Sashe 74
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zame jikin ta ammi tayi daga jiki Sultan ta zauna da shi a hankali ya daura kanshi saman kafadar Ammi yana sauke ajiyar zuciya, Gimbiya jalila dake gefe murmushi ta saki a zuciyar tana cewa indai bibiyar rayuwar ka ne yanzu aka fara har se na aika ka lahira zan samu kwanciyar hankali da natsuwa, idan dai kuka ne yanzu kuka fara Allah yasa Nihal din ta mutu se na cigaba da ganin koke-kokyan Ku dan ni dadi yake min Gimbiya jalila ta zancan zuci tana tsare su da ido musanman yadda taga maimartaba ya wani kama mom zuciyar ta na cigaba da suya, fitowar doctor Amir ne ya katse masu tunani da sauri suka mike lokaci daya maimartaba ya karasa wajan shida Ammi suna cewa, "ya jikin nata.? shuru Amir yayi yana kallan Sultan da dake zaune fargaba da tsoro ta hana shi mikewa ya tsare Amir da ido zuciyar na tsana ta harbawa Amir yace, "Alhamdulillah mun samu nasara ceto ran ta but am sorry to say tana como, ba komai ya haifar da haka ba se saboda razana da tayi," Amir ya idan zancan yana kallan sultan da hawaye ke mashi zarya cikin zuciyar shi yana cewa, saboda ni kin tsinci kanji cikin tashin hankali Nihal ki yafe min kwata-kwata baki dace da mutum kamata ba kina bukatar SAUYIN RAYUWA ni ko bani da tabas kan rayuwa ta, Allah ka tashi kafadun Nihal ya Allah, Gimbiya jalila ko murmushi ta saki tana cewa, "no.! No.! ban jima wannan yaro dadi ba wanna ita da gawa ai basu da banbanci, kafin ta farfado kai ma zanyi kokarin aika ka inda take kokarin tafiya, gaskiya an ragemin aiki numfawa Gimbiya jalila tayi lokacin yayi dai-dai da fitowa da Nihal za'a wuce da ita waiting room hancin ta na makale da oxygen se Karin jini da ake mata gabaki dayan su dunguma sukayi zasu shige Waiting room doctor Amir yace suyi hakur da ganin ta se zuwa dare shima din se mutum daya zuwa biyu, daga kai maimartaba yayi tare da cewa, "idan akwai wata matsala a Sanar da mu idan aikin be yuyuwa a Nigeria se mu fidda ta please a bata kyakyawar kulawar,"
"Ba Ku da damuwa Abba insha Allah komai ze zama normal" godiya maimartaba yayi mashi tare da cewa, "Ku taso muje gida,". Ammi ce ta kalli sultan tana cewa me ze hana sultan ya je gida ni na zauna da Nihal ya kamata ya je gida ya samu natsuwa, murmushi manya maimartaba yayi tare da cewa, "samun natsuwa shi ai shine ya gan shi kusa da matar shi muje kawai" Jin haka ya sa su ammi wuce wa gida suna fatan Allah ya karawa Nihal lafiya aka barta da Sultan.
A harabar gida Nazili tayi parking da sauri ta shigo gida da Aziza taci karo tana zagaye main parlour tana ganin Nazili ta karasa da sauri tana cewa, "Gimbiya karki ce min kema mumunanan labarin nan ya same ki" tsaki Nazili ta saki tana cewa, "ba dole ba tunda nina bayi a min aikin mtsww"
"mun shiga uku wannan tsinaniyar yarinya bata mutu ba" dafe goshi Nazili tayi tare da cewa, "Gabaki daya kwakwalwata ta kule ban san ta ina zan fara ba, yanzu dai ina mutanan gidan,
"suna Asibiti Gimbiya"
"Oh my goodness Allah ka runfa min asirri, kin ji wani labari na tashi a kai na? girgiza kai Aziza tayi tana cewa, "kawai dai naga sun fice su duka gidan suna cewa Nihal na asibiti ba lafiya, kuma tunda naji kwana zancan na san hakar mu bata ci ma ruwa ba, gabaki daya na rud'e gashi ke ma kin zo da wani bakin labarin Tj na hannu yan'sanda, Allah ya tsagaita wannan bala'i" dan siririn tsaki Nazili ta saki tana cewa, "karki daga min hankali mana zan ji da komai karki manta ni ce Nazili duk abinda nasa gaba se cin mashi, bari na wuce asibitin na san a can zan ji labarin Tj ko ya mutu ko yana raye, ki kula da duk wani motsi na mutane nan gidan nan, ya kamata nayi sauri na tari numfashin Tj kafin asirri na ya tonu, mindin asirri na ya tonu na bani" Nazili ta ida zancan tare da ficewa da sauri ta koma cikin mota ta bar harabar gidan.
