Sashe 51
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yauma kamar kullun bayan ya shirya ze fita daga gida gwoggo ta biyo shi da sauri ta cimai kwala tana cewa, "malam ni fa yanzu na rasa gane kanka ina zaka baka bada kudin cefane ba? jiyama haka kasa kafa ka fice, to wallahi sisin kwabo na! na gama sama cikin harkar gidan ka nama fad'a ma" gwoggo ta ida zancan tana hura hanci fisge kwala rigar shi baffa yayi yana cewa, "wallahi larai baki da mutunci baki San daraja miji ba kwata-kwata, wai me yasa baki da tunani dda ke keki cewa na baki kudi'n cefane, ke baki lura da wani irin hali mijin ki ya shiga ke dai burin ki a baki, ki shiga taitayin ki wallahi kin San bani da mutumci kisan hali farin sani," shewa gwoggo ta saki tana cewa, "tanimu kenan ka fad'i duk abinda zaka fad'i kudi ne se ka bada, kuma bilahilazi har da kudi na, na jiya zaka bani dan tsakanina da kai babu yar haka na gayama" bakin da baffa ze bud'e ne yayi magana Sara ta shigo cikin gida cikin shigar yan'duniya yan kauye tana taune-taune bakin nan yasha jan baki hannun ta rike da leda, baffa ne ya daka mata wata uwar tsawa yana cewa, "daga gidan uban wa kike Sara,? gidan uwar wa kika kwana jiya? baffa ya ida zancan tare da yin kukan kura kan sara, gwoggo ce tayi tsale ta shiga tsakiyar su tana huci tace, "dakkata malam karka manta wannan d'iya tace ba d'iyar Habu ba, ina ruwan ka da inda taje ga wadda ya kamata ka bi ka tanbayi gidan uwar wa ta je har ta kusa kashe ma d'a ta guda amma ba wannan ba, yo in ban da tanbayar rai nin hankali ai kasan bata wuce gidan mu ko ka mata katangar karfe da gidan kakanin tane? gwoggo ta ida zancan tana huci hannnu ta na rike dana sara ta boye bayan ta, tana kunbure-kunbure tana wani girgije-girgije ita ba wasu kaya na zo a gani ba, nunata baffa yayi da yatsa yana cewa, "Wallahi talahi yarinya nan ta kwaso abin kunya ba'a gida na ba na ma fad'a maki" wata irin shewa gwoggo ta saki tana buga zani tana cewa, "wallahi aniyar ka ta bika tanimu an fad'a ma kowa irin diyar kanin ka ce Habu ita ce yar iska wadda saboda tsabar iskaci ta gudu anneme ta sama ko kasa, ni ko d'iya ta tana cikin gida, saboda tsabar bakin ciki irin naka tunda yanzu babu dangin na ka, ka gama da su da bakin cikin ka shine yanzu ka dawo kan ya'ya na to wallahi dan gani da bari kurwar ka kur li'ilafikuraishi aniyar ka ta bika wallahi" kad'ai baffa yayi ya fice daga gidan gwoggo ta ja hunnun sara tana cewa, "yau mimuka samu d'iyar albarka" d'aki suka shige sara na yan surutai game da sa idan da baffa ke mata.
```Taku har kullun Salma mas'ud nadabo ```[1/7, 2:27 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Assalamu alaikuma masoya na ina mai baku hakuri da rashin ganin posting dina jiya wani wani kwakwaran dalili ya hanani amma yanzu komai ya zama normal wannan shafi naku ne masoya sauyin rayuwa_*
*Page: 79_80*
Shiryawa Nihal take ciki black jeans and blue t-shirt tayi kyau sosai, turare ta feshe jikin ta da shi sannan ta sa Jan baki tare da yin parking gashin kanta, kasancewa Ammi na bedroom tana bacci basmal na School, Nihal tana gama shirin ta, ta wuce part din mom dauke da sallama a bakin ta tana shiga bayi ta gani suna ta hada-hada Dara na gwada masu aikin da ya dace suyi murmushi Nihal ta saki cikin siririyar murya ta tace, "Umma ina wani"
"Lafiya lau, yau malama taki bata zo bane? Daga kai Nihal tayi tana murmushi tace, "mom fa?
