Sashe 106
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Washe gari suna tashi wanka suka sheka Nihal ta shirya cikin light brown gwon ta kama jikin ta tayi kyau sultan kuma ciki light brown shirt da jean dark brown Nihal na sanye da veil brown, lafiyayan breakfast suka farayi daga nan suka wuce asibiti duba Ahmad jikin shi ya warware sosai sun dade asibiti suna fira da sultan har yana cewa gobe za'a cire mashi daurin hannu shi sultan yayi murna da jin haka sai da sukayi sallah la'asar da Ahmad a asibiti sannan Nihal da sultan suka bar asibiti zuwa yawo cikin gari.
Duk wanda yayi nasara samun Nihal da sultan a irin wannan yanayin zai fahimci masoya ne masu tsantsar san juna su, haka kuma baza ka taba tunanin sun san wani abu damuwa ba, yanayi yadda iskar wajan ke kadawa da sanyi da yarda ruwan bitch din ke korowa yana dawowa Nihal a kafarta wadda ko takalma babu idanuwan ta a lumshe, sultan na bayan ta ya wani rungume ta tamkar ya maida ta ciki, yana kora orange juice a glass cup, yana bama Nihal chocolate a baki cikin muryar mai dadi Nihal tace, "love..!
"uhm hayaty..!
"Yanayin wajan nan yamin dadi sosai musanman yadda ruwan nan ke tafiya yana dawowa"
"Saboda haka na kawo ki hayaty na san wajan ze birge ki sosai" sultan ya ida zancan yana daura lips din shi saman na Nihal yayi kissing nata tare da zamewa murmushi Nihal ta saki tana shafa gefan fuskar sultan tana bin shi da idanuwan ta masu kashe mashi jiki tace, "love you, i will be always there for you, always remember that..! love" cakulkuli sultan ya shiga yima Nihal har ta fadi kasa tana dariya yana cewa, "I now hayaty I love you more" zamewa Nihal tayi tana dariya ruwan bitch Nihal ta fara watsawa sultan yana dariya rugawa da gudu Nihal tayi, zagaye wajan suka shigayi sultan na bin ta tana dariya tana mashi gwalo har yayi nasara kamata gabaki daya kasa sukayi suna dariya sauke numfashin Nihal take tana kallan sultan da shima yake sauke ajiyar zuciya yace, "hayaty kin iya gudu sosai da kyar na iya kama ki" sultan ya ida zancan yana lalacewa Nihal hanci.
Kwana uku suka kwashe a MOSCOW suka dawo ENGLAND suka cigaba da gudanar da rayuwar mai ke da tsantsar so da kauna tare da nunawa juna tsantsar soyayya.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[2/1, 11:37 AM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 123_124*
Yauma kamar kullun bayan Nihal ta gama duk wani aikace-aikacan gidan tabi ko ina da turaran wuta sai kamshi gidan yake zubawa, breakfast din data kamala ta jera a dining area, duk wannan aiki da Nihal keyi ba wai dan ba ma'aikata bane sai dan kawai tafi so tayi komai da kanta a ganin ta nan take da damar nunawa mijin ta tsantsar kulawa, stairs ta haya dan tado sultan daga bacci tunda yayi sallah Asuba ya koma itama lallabowa tayi batare da sani shi ba idan ta shine ko kara ba zai bari ta dauka ba.
Kwance saman makeken gado ta hango shi ya wani kudindine daga gani bacci nayi mashi dadi, har kuma da yanayin garin kasancewar tun jiya ake snow labilan dakin ta zuge gabaki daya wanda yasa haske ya gware dakin juyawa sultan yayi tare cigaba da bacci murmushi Nihal tayi a hankali ta hayo saman bed din tana shafa sumar kanshi dai-dai saitin kunna shi tana hura mashi iskar bakin ta mai sanyi sultan da idanuwan shi ke lumshe cikin muryar bacci yace, "hayaty yau na lura da rigima kika tashi, ban gaji da bacci ba" jawota yayi yana cewa, "kwanta..! mikewa zaune Nihal tayi tana cewa, "love ka tashi rana tayi" lumsasun idanuwan shi sultan ya bude ya zuba wa Nihal cike da shagwaba yana kallan ta yace, "hayaty gani na tashi fadi min abinda zaki fadi min na koma" zaro ido Nihal tayi tana cewa, "love baccin ya isa haka muje kayi wanka ka zo muyi break..! bata ida kai ayaba sultan ya jawo blanket har da ita ya lullube su mutsu-mutsu Nihal take cikin blanket tana dariya tana cewa, "love ka bari mana please" har sai da Nihal tasa mashi kukan shagwaba ya bude blanket din yana dariya Nihal kuma sai turo baki take tana gyara zaman rigar ta sai da sultan ya nufi toilet yana cewa, "duk san da kika tashe ne daga bacci..! sai ya kashe mata ido pillow Nihal ta janyo ta wurga mashi da sauri sultan ya shige toilet yana dariya Nihal ko tana cewa, "zaka fito ka same ni" daga toilet sultan yace, "ki shigo daga ciki sai komai yafi bada light" yar kara Nihal ta saki mai cike da shagwaba sannan ta fidowa sultan kayan da ze sa.
Zaune suke a dining Nihal na serving sultan sai wani hada rai take ita ala dole fushi take da shi, hannu ta sultan ya kama ya kafe ta da sexy eye's ball din shi cikin muryar shi me dadi yace "hayaty fushi kike dani am sorry" sultan ya fada yana kama kunnuwan shi kauda kai Nihal tayi tana cigaba da serving nashi langwabe kai sultan yayi yace, "nine fa ko kin manta" turo dan karamin bakin ta Nihal tayi tana cewa, "ba kai bane uhm,uhm" dariya sultan ya saki yana toshe bakin shi ya jawo Nihal saman cinyar shi yana bata hakuri tana kara narke mashi shi da kan shi yayi feeding nata itama tana feeding nashi.
******
Yau Ahmad ya iso Nigeria misalin karfe 3:30pm koda ya iso gida an fara kiraye-kirayan sallah la'asar kayan shi kawai ya aje a daki yayi alwala ya wuce masallaci cikin gida fadawa dake kokarin shiga masallaci sakin baki da hanci sukayi suna bin (Alex) Ahmad da kallo lallai wannan mutumin bari muga iya gudun ruwan shi baki sake suma suka shige masallaci suna kuskus, har aka gama sallah da shi yana kokarin fitowa suka had'e da maimartaba da waziri kasancewar da Ammar ya dawo ya basu wannan dadadan labari gaisawa sukayi da maimartaba da waziri har suke ce mashi ya jiki suna cewa sun so su zo duba shi a asibiti Allah be nufa ba sai gashi ya dawo yau har maimartaba yace ya zo ya same shi a fadda, sannan maimartaba da waziri suka wuce suna tattaunawa.