Sashe 48
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Direct gidan waziri ta cewa, shiga parlour tayi da sallama Adda da fitowar ta daga kitchen kenan washe baki tayi tare da amsawa Basmal tace, Adda ina wuni"
"lafiya lau daughter ya Ammi da mom naki" lafiya lau Adda Ammi tace na gaishe ki" murmushi Adda ta saki irin nasu na manya tace, "ina amsawa amma dai wannan zuwan ba nawa bane" dariya Basmal ta saki tana sunne kai, "Toh ai shikenan mutumin naki na part na shi yanzu nan ya shigo gidan" murmushi Basmal ta saki tana cewa, "toh Adda dama wani mathematics ze koya min"
"hakan na da yau ai" mikewa Basmal tayi Adda ta bita da murmushi tana fatan Allah yasa Basmal da Ammar su sasanta kan su ayi tuwo na mai na dan ita Basmal ta mata, bakin kofa Basmal ta tsaya tana gyara kanta a hankali ta ke knocking d'in kofar amma shuru ba'a ce ta shigo ba a hankali ta murd'a handle d'in kofar ta shiga parlour ba kowa se sanyi AC da kamshi dake tashi, aje books d'in hannun ta Basmal tayi saman stool kofar bedroom ta nufa a hankali ta murd'a kwance saman bed ta hango ya Ammar ya luluba da blanket yana ta shara bacci wani irin kyau Ammar ya mata a hankali ta bud'e fridge ta dauko gora ruwa ta nufi kan Ammar tana leka fuskar shi tana bude bottle din gora a hankali, fisgo ta Ammar yayi ta fad'a jikin shi dariya Basmal ta saki ruwan ya bata masu fuska Basmal tace, "ya Ammar dama ba bacci kake ba ko? kallan ta Ammar yake kamar me Neman wani abu a fuskar ta dariya Basmal ta kuma saki tana cewa, "ya ammar ! tana maganar tana murmushi fararan hakuran ta na bayana tana bashi labari tana watsa hannuwa, Ammar dariya yayi, a hankali ya rik'e hannu ta shuru Basmal tayi tana bin Ammar da kallo a hankali ya matsar da gashin kanta daya kare mata fuska yace, "my dear kin yi kyau waya maki make up? zunburo baki Basmal tayi tace, "oh kana nufin ban iya make up ko to ni nayi da kai na" ta idan zancan tana turo baki, ja mata kumatu Ammar yayi yace, "am sorry gani nayi kinyi kyau da yawa" yana maganar yana tsare ta da idanuwan shi masu rikitata, setin kunan ta Ammar ya matso yana magana ciki rad'a, rufe fuska Basmal tayi tare mikewa ta fice da gudu dariya Ammar yayi ya zame blanket din jikin shi ya shige toilet Basmal ko bakin kofa ta tsaya tana mai da numfashi far da idanuwa tayi tana cewa, "wai da gaske ya Ammar yake yana so na," d'an mari fuskar ta Basmal tayi tare sakin murmushi, da sauri ta fito daga part d'in Ammar saboda tsabar murna Adda ta wuce A parlour, murmushi Adda ta saki tana cewa, "Basmal ! murmushi Basmal ta saki tare da cewa, "Adda bari na je na dawo" murmushi Adda ta saki ta girgiza kai.
Direct office din sultan suka shiga Nihal ta cika fam, aje briefcase d'in shi sultan yayi Nihal ce ta katse mashi tunani da cewa, "me anfanin kawo ni wajan aikin ka ai ba wajan aiki ka cewa Ammi zaka kawo ni ba, sultan me yasa kake shiga rayuwa tane da yawa mi yasa,? harara sultan ya watsa mata tare da matsowa daf da ita rintse ido Nihal tayi tunanin ta marin ta Sultan zeyi, kallan kyakyawar fuskar ta Sultan ya shigayi yana mamaki rashin kunyar Nihal amma se tsoro, hade rai yayi yace, "ina tunanin ke kika fara shiga rayuwa ta, ni ya kamata na tanbaye ki haka kuma ki bani amsar haka kin gane sannan maganar zamuje wani wuri dake baki kai matsayin da Sultan ze fita dake ba wannan d'in ma akwai dalili kin gane" sultan ya ida zancan tare da sakin dogwan tsaki, alurori dake saman table ya dauka ze fice, Nihal ta bude lumsasun idanuwan tace, "Ai ni ban ce ina san fita da kai ba, kuma ina zaka tafi ka barni a nan sultan, Allah ka tafi ba zan zauna ba, ka hanani zuwa makaranta sannan ka kwaso ni ka kawo ni nan, nima fa mutum ce sultan, Wai me yasa baka saurara damuwar kowa se ta ka? ko saurara ta sultan beyi ba ya fice, kuka Nihal ta saki tare da zama saman kujera tace, "mugu kawai.