"Tana kitchen" dan waro ido Nihal tayi cike da surprise mi mom take a kitchen bayan ga ma'aikata a hankali ta karasa kitchen mom dake faman aiki kamar ba Gimbiya ba, bayi se taimaka mata suke da yanke-yanke vegetable cikin sanyi murya Nihal tace, " mom! Juyowa tayi fuskar ta dauke da murmushi tace, "daughter yau lesson teacher bata zo bane? Mom ta fada tana tsare Nihal da ido tana murmushi shuru Nihal tayi tana kallan mom cike da surprise musanman yadda taga tana soya miya, murmushi mom tayi tare a aje spoon d'in hannu ta, ta daura hannu ta saman fuskar Nihal tace, "daughter kina mamaki ne mom na girki ko, kamar ba yan'aiki karki damu kin ji" janye hannuwan ta mom tayi daga fuskar Nihal tana mai cigaba da cewa, "duk mulki mace da kyan ta da kudi ta idan bata iya girki ba se sorry daughter kin ganni nan duk san da aka ce ranar girki nane bana bari kowa yayi ma maimartaba girki da kaina nake yi, saboda ba masu aiki suyima mijin ka girki be da wata fa'ida tanan ake yawan samun matsala da matan zamani musanman ku masu tasowa" murmushi Nihal tayi tana mai taya mom bare magi mom tace, "kuma kisan wani Abu daughter? Girgiza kai Nihal tayi tana cewa, "mom se kin fad'a"
"Iya girki nasa miji ya kara San matar shi fiye da tunanin ki daughter, yanzu haka na tabata idan maimartaba ya ci abincin nan ko ba dad'i ze kara ji na a cikin zuciyar shi tunda har bana bari bayi su mashi, ya kamata ace ke ma daughter kina kwatanta yi ma son hakan ki daina yadda bayi nayi mashi komai ko turaka shi ya kamata ki rinka sa ido ki daina bari ana shiga anyhow, ze ji dadi sosai musanman da baya yadda da kowa na San ze yadda dake tunda yana sanki kuma zeji dadi tsarin" mom ta ida zancan a raunane, of coz tana sane da musguna mashi da ake ta hanyar cikin shi da shan shi be da wani peace of mind Nihal kad'ai zata kawo karshan wannan lamari, shuru Nihal tayi tana nazarin maganar mom a zuciyar ta tana cewa nima watsani yake dan ba yadda yake yi dani ba amma se Nihal tayi murmushi yake tace, "mom ai ni ban iya irin wannan girki ba koko da tuwo na iya da shinkafa da wake San da ina kauye su kad'ai na iya, kuma insha Allah zan rika kula da part d'in shi" murmushi mom tayi tana juya miyar ta dake kan wuta tace, "daughter karki damu kin ji a hankali zan fara koya maki girki kala-kala har da na waje, naji dadi sosai da kika fahimce ni of coz part din mijin ki sirrin kine" wani irin dadi ne ya lulube Nihal da taji mom zata koya mata abincin yan gayu har tayi hugging din mom haka Nihal ta zage tana taya mom aiki a kitchen sunayi suna fira kamar uwar da diyar ta baka taba cewa uwar mijin ta ce, hakan kuma nayi ma Nihal dadi ko ba komai idan sultan ya mata wulakanci yan'gidan su na nuna mata kulawa.
"Nazili ga wannan maganin ki tabata kin zuba ma Sultan a cikin abinci ko abin sha, na tabata zaki sha mamakin yadda ze wulakanta Nihal a gaban idanuwan ki" Gimbiya jalila ta ida zancan tana mikawa Nazili kulin maganin hannu ta, amsa Nazili tayi tana jujuya maganin kamar kashi tana wasu yatsine-yatsine can kuma se tayi murmushi tace, "idan magani be yi aiki ba fa,? Nazili ta ida zancan ta tsare Gimbiya jalila da ido, murmushi mugun ta Gimbiya jalila tayi tace, "ze mayi ne nina fad'a maki !
"Toh shikenan amma ya kama ki fad'a min nawa zan biya ki saboda ni Nazili ba'a min aiki kyauta, saboda bana layin matsiya ta" Nazili ta ida zancan tana fido bandil din dubu daya daga cikin handbag d'in, tsare ta Gimbiya jalila tayi da ido tana kara jin tsanar Nazili tare da jinjina irin rai nin da Nazili tayi mata Allah ya ga abinda ya gani ya hanata Sultan ko ta aure shi baza ta bada damar wani ya rabe shi ba, murmushi Gimbiya jalila tayi tare da daukar kudi da Nazili ta aje saman Stool tana jujuyawa tace, "amma kin San tsakanin uwa da diyar ta babu yar haka," juya idanuwa Nazili tayi tace, akwa kasuwanci tsakanin uwa da diyar ta, kuma nasan kina bukatar kudi ne saboda baki aikin fari bale na baki se dai ki ci na maimartaba da d'an ki, so wannan gashin kanki ne kina iya fara kasuwanci da kud'i," Nazili na gama fad'i haka ta fice wani dogwan tsaki Gimbiya jalila ta saki tare da watsawa yakumbo kud'in a fuska.
Bayan su mom sun kamala had'a abincin kusan kala biyar suna jerawa a dining kafin akai turakar maimartaba mom ce ta kalli Nihal tare da cewa, "daughter ki je ki watsa ruwan na san yanzu son yana kan hanyar dawowa kar ya dawo yaji kina kaurin kitchen," yar dariya Nihal tayi tana cewa, "mom bafa da icce mu kayi girkin ba,"
"Laaa daughter dan bada icce bane se ki kasa yin wanka maza wuce kiyi wanka, ko nasa Dara ta maki" dariya Nihal ta saki tana rufe fuska tana cewa, "bari naje nayi"
"yawa ko ke fa, anjima ke da son ku zo dinner tare,"
"Toh mom" sannan Nihal ta fice, Nihal na fitowa taci karo da Nazili taci kwaliya ciki wata gwon maroon har kasa rigar shape d'in jiki ta ya fito d'as bakin ta yasha Jan baki tana tafiya komai na jikin ta na amsawa gashin kanta ya nanad'e kamar taliya a gadan bayan ta, da kallo Nihal ta bi ta, ganin tayi part d'in Sultan ita da bayin ta na take mata baya yasa Nihal tab'e baki tana cewa a zuciyar ta aikin banza cusa kai ba kwarjini mtsww sannan Nihal ta kara gaba ganin motacin Sultan a compound ne yasa Nihal yin jum kad'an kamar me na zari juyawa tayi da sauri tabi bayan Nazili.