, kin ga maganar bin su England be tashi ba zama zanyi na jira su dawo, daga lokacin kowa zai fara gajiya da rashin haihuwar tata har shi sultan din lokacin ni kuma zanyi anfani da damata, ya kika gani, hada min ruwan wanka ina da meeting after isha da manya-manya yan kasuwa," Aziza ta mike zuwa toilet.
Nazili ce ta fito shirye cikin brown gown ta kama jikin ta sosai ta zubo da gashin ta har gadan baya ta fito daga bedroom din ta, tana kokarin fita, Ammi tace, "abar kauna ta ina zaki je da wannan daran? birki Nazili taci tana cewa, "bana fada maki ina da meeting ba yau, kan business dina yau nake sa ran shugaban kasa ze sa hannu a takadun company nina daga nan zan zama shaharariyar yar kasuwa zai zamana babu mai shigo da wasu kaya daga wata kasa sai dai na company nina, Mr president zeyi alfahari dani,"
"Na taya ki murna abar kauna ta sosai Allah ya tabatar da alheri, amma abar kauna ta sai a rasa lokacin yin meeting sai da dare ke fa macece ba namiji ba wai mi yasa kike abubuwan tamkar namiji ne? neman kudin da kike yayi yawa, baki rasa ci ba baki rasa sha ba yanzu saboda Allah wanna rayuwa ce dubi shigar da kikayi kamar ba diyar musulmi ba, gashin kan ki bude ji yarda rigar ta kama maki jiki gabaki daya suraki na waje wannan shigar a gida ta dace kiyi ta, maza wuce ki canza kuma ki yafa veil" galala Nazili tayi tana kallan Ammi sannan tace, "Ammi kisan ba ma zan iya canza wasu kaya ba kisan kayan nan daga ina nayi ordering nasu kuwa? saboda meeting din nan na siya su, kuma ni gaskiya bana iya sa wani abu wai shi veil ba ban saba ba kuma bazan fara yau ba haba dan Allah duk anbi an sami ido na gaji da wannan rayuwar" Nazili ta ida zancan zata fice Ammi tace, "shikenan abar kauna ta ina tunanin kowa naba wannan dokar da oda zata bi amma ke da kanki keke watsamin kasa a ido Allah ya ji kan mahaifin ki da yana raye baze bari ki fita haka ba ai, har da laifi na da bana fadawa maimartaba abinda kike" Ammi ta ida zancan tana matsar kwalla, tsayawa Nazili tayi tana cewa, "oh Ammi yanzu kuma da iyaye na kabari zaki hadani da maimartaba fine naji zan sa," Aziza Nazili ta shiga kwallawa kira ta kawo mata ash veil tayi rolling din shi a kanta tace, "daga haka bazan kuma canzawa ba" murmushi Ammi ta saki tace "ko ke fa Allah ya baki miji na gari, amma dan Allah ki min alfarma daya abar kauna ta ki bari driver ya kai ki tun da dare yayi driving din mace ba dadi da daddare why not tunda Alex na gida yayi dropping naki, ba driving kad'ai ba har lafiyar ki sai ya kare"
"oh my god Ammi am getting tied of you, you are trying to make me sick" kuka Ammi ta saki tana cewa, "A dawo lafiya Nazili tunda ban isa dake ba, tunda bani na haife ki ba, dole ki rinka gaya min magana san ranki" Ammi ta ida zancan tana dafe kujera saboda jirin dake dibar ta, tab'e baki Nazili tayi tace, "gabaki daya baki nemana da alheri cikin daran nan sai a kira shi yayi dropping nawa kin ji dadi ko sai ki daina dafa kujera kar ace nina ke neman karasa saki" kwata-kwata Ammi bata damu da abinda Nazili keyi ba ta shiga kiran wayar Ahmad cikin dan kankanin lokaci ya zo Ammi ta mashi bayani yace ba komai Nazili harara kawai take maka mashi Ammi tace tayi promise bazata cire veil din kanta ba tace tayi ta fice.