Nazili na fitowa daga wanka taga Gimbiya jalila zaune saman sofa tana zaman jiran ta ta fito, kallo Nazili tabi Gimbiya jalila da shi na rainin wayau dan ita bata ganin kowa da gashi, cike da rashin kunya tace, "miya kawo ki daki na ba tare da izinin ba" ta fad'a tana tsare Gimbiya jalila da idanuwa murmushi Gimbiya jalila ta saki tana wasa da kwalin tissue dake saman stool tace, "zuwa nayi na magan ce maki matsala ki amma idan baki so, zan iya fita, mikewa Gimbiya jalila tayi zata fice, tana saurara mi Nazili zata ce har ta kai bakin kofa Nazili tace, "wace matsala? ta fada tana saurara Gimbiya jalila murmushi Gimbiya jalila ta saki tana cewa, "a kan Nihal mana! nasan cewa kina san sultan kuma ni kai na san da haka, mi zai hana na taimaka maki kiyi fad'a akan abinda kike so,? Gimbiya jalila ta ida zancan tana fatan samun nasara dan kar Nazili ta watsa ta, shuru Nazili tayi tana nazarin maganar Gimbiya can kuma tace, "idan aka samu matsala fa? Gimbiya jalila ta kyalkyale da dariya tace, "Indai kin yadda dani magana ta kare zantaya ki yakki a kan abinda kike so saboda ina maki fatan kasancewa da Sultan, anjima ki shigo part d'ina zan baki maganin da ze sa Sultan ya tsani Nihal a gabanki ze mata kora kare kwata-kwata Sultan be dace da Nihal ba dake ya dace," far Nazili tayi da ido tace, "zan shigo anjima amma bana san wasa cikin aiki na" murmushi Gimbiya jalila tayi tare da ficewa tana dariya k'eta dan ita burin ta Sultan ya bar doran kasa bata damu da damuwar Nazili ba.
Koda Ammar ya fito daga wanka be ga Basmal ba beyi mamaki hakan ba Addu'a daya ce yake Allah ya cire mashi san Nihal shiyasa yayi sauri furtawa Basmal yana san ta saboda dama can yana san nata ganin Nihal yasa zuciyar Ammar mantawa da soyayyar Basmal ba wai baya san ta bane se dan san Nihal d'in yafi yawa, da kuma irin jan ajin da Basmal din ke mashi ada amma yanzu ya tabatar tana san shi auran sune ze cire mashi tunanin Nihal haka ya gama shiryawa yana wannan tunanin ya fito parlour books d'in da Basmal ta bari ya kalla jujuya su yayi tare furta cewa, "anjima na kai maki har gida my love.
Iyakar shanyuwa Nihal ta shanyu haka ta rink'a zaman jiran sultan, wani takaici duk ya rufe ta ga wata yunwa dake dawainiya da ita, murd'a kofar da akayi ne yasa Nihal dago idanuwan ta a masifa ce, Ammar ta gani daskarewa tayi zaune tana bin Ammar da kallo juyawa yayi da sauri ze fita, zuciyar shi na dukan biyar-biyar dan ba k'aramin kyau Nihal ta zuba mashi ba har tana k'ok'arin goge mashi hada cikin siririyar murya ta Nihal tace, "yaya! tare da saki kuka kamar karama yarinya, shuru Ammar yayi yana saurara ta se kuma ta kasa cigaba da magana, can kasan makoshi Ammar yace, "mi yasa kika bar gida? wani dalili ne ya saki hakan har kikayi aure ba tare da sanin kowa na ki ba? kuka Nihal ta saki tana shasheka Ammar har cikin zuciyar shi yake jin kukan Nihal jiya ke kamar ya rungume ta tsam a jikin shi amma se dai yanzu ta riga ta zama matar wani, ciki sanyin murya Nihal ta fadawa Ammar abinda ya faru da ita, tana mai cigaba da cewa, "yaya na kashe mudi da hannu na ciki rashin sani kuma ba laifi na bane laifin shine yaya" Nihal ta kara rushewa da kuka tana cewa, "dan Allah yaya ka rufamin Asirri karka fad'awa Sultan ko ni wacece dan Allah" ta ida zancan tana rike kafafuwan Ammar janye kafar shi Ammar yayi ya lumshe idanuwa yana jin zafi rashin Nihal yace, "saboda ki san shi ne baki so ya sani ko mi? Shuru Nihal tayi can kuma tace, "yaya bana san shi kawai na yadda da auran ne da bani da inda zani yaya bani da kowa, bana so su dauke mutuniyar banza saboda tun farko na riga dana masu karya dan Allah yaya ka rufamin asirri" tausayin Nihal ne ya lulushe Ammar cikin sanyin murya yace, "tashi kin ji kanwata tsakanina da ke ai ba yar haka, sirrin k'anwata ai nawa ne, bana so kina zubar da hawayan ki" handkerchief yaya ya mikawa Nihal goge hawayan ta Nihal tayi tare da mikewa tana dariya mai had'e da kuka-kuka tana murmushi tana kara goge fuskar ta, lokacin yayi dai-dai da shugowar Sultan kallo ya bi Nihal da Ammar, gaban Nihal ne ya yanke ya fad'i ganin Sultan ta tsare shi da ido Nihal tayi tana fatan Allah yasa be ji su ba, Ammar ne ya wayan ce yana cewa, "yanzu na shigo Neman ka ashe da Amarya mu aka zo, yanzu nake tanbayar ta ina kake, tsare Nihal da ido Sultan yayi sannan yace kamar me koyan magana, " Eh tare muka zo" yana hadiye-hadiye ya kafe Nihal da ido itama jikin ta se rawa yake, Ammar ne yace, bari na ba masoya guri ya fice ya barsu, a hankali Sultan ya tako gaban Nihal rai a had'e ganin Sultan ya zo gab da itane ya sata rintse.....
```Taku har kullun Salma mas'ud nadabo ````🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Ina mika sakwan gaisuwa mai tarin yawa a gare Ku masoya na 🤗 Allah ya bar kauna da zuminci 😍 wannan shafin naku ne 🤗 ana mugun tare irin sosai d'inan 🤓 asha karatu lafiya na san cewa yau zuciyar masoyan wannan littafi zata kasance fes 💃💃 kamar yadda na suburbud'o maku posting_*😬
*Page: 77_78*