Shiryawa Sultan yayi cikin kayan asibiti green har da hula da abin makalawa a hanci, direct dakin da aka kwantar da Nihal ya nufa, a hankali yasa hannu ya murda handle din kofar ya shiga, kallan Nihal sultan ya shigayi yana kallan injina dake aiki a jikin ta juya baya yayi yana kallan kofa lumshe ido yayi hawaye na bin fuskar shi a hankali ya furta saboda nikika shiga masifa, goge hawayan idanuwan shi Sultan yayi a hankali ya tako gaban gadan kneel down yayi tare da daura lallausan hannun shi saman kan Nihal yana kallan ta addu'a sultan ya shiga yi mata yana tofa mata a hankali ya daura mata kiss a goshin ta yana cewa, "Allah ya baki lafiya" a hankali Nihal ta fara bud'e idanuwan ta, ta sauke su kan kyakyawar fuskar sultan dake kokarin mikewa, kallan shi Nihal ta shigayi kamar me neman wani abu hawayan wahala na bin kumatun ta murmushi sultan ya saki tare da kama hannu ta yana dariya, lumshe ido Nihal tayi tare da bud'e su tana magana a hankali matsowa sultan yayi da kunnan shi dai-dai setin bakin Nihal a hankali Nihal ta ce, "Inane nan ban mutu ba Ashe zan rayu" Nihal ta ida zancan tana cewa, "Na gode da taimakwan rayuwa ta da kayi," tana maganar bakin ta na rawa saboda injina dake bakin ta da hancin ta girgiza mata kai sultan yayi yana shafa saman kanta yana murmushi yace, "Allah ne abun godiya" a hankali Nihal ta maida idanuwan ta ta rufe, sultan ko wani irin dadi ya ji ko ba komai yanzu hankali shi ya kwanta.
A harabar asibiti Nazili tayi parking motar ta fitowar ta tayi dai-dai da fitowar Ammar daga cikin mota, har Nazili zata wuce se kuma ta ci birki tare da juyowa tace, "Ammar..! Ammar dake kokarin kule motar shi ya juyo yana murmushi yace, "yau kuma me Gimbiya ta zo yi asibiti" Ammar ya ida zancan yana fara'a kasancewar be san Nazili na da labarin abinda ya faru ba murmushi Nazili tayi tare da gyara tsayuwa tace, "na zo duba mara lafiya ne Ashe abinda ya faru kenan ina fatan Allah yasa a kama koma suwaye ke da sa hannun a cikin wannan abun," sakatarere Ammar yayi yana cewa, "ya akayi kika sani murmushi Nazili tayi tare da cewa, "baka da labarin cewa gida kowa ya sani yanzu dai wani hali ake ciki kun Sanar da yan'sanda" murmushi Ammar yayi yana cewa, "yanzu haka an kama daya daga cikin yaran amma yana asibiti yan'sanda saboda yayi kokarin guduwa aka harbe shi" tsare Ammar da ido Nazili tayi tana nazari sannan tace, "toh shikenan Allah ya kyau" sannan Ammar yayi gaba ya bar Nazili tsaye baya-baya tayi da sauri ta shige mota tare da daukar wa kanta alwashin da dare zata sa aje asibitin a dauke Tj ya bar kasa gabaki daya.
Da dare BS ya shirya a matsayin likita ya shige asibiti idanuwan shi na manne da glass fuskar shi na dauke da abun hanci, Nazili kuma na bakin kofar asibitin tana cikin mota tana jiran shi har ya shiga asibitin, aiko yana zuwa bakin kofar kasancewar akwai security ID card din shi ya nuna masu sannan ya shige dakin, kwance ya hango Tj maida kofa yayi ya tura a hankali ya zare komai na injin dake jikin Tj murmushi Tj ya saki duk da yana jin jikina, bakin window BS ya leka lokacin big boy na bakin window yana jira ya miko mashi Tj, da kyar ya dauki Tj ya mikawa big boy ta window sannan ya koma dakin ya jera pillow ya fito fuskar shi dauke da murmushi har yayi nisa security yace, "doctor..! sankarewa BS yayi zuciyar shi na harbawa har ya fara kokarin ciro mindigar dake makale a kugun shi, daya daga cikin security's yace, "ka manta da ID card din ka baka amsa ba" da kyar ya iya juyowa murmushi security yayi yace, "gashi kana ta sauri zaka je duba Marasa lafiya Allah ya taimaka," murmushi BS yayi tare da mika hannu ya amsa yace, "na gode" da sauri ya bar wajan yana fitowa harabar asibitin ya nufi motar Nazili lokacin har big boy ya sa Tj cikin mota fisgar motar Nazili tayi da karfi suka bar harabar asibitin.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/7, 2:29 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 97_98*